← Book details Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 104

Sashe 19

Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ba saboda komai ba, kawai dan mutum na ciwo sai anta talla da shi. Yanzu miyyasa ka kai Nene gida ma? Saboda taje ta huta. Ba su Didi na zuwa ba Hararsa ta an yi, kafin tace, To idan kuma ina bu atar wani abu fa kafin su suzo? Ba gani ba sai ki sakani nai miki. Ai shiyyasa nazo nan na zauna a madadin Nenen. Fa i mi kike bu ata gimbiyar Rafeeq? Baki ta bu e zatai magana tsulum sai ga sallamar Yazeed. Kafin ma su gama amsashi ya riga ya shigo. Kallon kallo sukaima juna shi da RK in sai kuma kowa ya janye cike da basarwa. Takowa yazeed in ya arasa yi ta ayan side in. Saboda neman magana sai ya zauna a bakin gadon kusa da afafun Maanal. A hankali ta matsar da afafun nata dake cikin bargo, dan RK ya wani zubama afafun nata ido kamar mai kallon television duk da a lullu e suke a bargon. Cikin dauriya ta gaida Yazeed. Ya amsa mata idanunsa kafe a kanta.... Yaya jikin naki? Na samu sau i Yaya. Ya aiki? Alhamdullahi. Tunda kin samu sau i sai sallama kenan ko? Maimakon amsa saita sakar masa an murmushin ya e kawai. Abinda ke hannunsa ya mi a mata. Ga abinda kikace kina so, shine maimakon ki sanar min kika kama fa ama su Shahidah ko? Bana gaya miki duk abinda kike bu ata yanzu ki sanar min ba. Domin nine da hakkin yimiki shi ai, kwana nawa ya rage mana zama ma'aurata Kanta kawai ta jinjina masa da fa in, Nagode . Yayinda RK ya saki wani an iskan murmushi yana sake yin balance a kujerar. Sai kuma ya wani la e baki yana kauda kansa. Duk Yazeed na lure da shi, dama kuma yayi furucin domin shi ne. Ina Nene? Taje gida bata jin da Ayya ALLAH ya bata lafiya. Ai tana ari ma ga jikin girma. Su su Shahidah fa? Basu araso ba, suna hanya dai sukace Okay yayi Ya fa a yana zaro wayarsa da ake kira. agawa yay tare da kaiwa kunne, sai kuma ya mi e saboda masifar da Mamma ke masa daga can, dan har ita Maanal in taji furucinta na farko ma. Sassanyar ajiyar zuciya Maanal ta sauke asa- asa dai-dai Yazeed in na fita. Hakan yasa RK tuntsurewa da wata dariyar wula anci. Kallonta ta maida garesa cikin mamaki. Shiko ya wani age mata gira cike da neman rigima ya ce, Amma dai kina matu ar tsoron wannan yayan naki fa. Irin wannan sauke ajiyar zuciya haka in kulashi Maanal tayi, sai dai maimaita kalmar tsoron daya ambata tanama Yazeed in take a zuciyarta. Shima bai sake cewa komai ba ya kawo hannu zai auki abinda Yazeed in ya bata tai saurin aukewa tana ata fuska. Wai kai idan baka shiga rayuwar mutum ba da abinda ba'a sakaka ba baka jin da i ne halan? Oh haka kike fassarani ashe? Hummm Kawai tai shiru. A ransa yace miskilatu kenan. Magana fal cikinta amma bata son yi. A fili kam zaiyi magana sai ga Yazeed ya dawo. Bai fasa ba ya cigaba da fa in, Birthday na ya kusa mi zaki bani as gift? Humm Maanal in ta fa a idonta akan Yazeed daya iso gaban RK in rai a ace. Shi kuma yayi kamar bai gansa ba. Cikin fusata ya ce, Malam ina son magana da kai Sai lokacin RK ya dubesa. Sai kuma ya nuna kansa cike da rainin wayo wai shi? A kausashe Yazeed ya ce, Okay to Bismillah ai gani. You are free zaka iya maganarka kawai Ba'a nan ba Yanda yay maganar a fusace ya saka Maanal dake saurarensu kallon Yazeed in a karo na farko. Sai kuma ta kalla RK dake wani shegen murmushi baida alamar motsawa balle aje ga batun tashin. A hasale Yazeed ya sake bu e baki zaiyi magana Shahidah da Amaal sai mijin Shahidah in sukai sallama. Dole ya ha iye maganar yana mai furzar da huci, sai kuma ya juya suka fara gaisawa da mijin Shahidah. Shima RK mi ewa yay yana amsa gaisuwar su Amal, kafin ya juya ga mijin Shahidah in shima suka fara gaisawa. Daga haka ya fice a akin. Hankalin Manaal naga su Amal Yazeed shima ya sulale ya fita, sai da ta ago da nufin yin magana dashi kawai taga wayam. Waige-waige ta fara cikin mamaki, cikin tsokana Mijin Shahidah ya ce, Oh in dai samarinki ne ai sun fice auta Fuska ta e kamar zatai kuka ta ce, Kai Uncle Sadeeq Dariya suka sanya mata su duka.... Sam RK bai san Yazeed na bin bayansa ba. Dan hankalinsa ma nakan wayarsa fuskarsa da murmushi saboda sa on da yake karantawa. Jin ansha gabansa ya tsaya cak tare da agowa. Kallon ido cikin ido