← Book details Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 104

Sashe 20

Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

naga bayanki a gidan nan Idan ta juya ba..... Alhaji Usman daya fito ya fa a a zafafe. Juyowa sukai su duka suna kallonsa. Fuskarsa a aure ya cigaba da fa in, Idan ta juya kam zakiga bayanta Sadiyya. Amma kiga bayanta akan zama dani har gaban abada bazakiga hakan ba da iznin UBANGIJI. Asiya ajiye abinci, idan kin isa dan ALLAH ki zubar da shi ni kuma wlhy yau sai na baki mamaki irin wanda baki ta a zato ko tsammani ba. Ke Sadiyya bafa wai ina tsoronki bane a gidan nan. Karki ureni a wannan karon wlhy idan ba hakaba zakiyi matu ar dana sani. Dana sani na nawa kuma ai nayi dana sani tun daga randa na amince na aureka.... sai kuma ta fashe da kuka Kai dai burinka kullum ka wula antani a asan anwar bayana koma nace sa'ar ana ko, shike nan ga gidan nan na bar maka, ka kwa ata ka cinye dan ALLAH fuuuu ta fice daga falon. Tsaki yaja kawai tare da juyawa zai koma bedroom insa. Hankalin Ammie ne ya tashi, cikin sauri tabi bayansa, kusan a tare suka shigo bedroom. Jin yanda ta fa o masa ya sashi juyowa yana kallonta. Dan ALLAH ka bita karta tafi in da gaske, na ro eka Abban Hameed. Bana fatan kowacce matsala ta kasance tsakaninka da matanka a dalilin..... Asia! Ya fa a cikin katseta. Kanta ta shiga girgiza masa sai ga hawaye. Zata sake magana kawai ya jawota jikinsa ya rungumeta. Sosai take bashi tausayi, mace ce mai ha uri da juriya akan komai na rayuwa. Tana da kawaici da saurin sallamawa koda abu zai cutar da itane ko zuri'arta. Duk abinda kaga ta masa musu a kai to ka duba wannan abun kuwa. Komai yace ita mai biyayya ce a gareshi ko bai dace da ita ba. Wannan halayen nata ne suka mamayesa cikin anin lokaci yake jinta ololuwa a saman matan da ya aura tun yana da jajayen sawunsa. Hanata duk wata damar sake magana yayi, ba kuma ta sake yi in ba ta ha ura saboda ita in mai biyayyace a garesa. Fitowarsu falo babu jimawa tana zuba masa abinci sai ga Asalamiyya ta shigo tana kuka ita da Basirah. Daddy dan ALLAH ka kazo ka hana Mamma tafiya. Gata can ta ha a kaya zuwa mota zata tafi Daddy A birkice Ammie ke kallonsu, sai kuma ta yun ura jikinta na rawa zata nufesu. Cikin bada umarni Daddy da tun kallo aya da yay ma su Asalamiyyar bai sake ba ya dakatar da ita. Asia koma ki zauna Kallonsa Ammie tai kamar zata fashe da kuka. Daddyn Hameed kana fa jin abinda suke fa Cigaba da zuba min abinci nace. Ku kuma ku bar falon nan!!! . Ya are maganar a tsawace. Zabura sukai saboda tsawar ta shigesu. Har rige-rigen fita suke daga fallon. Kallonsa Ammie ta sake yi zatai magana ya aga mata hannu. Dole tai shiru ta cigaba da zuba masa abincin hannunta sai rawa yake. Tsaf yake kallon yanda hannun nata ke rawa amma sai bai tanka ba. Tana gama zuba masa abincin yaja ya fara ci hankalinsa kwance.. Abu ya ishi Ammie ta rasa ina zata kama, sai kallon Daddy kawai take. Can dai ta jawo wayarta ta shiga rubutama Yazeed text massage..... ______________ Yau da wuri Nene ta dawo asibitin. Dan haka ta kora su Amaal gida suma saboda mijinta daya shigo Abuja. Daga nan ma asibiti da yazo ya duba Maanal aukar Amal in yay suka wuce masaukinsa. Itama Shahidah da mijinta yazo sai suka wuce kawai. Hakan yasa Maanal ta kasance daga ita dai Nene a akin. Sai kuma duk ka aici ya isheta. Dan Nene da zaran tayi sallar isha'i zakaga ta fara gyangya i abinta. Gashi babu waya a hannun Maanal in, tana Kaduna aka barta, bakuma a kawo mataba har yanzu. Shiyyasa ma taima Shahidah maganar a sayo mata kayan zane-zanen ta dan ta iya sosai, shine Yazeed yaji ya hana Shahidah siyowa shi ya sayo mata. Tun azun daya kawo mata su ta ajiye bata sake bi takansu ba. Sai yanzu ta jawo ledan ta fiffito da su. Komai da take bu ata akwai, harma da wanda batace a sayo ba ya sayo. Dan haka sai ta gyara zama kawai ta fara zanenta dan shine hubby nata tun tana yarinya. Maanal ta masifar iya zane ta yanda idan ta zana abu sai ma ka auka ba itace ta zana in ba. Da farko akin jiyyar tata ta fara zanawa harda Nene dake zaune a kujera tana famar gyangya i, sai ita kanta a yanayin da take zaune. Koda ta gama taga komai ya mata sai ta tsinta kanta kuma da fara zana agogo. Abinda ta