← Book details Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 104

Sashe 58

Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Oum in ta ha o musu abubuwa iri-iri na tsaraba. Da suka fito kuma sai da suka shiga super market ma aka ara wasu sayayyar. Huznah dai duk jikinta yayi sanyi da ganin wa an nan an gayun mutane gogaggu wayyayun an boko da hutu da jin dadi ya gama ratsawa. Sai kuma gefe aya na zuciyarta ya kasa samun nitsuwa akan kamannin Fawzan da AA inta da kuma Oum. Jiki a sanyaye ta biyo su Maanal rakkiyar su Oum har mota. Maanal na manne da Oum in sai shagwa a take mata cikin maganar nan tata asa- asa dake sake narkar da RK tana ba anta ran Huznah da ganin tsantsar iskanci ne kawai da bariki kesa Maanal in maida muryarta haka. Gefe kuma Fwazan na tsokanarta wai sun saka musu Oum in su tsakkiya da shagwa ar tsiya, ita tayi Auta yayi. Dariya kawai Oum tayi da fa in, Babu ruwanka barni da kayana, suyi abinsu san ransu ko Auta? Cike da jin kunaya Maanal ta oye fuskarta a jikin Shahidah. Dariya suka sanya mata. Daga haka sukai sallama Oum na sanar mata wayarta zata taso mata eyar AA ya kawo mata idan an gyara. Kai kawai ta iya agama Oum tana an murmushi, amma a ranta tasan bamai yiwuwa bane ya kawo da kansan. Shima kansa Fawzan murmushi yayi yaja mota suka fice. Sai RK dake tsaye jikin tasa. Ciki su Shahidah suka koma da yaran aka bar Maanal a wajensa zasuyi sallama, kamar zata sharesa. Sai dai ganin yanda Huznah ke wani binsu da kallon waf ya sata nufarsa.... Humm dama haka kika iya shagwa a my queen? RK ya fa a yana binta da kallo asa- asa. Murmushi kawai tai masa mai sanyi kanta a asa. Batare da tace komai ba. Shima sai ya saki murmushin da sake maida hannunsa ya har e a irjinsa. Koda yake ma ni fushi fa nake dake agowa tai ta kallesa da fa in, Akan mi? Humm akan komai ma. Yanzu ace akwai ala a mai arfi irin haka a tsakaninki da AA amma ban ta a sani ba Maanal, ko'a fuska baki nuna min ba shima haka kuka wani rufeni a duhu. Zaman amana kenan? Sosai gaban Maanal ya fa i, ta zuba masa ido, ganin shima ya zuba mata nasa idanun tai saurin janye natan zuciyarta na duka. A ranta kuwa tunani take wace ala ar a ciki yake magana kenan? Badai yaji komai ba? Badai yasan komai ba? Shi AA in ne ya sanar masa kenan kamar yanda yace zai yi ko kuwa? Dan tanada ya inin Oum bazata fa a masa ba duk da kasancewarsa jininta ani uwa aya uba aya. Cikin wani irin sanyi ta ce, Mi kaji a kaina? .......... ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 *_WhatsApp channel_* https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ______________ .......Da mamaki ya ce, Abubuwa da yawan gaske Harbawa zuciyarta ta sake yi, ta ce, Wanne da wanne? Sai da yay wani an murmushi da gyara tsaiwarsa ya bata amsa da, Ai bazasu ididdigu ba. Ashe ke ar gaban goshin Aunty Babba ce Bazaka fa a min ala ar da kaji ba kenan? Bayan kuma kai ne ka akko maganar Miyasa kika damu da sai kin ji? Ko akwai wani abu da kike tsoron kada ace naji ne? Harararsa ta an yi, cikin rashin sakewarta da miskilanci ta ce, Nikam mizan so ace kar kaji? Kawai dai naga ka akko maganar ne da zurfi aramar dariya yayi da fa in, My queen rikici. To kwantar da hankalinki banji komai ba bayan wanda kika san naji a gabanki. Amma dai zan koma Aunty ta bani labarin uruciyarki kaf, idan ma da hotuna duk a ha a min nasha kallo. Kaji da shi dai Ta fa a tana an yin murmushin da yake matu ar son gani akan fuskarta. Sai dai bata yi masa sai idan taso. Sai da ya wani an lumshe idanu da bu ewa sannan a kanta, ya ce, Miya samu wayar taki ne wai? Inata kira ba'a agaba daga baya kuma naji switch off. Na tambayeki azun baki ce komai ba yanzu kuma naji Aunty na fa in AA zai kawo idan an gyara Uhm fa uwa tayi ne a jiyan lokacin da kake kira. Shine Oum ta bashi ya gyaro Ayya ALLAH ya kiyaye to, da gyaran nan ai da wata aka saya kawai. Ga wannan ki ri e kafin asan abinyi dan zama ba waya babu da . Yay maganar yana mi o mata iPhone 15 insa. Kanta ta girgiza tana kallon wayar, sai kuma ta an kallesa. Kabar wayar ka ai yace zuwa gobe za'a kammala gyaran Ni kuma gashi bazan iya cigaba da ha urin rashin jinki ba. Please kar