Sashe 55
Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
a cinkushe baya sake cewa komai zai barta taita surutunta harna tsahon mintinan data fahimci batasu yake daga haka a takaice yace goodnight ya yanke wayarsa. Kota sake kira kuma bazai amsa ba. Sau biyu yana mata haka, sakamakon ro on wannan alfarmar datai a garesa jiya data bisa office, a lokacin bai tanka mata ba, amma data kira in bayan ya gama bata wahala sai ya amsata a jiyan, hakama yau da safe. Shine ta samu hope in sake kiransa yanzu ma da fatan ya aga in dan tanada ya inin aikin malam ya fara kar uwa. A wajen bikin Yaseerah ko kallo bata ishesaba fa, amma a wannan karon gashi ya kulata har a office data samesa ya kuma bada mota aka maidata gida, ai dole tace aikin malam yayi. A kasalance ta ajiye wayar ganin kira har uku babu amsa, amma sai zuciyarta sam bata gajiyaba, har yanzu tana jin zalama da fatan ya amsa in. Sake tura masa text massage tayi har uku na ro on ya aga kiran, ta watsap in ma ta tura masa, sannan ta sake kira. Sai dai yanzun ma babu alamar zai aga mata. Idanunta na zubar da hawaye ta tura masa tsararren sabon sa o masu kalamai masu armashi da kashe zuciya sannan ta kwanta badan taso hakan ba. Ta jima batai barci ba hawaye na bin fuskarta. Ita kanta bata san irin son da takema bawan ALLAHn nan ba. Amma tabbas mai zafi ne. Matu ar zafin da ta tattabar idan bata mallakesa a matsayin miji ba akwai ura...... ___________ Maanal bata koma sashen Oum ba sai da ta tabbatar ta daidaita kanta da nutsuwarta a waje. Dan sai da tasha kukanta sannan ta share hawayenta tsaf ta koma sashen Oum in. A falo ta sameta mai aikinta na kwashe su Barrah da sukai barci za'a kaisu aki ai musu shirin barci kamar yanda taji Oum in na bada umarni. Komai batace ba, sai zama tai tana murmushi da fa in, Oum duk munzo mun sakaki wahala Harararta Oum tayi cikin sigar wasa. Oh haka kike auka shiyyasa kika kasa sakin jiki dani. Gaba aya kamar ba Lillyn babban yaya ba, kamar ba Autar Oum ba, kamar ba Bestien Auta ba. Maanal kin canja min, matu ar canjawa da mamakin hakan ya kasa barina Kai kawai Maanal ta du ar tana murmushinta mai sanyi, sai kuma ta furta, Nama manta banga Babban Yaya da matarsa da Mamy da Abbah ba? Uhm sai yanzu kika tuna da su? To suna nan abinsu. Mamy tana tare da Abbanku ne a asar Oman, Amma ina yautata zaton nan da kwana biyu suna hanya insha ALLAHU. Babban yaya kuma da matarsa da matar Fawzan da yara suna Kano ana bikin anwar Mamy in ne kin san kuma itama Saheeba kamar anwa ce a wajenta. Shine matar Fawzan ta mata rakkiya shima yau Babban yaya ya wuce da yammar nan dan yana fita kuna shigowa. aurin auren safe ne shiyyasa yaje ya kwana sai ya dawo goben idan ALLAH ya kaimu. Su kuma sai biki ya tashi, Fawzan da Auta aiki ya hanasu zuwa, ni kuma jikin nawa ne sai a hankali Cikin gamsuwa Maanal ta jinjina mata kai batare data sake cewa komai ba, sai dai tayi mata addu'ar lafiya mai dorewa. Daga haka itama Oum in ta zuba mata ido kawai. Sai kuma zuwa can ta katse shirun nasu da fa in, Rafeeq in ya wuce kenan? Batare data ago ba ta ce, Eh wai ana jiransa a asibiti ne Uhm ai ya riga da ya aurama kansa irin aikin Papa. Gashi nan gaba aya nauyin ya koma kansa yanzu, dan ma Papan na arin rage masa wasu abubuwanne. Mu kuma so muke shi ya huta saboda tsufa, dan ma ALLAH ya bashi jiki mai yau ne da kuma zuciyar taimakon al'ummar. Tun yaushe kuke tare da Rafeeq Maanal? Matu ar dukan zuciyarta tambayar tai, dan har sai da ta motsa mata a cikin irji, ma oshinta ya an bushe saida ta ha iyi yawu da yar. Yanzun ma bata ago ba kanta a asa tana wasa da yatsun hannunta ta bama Oum in amsa cikin Muryar tan nan asa- asa. Shekara aya kenan Oum, a Jos inda nayi sarvese Oh iko ALLAH, dama kece yaketa bani labarin ya samu a Jos ashe. ALLAH mai girma kenan. Ya jima yana fa a mana ni da Majdiya, sai dai bamu maida hankali ba saboda sanin halinsa sarai. An jima ana fama da shi akan aure yana botsarewa da fa in shi baiga wadda tai masa ba. Har Papa ya fusata zai ha ashi da wata yarinyar abokinsa sai gashi da zancen ki. Amma sai babu wanda ya auka serious ne. Ko kwanciyar asibitin nan na i zuwa ne saboda ban wani yarda da gasken yake ba duk da Majdiya ta sake tabbatar min. Ashe nayi sake da tuni naga iyata da ar uwata. Nayi kewar Asiya matu a Maanal. Haka ke da su Amaal, idan na tunaku a raina har hawaye nake wani lokacin. Bana fatan ALLAH ya sake maimaita min abinda ya faru a baya Hawayen da suka cika idonta suka gangaro. Hannu tasa ta sharesu da sauri tana murmushi mai ciwo. Sai kuma ta mi e tana fa in, Kinga tashi muje kiyi shirin barci ki kwanta. Dan Rafeeq ya jaddada min ki kwanta da wuri . Ta are maganar tana ar dariya da kama hannun Maanal in da jikinta yay wani kalar sanyi alau......... ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 *_WhatsApp channel_* https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ______________ https://chat.whatsapp.com/KU8Mqd2Mo530Pc14hc7QOG *ROYAL JELLY* *(MAIDA TSOHUWA YARINYA)* Wani kayan sai amale wannan supplement shi akecema maida tsohuwa yarinya ita Kuma yarinya ta koma jaririya Ina kuke Mata masu aji waanda sukeso suga suna walwali kamar tauraro toh gafa dama tasamu kiyi washar washar abinki..... Royal jelly nasa jikin mace yayi glowing mace jikinta yayi Kamar tangaram Royal jelly natsoro da gashin mace yayi kyau Royal jelly na gyara mace ciki da wajenta royal jelly na fidda shape din mace... Royal jelly na Hana fatar mace tamukewa , yasa tayi looking fresh Yanasa mace yayi looking under age dinta kiji ana wacce ke kullun kamar wata budurwa Royal jelly nakara hasken Ido yakuma gyara gashin ido Royal jelly na tsirar da farce da kwarinshi... Idan kinji ana maganar glowing to kici birki a royal jelly Haseer supplements ta kawo muku supplement kaloli sai wanda ranki keso hajiya a cikin farashi mai sauqi Phone: 08038796871 _________ ........A ha en bayin Oum Maanal tayi wanka. Ita dai sai bin ko'ina take da kallo. Tun can baya tasan su Oum nada ku i, amma komai nasu ya sake canjawa daga sanin datai masan. Ita kanta Oum in ta sake gogewa ko tsufa batayi. Da wa an nan tune-tunen ta fito a wankan. Rigar wanka ce dan haka bata an ji takura ba sosai, koda yake Oum bata cikin mutanen daya kamata acema tana jin kunya, to mi zata oye mata, matar da tun bata san kanta ba take mata wanka harda goyo. Tasha kwana a gadon Oum daga ita sai pant. Oum da Bestyn ta ne suka fara sanin jinin haila yazo mata. Kalmar (Besty) ta sake maimaita kanta a cikin zuciyarta, sai kawai taji zuciyar tata ta mata nauyi. Ture tunanin tayi da arfi ta maida hankalinta ga bin akin da kallo. Oum ta fita, sai kaya da aka ajiye a saman gado. Kayan ta matsa ta aga. Wando da riga ne na barci, sunada yalwar da bazasu matseta ba ko ka an. Bata wani ata lokaci ba ta sanya, tana gama sanyawa Oum ta shigo akin hannunta auke da wani an basket mai yau golden. A gefen Maanal ta ajiye, Maanal ta kalleta tana mata sannu sannan ta kalla kayan. Mayukane da zasuyi dai-dai da fatarta, ba daidai da fatarta kawai ba ta jima da saninsu, dan dasu take amfani ada, bayan ita kuma mutum aya tasan yana amfani da su a gidan.... Kamar Oum tasan mi take tunanin ta katseta da fa in, Nasan nawa bazasu ma skin inki ba. Shiyyasa na kira Auta ya kawo miki nasa dan nasan fatanku yana aukar mai iri aya ne, sai kuma akai sa'a irin wanda ma kike amfani da su ne. Maza ki shafa kada jikinki ya bushe bara nima nai wankan . Daga haka Oum in ta mi e batare da ta jira cewarta ba. Maanal ta jima bata motsa ba idanunta akan kayan shafar, wani abu ne mai nauyi ke tsikarar mata zuciya. Yayinda tunaninta ke kai kawo da tambayar kanta miyyasa ya cigaba da amfani da irin manta? Miyyasa wasu abubuwa nashi har yanzu suna a yanda ta sansu, wa ansu kuma a baya suke yawan fa a akan tana so yayi su ya i yi. Amma a yanzu duk sai taga yana yin su..... Knocking ofar da akayi ya sata ture tunaninta gefe ta kalla ofar, jin an ara na biyu yasa ta mi ewa ta an gyarama su Barrah bargo sannan ta nufi ofar, duk zatonta cikin masu aikin Oum ne. Sai dai tana bu ewa taci karo da abinda bashi tai zato ba. Mu ut ta maida abinda tai niyyar fa a ta ha iye abinta tare da janye idanunta daga kansa taja jikinta baya ta koma tai zamanta a inda ta taso. Sai lokacin ya arasa shigowa akin hannayensa duka biyu zube cikin farin wandon kayan barcin sa. Tafiya yake cike da asaita, ga mayataccen amshinsa duk ya rikita akin. Baiko kalleta ba ya wuce closet in Oum kansa tsaye kuma hankalinsa kwance. asa- asa Maanal ta bisa da kallo, tana mamakin mi kuma ya