sukaima juna shi da Yazeed in kaikace zakuna ne jirace da juna a filin daga. Doctor ina son maka garga in farko da arshe akan yarinyar nan Saboda mi? . RK ya fa a yana tsatstsare Yazeed da ido. Shima Yazeed in cikin dakiya ya bashi amsa da, Saboda ita in matar dazan aura ce. Akwai ranar aurena akanta. Kasan kuma nema akan nema haramun ne sai dai idan kana da arancin ilimin addini ne kuma na maka arin bayani yanda zaka fahimta Maganar Yazeed ta arshe- arshe ta zafi RK, amma sai ya danne yama saki murmushi da arin ra ashi alamar zai wuce abinsa. Cikin zafin nama Yazeed in ya sake shan gabansa. Kallonsa RK ya sake yi yana arin danne acin ransa, dan shima fa ya iya zuciyar nan, dalili ne kawai ke sakashi danne tasa ba tsoro ba. Yazeed why??? ......... ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ........ Why kake son mu dinga kasancewa a wannan yanayin ni da kai?. Ina fa ganin girmanka ne matu a shiyyasa kaga ina barin komai a yanda yake. Please respect your self mana. Kai namiji ne, nima namiji ne kowa ya cigaba da gwada sa'arsa mai rabo sai ya auka a cikinmu. Dan har yanzu banga dalilin da zaisa na iya janyewa in ba Haka kace? Murmushi RK ya sakar masa da kashe ido aya kawai ya zagayesa ya bar wajen. Hakan ya sake hasala Yazeed matu a. Tabbas shi in mutum ne mai ha uri da dattako. Amma yana da tsananin kishi akan abinda yake so shiyyasa yake zafafawa akan al'amarin Maanal matu a. A zuciyarsa yake tunanin dolene ya koyama guy in nan hankali, dan haka a daren yau zai wuce Kaduna dan gara ya zauna ayita ta are shi da Daddy. Mamma dai ce matsalar zai rumtse ido kawai komai ma ya faru daga baya yasan zata sakko ta yafe masa..... Kiran daya shigo masa a wayane ya katse tunaninsa. Ganin anwarsa Badiyya ce kamar zai share sai kuma dai ya aga. Yana kai wayar kunnensa ya janye da sauri saboda abinda ta sanar masa.. Yana sauke wayar daga kunnensa sai kuma ga text massage in Ammie itama ya shigo masa. Ai bai tsaya sauraren komai ba yabar asibitin...... _____________ Wai Daddyn Yazeed mikake nufi da ni ne a gidan nan? Katafi kai da matanka holewarku bance komai ba, ka dawo ranar girkina kace baka bu atar komai daga gareni. Na zuba maka ido nan ma, washe gari Basariyya tai girki ita jiyama haka. Yau kuma ar sonka ta amsa Idan kujerun dake falon sun motsa Alhaji Usman ya motsa kenan. Tamkar ma bai san da zaman Hajiya Yaya a falon ba yake kallon labaransa yana shan fruits da Ammie ta ha o masa. Hakan ne ya sake sakata fusata, cikin matu acin rai ta ja remote in dake a Centre table ta kashe tvn gaba aya. Karo na farko ya juyo ya kalleta fuskarsa a matu ar ha e. Itama kallon nasa take tana huci. Sadiyya bar falon nan kafin ranki yafi haka . Har cikin ranta taji tsoron fitar kakkausar muryarsa. Amma sai ta dake dan gara dai ayita ta are. Itama a fusacen ta ce, Babu inda zanje wlhy. Dan nifa na gaji da abinda ake min a gidan nan. Ubana ya dasa inuwa wasu banzaye suzo su zagayeta domin sha suna min gadara. Hummm Ya fa a kawai yana mi ewa. Bedroom insa ya shige tare da rufo ofar ya barta a falo tana jidali ita ka ai. Haka dama yake mata, ita kuma sai take auka kamar tsoronta yake ji ko tafi arfinsa ne. Bata san yana hakan bane kawai saboda wani dalilinsa daban, amma badan gorin da take masa ba akoda yaushe. Tsautsayi rabon fa an nan ya koma kan Ammie sai gata ta shigo sashen batare da tasan Hajiya Yaya na nan ba. Aiko ina wuta Hajiya Yaya ta saka Ammie, nanfa ta shiga mata gori da cin mutunci. Ita dai Ammie komai batace da ita ba ta ajiye basket in hannunta dake auke da kayan abincin maigidan a saman d/table. Rashin tankawar da batai ba itama sai ya sake fusata Hajiya Yaya, a matu ar zafafe ta nufi d/table in da niyyar kifar da kayan abincin Ammie ta tare tana girgiza mata kai. Kiyi ha uri Hajiya kar kiyi haka dan ALLAH. Koba komai shi in abincine, yana da darajar da wula antashi kuskurene takowace irin fuska To mama Asiya shawara kike bani ko umarni? Babu ko aya da nake baki a ciki kiyi ha i ayi ha urin munafuka kawai, kullum sum-sum ita a dole ta ALLAH amma dafinki yafi na ba in kumurcin maciji. Kin mallake min miji da bin bokaye, kin cika mana gida da agololi har kina shirin ganin kin mannawa ana. Wlhy Asiya sai
Chapter 19 · 0% Book details