muyi jayayya Komai bata sake cewa da shi ba ta amsa wayar. Daga haka tace masa sai da safe. Tsareta kawai yay da idanunsa bai amsa ba. Ta ibta masa nata, alamar yaya dai? Sai ya saki murmushi da age mata gira shima. Harara kawai ta sakar masa da juyawa tana fa in, ALLAH ya kaika gida lafiya . Tai gaba abinta. Har ta shige ciki yana binta da kallo. Sai da ta ace masa ya sauke ajiyar zuciya yana wani lumshe idanu ya bu e. Sai kawai ganin Huznah yay a gabansa. Tsaf ya shanye murmushin dake saman fuskarsa kamar bashi ba. Yay kicin-kicin da fuska batare daya nuna yasan da ita ba ya bu e motarsa zai shiga amma sai ta ri e murfin caraf. an fusace ya ce, Lafiya? . Dan shi tun randa ya fara ganin Huznah sam bata masa ba. Fuska ta an marairaice kamar ba ita ba ta ce, Kayi ha uri dan ALLAH ina da tambaya ne Kamar bazai tanka mata ba sai dai ya daure ya ce, Tami? Wanda naji kana kira da Uncle Fawzan, da wannan matar. Dan ALLAH suma an family in Darma ne? Wani kallon sama da as ya mata a wula ance ya ce, Kina da bussines da sune ko Darma Family Murmushi ta saki mai sanyi da an du ar da kai kamar mai jin kunya. Sai kuma ta ce, Kusan hakan, ni ce wadda AA Darma zai aura Gaba aya RK ya wani wantsalo mata idanu waje da mamaki ya ce, What AA fa? Ta bashi amsa cike da jin alfahari da kwarin gwiwa. Sai ya rasama abin fa a dan aljabi. Shi dai yasan idan bai fa ama wani halin AA ba wani bazai kuwa bashi labari ba. To amma masu iya magana kance baka shaidar mutum akan mace. Sai dai sanin da yayma AA kai da kamar wahala. Mutumin da aketa fama da shi tsayin shekaru yay aure ya i. Tabbas Huznah mace ce yawa da duk inda kake son mace mai yale- yale za'a nunata. Amma miya ja AA nan wajen da babu kamun kai babu aji da akasan cikakkiyar mace data amsa mace da shi. Kai shifa zai iya rantsuwa yanda Maanal ke jansa a asane ke ara masa soyayyarta. Dan yana son mace mai suna mace data san kimarta. Rasa abin fa a ya sashi cewa, Sai da safe nikam zan wuce A'a yayana ai baka gama amsa min tambayata ba Please Sake juyowa yay daga haka kansa yun urin shiga mota da yake ya kalleta da mamaki, wai yau shi take kura Yaya, bayan duk ganinta da yake a gidan kusan kwana nawa baya jin tama ta a ko gaidashi. Amma sai ya shanye mamakinsa ya furta, Mi kike son ji kuma? ar matar nan da suka zo da Fawzan in da kuma AA? Wannan ai shi AA in ya kamata ki tambaya nake ga ko? Ko kuma su masu nan gidan tunda naga suma suna da ala a da su mai arfi ma kuwa Sosai gaban Huznah ya fa i da jin kalaman RK. Sai dai kafin ta samu damar sake furta komai ya shige motarsa yay mata key. A gabanta ya fice a gidan aka maida gate da aka wangale aka zugesa. Rasama wane tunani Huznah zatai tayi, amma tai arin hana kanta kiran mahaifiyarta har sai ta bincika ainahin gaskiya sannan dai. Da wannan tunanin ta koma ciki itama...... ___________ Washe gari lahadi Maanal ta tashi da burin fita gyaran jiki. Sai ga Yazeed yazo gidan. Jin inda take shirin zuwa yace tazo ya sauketa kawai. Haka badan taso ba suka wuce ita da Barrah da Huznah data ma ale akan zataje. Kasancewar Huznah a motar yasa Yazeed kama kansa. Dan shi fa agaban Maanal ne kawai dama zakaji muryarsa ko sau in kansa. Amma annesa da sauran mutane shi mai matu ar kamun kai ne da tsare gida. Ya dai tambayeta wayarta da yake kira baya samu ta sanar masa accident in data samu, yayi addu'ar ALLAH ya kiyaye gaba daga haka ya kaisu wajen gyaran jikin. Yau ma kamar waccan ranar atm insa ya bata, ya kuma ce idan sun kammala ta kiranshi. Bata i amsa ba tai godiya kawai kodan idon Huznah ar saka ido. Haka suka shiga wajen gyaran jikin. Sun sami mutane ba masu yawa ba, kasancewar sun fito da wuri sannan mai wajen awar Shahidah ce. Ana tsaka da musu gyaran ita Maanal ana wanke mata kai, Huznah kuma wankin afa da gyaran farce wata yawar mata ko budurwa za'a kirata ko bazawra ne ma oho ta shigo wajen ita da awarta. A fuska dai kam akwai ruwan yau, sai dai a jiki haka take slim babu gaba babu baya. Duk rashin jiki irin na Maanal sai ta ganta da yan fasali akan matar. Dan Maanal rashin jikin ne dai kawai bata da, amma tanada cikar halittar jiki gwargwado duk
Chapter 58 · 0% Book details