← Book details Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 101 OF 104

Sashe 101

Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

itama bata shiga tata, dan a zahiri bata da matsala da ita sai da Babu, sai dai tushen matsalar daga gare ta ne tazama macijin sari ka no e ne kawai. Har lokacin kuma dai babu ciki, sai da ta shiga shekara ta uku sai ga ciki, nan fa su Babu aka shiga murna da addu'ar haihuwar a namiji. Ita dai Ammie ko tari bata musu ba, duk ta arar iskancin da amarya keyi bata nuna tasan suna numfashi a gidan ba ma. Sai da ciki ya shiga wata biyar sannan ya auketa suka wuce Giro, dawowar da basu sake yi ba sai da ta haihu akasha shagalin suna a Giro dan buri ya cika an haifi Namiji. Ashe duk wannan abun da ake Baabu na cikin Kano, tunda ya kai amarya gida Gwaggo ta shar anta masa hanashi komawa wajen Ammie wai har sai in matarsa ta haihu. Ammie bata ta a sanin haka ba sai bayan dawowarsu da jinjiri da Gwaggo, wai itama ta dawo nan Kano da zama, ashe aure dai ya are tsakaninta da Baba Haruna duk kuma akan Ammie ne, dan bayan tahowar su Ammie a wancan karon ansha fitina Baba Haruna ya saki Gwaggo shine fa ta au alwashin yanda ya saketa itama sai an saki Ammie, idan kuwa ma ba'a saketan ba sai ta ana fiye da abinda itama ta ana. Wannan duk shine tushen matsalar da suke ciki a yanzu shiyyasa Amarya data san komai ta koma gefe ta nutsu tana shan kallo dan tace fa an na manya ne ba nata bane. Dawowar Gwaggo Kano ba aramin tashin hankali su Ammie suka shiga ba ita da yaranta. Musamman Maanal mai bakin tsiwa datai matu ar tsanar Gwaggo, kuma a zahiri take nunawa bata oyewa. Yayinda Gwaggo itama ta tsani Maanal fiye da su Shahidah, ta kuma tsani Ajwaad, dan shima a dalilin in Maanal da su Ammie daya ga Gwaggo nayi uru- uru ya sashi tsanar matar, dan sam Ajwaad baya son mugu da mugunta. Rayuwa tayi tsanani wa Ammie, uwar miji, da miji da kishiya sun saka rayuwarta gaba data anta. Shekaru kusan hu u bata kwanciya da miji, baya shiga akinta. Yanzu kuma haihuwar namiji tasa kullum cikin aibanta mata yara suke da shegantasu, dan akwai randa Baabu da bakinsa yace yana tantanamar ma su Shahidah ansa ne. Wannan abu ya girgiza Ammie, ya sakata kuka mai tsanani da sake jin sabuwar kewar iyayenta data rasa. Amma ya zatai, haka ta ha ura ta share hawayenta ta barma ALLAH komai. A wajen Oum da Abah kawai take samun sau i da soyayya da auna ita da yaranta. Kammala secondary in Shahidah yasa Abah tada zancen aurenta da Fadeel. Dan yace za'a fara nasu, ita kuma Amaal sai Fwazan ya kammala. A an tsukun Fadeel yazo gida hutu, dama can shi da Shahidah tuni sun ulle, dan haka aka saka ranar aurensu ya koma saudia. Bayan komawar tasa Shima Fwazan ya shiga lalla a Oum akan kawai a ha e nasa dana Amaal lokaci aya dana Babban Yaya, sai su tafi jami'ar tare. Dan shi rashin yawun result daya samu yasa dole ya ara shekara aya a asa sai da ya canja ssce insa duka. Duk da a lokacin ita Amaal na ss2 sai yace kawai tayi exam in itama su wuce tare. Oum ta tunkari Abah da zancen, yay shiru yana nazari, sai zuwa can yace ta bashi lokaci zai yi magana da Baabu, kuma zai kira Baba Haruna a waya.... ____________ Kamar yanda suka saba tashi sallar asubahi kullum yauma hakanne. Saida Fwazan ya fara yo alwala sannan babban yaya ya shiga. Ajwaad shine arshe, sai wani ciccin magani yake. Ya girma sosai a tsaye, dan a yanzu shi da mutuniyar tasa suna js3 ne. Suna shirin tafiya ss. Shekarun girma sun gama bayyana mai, dan har wani an tsigin gemu ya ajiye (kamar jelar tsatso inji Ibro. ALLAH ya gafarta masa da iyayenmu baki aya Yanda yake tafiya kamar mara laka a jiki ya saka Fawzan sarkin tsokana fa in, Wai na Lilly kodai barcin nan bai isheka bane ba? . Harrarsa kawai ya anyi ya wuce abinsa, dama Fawzan tsokana, Ajwaad miskilanci. Haka suke kullum, sai ya uresa ne yake tanka masa. Juyawa Fawzan yay ga babban yaya dake canja kayansa zuwa jallabiya, shi kam tako ina ya zama cikakken saurayi, ga cikar kamala da nutsuwa ta sake baibayesa, duk da shima Fawzan in tsokanar ce kawai, amma a nutsensa yake. Har sun kammala shiryawa yau ma Ajwaad na cikin bayi, babban yaya ya dubi fawzan da fa in, Wai mike damun auta ne yanzu?. Da babu wanda ya kaishi himma shirin fita sallar asuba, amma tunda nazo garin nan naga sai mun fita yake fitowa Murmushi Fawzan yayi da an sosa kai, sai kuma ya age kafa a da fa in, Maybe yana wani uzirin ne Kamar ya? Shiru Fawzan yayi saboda fitowar Ajwaad daga bayin a tunaninsa sun fita in. Turus ya tsaya yana kallonsu, suma duk sai suka zuba masa ido........ ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 9:48 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 *_WhatsApp channel_* https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ______________ .........Wani irin gumtse baki Fawzan yay yana danne dariyarsa da tsiya-tsiya. Idanunsa yam akan sumar kan Ajwaad da yake gogewa da towel, a jikinsa kuma rigar wanka. Aiko Ajwaad yay wani irin masifar yin kicin-kicin da fuska tamakar zai sakar musu kuka. Yayinda Babban Yaya daya gama masa kallon tsaf shima ya auke idanunsa yana murmushi. Hanyar fita ya nufa abinsa yana fa in, Ka same mu a falo idan ka shirya, dan kullum Abah yana maganar rashin fitowar ka tare damu, yana ganin kamar ma baka samun sallar . Daga haka ya fice bai jira amsar sa ba. Shima sai Fawzan yabi bayansa, sai da yaje ofa zai fita sannan ya an juyo ya sake kallon Ajwaad in da har yanzu ya kasa motsawa daga inda yake. Ka lalla a ni na fa ama Oum a ha a auren ka da namu ka huta da wannan wankan asubar wlhy, dan Lilly dai ta isa aure shekara goma sha biyar ai ba laifi Wata muguwar harara Ajwaad ya wurga masa, dan haka suke kamar abokai, to dama tsiran nasu ba wani yawane da shi ba. Ficewa Fawzan yay da sauri yana sake gumtse dariya. Koda ya fito inda babban yaya ke jiransu sai ya ha iye dariyan. Kallonsa babban yaya ya anyi sai kuma ya kauda kai. Cikin an jin nauyin abinda zai fa a ya ce, Tun yaushe Ajwaad ya fara wannan wankan asubar? Batare da Fawzan ya kallesa ba shima in ya ce, Ai tun bayan wucewarka saudia babu jimawa. Kaga kuwa fin shekara biyu kenan Karan farko babban yaya ya dubi Fawzan in, Amma su Oum sun sani? Haba babban yaya yaza'ai su sani. Nima da muke aki aya baifi shekara aya dana fahimta yana yi ba. Kuma ban ta a nuna masa nasan yanayi ba. Sai dai cikin hikima na sake nusar da shi sake nesanta ala arsa da Lilly duk da zuwa yanzu duk abinda ya haramta garesu basa yinsa. Kamar ta a jikin juna, shigowa akin mu sai da dalili, yimata tsifar kai da wanke mata underwear, zama kusa da juna gab, itama kuma Oum tana matu ar saka musu ido akan hakan. Duk da Alhamdullah suma tuni duk wannan abubuwan sun daina shi gaskiya Alhamdullahi naji da in hakan, amma duk da haka soyayyar dake tsakaninsu mai arfi ce, barinsu a haka tunda har alamu sun nuna shi mai yawan bu ata ne yana da yau su Oum su musu aure kawai, hakan shine babbar masalaha. Duk da nasan yanayin da yake ciki normal ne ga duk namiji irinsa dake a irin ga ar wa an nan shekarun na farkon balaga. Amma da alama shi yana cikin jinsin da al'amarinsu keda girma, dan ni da kai duk bamu tsinta kammu a irin wannan yanayin mai tsanani haka ba gaskiya Tabbas hakane babban yaya. Kuma kayi tunani mai yau. Sai ka samu lokaci kafin ka koma kuyi maganar da Oum In sha ALLAHU Ya fa a yana mi ewa saboda fitowar Ajwaad. Babu wanda ya yarda ya kalla a cikinsu saima faman sake ha e fuska yake yi. A tare suka fita gwanin sha'awa, hakan yasa Mamy da tun fara maganar tasu take tsaye tana jinsu ta sauke wani irin nannauyan numfashi. Dama ta fito ne daga sashen Abah zata koma nata akin. Shi kuma ya fita ta ofar baya zasu ha u da yaran su wuce massallaci... A haka ranar Ajwaad ya yini yana faman fushi da kowa. Sai da Maanal ta shigo bayan azhar ta samesa a falo kwance. Sunje anguwa ne ita da Ammie tun safe, sai yanzu ne suke dawowa. Ko gida batabi Ammie sun shiga ba ta bama Amaal kayan da suka sayo a kasuwa na ha in turare da Ammie keyi da kayan gyaran jiki ta shigo gidan su Ajwaad in. Dan tasan zai shiga gidan nemanta. Itama kuma missing insa take ji sosai duk yau baya ganshi ba kasancewar fitar sassafe sukayi. Itama dai tayi girma Masha ALLAH. Dan ma erin bufurci ya fara bayyana kansa gareta irji masha ALLAH. Tayi tsaho yawunta ya sake fitowa. Sai dai tana nan kamar a hure babu wani iba. Sai da ta zauna a kujerar kusa da shi tana fa in, Wash ALLAH na ni Manalu . Sai kuma ta an dubesa ganin baiko motsa ba har lokacin idanunsa a lumshe. aramar harara ta masa, sannan ta auke goran ruwan daya aje kusa da shi yasha kusan rabi ta bu e ta shanye sauran tana sauke numfashi da ajiyar zuciya. Sauran an ruwan daya
Chapter 101 · 0% Book details