← Book details Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 72 OF 104

Sashe 72

Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ago kai tai da sauri tana kallonsa da jajayen idanunta. Shima in kallonta yake da wani mugun kallon tabbatarwa. Amma ta dake a kausashe ta ce, Mi kake nufi Ajwaad?! Shima a kausashen ya ce, Abinda kikaji na fa a shi nake nufi. In dai ni Ajwaad Aliyu Darma ina numfashi a doron wannan asar, wani banza wofi bazai ta a aurenki ba Maanal. Dan haka tun kafin dare yay musu ki sanar da su suje su nema matan aurensu. Ki kuma sani ko mutuwa nayi kika auri wani in sha ALLAHU sai na hanaku zaman lafiya da fatalwata. Idan kuma kinji wasa bismillah, ga fili gamai doki . Ya are maganar yana mi ewa da ka a mata yatsarsa manuniya a saitin fuska tamkar zai tsokale mata idanu. Mi ewa tai itama a gabansa tana huci ga hawaye na zirara mata da gudun tsiya. Cike da tsiwa ta ri ugu da duka hannayenta biyu tana kallonsa babu ko gezau. A tunaninka kana da wani arfin yin duk abinda ka fa a? Ka lalata min rayuwa sannan kai tunanin hanani auren wani? Shike nan mu zuba, nace mu zuba ni da kai dan ALLAH an halak ka fasa, ka saka a ranka ni kuma Maanal Habib Umar Giro zanyi aure, kuma zan auri wanda kake da kusanci da shi wato Rafeeq. Ka fara shiri nan da wata biyu kacal, wata biyu.... ta are maganar tana karka a masa yatsarta itama da ra ashi zata wuce. Ai a wani irin fusace a kuma bazata taji an dam o hijjab inta an fisgota baya. Babu zato ta jita manne a jikin bango, duk da ko ka an jikinsa bai ta a nata ba yanda yay mata rumfa da ingarman jikinsa saboda ya fita tsaho da cikar jiki nesa ba kusa ba, babu ta inda zata sha i iska ya masifar sake hargitsata. A kausashe a kuma fa ace, dan gaba aya taswirar yawar fuskar sa ta canja. Ga jijiyoyin kansa sun sake fitowa, idanunsa sun masifar ka ewa irin mai ban tsoro in nan tamkar an watsa jini a cikinsu. Da kakkausar muryar da bata ta a tunanin ya mallaka ba ya ce, Idan kikace zaki zuba WASAN da ni kema kin san kece zaki sha wahala wlhy. Amma bismillah mu zuba in, sai dai ki sani wani an iska bai isa shiga GONAR dana jima da shiga ba har abada, yanda na fara mallaka ni zan cigaba da mallaka har arshen numfashi. Daga haka bai sake cewa komai ba ya juya ya fita a fusace kamar wani mafaraucin soji a daji. Yana gama maida ofar ya rufe tai wani irin zubewa a wajen ta fashe da kuka jikinta na rawa. Kuka take sosai, kuka irin mai zuwa da dukkan arfinka dana zuciya. Kuka mai ban tausayi. Ita wannan mutumin kema alfahari da abinda yay mata a baya, ita yake ma i irari akan abinda ya aikata mata. Ita Maanal. Wlhy dolene ta tabbatar masa shi ba kowa bane, bai kuma isa komai ba, tabbas zata tabbatar masa, dole ne ma ta bbatar masa, ta hanyar auren RAFEEQ ne kuma kawai zata tabbatar masan. Ta jima a wajen tanayi, sai shigowar nurse in dake kula da ita ne ya kawo arshen yanayin. Hankali tashe tazo ta tadata a wajen, da taimakonta ta maidata gadon tana jera mata tambayoyi akan ko jikin nata ne. Kanta kawai ta iya girgiza mata. Sai kawai nurse ta shiga lallashinta, dan AA ne ya turota dama. Da an kalamai ta dinga fa ama Maanal masu kwantar da zuciya, a hankali a hankali ta fara tsagaita kukan har tai shiru. Hawayenta ta share tas tare da sake yin lamo a gadon. Nurse in ma tayi tunanin ko tayi barci ne sai ta lalla a ta fita dan akwai abinda zata arasa sannan ta dawo. Kamar jira Nurse in na fita RK na shigowa. Yayi sallama har fin sau uku da knocking amma shiru, sai ya an kalla agogonsa da tunanin ko tayi barci. Ganin lokaci yaja sosai sai kawai ya yarda tayi barcin ne. ofar ya an tura ya le a, can ya hangota kwance a gado a lullu e, sai dai mi wani amshin turare da ya san bai ta a jinta da shi ba ne ya bugosa. Sai da gabansa ya fa i, ai ba shiri ya shigo akin da sauri. Tabbas amshin turaren ne, turaren da in bai arya ba a wajen AA kawai ya san shi. (AA!) Zuciyarsa ta sake maimaita masa sunan da amsa kuwwa. Sai kuma ya shiga waige-waige a akin kamar zaiga AA in a ciki. Duk abinda yake Maanal na jinsa, amma ta dake tai likimo kamar mai barci, dan bata son ya ganta a yanayin da take sam. Jin ya fice da sauri yasa ta lumshe idanunta da arfi sauran hawayen dake a ciki suka wani zubo