← Book details Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 104

Sashe 4

Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dama girki suke sanda ta shigo. akin da yake mallakinta ta shiga, an gyarashi tsaf ga amshi mai da i na turaren da take matu ar so na tashi a cikinsa. Sosai akin ya ha u, sai dai ha uwar tasa baisa ta ta a jin da in zaman gidan ba. Kawai dai tana zaune ne saboda mahaifiyarta na'a cikin gidan ne. Duk kuma inda Ammie take rayuwa koda a dokar daji ne itama zata zauna ta rayu saboda a duniya bata ha a komai da soyayyar da takema mahaifiyarta ba. Ita in dabance a zuciyarta. Idan tace daban tana nufin daban a cikin dukan daban. (ALLAH ka gafartama iyayenmu, wanda suke raye ka bamu ikon yautata musu Jacket inta ta fara cirewa, tare da urama rigar ido tana mai sakin murmushi. Finally yau ta gama sarvese, duk da Ammie tace boko ta are, itafa a gareta yanzu ne aka saka anba, sai dai Ammie tayi ha uri amma sai taga arshen biro in har ana ganinsa. Sanin yaran can zasu iya shigowa su fara addabarta yasa ta arasa zame kayan nata da sauri-sauri ta ciri towol daga Waldrop inta fari tas ta aura. Bayin ta nufa dan tasan duk abinda zata iya bu ata Ammie ta saka mata shi kasancewar ta jima bata gida. Dan watanni biyar kenan bata zo ko weekend ba. Tunma data wuce sarvese sau aya tazo gida, acin ran data gumtsa a zuwan yasa tai al awarin in sake zuwa har sai ta kammala. Alhamdullah kuma gashi sai da ta kammala Wanka tayi na gaske. Dan sai da ta tabbatar ko'ina na jikinta ya mata yanda take so sannan ta fito tana ra ar ruwa da amshin shower gel in ta mai shegen da i daya gauraya da na sabulunta da turaren wanka. Maanal tasan sirrin gyaran jiki da kula da jikin ma. Dan yarinya ce walisa akwai son gayu. Damma ba Maanal in da bace data taso da shegen son kwalliya kamar ar aljanun. Tana tsaka da shafa mai Amal ta shigo. Cike da tsokana ta araso gareta tana fa in, Uhm kaga walisar gidanmu Autar Ammie. Irin wannan amshi haka kamar zaki tashi gari Murmushi mai sanyi Maanal ta saki da an girgiza kanta tana ajiye man hannunta data matsa. Wanda ta matsa in ta fara shafawa a fuska tana fa in, ALLAH Didi sai kisa a rataye mutum a tsakiyar kasuwa. Daddyn su Safnah na ha uri dake gaskiya. Yanzu mine abin wani walisa anan daga shafa mai dai sai wanka. Ni ko fauda bazan shafaba ma A'a wlhy dole ki shafa. Zakije gaida wa an can an tsirkun ai sai kin cakare. Dama ga an mutuminki yazo garin, dan muna shigowa da shi na fara cin karo a harabar gidan nan azun Cak Manaal ta dakata daga shafa man da take zuciyarta na wani irin motsawa da arfi, a take fara'ar fuskarta ta ace at. Sai kuma ta fara ha iyar numfashi da sauri-sauri. Fahimtar hakan ya saka Amal wayancewa da fa in, Amma ban sani ba ko shirin komawa yake a lokacin dan da akwati na gansa ma fa. Fitinanniyar uwarsa a tare da shi ko rakkiya tai masa oho musu A hankali Manaal ta saki numfashin data an ri e a ma oshinta. Sai kuma ta cigaba da shafa manta da kauda zancen ta hanyar fa in, Ina dai fatan kin soyo min fara ta Didi? Harma da su Alewar madara Munaya ta matsa nai miki Oh my sweet daughter ina, Shiyasa nake son yarinyar nan. She is my bestie Uhm kudai kuka sani. Ni tashi ki shirya ke ake jira aci abinci. Kin san yau akwai hira duk an ha Murmushi tayi cike da jin da i, dan tafi kowa son irin wannan ha uwar tasu. Takanji kamar su dawwama a haka tare gaba aya kamar yanda suke da can. A gurguje ta shirya cikin doguwar rigar Abaya milk color da an kwalliyar coffee ka an a jiki. Ta saka turarrukanta masu sau arfi. Suna arin fitowa Shahidah ta shigo akin, dariya