← Book details Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 104

Sashe 44

Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ya zagaya aya side in ya shiga mazauninsa ya auke kai. Dattijon Alhajin nan dake tsaye ransa a matu ace ya sake takowa inda Maanal take. Ai yana bu e baki zaiyi magana kawai ta shige motar, shiko AS ya rufe mata murfin ruf tare da kallon Alhaji fuska da murmushi ya furta, Bye bye grandpa . Shima ya zagaya ya shige motar driver yaja suka wuce. Da wani irin kallon acin rai dattijon yabi motar da kallo, sai kuma ya jinjina kansa tare da cije lips da arfi ya koma tashi motar. Da sauri driver insa ya bu e masa ya shiga ya maida ya rufe suma suka bar wajen.... Sosai Maanal ta takure jikinta waje guda, yayinda idanunta ke'a lumshe bugun zuciyarta kuwa gaba aya ya sauya daga normal bugu. Ambaton sunan ALLAH kawai takeyi tare da arin danne kukan dake son kufce mata. AA Darma dake a gefenta kam tunda ta shigo bai ko kalleta ba. Gaba aya ya tattara hankalinsa ne ga document in hannunsa da dama shi yake dubawa kafin suga Maanal in, koda yake bama shine ya ganta ba, AS ne ya ganta cike da mamaki ya furta (kai wannan ai Sister Maanal ce Alhaji Bukar ya tsare a hanya halan bata sami abin hawa bane har yanzu). Driver na tambayar AS wacece ita in AA Darman ya daka masa tsawa akan su dakata, shine dalilin tsayawar tasu. A yanzun ma driver ne cikin ari- ari ya furta, Sir! Zamu fara saukeka ne kafin a kaita? Shiru bashi da alamar amsawa. Sai da ya mula dan kansa batare da ya bar abinda yake ba ya bashi amsa a ta aice. Fara ajiye ta Okay sir. Sister ina muka nufa? . Ya maida akalar tambayarsa akan Maanal. Shiru bata amsa ba sai da ya sake maimaita tambayar sannan ta dawo hayyacinta. Cikin arin danne komai da yanayin nan nata na kamewa ta furta, Samu waje kawai zan sauka na arasa a taxi Kallon AA Darma drivern yay ta mirror in gaba da tunanin ko zaiyi magana. Amma sai yaga ko kallon inda wani cikinsu yake bai yiba ma. Dan haka sai ya kalla AS cikin marairaicewa. Murmushi AS yayi tare da juyowa saitin inda Maanal in take, Please Sister Maanal bafa zamu ajiyeki ko'ina ba sai gida Rasama mi zatace tayi, sai kawai ta fa a masa sunan anguwar a ta aice. Bai gaji ba ya sake tambayar street, nan ma kamar bazata kula shi ba sai kuma dai ta fa a. Daga haka bata sake magana ba ta maida idanunta ta rufe. Cikin anin lokaci suka iso abinka da lafiyayyar mota a saman lafiyayyar kwalta. Shigowarsu cikin street in ya sa AS sake mata tambayar inda za'a sauketa. A ta aice ta ce Nan ma yayi . Shi dai driver tunda ta i fa ar no in gidan da zataje ai sai kawai ya samu waje ya tsaya abinsa. Itako ta kama handle in motar ta bu e da nufin fita. Sai kuma ta an juyi domin aukar kayanta da AA Darma ya amsa a azun akai rashin Sa'a shima ya kawo hannu kan kayan da nufin auke file in daya ora kawai ta ri e masa hannu. Da sauri ta jiyo jin ta kama abu, dai-dai shima yana kallon hannun nasa da yaji an cafke. A tare suka dubi hannun sai kuma suka kalli juna. Maanal ta saurin yarfar da hannun tamkar wadda ta kama wuta, yayinda shi kuma ya wani irin dun ule hannun nasa waje guda tare da dimtse lips insa da hakori tamkar zai kai naushi. Sauka Maanal in tayi tare da zare kayan nata ta ajiye masa file in batare data sake gigin kallon ko inda yake ba taima AS godiya da driver tai gaba abinta ko waiwayen motar bata sake yi ba. Shima driver sai kawai ta tada motar suka wuce. Tunda suka tafin AA Darma hannun nasa kawai ya zuba ma ido tamkar mai karanta wani abu a jikinsa ko cigaba da ganin hannun Maanal in. Kamar ance ya kalla inda ta tashi idonsa ya sauka akan an abin hannunta da alama wajen yarfar da hannu da tai sanda ta kama nashi ya cire batare data kula ba. Hannu ya kai a hankali ya auka an hannun ya juya. Mai yau ne sosai kalar golden, an masa kwalliya da fararen stones, da gani ba wani mai tsada bane, amma yayi yau sosai. Yanda ya tsirama an hannun ido yana kalli da jujjuyashi haka su AS ke kallonsa zuciyarsu cike da gulma, suna ganin zai ago suka kama kansu. Shi ko a cikin aljihun jacket in suit insa na ciki ya cusa an hannun kawai ya gyara zamansa...... Ni dai nace, Hummm. Idan tayi wari dai maji _____________ Wai ni wannan yaron zaima gadara? Ni nan! Ni a garin Abuja Abokansa uku