Sashe 39
Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Itama Watch Designer ce, kaje da ita department naku, sit in da aka shirya jiya nata ne Fuskar saurayin da murmushi yana kallon Maanal ya amsa ma Director da girmamawa. Ita ko sai wani basarwa take. Bai damu ba ya fara gaidata, sai ta amsa kamar wadda taji kunya. Shi dai director kallonsu kawai yake yana sake jinjina miskilancin yarinyar. Saurayin daya kira sunansa da Yaqub tun'a cikin Elevator in ya gabatar mata da kansa matsayin Watch Designer shima. an murmushi kawai Maanal ta masa. Dan ta fahimci yana da nutsuwa. Koda suka fito anata kallonsu, bata damu ba dan ita babu wanda take kallo har suka iso rukunin su daya kasance matsayin office. Su takwas ne, kuma duk artists ne suma in, sai dai abin damuwar ita ka ai ce mace a cikinsu. Amma sai ta dake, dan tasan zata iya zama da kowa. Ta gaishesu tana sake aure fuska ganin yanda suke kallonta. Yayinda Yaqub ya gabatar da ita a wajensu shi dai. Suma ya shiga gabatar da su da sunayensu aya bayan aya. Kafin ya nuna mata wajen zamanta dake a farko. Sun mata maraba da zuwa cikin farin ciki, itama sai ta an musu murmushi ka an. Daga haka takai zaune tana dudduba komai nata dake a wajen. Batare data damu dasu ba kuma wayarta ta auka ta shiga aukar komai na iya wajenta hoto, Ammie ta turamawa, alamar wayar a hannun Ammie take mintuna biyu ba'a ullaba sai ga video call in Ammien ya shigo. Murmushi mai sanyi Maanal ta saki tana mai gaggawar amsa kiran sai ga Ammie tar-tar ta fito. Cikin murmushin farin ciki Maanal tace, Uhm kaga amaryar Daddy uwa Ammie tai mata itama tana murmushin ta ce, Ungo naki nan ja'ira yau kuma nice bar tsokanrki Karo na farko Maanal ta sanya dariya, abinda kakan da e a yanzu baka gani ba a tare da ita. Duk ko sai samarin suka shagala suna kallonta duk da su basa ganin Ammie sabo a desk ta aura wayar. Ita ko cikin rashin damuwa da wanzuwar su a wajen tace da Ammie, Tom yi ha uri Hajiya Ammie na. Ina fatan kin tashi cikin aminci da oshin lafiya tare da farin ciki a wannan rana ta laraba ranar samu inji Nene Sosai murmushin Ammie ya sake awatuwa. Da kulawa ta ce, Alhamdullah Auta. Ya arfin jikinki? Ya kuma sabon office? Alhamdullahi Ammie na warke abuna. Sabon office kuma gashi ki sanya masa albarka daga bakinki mai tsarki . Tai maganar tana mi ewa da wayar a hannu ta maida back camara tana haska mata ko'ina na office in, sai dai koda wasa bata yarda ta hasko samarin nan ba. Sosai Ammie ta shiga yabawa da sanya albarka. Ta kumayi addu'oi sosai ga autar tata. Sannan suka an yi hira sukai sallama tace ta fara aikinta. Fuskarta da murmushi ta ajiye wayar, ita ka ai tasan irin tari-tarin aunar da takema wannan baiwar ALLAH. Mahaifiyarsu dabance a cikin daban in da bazai ididdigu a zukatansu ba. Fatansu dai ALLAH ya ara mata lafiya da nisan kwana masu albarka. (Tare da iyayenmu baki aya. Ka gafartama wanda muka rasa ka yafe musu KURAKURANSU damu da muke raye baki aya). Jan kujerar tata tai har zuwa gaban kantar da aka ajiye musu a office in dan kusan da ita ma aka zagaye wajen. Komai na kayan zane-zanen da zasu iya bu ata akwai a wajen. A haka ta zazza o duk abinda take bu ata a lokacin ta sake burko tayoyin kujerar ta dawo da ita mazauninta. Sosai ta ringa arin ture komai a ranta ta maida hankalinta ga fara abinda ya kawota duk da tana ji a jikinta sauran abokan aikinta hankalinsu na a kanta ta wani sharesu tamkar ita aya ce a wajen. Wani zanen Designs na agoguna data ira yanzun nan a kanta ta fara cike da warewa. Cikin anin lokaci ya ha a su tsaf su biyu kamar ka saka hannu ka auka daga takardan. Bayan ta gama zana su a dun ule sai kuma ta koma zana angare- angare in jikinsu kowanne tana saka masa suna da amfanin da zai yi a cikin agogon. Hakanne ya ja mata lokaci sosai dan har arfe ayan rana. Jin ana kiran sallar zuhur daga masallacin cikin companyn ya sata sauke ajiyar zuciya da ajiye kayan aikin nata ta mi ar da hannunta da ya an sage da ambaton sunan ALLAH. ewa tai zuwa window in office in ta le a batare data ma kowa magana ba, dan daga wajen ana hango masallacin. Hango ma'aikata tayi nata fita zuwa atuwar harabar companyn. Ganin mazansu da matansu ne yasa ta fahimci masallacin harda mata kenan. Dan wasu ma na arin shigane yayinda wasu suka kasance rukuni-rukini suna hirarsu. Sai wasu dake alwala ta can arshen katangar inda