shaaa..... ____________ Da yar ya iya fita a taxi in ya nufi gate in gidan nasu, dama satan fitar yayi. Daga fitowa sallar isha'i ya ma ale ya i komawa ciki. Sai da ya tabbatar Abah da yayunsa sun shige sannan ya fito a massallacin ya tari taxi ya nufi asibitin dan kawai ya ganta. Tun safen da RK yazo gidan da batun nata ciwon zuciyarsa ta kasa samun nutsuwa. Ji yake kamar ma nasa ciwon ya dawo sabo ne. Sai kuma gashi ya dawo a wannan bahagon halin yanzu. Da mamaki security daya bu e masa ofa ke kallonsa. Sai dai shi ko kallon nasa baiyi ba ya wuce flat insa. A hankali ya maida ofar ya rufe yana sauke ajiyar zuciya ganin kowa bai gansa ba. Sai kuma ya dafe kansa dake matu ar sara masa har yanzu tamkar zai cire. Yana shigowa falo na biyu yay wani irin turus ganin Mamy zaune. Zuba mata ido yay sai kuma ya an wawwaiga kamar mai neman abu. Dan wani irin tsarga zuciyarsa kallon da take masa yake yi. Amma sai ya dake kamar yanda ya saba. Idanunsa ya maido kanta cikin sautin muryarsa mai fita asa- asa ya ce, Mamy kina bu atar wani abu n.... Hararar data wullo masa ta hanashi arasawa. Sai ma du ar da kansa da yay kawai. Daga ina kake? Ta fa a da kakkausar murya. Sam AA ya tsani arya, baya sonta baya shiri da mai yinta. Gara idan bazai fa i gaskiya akan abu ba ya gwammaci yin shiru kawai. Haushi ne ya turni e Mamy, cikin ba in ciki da unar zuciya ta wani daka masa tsawa. Ajwaad bada kai nake ba ne?! Kasan dai bana son wannan banzan halin naka na iskanci ko? Nace daga ina ka fito?? Mamy Please my head Ya fa a yana kai hannu a saman kansa. Harara ta balla masa duk da zuciyarta ta motsa da yanda yayi in. Amma sai a fa ace ta ce, A'a your heart ba head ba. Ni zaka rainama wayo kama pretending ko. To wlhy bara kaji, idan ma wani abu kuke ullawa kai da ita to ka dawo cikin hankalinka, in ba hakaba wlhy kaine masha wuya. Dan har yanzu har gobe kai har arshen rayuwa ina akan bakana. Yanda an uwanka suka auri za ina kaima dole hakan zakayi. Dan haka ka sani na za a maka yarinyar da sukazo tare da Abdulhakeem azun a matsayin mata, a cikin satin nan za'aje nema maka aurenta. Kuma wata biyu kacal za'a saka... Ai da wani irin bala'in sauri ya kalli Mamyn, ta watsa masa harara cike da tabbatarwa........ ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 *_WhatsApp channel_* https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ______________ .......... Haka na fa a kuma haka za'ai. Sannan wacece Maanal in da wannan yaron Rafeeq ke magana azun? Wani irin sake bugawa zuciyarsa da irjinsa da kansa sukai a lokaci guda. Ya tsatstsareta da kaifafan idanunsa da suka gama jirkicewa gaba aya kamar zai ha iyeta da su. (Maanal! Waya gaya mata zancen Maanal? Innalillahi wa-inna ilaihiraji'un.....) Sai ka gama tunanin zaka fa a min wacece ita?! Ta sake fa a a tsawace kamar zata falle fuskarsa da mari.. Da sauri ya kai duka hannayensa biyu ya dafe kansa. Sai kuma yay saurin zubewa a kujerar dake kusa da shi jin jiri na neman zubar da shi a wajen. an tsai tai tana kallonsa, kamar zata matsa garesa sai kuma, fuuu ta nufi hanyar kitchen tana fa in, Idan ka gama pretending in iskancin kazo ka saman ka fa a min wacece ita. In ba hakaba ni zan bincika, kuma ka bari har ya kaimu ga hakan wlhy sai ranka yay mummunan aci a gidan nan. Zuwa safiya kuma idan ita uwar taka da uban naka suka tambayeka game da Nuratu da Huznah dan ALLAH kace baka so kaga yanda zan maka. Dan ko ka yarda ko baka yarda ba sai ka auresu dole su duka kuma a rana . Daga haka tai ficewarta ta kitchen in dan dama tanan ta biyo.... ______ Jaan! wai ina kuma zaka naga ka auka key? Zan an duba Ajwaad ne, dan tun fita sallar isha'i yay wani wajen. Kin san Oum akan Ajwaad dai, na tabbatar tana can zaman jiransa hankalinta a tashe. Ballan tana baida lafiyar nan Baki Nibras ta an ta e, tare da ballama Fawzan da yay gaba abinsa harara. Wani irin takaicin Oum na keta mata zuciya. Harta koma ta kwanta sai kuma ta mi e zaram, sakkowa tai a gadon ta saka slippers inta tabi bayansa batare data neman hijjab ta suturta jikinta ba duk da kasancewar kayan barci ne kuwa, dan ma dai sunada girma basa nuna mata ko'ina na jikinta. Tuni Fawzan har ya shige sashen AA, dan haka
Chapter 72 · 0% Book details