Sashe 71
Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Nima ki fita tawa rayuwan mana. Kinbi duk kin hanani sukuni, kin hanani aure, kin sa duk nabi na tsani yaran mutane babu hujja
Ai bama tasan sanda ta wara manyan idanunta a kansa ba tana harararsa, rasa abin cewa yasata fa
in,
ALLAH zai saka min sharrin nan da ka min
. Sai kuma ta sake sakkowa a gadon tare da fisgan hijjab
in sallarta ta saka.
ofa ta nufa fuuu dan gara dai ta bar masa
akin kawai sai yaci kansa yasha ba
in ruwa. Sai dai me
ofar gam alamar saida ya rufe sannan. Ranta ne ya sake
aci, har takai hannu zata bubbuga sai kuma ta fasa saboda tunawa a asibiti suke kada ta shiga hakkin sauran majiyata. Dawowa tai inda yake cikin da tsantsar masifa da tsiwa ta balbalesa da masifa.
Yanzu kam gaba
aya dauriyarsa
wacewa tai, dole ya kai hannu saman kansa dake wani irin sara masa da masifar
arfi ya dafe, dama tuni dauriya kawai yake yi, shi ka
ai yasan azabar da kan nan ke masa, dan shi dama a ciwonsa ciwon kai yafi yawa. Sam masifa ta rufema Maanal ido, sai cigaba da zazzaga masa take,
Please Besty my head ki daina min ihu
i a daina, tunda baka so ka fita mana, waya kawo ka nan
Ya ALLAH
ya fa
a da wata sassanyar murya yana kai
ayan hannun ma ya tallafe kan gaba
aya. Dan da gaske ji yake kamar kwalwar ciki zata zazzago.
A karo na farko gaban Maanal ya fa
i, dan yanda ya kira sunan ALLAH
in da tallafe kan sai kuma hankalinta ya tashi. A hankali ta fara ha
iye masifar tata tana kallonsa. Yayinda shi kuma ke cigaba da jujuya kansa a cikin hannayensa yana cigaba da kiran sunan ALLAH, sai kuma ya koma fa
in,
Please Besty my head, kaina Besty zai fashe ki ri
e min, dan ALLAH ki ri
e min
Ai tsabar yanda jikin Maanal ke rawa batama san takai hannunta saman nashi ba, ta ture ta maye gurbinsa da nata tare da du
awa a gabansa tana le
en fuskarsa da fa
in,
Na shiga uku mike damunka? Miya samu kan naka? Ka tashi muje wajen likita na ro
. Sai hawaye sharrr.
Bai iya ya motsa ba, sai hannunta dake a saman kan nasa da sanyinsa ke wani ratsashi ya sake dannewa da nasa da
yau. Yayinda ita kuma zafin kan da yanda jijiyoyin ke harbawa ke ratsata. Matu
ar firgici ta shiga, dan tun tana hawaye har kukan nata ya fara fidda sauti. Da
yar ya
aga idanunsa da suka gama ka
ewa ya kalleta, cikin motsa lips
in da
yar tare da
an jujjuya kai ya ce,
Stop crying, bafa da yawa bane
Kukan ta sake fashewa da shi da fa
in,
Hakanne bada yawa ba, kaga yanda idonka yay ja kanka yayi zafi? Nidai ka bari naje na kira maka Rafeeq...
tai maganar tana
arin mi
ewa da son cire hannunta dake a saman goshinsa. Da sauri ya ri
ayan hannun nata yana jujjuya kai, sai kuma miya tuna ya saki hannun yana fa
in,
Am sorry
. Itama kamar wadda ya fargar sai tai saurin janye
ayan dake a saman kansan, ta
an ja jikinta baya. Murmushi ya
an yi, sai kuma ya mi
e still dai hannunsa dafe da kan nasa ya
an ra
a ta gefenta ya zauna a gadon jiyyarta yana fa
in,
Help me na
an kwanta anan ko zai sauka
Batace komai ba ta matsa masa, kwanciyar yay rigingine ya lumshe idanunsa hannunsa dafe da kan nasa. Tun tana kallonsa daga tsayen harta kai zaune a kujerar daya tashi dan itama sai taji kawai tana wani irin jin jiri, yayinda baya data shu
e ke son maimaita mata kanta a zuciyarta. Haka suke ita da shi, da wahala
aya ya kwanta ciwo
ayan bai kwanta ba shima. In ko ba haka ba dukkan hidimar mai ciwo
ayan ne zai yi. Zata iya cewa fara kaiwar AA
in lokacin balaga ne yasa Oum ta fara saka idanu akan al'amuransu, harma takan kasance tare da su batare data barsu ke
ewa su biyu kawai ba. Sai dai duk da haka
addara bata barsu ba. (
addarah!) Zuciyarta ta maimaita kalmar da amsa kuwwa. Rimtse idanunta tayi da masifar
arfi sai kuma Zuciyarta ta fara zafi, (Eh tabbas batace
addara kawai ba, harda ganganci da son zuciya daga AA
in, eh son zuciya, koma tace zalunci......) Hawaye suka shiga solalo mata masu shegen zafi. Zaram ta mi
e daga gaban nashi ta nufi window jikinta na rawa. Yanda ta tura kujerar da
arfi harta fa
i ya sanya AA bu
e idanunsa da
yar. Kallo ya bita da shi, sai kuma yay saurin rumtsewa jin abinda take fa
a cikin kuka mai tsanani daga inda take....
Dan ALLAH ka tafi, ka tafi nesa dani bana son ganinka. Ka barni naci gaba da rayuwata cikin salama. Namaka alkawarin zan bar aiki a companyn ka. Bana son tuna komai, bana so, ka daina kusantoni, ka barni,
dan ALLAH ka barni na ro
e ka Ajwaad....
Besty!
ya fa
a a can
asan ma
oshi daga bayanta batare data san sanda ya baro gadon yazo wajen ba. Kuka ta sake fashewa da shi tare da dur
ushewa a wajen,
Ka daina kirana da wannan sunan, ka tafi kawai, ka tafi Ajwaad....
Zan tafi, amma ki saurareni kona minti biyar ne
Bazan iya ba, baka da sauran space na lokacina, sam baka da shi.
sai kuma ta juyo tana daga dur
ushen ta ha
e hannayenta waje guda alamar ro
Na ro
eka ka barni Ajwaad. Ka yi nesa dani, bana bu
atar jin komai daga gareka, bazan iya baka komai
antar lokacina ba a yanzu
Da
yar ya iya ha
iye abinda ya ri
e masa ma
oshi, ya lumshe idanunsa da sukai mugun ka
ewa mai ban tsoro daban tashin hankali ya sake bu
ewa a kanta. Cikin wani irin murya mai matu
ar laushi da sanyi ya ce,
Kin fi son mu cigaba da kasancewa a wannan matsayar kenan? Mu cigaba da
atama wa
anda ke bibiyar rayuwarmu lokacinsu. Yes muna
ata musu lokaci ne kema kin sani, dan in har bani ne MIJINKI ba, wani bai isa ya zama ba!!.
ya
are furucin
arshe a kausashe.