← Book details Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 62 OF 104

Sashe 62

Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

need? Shiru yay mata bai tanka ba, hakan ya sake ullar da ita. Fuuu ta nufi fright in ta sake bu ewa. Wancan ta dangwarar a inda ta auka, nacan sama ta zubama ido sai dai hannunta bazai kai ba. Ta gwada auka da ishe amma duk tsahonta hannunta bazai kai ba. Juyawa tai tana an kallon office in alamar neman abin takawa, sai ko idonta ya sauka akan wani an glass table da aka aura yawan flowers a samansa. Shiko ta nufa ta sauke flowers base in ta akkosa gaban fright in ta ajiye. Da kallon mamaki kawai ya bita, sai da ta akko yaga da gaske fright in ta nufa ya an waro oily luluu ayes insa dake cikin gilashi. Itako hajjajun babu ko ar ta taka ta haye samansa ta shiga jido kalolin lemukan tana tarawa a ayan hannunta. Ba ita zai rainama hankali ba. Bari ta kai masa duk kalolin taga iyakar rainin wayonsa. Tana gamawa ta juyo da nufin sauka sai kawai tai wani irin yin baya sakamakon kasancewarsa tsaye a bayanta hannayensa duk a cikin aljihun ya wani zuba mata mayatattun idanunsa kawai. Ka an ya rage ta fa i, da yar ta iya daidaita tsaiwarta tana tura baki batare data cigaba da iya kallonsa ba. Shi kam nasa idanun yam a kanta ko yaftawa bayayi. Kasa jurewa kallon nasa tayi, kasancewar ta a saman table tsahonsu ya dai-daita a yanzu harma ta an zartashi ka an. Tun tana jin zata iya daurewa har jikinta ya fara rawa. Ga sanyin fright in da bata rufeba na busota, ta gaba kuma ya tareta tako ina dan tsaye yake gab da ita sosai. Ga kuma drinks data tara a hannu suma sanyinsu na shigarta. Wani irin cikowa idanunta sukai da walla, cike da sarewa ta saki drinks in suka tarwatse a asa har wasu na fa a masa a kan afa amma bai motsa ba. Zarrrr hawaye suka fara gudu a yawar fuskar Maanal. Lips dinta na wani irin motsi na son yin magana amma kuma ta kasa. Karan farko ya an lumshe gajiyayyun idanun nasa tare da ta e baki ka an. Sai kuma ya kai hannu a hankali ya rufe fright in, yaja jikinsa yabar wajen batare da yace mata komai ba. Sauka tayi itama jikinta na cigaba da rawa zuciyarta na mata wani irin zafafa mata jin zafisa. Ko kallon drinks in data zubar batai ba ta nufi hanyar ofa tana share hawayenta. Sai dai koda taja handle in domin bu ewa sai ta jita bam a rufe. Tsaye kawai tai jikinta na sake cigaba da rawa. Hawayenta na ara arfin gudu. Ta ara kai hannu taja amma still dai. Ai bama tasan ta wani irin juyowa inda yake ba, sai kawai ganinta tai a gabansa. Cikin matu unar zuciya da ra i ta ce, Mikake bu ata da ni ne wai? What is your business with me? Idan office in ya motsa to shima ya motsa. Nunama yasan da ita a gabansa baiyi ba, karatunsa kawai yake yi. Hannu tasa ta fisgi book in tai wurgi da shi saman kujera, cikin matu ar tsiwa da komawa ainahin Maanal data mutu ( injita) ta sake matsosa a kausashe, cikin ar tsawa ta furta Ajwaad!! Nace mi kake bu ata da ni? Kana min abubuwa ina auke kai amma na kula kai ka kasa fahimtar karatun kurma. Dole ne sai ka kasance in to my life ne? Kasan dai ni ba shasha bace da zaka taka yanda kake so kamar yanda ka iya ko, kodan kaga nazo ina aiki ne a ashin alfarmarka kake aukata a ban san mi nake yi ba? To daga yau nabar aikin, na bari tunda dama ra'ayina ya sani jin zanyi bawai rasa tallafin rayuwane ba ko talaucin da da ake kallonmu a ciki.... A karo na farko da tun isowarta wajen ya ago mayatattun idanunsa dake cikin gilashi, gently hankali kwance ya zuba mata su. Sake hayayya o masa tai har tana nunashi da an yatsarta manuniya tamkar zata tsokale masa ido. Idanunsa da yake yaftawa ya an ja kamar zai lumshe sai kuma ya sake bu esu warrr a kanta. Cigaba take da nunasa tana masifarta har baya ma fahimtar abinda take fa a, tsabar yanda ta birkice tuni veil inta datai rolling ya warware hakama an kwalin ya zame dogon gashinta ba i si ik dake aure a tsakkiya cikin yawan ribbon ya bayyana sai lilo yake. Sosai ya maida idanunsa ya zuba akan gashin yana masa wani irin kallo. Ina Maanal bata san yana yi ba, masifarta kawai take tana kuka. Na tsaneka, wlhy na tsaneka Ajwaad. Bana son ganin ko fuskarka, da nasan addara zata sake ha amu a duniyar nan dana ro a ALLAH mutuwata kafin hakan. Na cigaba da yin aikin nan ne dan kawai baka isa hanani