suka sanya mata dan sun tuna baya. In dai kaga Shahidah tai irin wannan shigowar fuska a e to abinci aka ajiye zasu fara ci sukuma suka ma ale a aki hira, ita kuma sam bata da jimirin yunwa musamman idan ta dawo daga makaranta ta kwaso rana. Sai ta shigo cikin haushi tana fa in ( ALLAH idan baku fitoba zanci nawa ne Baki suka ha a wajen furta ( ALLAH idan baku fitoba zanci nawa ne ). Ai ba shiri Shahidah ta sanya dariya da musu da uwa. Daga haka suka rankaya suka fito inda Ammie ke zaune a tsakkiyar falon da an jikokinta zagaye da ita. Dan a anan aka shirya abincin yanda za'aji da in ci fiye da saman table. Manaal na zama yaran duk suka matso kusa da ita kowa na fa in tare da ita shi dai zai ci. Ganin abin zai zama rigima ta mi e tana fa in, Kunga ku jira ku gani . Kitchen ta shiga sai gata da babban faranti ta akko, ganin haka Ammie tace, To ai kawai zuba gaba aya anan Auta sai muci duka baki Cike da farin ciki suka ci suka oshi, damma Ammie ta hana surutu. Bayan sun kammala babbar yarinyar Didi Shahidah mai suna Barru ta gyara wajen tsaf sauran yaran na tayata. Maanal ya gyara zama da tunanin Ammie ta manta da batun zuwa gaida mutanen gida sai Ammien ta harareta da fa in, Oya tashi kije gaida mutane Fuska Maanal ta e sai dai babu yanda zatai dole ta mi e. Hannun ar gaban goshinta Munaya ta kama suka wuce tare. ALLAH badan Ammie ba babu inda zataje. Da sashen Hajiya Yaya ta fara. Hajiya Yaya itace uwargida a wannan gida na Alhaji Usman Chalawa. Tanada yara bakwai tare dashi. Babban shine ka ai namiji sauran duk mata ne. Macece mai son mulki da yamar talaka. Dan mahaifinta kamar ma shine silar arzi in mijin nasu shiyyasa take jin komai na gidan ta isa da shi kuma dole a bita har shi kansa mai gidan ma. Sai dai kasancewar shi in tsayayyen namiji ne a gidansa yasa wani abun bata da power a kansa, dan in ma ta nuna arfa- arfar yakan saurin taka mata birki. Kasancewar ta mace ta farko a gidan part inta yafi na kowa girma da tsaruwa, sai dai hakan ba yana nufin na sauran matan ma bai ha u bane. A'a a komai dai natan yana sama dana kowa kasancewar ita ta fara tarewa a cikinsa. Sai da Maanal ta dana door bell har sau biyu kafin ta tura ofar falon da sallama duk da tasan ba sallai a jita ba kasancewarsa aton gaske ne. Ilai kuwa babu wanda ya amsa mata sallamar duk da kuwa kusan duk yaran na falon harma da ita kanta Hajiya Yayan. Sai dai kasancewar ta danna door bell kafin shigowar yasa duk suka maido hankalinsu ga ofar dan son ganin mai shigowar. Suna yin tozali da Maanal wasu a cikinsu suka kauda kawunansu cikin jan tsaki. Yayinda Hajiya yaya ta zubama Manaal in idanu tamkar zata cinyeta da su. Sai Autar Hajiya Yayan da zata iya zama sa'ar Manaal in mai suna Amrah ce tai murmushi tare da mi ewa cike da farin ciki tana fa in, Oyoyo mutanen Jos sauka haka babu notis Murmushi Manaal in tai mata, yayinda ita kuma ta rungumeta. A dai-dai nan idon Manaal in ya kai ga aton dining table dake gefensu ka an. Sosai zuciyarta ta motsa sakamakon saukar wayoyin idanunta akan wanda ke zaune a wajen shima ya zubo ma inda take idanunsa masu kaifi......... ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ______________ Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 3800 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dad 800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki ________________ ......Da sauri ta kauda idanun nata tamkar bata ganshi ba. Sai ma cikin wayancewa ta ago Amrah tana fa in, Wai haka kika ara lukucewa matar nan? Dariya Amarhn tayi da kai mata mintsini
Chapter 4 · 0% Book details