jima batayiba a rayuwar zanenta kenan. Ta zana guda biyu tana akan na uku RK da Doctor Ranjet suka shigo akin. Firgigit Nene ta farka, yayinda Maanal tai arin rufe zanen nata amma sai caraf RK ya rikesa. Woow!, this is amazing . Ya fa a yana kallon zanen cike da matukar mamaki. Sai kuma ya kalleta. Dan ALLAH da gaske kece kikayi Baby? Kafin ma Maanal ta bada amsa Nene ta cafe cikin ta e baki. Yo in dai Manaalu ce ai baka rabata da zanen aljanai Rafeequ. Tun tana yarinya uwar tayi tayi amma ina harma an barta taitayi itace zata are da mafarkinsu ai ba wani ba Nene ai abune mai yau wannan in..... an nan a al'adar yahudu da nasara ba. Amma mudai a musulunce banjin cewar abune mai yau duk da ni in ba malama bace Dariya RK yayi, sai kuma ya mi ama Nenen zanen yana fa in, Amma Nene kinyi fa yau a wajen nan kamar wata sarauniya a kujera Ba aramin zare ido Nene tayi ba tana kallon kanta an zane ras harda yanayin atamfarta. Duka ta kaima Maanal itako ta kauce tana ara ata fuska. Aiko ta shiga zazzaga jaraba shi dai RK da Dr Ranjet na dariya abinsu. Manaal dai ta miskile fuska kamar ba ita tai tsiyar ba. Sai da Nene tayi mai isarta sannan ta fice dan idan anzo duba Maanal in fita takeyi. Bayan fitar Nene Dr Ranjet na duba Maanal RK daya kasa ajiye zanen ya dubi Maanal cikin serious ya ce, Amma basirar nan naki bai kamata ya tafi a banza ba kawai, yana da yau mutane su amfana da shi Kamar ya? Ta fa a a asan ma oshi. Bai damu ba, dan zuwa yanzu ya sake fahimtar miskilancinta mai lasisi ne. Akwai Companyn da nasan suna matu ar bu atar aiki da mai irin wannan basirar taki A da ile ta furta, Ba bu Cikin an girgiza kansa ya ce, Wlhy seriously Baby akwai companyn da zakiyi wannan aikin fa kuma anan Abuja ne, Please kada kice a'a dan ko kina gida zaki iya musu aiki ma Rasama abinda zata cemasa tayi, dan yanda ya wani marairaice fuska ya tsareta da manyan idanunsa sai ta ji ta kasa furta komai. Dr Ranjet ne ya saka baki a zancen nasu, He is telling you the truth my patient.. Ko game da ciwonki idan kin samu abinda zai dinga maidaki busy zaisa ki rage saka damuwar abubuwa a ranki da har zai dinga yawan tashi akai-akai Shiru kamar bazatace komai ba. Sai zuwa can ta sauke ajiyar zuciya tana an girgiza kanta. Su Ammie bazasu amince ba ne. Kadai ji abinda Nene ta fa a ai In dai har kin amince zakiyin ki barni dasu kawai Mi zakace musu? Ke dai kawai ki amince zaki ji ai Zanyi tunani Ta fa a a ta aice tana zamewa ta kwanta. Bai sake magana ba shima sai aukar hoton zanen da yay a cikin wayarsa kawai. Bayan fitarsu kafin barci yay awon gaba da Maanal tai zurfi matu a a tunanin zancen RK in da Dr Ranjet..... __________ Lokacin da Yazeed ya iso gidan sha aya saura na dare. Dan haka ya samu Daddy ya ma kwanta. Sai ya zarce sashen Ammie, samunsa yay shima a rufe, hakan na nufin tana sashen Daddy kenan dan su Waleed ba nan suke kwana ba suma. Dole sashen Hajiya Yaya ya nufa inda ya tadda annensa zaune a falo jugum-jugum. Hatta da television bata aiki a kashe take yau. Da gudu Amrah tazo ta shige jikinsa tana sakin kuka mai ban tausayi. Rungumetan yay shima yana an shafa bayanta. Kusan mintuna biyu sannan ya agota tare da kama hannunta suka arasa cikin falon. Nuni yay ma sauran da su zauna dan suma duk sun mi e tsaye. Shima ya kai zaunen Amrah a gefensa. Mike faruwa ne? Kafinma ya rufe baki su duka sun saki kuka. Wadda ke bimasa da suke kira Suhana ce ta fara masa bayani muryarta na rawa. Yaya muma bamu san ainahin abinda ya farun ba. Kawai dai Mamma taje sashen Daddy, babu jimawa sai gata ta dawo kuma tana hawaye. Mun tambayeta bata kulamuba ta hau ha a kayanta. Bamu sani ba ko sakinta Daddy yayi Saki? ......... ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama .......... Haka muke tunani Yaya. Tunda bamu ta a ganin Mamma ta ha a kaya tabar gidan nan ba dan sun samu matsala da Daddy. Basira ta bashi amsa cikin kuka. A take zufa ta gama wanke masa jiki, harma ya gagara cewa komai. Badiyya ce ta sake katse masa tunani da fa in, Yaya kuma wlhy koma minene ya faru da sanya hannun waccan munafukar matar a ciki. Dan tana a sashen Daddyn komai ya faru, ko sanda Mamma zata tafi da muka je kiran sa itace ta hanashi Cikin mamaki ya ce, Ita
Chapter 20 · 0% Book details