Sashe 83
Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
nufi ba ta mi a masa duka chocolate in ta juya itama a dole tayi fushi. Shiko ya ce, Uhhm gaba takaini, ban nasha fa an masoya hutu Harararsa Babban Yaya yayi. Cikin an zaro ido ya ce, Babban Yaya mi kuma na maka kai kuma? Kai bakinka bashi da linzami ko? Cewar Fadeel To ayi ha uri babban yaya na daina Shiru motar tayi babu wanda ya sake magana har suka iso gida.... Fuuuu ta fice batare data kalla kowa a cikinsu ba ta shige gidansu. Shima motar ya bu e batare da ya jira an shiga cikin gida ba kamar yanda aka saba ya shige da afa. Oum na zaune a falo ya shigo. Oum good afternoon . ya fa a a ta aice yana shigewa akinsu, dan su duka su a aki aya suke amma kowa da gadonsa. Da kallo Oum ta bisa, sai kuma ta girgiza kai kawai dan tasan ayan biyu ne fushin Auta. Kodai wani ya ta a Maanal, ko shi da ita sun samu sa ani. Shigowar su Yaya Fadeel ya katse tunaninta. Su duka ita suka nufa, cike da shawagwa a suka zauna a gefe da gefenta kowanne yasa kansa a kafa arta duk da sun fara zama samari, koma muce sun zama. Dan Fadeel yana shekarar arshe ne a secondary, Fawzan na aji biyar. Fuskarta auke da murmushi ta shafa kawunansu dake cike da suma. Da alama yau sojin gidan nan sunyi laushi, dan fuskar baban Commondo ya nuna. Dariya Fawzan yay da fa in, Oum wancan Commondo in naki ba gajiyace ta maisheshi haka ba. Sa ani ya samu da rabinsa, bakiga sun barmu da dakon kayansu ba . Ya are maganar yana nuna school bags insu da lunch box aya da suke zuba abinci. Cikin ar dariya Oum ta ce, Ai zancen gizo baya wuce i. Tana ina ita to? Yanzu kam Fadeel ne yay an murmushi da bata amsa da, Itama tayi gida. Wannan yaron naki da alama zaiyi kishin tsiya Oum. Shike nan shi babu wanda ya isa ya ra u Maanal koda da wasa ne. Ki lura da ko mu dan baida yanda zaiyi ne kawai. ALLAH ki ringa masa addu'a ALLAH ya sassauta masa Sosai Oum ta saki murmushi mai ayatarwa. Kafin ta mi e tana fa in, Kuna sakama autana ido a gidan nan. Tunda baya so a ra ar masa half insa a bar masa kayarsa mana ewa sukai suna dariya suma. Kowa ya nufi akinsa domin yin shirin islamiyya kuma.... angaren Maanal itama dai haka ta shiga gida a kumbure. Su Shahidah dake dawowa tun arfe biyu daga tasu makarantar suna tsakar gida suna wankin uniform. Da kallo suka bita dan ita ko kulasu batai ba. Koda ta shiga ciki ma bata nema inda Ammie take ba duk da tana jin motsinta a kitchen. akin Ammien ta shige dan ita nan ne wajen zamanta. akinsu kullum cikin fa a take da su Shahidah da neman fitina da su, su sakata abu ta iyi, su daketa Ajwaad ya rufesu da azabar masifa kamar Shahidah bata girmesa ba. Ganin haka yasa Ammie maidota akinta ita sai aka zauna lafiya. Duk da a hakan ma idan neman maganar ta ya tashi takan shiga akin nasu tayi arnarta son ranta ta fito. Suyi magana tace ita sharri sukai mata mi zatai a akin nasu da babu komai sai tarkace. Gado ta fa a ta sanya kuka, tafi mintuna goma har sai da Ammie tazo tana mata magana. Da farko in tashi tayi ma sai da ta daka mata tsawa sannan ta tashi a firguce dan tana tsoron tsawa matu a. Cikin haushi Ammie ta ce, Wane kalar shashanci ne kuma wannan zakizo kinama mutane kuka daga dawowa. ALLAH Manaal ki maida hankalinki a gidan nan. Ke kullum girma kike amma kina sake maida kanki wawuya. Baki da lafiya ne? Kanta ta girgiza alamar a'a. Sai kuma ta sake matso hawayen da suka taru mata a manyan idanunta da kai kasan idan ALLAH ya kai ta zama budurwa ba aramar yawar yarinya za'ai ba. Dan ko yanzu mutane da yawa kance za'aga ammata a wajen nan. Maanal irin yaran nan ne masu shiga rai lokaci guda. Balle gata da baki da rawar kai kuma. Uwa uba tsiwar tsiya... Tsaki Ammie taja da sake fa in, To uwar miye kika shigo kinama mutane kuka? Fuska ta sake ewa da fa in, Ba Besty bane ba. Kawai dan Ya Abdull abokin Babban yaya ya bani chocolate na bashi ya i ya sha, shine kuma yake fushi da ni bayan ban masa laifin komai ba Kasama magana Ammie tayi, ta zuba mata idanu kawai cikin wani yanayi. Bazata gaji da fa a ba al'amarin yaran na bata tsoro, tun basu tafasa ba suna neman hanyar onewa. Gefe ta ture tunanin batare da ta sake cewa komai