← Book details Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 92 OF 104

Sashe 92

Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ne. Dan basu baro Sokoto ba sai da akai magrib. ALLAH ne ya taimake su suka samu jirgi mai zuwa Kano a daidai lokacin. Tuni Maanal tayi barci a jirgi, dole Ajwaad ya goyota suka fito tana a bayansa, sai Aba ri e da ledar tsarabarsu dan ma sun akko kayan da yawa. Dan dama jirgi suka bi da zasu je. A sokoton ne abokinsa kuma an uwansa anin Oum amma cousin da suka fara sauka a gidansa ya bada mota driver ya kaisu Giro dan shi anan Sokoto yake zaune da iyalinsa. Aiki ne ya cillarosa nan kuma. Alhamdullah nan ma sun samu babban yaya (Fadeel) da drivern dake kaisu school na jiransu a airport Yana hangosu yay saurin nufosu, shima baida yawan fara'a, dan halinsu kusan aya da Ajwaad. A fuska ma sunfi kamanni, duk da dai su duka ukun suna tsananin kamanni da Abba da Oum, kasancewar su in iyayen nasu aurene na zuminci, zumuncin ma na kusa kusa sosai, shiyyasa suke kamanni aya, dan duk family insu haka suke da wannan kamannin. Su har alfahari suke indai a na tsatsonsu ne koda an auro uwarsa bare baya akko kamanninta sai nasu saboda arfin jininsu. Koda Babban yaya ya gaishe da Aba ya maida hankalinsa akan Ajwaad da son taimaka masa ya amshi Maanal in dake bayansa kansa ya girgiza alamar ya barta. Hakan ya saka Babban yaya da Aban yin murmushi kawai. A haka suka inguma zuwa ga mota. Driver ya gaida Abba cike da girmamawa sannan suka shiga, Abba da Ajwaad da Maanal dake barci a kusan jikinsu su biyun na baya. Shi kuma babban Yaya ya shiga gaba kusa da driver. Cikin anin lokaci suka iso gida, inda suka samu tarba daga Oum da Mamy da Fawzan. Sai dai Oum tayi mamakin ganin harda Maanal, dan batai tunanin zasu bari a taho da itan ba kamar yanda Ajwaad ke fa in da ita zai dawo gida. Mamy dai bata tanka ba, dama kuma babu wanda yay tunanin tankawar tata dan dama haka take ita shiru-shiru. Ba komai ne zakaji bakinta a gidan ba. Garama idan suna hira da Oum ko Aba zaka jita cike da nisha i kamar ba ita ba. Amma akan yaran babu ruwanta da sabgarsu. Sosai take nuna kawaici da kara bama zaka ta a tunanin tana da wata ala a da su ba... akin Oum Ajwaad ya kai Maanal, Oum ta taimaka masa ya kwantar da ita bisa gado. Kwanciya ta gyara mata da rufa mata duvet dan akin akwai ac. Batare daya zauna ba ya ce, Oum naje wanka, jikina duk babu da Murmushi Oum ta masa, dan kowa yasan Ajwaad da tsaftar tsiya dama a gidan. Idan yana wani alin saika rantse ba yaro bane arami an shekara sha... Komai nashi zaka samesa kwaf-kwaf da kulawa kamar wani babban saurayi maji arfi. Idan Ajwaad yay ado dole ka tsaya kallonsa. Sam bai damu da manyan kaya irin namu na malam bahaushe ba. Dan duk juma'a ma sai ankai ruwa rana da shi yake yarda ya saka. Garama idan Maanal ta saka masa rigima ta akko da kanta tace ya saka sai ya saka. Dan duk da baya so Aba bai ta a tsamesa a inkin manyan kaya ba. Yanda akema su Fawzan da Babban yaya haka shima ake masa su, shiyyasa ya tarasu tab wadrobe yana ado dasu. Yana shiga akin nasu Fawzan Sarkin tsokala ya fara tsokanarsa da dariya. Ah-ah kaga baban soyayya, kaga Auta na Auta, Besty kuma na Besty. Wai yanzu nan dan ALLAH ko kunya baka ji ba Auta kaje gidan surukai ka akko Lilly? Oh kai wannan wane kalar abin kunya ne haka? Harara ya ballama Fawzan in yana wucewarsa bayi batare da ya tanka masa ba. Aiko Fawzan ya shiga kwasar dariya har sai da Babban yaya ya shigo ya tsagaita. Koda ya maimaita na Babban yaya dalilin dariyar daya tambaya murmushi kawai yayi shima, dan shi kansa soyayyar autan nasu da Bestynsa na ayatar da shi, da. Haka yana musu fata da addu'ar orewa a haka har girma su kuma kasance ma'aurata kamar yanda kowa ke tofa albarkacin bakinsa akan dangantakar tasu......... ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 9:48 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 *_WhatsApp channel_* https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ______________ .........Duk suna a d/table suna dinner Maanal ta fito tana faman murzar ido alamar yanzu ta tashi. Fawzan ne ya fara ganinta. Dan haka cike da sha iyanci ya furta, Oyoyo Bestyn Auta, bada kanki a sare kije gida kice ya fa i. Kaga surukar Oum da Abah Daina susan idon Maanal tayi ta tsaya tana kallon sa da farko kamar mai mamakin ganin kanta a nan in. Yayinda suma duk suka zubo mata ido suna kallonta musamman Ajwaad. Oum kuwa da Abah murmushi suke yi, hakama babban yaya. Mamy kuwa kamar bata a wajen abincinta kawai take famar ci. Hannu Oum in ta mi o mata alamar tazo gareta. Da gudu kuwa ta iso ta shige jikin Oum in, sai kuma ta saki kukan shagwa Shi ko Fawzan ya wani tuntsure da dariya yana fa in, Oh oh yau naga ikon rabbu surukar Oum shagwa iya kenan, an dawo zakuma a aura daga inda aka tsaya ko Rankwashi Oum ta kai masa sakamakon agowar da Maanal tayi cike da ta ara da tsiwa ta ce, Oum kinga Yaya F ko, kice ya daina ni Babynki ce ya bar cewa suruka bana son sunan . Yanda tayi in sai da ya bama kowa dariya. Dan shi kansa Bestien nata wani guntun murmushi ya saki kawai ya cigaba da kallonta. Ita ko ta cika tayi fam dan duk zatonta ma surukar wani mugun sunane da ake gudu. Gwalo Fawzan ya mata da fa in, i a daina in, da wani bakinta kamar na tsuntsu Kuka sosai ta bu e baki zata sanya, Abah ya saka hannu ya auketa cak yana hararar Fawzan. Kinga yalesa kinji babyn Oum inta. Kin san dama shi bashi da aiki sai neman fa a da mutane in dai Fawzan ne. Shiyyasa ma bazanje da shi saudia ba sai ke da bestyn ki kawai Cike da farin ciki Maanal taima Fawzan gwalo da harara. Sai kuma ta hau murna za'aje dasu saudia ita da Bestyn ta. Da wannan lallashin Abah ya kashe rigimar, ya saka mata spoon a abincinsa sukaci tare... Bayan sun kammala cin abincin ta gama tsiyaya musu surutunta Oum tajata zuwa akinta tai mata wanka. Kaya gareta fal a gidan, anan akin Oum da akin su AA a cikin kayansa. Tana cikin shiryata Ajwaad in ya shigo hannunsa ri e da kayan tsifa. Tana ko kallon hannunsa ta ata rai dan bata aunar kitso sam. Fuska a marairaice kamar zatai kuka ta ce, Besty kaina na ciwo Harararta ya an yi yana kaiwa zaune a bakin gadon Oum da fa in, Idan an gama zaki sha magani . Sosai ta tura baki gaba, sai kuma ta kalla Oum dake gumtse dariya. Oum dan ALLAH kaina bada zafi ba? Ta a kiji ma . Dariya sosai Oum ta fashe da shi tana ta a kan, Gaskiya Babyn Oum babu wani zafi, kanki yayi datti ki daure a tsefe kinji, jibi asa a cikinsa tule. Ko baki son kuje Saudian da Abah yace? . Jiki a sanyaye ta ce, Ina so Oum Yauwa ton daure kinji ar albarka. Ai Auta bazai miki da zafi ba kin sani ko? Gama chocolates bari na baki kije anayi kina ci baza kiji ma anayi ba har a gama Da wannan lallashin ta yarda badan taso ba. Haka suka fito hannunta auke da an bowl da Oum ta ha a mata kayan kwa ayi, ayan kuma Ajwaad ya ri e mata. Tsakar gida suka fito tacan baya inda garden in gidan yake, wajen akwai ni'ima sosai dan an gyara shi yanda ya kamata. Ga kujeru an shirya domin hutawa harda na yara, sai lilo da dai kayan wasan yara. Koda suka zauna sai da ya are mata chocolate in ya bata wayarsa sannan ya fara mata tsifar. A hakan ma yana farawa ta ata fuska zatai masa kuka. Sai da shima ya ata fuskar da fa in, Oh nacema Abah mu wuce mu barki? Da sauri ta girgiza masa kai. Ya ce, To oya malama nutsu Baki ta tura gaba da fa in, Niba sunana malama ba Murmushi yay a karo na farko, tare da jan hancinta ya ce, To Bestyn bestyn ta ko? Cike da jin da i ta ce, aramar dariya yayi, sai kuma ya bu e baki alamar ta bashi chocolate in. Cirowa kuwa tai ta saka masa a bakinsa, ganin ya ata mata yatsun yasa shi kama hannun nata ya lashe wadda ta ma ale. Murmushi tai da fa in, Ai ke kika koya min Ya bata amsa yana murmushin shima. Sannan ya fara mata tsifan. Tana kallon cartoon in daya sanya mata tana masa surutu da juyowa ta bashi chocolate in da sauran kayan ciye-ciyen. Shi ko yana biye mata. Dama in kaga Ajwaad na zuba surutu da murmushi to lallai Maanal na a wajen kuwa tabbas. Baya wasa da al'amarinta ko ka an. Idan ka gansu dole su birgeka kamar ba yara ba. Haka dai aka gama tsifan, wajen taja kuma aka hau fa a, sai da ya ri eta da yau sannan ya iya taje mata, ita ko tana kuka da fa in babu ruwanta da shi kada ya sake kulata. Dariya ya dinga yi shi dai bai kulata ba sai da ya gama ya aure mata da ribbon duk da yayi datti. Dan cikinsa uban asa ne na fa an data dinga kwasa a Giro, a hakan ma wai kusan kitso na fin
Chapter 92 · 0% Book details