aka tanada domin hakan. Huci ta an furzar daga bakinta tare da barin wajen, dai-dai suma su Yaqub na mi ewa. Sauran fita sukai gulma fal bakinsu, yayinda shi kuma Yaqub yazo inda take. Shine ya sanar mata tazo suje salla. Kanta kawai ta jinjina masa ta baro wajen ALLAH ya sota ta taho da hijjab kasancewar yau ma shigar Abaya ce a jikinta irar Dubai ruwan asa. Hijjab in ta bu e ta saka bayan ta zame hularta da an kwalin abayar data na o a kanta ta ajiye saboda hijjabin ya rufe mata gashinta sosai. Hankalinta kwance kuma kanta tsaye ta fito a office in daga ita sai wayarta kawai a hannu. Kusan duk an fice ma, dan wajen yayi tsitt, dan haka a gaggauce ta nufi elevator jin za'a tada sallar kasancewar su suna a 4th floor ne. Bata gama dai-daita tsaiwarta ba kawai taji shigowar mutum babu ko sallama. Dan haka ta ago manyan idanunta domin ganin wane sallamemmen ne haka........ ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 *_WhatsApp channel_* https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama .......Saurin janye idanun nata tai irjinta na wani masifar dokawa. Sai dai ta wani dake a zahiri yayinda fuskarta ke sake komawa ci in-ci in fiye da yanda tashi take. Boss ne da kansa ba wani ba. Wato AA Darma, da alama shima ya makara fita sallar ne, dan illahirin fuskarsa da hannayensa da afarsa dake sanye da slippers daya saka dan ba takalman da yazo dasu a afarsa bane cover shoes sai nason ruwa suke yi. Elevator na tsayawa itace tai saurin fara ficewa dan harga ALLAH jinta take kamar an matse a cikin rami tsabar yanda ya cika ko'ina da kwarjininsa. Da kallo ya an bita, sai kuma miya tuna oho yay saurin janye idanunsa shima yana fita daga elevator Dukansu basu samu raka'ar farko ba. Koda aka idar da sallar mafi yawan ma'aikatan sun wuce kitchen ne kai tsaye, dan ana musu abincin rana a wajen harma dana safe. A manyan dai ba kowa ne ke nufar kitchen in ba sai wanda yaso hakan kasancewar suna da damar sakawa a kawo musu har office. Manaal ma daba gama sanin tsarin tai ba duk da an bata komai a rubuce tun a ranar interview karantawa ne batai ba office ta koma. Hankalinta a rarrabe sai dai tana iya arin ta na ganin ta saita kanta ta bu e lunch box inta ta fidda abincinta ta hau ci tana cigaba da sarrafa computer inta domin maida aikin zanen da tayi a ciki. A haka a shiririce ta gama shigar da komai kafin ta na esa a flash drive ta ajiye. Koda an bu acesa a wajen meeting da shi zatai amfani. Knocking ofar akayi, batare da ta canja daga yanda take ba ta bada iznin shigowa dan ita ka aice har yanzu su Yaqub babu wanda ya dawo. Wata budurwa ce da bazasu wuce sa'anni ba. Sanye take da skirt da riga na atamfa sai an mayafi data yana. Cikin girmamawa ta gaishe da Maanal in. Amsa mata tai da kulawa. Hakan sai ya saka yarinyar farin ciki dan yanzu ake gulmar Maanal in a asa cewar dagani zatayi girman kai, sai kuma ita tazo taga ba hakan ba yanzu. Sunana Mabaruka Rabi'u. Ina aya daga cikin Sales and Marketing Department. HOD ne yace a sanar miki ana bu atarki a asa idan babu damuwa Cikin an sakewar fuska da ba murmushi take ba Maanal ta ce, Okay sister Mabaruka ba damuwa gani nan tafe Murmushi Maburaka ta mata tare da sake an rissinawar girmamawa ta furta, Na barki lafiya . Daga haka ta fice a office in. Ajiyar numfashi Maanal ta an sauke, sai kuma ta shiga tattara tarkacen kayan da taci abinci ta maidasu a lunch box in. Ruwa tasha ta an gyara fuskarta sannan ta mi e ta fice a nutsenta daga ita sai wayarta a hannu. A First floor ta samu kusan dukkan ananun ma'aikatan harda wa anda ba nan inne mazauninsu ba. Sai dai da'alama duk an tattarasu anan inne dan har su Yaqub ma suna a wajen ashe. Duk da cika mata idon da sukai haka ta dake ta gaishe da HOD dake ta faman sakar mata murmushi. Yana aya daga cikin wanda sukai mata interview. Amsa mata yay da kulawa, kafin ya juya ga ma'aikatan yay sallama. Duk amsawar sukayi duk da kuwa ba dukane musulmai ba a wajen. an juyowa yay tare da nuna musu Maanal cikin harshen turanci ta ce. Wannan itace sabuwar _Watch Designer_ in Mawaad Company da aka sake aro mana in sha ALLAHU, zatai muku introducing kanta Tafi suka shiga yi gaba ayansu. Hakan yasa Maanal an sakin murmushi tana binsu da kallo, sai da suka lafa sannan ta gyara tsaiwarta cike da nitsuwa ta furta, Sunana Maanal Habeeb Giro. Junior Watch Designer kamar yanda