da suka zuba masa ido cikin mamaki aya daga cikinsu ya ce, Sen.. Bukar wai kai da waye haka? Ka shigo kamar wanda aka wancalo kuma kanata kai kawo da zantukan da bamu gane ba Tsaki mai arfi ya sake ja, sai kuma ya auka bottle na ruwa ya alle murfin ya hau kwankwa a. Tas ya shanye yay jifa da robar, kafin ya dubi abokan nasa aya bayan aya yana furzar da huci. Wannan yaron an gidan Darma mana, lokaci yayi da zan koya masa darasin rayuwa. Saboda na fahimci tashen balagar iskanci ne ke ibarsa da giyar an ku en da yake gani ya tara kamar yaje dai-dai da kowa.... Halan AA!? Dan nasan shine tsageran cikin an Darma aya daga cikin abokan nasa ya fa a shima cikin acin rai. In ba shi in ba sai wa? Wato wannan yaron shifa jinsa yake dai-dai da kowa yanzu a garin Abuja. Haka ranar Alhaji Badamasi yace min ya masa rashin mutunci. Wai yaje masa da business amma ya a harda gaya masa ba ar magana. Tsageran cin yaron kullum sake aruwa yake yi Kufa daina ata bakin ku, wannan yaron duk abinda yake aurin ugu ya samu, ba daga kowa ba kuma sai Mr president, tunda ya auki mu amin nan ya bashi yake jin kansa dai-dai da kowa. Sannan kaima kayi ganganci, da girmanka da mutuncinka a asar nan bama garin Abuja ba minene na sauka yima yarinya magana. Ko ar uban waye zaka aika a akko maka ita har gidane balle nasan bai wuce karuwan dake tsayawa a wajen bane ba. Na gaya maka kana gidanka kwance duk ar da kake so za'a kawo maka amma ban san miya kaika wannan kwamacalar ba haka Karka ata min rai kai kuma, ai na fa a muku yarinyar tafiya kawai take ina zaton daga cikin wani Companyn ta fito ne, kuma a yanda nake cikin adda kamar nan kaima kasan babu yanda za'ai wani ya ganeni, koshi bana tunanin yasan nine akwai dai wata tsakaninsa da yarinyar shima an iska, saboda naji wannan shegen yaron daya maida kamar bindinsa ya kira sunanta wai Sister Maanal Eh to da gaskiyarka akwai ala a kam, amma bincike ya kamata muyi Duk sun gamsu da yin hakan, daga nan suka saki zancen suka fara wanda ya tarasu a wajen. Dan dama meeting ne zasuyi daya shafesu. Su duka biyar in manyan an siyasa ne kuma an kasuwa a bayan fage, a wata fuskar kuma dattijan asa wai.... Wai.... Ne ma kenan ba manyan asar bane Bily wataran sai kinci duka idan baki kiyayi bakinki ba _________ Maanal kam data shiga gida tamkar wadda aka koro har ta bama maigadi tsoro waje ta samu a harabar gidan ta zauna, sai da ta huta taci kukanta sosai ta an samu nutsuwa sannan ta mi e. Wajen fanfo da ake bama flowers ruwa taje ta wanke fuskarta sannan ta shiga ciki. Turus taja ta tsaya tana kallon Huznah dake zaune a falo tana cin abinci. Yayinda su Barrah dake homework sukayo kanta da gudu suna mata oyoyo..... Rungumesu tai idanunta na kan Huznah in da itama ita take kallo, dai-dai nan Shahidah ta fito daga kitchen. Aini yanzu nake tunanin zuwa na biki kafin Daddynsu Barrah ya dawo gidan nan Shahidah ta katsema Maanal da Huznah kallon-kallon da sukema juna da furucinta. Dan murmushi Maanal in tayi da kaiwa zaune tana fa in, Didi ai nima ka an ya rage na kiraki a waya, ashe wajen nan haka ake wahalar taxi Ai dolene, waje duk ma'aikatu ke kuwa. Ya aikin? Alhamdullah ya naku? Yana can mun baro sai kuma gobe idan ALLAH ya kaimu. Bakiga ba uwa ba ne? Sam Maanal babu ruwanta da oye- oye dan ita ar sak ce, sai ta an kalli inda Huznah take da fa in, Na ganta Didi. Mamaki ne ya kasheni ai na kasa magana. Sannu da zuwa Cikin an basarwa Huznah ta ce, Yauwa sannunki kema . Daga haka ta maida kanta ga abincinta. Itama Maanal sai bata sake magana ba ta mi Didi bara na an watsa ruwa, ina Linda dan ALLAH ta dama min kunun gya a kafin na fito, Barrah jeki gaya mata Amsawa Barrahn tai tare da mi ewa ta nufi kitchen in da an gudu tana jiran Linda, ita kuma tai hanyar akinta......... ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 *_WhatsApp channel_* https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ......Da mamaki Maanal ta dinga bin akwatin Huznah da aka kai akinta da kallo, sai dai batace komai ba ta tu e kayanta ta nufi bathroom. Wanka tayo da alwala, sai da ta gyara jikinta tsaf tai sallar isha'i sannan ta dawo falon. Kunun da ta saka Linda ta ha a mata kawai ta an sha, sai magungunanta da Shahidah ke bata da kanta dan ma kada
Chapter 44 · 0% Book details