Sashe 2
Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 3800 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dad 800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki _______________ .......Ganin tafiyar ta arewa yasata kai hannu ta an gyara eyeglasses in tare da agowa ta kalla titi, har yanzu ruwa ake zulawa, sai dai hakan bai hanata fahimtar har sun fara barin gari Jos ba. Da mamaki a karo na farko ta dubi RK da tunda ta ago ya kama kansa daga satar kallonta da yake yi. Kamar zatai magana sai kuma ta kauda kanta. Sake maidawa tayi ga book in, sai dai ba karatun take ba tayi shiru ne kawai tana juya maganar da take son fitarwa. Sai da ta mula dan kanta sannan a hankali cikin sassanyar muryarta da take matu ar zama mafi girman rowa ga masu son ji irinsu RK ta furta. Bayan waccan tashar akwai wata ne a gaba naga mun wuce? Har cikin tsakkiyar kai yaji gajeren zancen nata. Sai da ya wani lumshe idanunsa ya fu e tare da sakin murmushi sannan ya bata amsa da, Bazan iya saukeki a ko'ina cikin ruwan nan ba kiyi ha uri sai a Abuja agowa tai kamar zata kallesa sai kuma ta fasa. Sake maida kanta tai ga buk in kawai tana an cizar gefen lips inta. Murmushi ya an saki shima dan ya fahimci wannan cizar lips in nata takan yisa a duk sanda takai arshen takaicin da har ta rasa abin cewa. Kiyi ha uri Please Ya sake fa a a hankali. Bata tanka masa ba, sai ma sake maida kanta tai a karatun kawai. Shima sai yay gum da bakinsa ya maida hankalinsa gasu Zezaa tunda dai ya samu da alama ta ha uran. Tanata karatunta suna hirarsu. Yawan sakkota a hirar tasu da dariyar da suke ya fara gundurarta, sai kawai ta manna Bluetooth a kunnenta ta ajiye book in ta lumshe idanunta. A haka barci ya kwasheta tana sauraren karatun Alkur'ani data sanya daga bakin Gwani Abdullahi Zaria. Har suna gab da shigowa garin Abuja ruwan akeyi, har kuma lokacin Maanal barci take sosai dan sam batai isashen barci jiya ba. Addu'a yay tayi da fatan subar Abuja bata farka ba. Dan yasan zata iya tuburewa akan ya ajiyesu anan in, aiko addu'ar tasa bata amsu ba. Dan sun wuce zuba ka an kuwa ta farka. Agogo ta fara kalla sannan ta juya tana kallon su Zezaah. Muna ina ne yanzu? an kallon juna sukayi, sai Zezaah tai tsulum tace, Mun fita a Abuja Da mamaki Maanal dake kallon titi ta ce, Mun fita fa? Wannan ba hanyar suleja bace? Ko nan ba madalla bane? . Yanda ta are maganar tana kallon RK ya sashi an sosa goshinsa yana furzar da iska. Sai kuma ya jinjina mata kai ganin ta wani tsaresa da idanunta dake matu ar firgita masa lissafi. Kanta ta auke tana fa in, To Alhamdullah sai ka sauke mu a dikko kawai ai zamu samu motar Kaduna a wajen Sosai fuskarsa ta nuna damuwa. A marairaice ya ce, Haba miya rage Baby, tunda mukazo nan can ma bazai gagara ba. Kiyi ha uri mu arasa, ina Abuja ina Kaduna Yanda yake mata magana kamar zai yi kuka yasa haushi ya sake kamata. Mutumin nan sam baya ganewa, ta rasa mi kuma zata masa ya gane in. Duk yanda taso hanasa kaisu kadunar hakan bai yiwu ba. Dole tana ji tana gani ya auki hanya. Hankalinta ta sake maidawa akan novel inta ta sharesa. Sai su Zeezah ne keta hirarsu da shi. Yanzun ma ko sun sakkota bata tankawa. Suna isowa Kawo tace ita anan zata sauka. Yi yay kamar bai jita ba. Cikin acin rai ta juya tana kallon su Neesa. Cikin jin haushi, duk da muryar tata na fita ne da sanyinta da nutsuwa ta furta, Malamai kusa ya saukeni anan tunda naga da sawarku yake komai Kafimma su bata amsa RK yay saurin fa in, Sorry Baby babu ruwansu. Ni dai fatana sai na direki har ofar gida dan ALLAH Yanzu kam harara ta zuba masa. Ya wani lumshe idanu da bu ewa a lokaci guda ya saukesu a kanta. Da tasan ta'asar da harar nan ke masa data tausaya masa ta bari. Ganin dai zata kife da shi yay ar gyaran murya yana wani marairaice fuska. Please ki tausaya min hararar nan illa take min . Ya fa a a wani irin hankali kamar mai ra a har yana arin an matso ta. Janye jikinta tai ta lafe a murfin tana rumtse ido da arfi. Daga haka bata sake magana ba. Su Neesa ne suka shiga nuna masa hanya har anguwarsu Maanal in data kasance cikin manyan anguwannin da kadunawa ke ji da su (Ina da tambaya?, wai Kaduna akwai anguwanni masu yau dan ALLAH ko sai sun zo Kanon mu suke gani kawai Bari na ware kafin an Kaduna su maidani awara yau in nan kun san bazazzage ba sau ). Dai-dai ofar wani katafaren farin gate da akaima ado da golden suka tsaya. Ya wani sauke ajiyar zuciya yana kallon gidan da yau. Eh lallai ashe itama ar masu ku i ce. Dan gidan nan kam dai ya kai a kirashi gida..... Fitar Maanal a motar ta sashi saurin katsewar tunanin sa. Shima da sauri ya bu e ya fita. Dai-dai tana arin bu e booth. Shine yay saurin sakko mata da akwatin ta. Ya juya da nufin sauke nasu Neesa taja kayanta. Su Aneesa da suka gama fahimtar mi take shirin yi duk suka fito. Magana Zezaah tai yun urin mata tai mata wani kallo na babu ruwanki da ni taja akwatinta tai gaba. Sai da tai an taku uku zuwa hu u ta juyo ta kalla RK daya zama kamar gunki a tsaye. Idanunta dake cikin gilashi ta an lumshe ta bu e a kansa. Mun gode da arinka. ALLAH yabar zuminci. Amma zan baka ha uri dan ALLAH karka cigaba da wahalar da kanka, kamar yanda na fa a maka gaskiya tun a farko itace dai har yanzu. ALLAH ya ha amu da alkairinsa a yafi juna Kafin yay wani yun uri harta shige gida. arin binta yay da hanzari mai gadi dake tsaye daga ciki ya babbake ko'ina ya hanashi. Dole ya dakata yana mai kai hannu ya an dafe goshinsa da furzar da iska mai nauyi........... ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ______________ Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 3800 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dad 800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki _______________ ........ Kayi ha uri dan ALLAH RK . Aneesa ta dawo da RK dake bin maigadi da kallo idanunsa sun ka a sosai. Iska ya an sake furzarwa