yin abinda raina keso ba a duniyata a duk inda naso hakan koda kuwa wajen mallakinka ne...... Duk da wani irin saukar aradu da kalamanta ke masa a cikin kunne a bazata, matu ar bazata taji tattausan hannunsa ya sauka akan yatsar ta dake neman cokale masa ido. Fisgar hannunta tayi tana sake birkice masa. Sai dai ri on da yayma yatsar bana wasan yara bane ba. Dan fisga aya ya mata bama wani da arfi ba sai gata a gabansa a zube. Biyota yay da kallo har lokacin an yatsar nata dai na ri e a hannunsa. Wlhy koka sakeni kona maka ihu Karo na farko ya saki wani an iskan murmushi yana age girarsa aya, sai kuma ya sauke afarsa duka ya ajiye a asan carpet in da take zaune tare da du owa sosai kusa da ita gab har tana jin numfashinsa da arfin turarensa sosai a cikin hancinta. Jikinta taso ja baya sai dai sam ya i bata damar haka. Cikin sake lumshe idanu da bu esu a lokaci guda ya motsa la ansa asa- asa ya furta, Bismillah yi, ba ihu ba? Maza kiyi, ai bana yau ne farko ba daman Cusa kanta tayi cikin afafunta ta dun ule a waje aya tana mai fashewa da kuka. Ga jikinta na matu ar rawa. Tabbas komai dawo mata yake. Ta arfin tsiya da tsiya-tsiya brain dinta da zuciyarta keson tilastata tuna baya. Bayan data jima da shafewa a tarihin rayuwarta. Bayan da bata fatan koda wata alama ta tuna shi, bayan da take kallo tamkar RAYUWA A BAYAN MUTUWA. Bayan data jima da tattarashi ta tura can bayan bayanta ta yanda bazata sake tunawaba har gaban abada. Miyyasa yake son tilastata ne? Miyyasa bazai mata adalci bane? miyasa yake son sake cuta mata da wannan DAFIN da yay ajalin ainahin Maanal. Miyyasa bazai gane komai ya canja bane, canjawa irin wadda ke shafe arnuka da zamanoni tamkar ba'a yisu ba. Kaicon samuwar wannan aiki nata, kaicon amincewarta da yinsa. Ita da kanta ji take ma ta tsani kanta da kanta a wannan ga ar......... _Hummm ni Balki, wai shin... To bara dai nayi shiru kada ace na cika takale-takale ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 *_WhatsApp channel_* https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ______________ ........Shima da gaba aya kansa ke juya masa, al'amura masu nauyi da suke lullu e a zuciyarsa na sake zaburowa, a hankali ya saki mata yatsan yana rumtse idanunsa da arfi. Wani irin ratsa zuciyarsa da argo kukan nata yake yi. Sai dai bazaka ta a fahimtar hakan a fuskarsa ba idan ka cire idanunsa da sukai matu ar ka awa. Tawani fannin kuma zai iya cewa kukan yake so tayi, dan zai rage mata nauyin zuciya dana zafinsa da yasan take ji. Fin mintuna biyar suna a haka kafin ya mi e a wajen, veil inta dake yashe a asa ya auka, amshinsa na sake ratsa hancinsa, kanta ya an rankwafo ya yafa mata veil in a saman kanta batare da yace komai ba ya wuce ainahin office chair insa, batare daya zauna ba ya ciri aramar pepper yay an rubutu, sai kuma ya auka shopping bag arama dake a saman desk in. Rigar suit insa dake a hanger ya cire itama tare da tattare wayoyinsa. Gabanta yaje ya ajiye shopping bag in nan da shot note in da yayi batare da yace mata komai ba ya nufi ofa. Sai da ya kai hannu zai danna ma allin bu ofar batare daya jiyo ba ya furta, Ki tabbatar kin shiga restroom kin gyara fuskarki . Daga haka yay ficewarsa cike da takunsa na nutsuwa da asaita. Da wani irin sauri Huznah dake zaune cikin takaici da damuwa ta mi e. Hakama AS insa daya san wannan ba lokacin fitowarsa bane mi ewa yayi. Baiko kalla inda Huznah take ba, sai Assistant in nasa ya kalla. Zanje airport aukar su Mamy. Take care of everything Okay Sir ALLAH ya tsare Kansa kawai ya jinjina masa yay wucewarsa. Har kuma yayi taku uku sai ya tsaya cak jin ana binsa a baya. an waiwayowa yay tamkar mai jin ciwon wuya ya zuba mata asaitattun idanunsa da gaba aya suka sauya kala da launinsu. Dan farin gilashin fuskarsa bai zam ya oye komai ba daga garesu. Kasa jure kallonsa Huznah tayi, sai ma jikinta dake neman fara rawa. Amma tai arin ri e kanta da tsiya, sai dai muryarta na an rawa ta ce, A zahiri bakayi kama da mai wula anta mutane ba, why ni nake neman zama antacciya a yayin zuwa ganinka? Please ka duba ni, ka bani dama muyi magana dan ALLAH Karo na farko ya lumshe idanun nasa da bu esu. Hakan tuni ya zame masa abi'a musamman a yayin son yin magana. Cikin cool voice insa mai fidda aramin amo
Chapter 62 · 0% Book details