akan batun ba ta juya zata fita. Ki tashi kiyi wanka kizo ga abinci dan lokacin islamiyya ya kusa Jitai kamar tace bazata je islamiyya in ba. Amma tasan fa ar hakan na nufin Ammie yin tamaula da rayuwarta. Dan mace ce mai zafi sosai da sam bata aukar wargi....... _To miya canja Ammie yanzu ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 *_WhatsApp channel_* https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ______________ ........Tamkar ha in baki ta angarorin biyu su duka sun tasa abinci gaba sun kasa ci. Yanda Ajwaad ke can a gaban Oum yana faman juya an abincin daya zuba a plate anan ma haka ne ga Maanal. Oum dai ta an lallashi Ajwaad, harta amshi spoon in ta shiga bashi da kanta. Sai dai laumarsa batafi hu u ba yace mata ya oshi a shagwa e. Lalla ashinsa ta shiga yi amma yace shi fa ya oshi kamar ma zaiyi amai yake ji. Babu yanda ta iya dole ta barsa ya mi e yana goge baki bayan ya sa i bag in islamiyyarsa. Dan su duka ukun sanye suke cikin uniform. Da kallo yayun nasa suka bisa da Mamy da itama take a falon, sai dai sam hankalinta bama a kansu yake ba. Sai dai babu wanda yayi magana har ya shiga store dake jikin kitchen ya fito, da alama akwai abinda ya akko. Oum kawai ya kalla cikin sanyinsa ya furta, Oum kimin addu'a sai na dawo Fuskarta da murmushi ta ce, ALLAH ya tsare Autana. ALLAH ya bada ilimi mai albarka. ALLAH ya daidaita tsakani kai da Besty Idanunsa masu haske ya an waro waje, sai kuma ya juya da sauri zai fice abinsa. Ai ko Fawzan ya kwashe da dariya. Yayinda Fadeel yay murmushi shi da Oum, Mamy dai kamar ma bata san sunayi ba. Harya saka afarsa aya waje Oum ta kira sunansa. J uyowa yay batare daya amsa ba. Mamy fa? Oum ta fa a babu wasa a fuskarta. Juyawa yay shima ya kalla Mamyn, sai kuma cikin sanyinsa da magana asa- asa ya furta, Mamy sai na dawo Karan farko ta an juyo ta kallesu su duka, sai kuma ta auke kai a ta aice ta ce, ALLAH ya bada sa'a . Daga haka ta maida hankalinta a kallonta. Murmushi Oum tayi, zuciyarta na sake cika da so da aunar kishiyar tata da takema kallon ar uwa. Yayinda Ajwaad ya fice abinsa yana amsawa... Da afa ya fito dan makarantar tasu babu nisa. Hakan yay dai-dai da fitowar su Shahidah Maanal biye da su. Bai tanka musu ba suma basu tanka masa ba. Sai da suka an gota shi sannan ya lura da Maanal dake binsu a baya kamar bata so. Kallon juna sukayi kusan na sakan goma. Sai kuma kowanne ya auke idonsa. Shi ya fara yin gaba like baima ganta ba. Itama sai tai nata gefen, sai dai duk da hakan a jere suke tafiya cikin tazara a tsakkiyarsu ta yanda ba lallai ka yarda tafiyar tasu aya bace. A aji ma koda suka zauna babu wanda ya kula wani. Sai da kusan minti uku sannan ya ciro kwalin drink da babban biscuit ya ajiye gabanta bayan ya bu e kowanne. Batare da yayi magana ba ya auka Al-qur'ani ya hau bitar karatu. Itama sharesa tayi ta auka taci. Sai ma ta akko littafin koyon larabci mai auke da hotuna na zane-zane ta hau zana color. Cikin haushi ya wace littafin ya sake tura mata biscuit in da lemo. Bana ci Ta fa a a kumbure tana kalmashe an hannayenta a irji ta da juyar da kanta gefe. Cikin haushin shima ya ce, K kin iyama mutane laifi ki fisu zuciya. ALLAH idan baki auka kin ci ba sai na bar ajin nan. Tasan zai yi abinda yafi hakan. Dan haka bayan ta gama harare-harare ta auka ta fara ci. Ajiyar zuciya ya saki a hankali yana sake maida hankalinsa ga Alkur'anin. Yanda taci da yawa ya sake tabbatar masa bata ci abinci ba. Yasan wannan halinta ne. In har tana fushi komi za'a bata in dai ba shine ya bataba bazata ci ba. Sauran wanda ta rage in ta mi a masa, babu musu ya amsa shima ya fara ci, wani an guntu daya gutsira ya rage a hannunsa ta kamo hannun nasa ta saka a baki. Sai ya dungure mata kai. Dariya ta yalkyale da shi. Hakan shima ya saka shi sakin dariyar. Kamar basu ba kuma sai suka warware. Bayan ya gama sukai bitar Alkur'anin tare kafin malami ya shigo musu..... Koda aka tashi suka fito a jere Shahidah da Amaal kallonsu kawai suka tsaya yi, hakama Fawzan daya fito kallonsu yake yana dariyar sha iyanci. Maanal ce kawai ta tura baki gaba, shiko gogan bai kulashi ba yay gaba ri e da bags insu. Koda suka iso gida