← Book details Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 104

Sashe 36

Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hummmmmmmmmmmmmmm ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 *_WhatsApp channel_* https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ......... Hakane an uwana, na gode da shawarwarin ku, kuma in sha ALLAHU zan yi aiki da su. Dan ALLAH kuyi ha uri da aga muku hankalin da nakeyi a koda yaushe. Har yanzu ni mai RAUNI ce a cikinku, ina da matu ar rauni an uwana na sani.... Kuka ya sar eta, rungumeta sukai su duka tausayinta na sake ratsasu. Tabbas gaskiya ta fa a ita in mai rauni ce a cikinsu. Dan ko lokacin iruciyarsu kadai fa ama Maanal tsiwa da rashin kunya ga shegen tsokanan fa a. Amma akwai tsoro kamar farar kura. Sai kuma da jarabawar tasu ta fara ita ta ninku mata sau biyu, duk da kuwa suma sau bibbiyu ne, amma ita tata tafi tasu arfi ne. Ba komai yasa hakan ba sai dan sun fita arfin zuciya, sannan su dama basu samu kansu a irin yanayin data samu kanta ba a wancan lokacin kasancewar sun fita hankali da wayo sosai. Sannan su komai dama anyinsa a wasa-wasa ne bakamar ita ba. Kusan raba wannan daren sukai zaune. Suna sake bama Maanal warin gwiwa da nasiha data sake arfafata ta kuma ji ta gamsu zataje tayi aikin. Hakan yasa washe gari yanda kowa yay shirin zuwa office itama tayi, yayinda Amaal tun asuba ta kama hanyar Kaduna tunda dama da mota tazo. Sun fito Maanal na arin shiga motar Shahidah sai ga motar RK ta shigo gidan. Dole ta an dakata yayinda Uncle Sadeeq ke dariyar eta cike da tsokana ya dubi Maanal in yana fa in, Ga majnoon nan lailah sai ki dakata Dariya Shahidah tayi itama tana amsa masa, Aifa sai Majnoon in, Rafeeq sam baya gajiya shi kam Maanal dai batace komai ba har RK in ya daidaita parking ya fito a motar. Yayi matu yau cikin farar shadda inkin tazarce. Sai dai babu hula a kansa. Wajen Uncle Sadeeq ya fara zuwa suka gaisa cike da mutunta juna da kulawa. Dan ta ko'ina fa RK ya kafa jam'iyyar sa. Sai kuma ya juya ga Shahidah itama ya gaisheta da mutuntawa. Itama ta amsa masa da kulawa tana tambayarsa yaya aikinsa. Idanunsa akan Maanal ya amsa mata da Alhamdullah. Ganin irin kallon da yake mata ta an hararesa sannan ta gaishesa a cinkushe. Maimakon amsawa sai ya kalla agogon dake a tsintsiyar hannunsa yana fa in, Ashe da banyi sauri ba dana makara? A gaskiya kam daka makara. Amma ALLAH ya taimakeka, bari kaga muma muyi nan karmu makaran wajen kallon lailah Majnoon . Uncle Sadeeq ne da wannan magana cike da tsokana yana kallon Maanal. Yayinda Shahidah ke ar dariya itama dai hankalin nata akan Maanal in. Motocinsu suka shiga suka fice abinsu aka bar Maanal tsaye sororo, wani irin daka zuciyarta ke mata yau a kansa. Sotake ta arfafa kanta game da shi ta bashi damar kamar yanda an uwanta suka bata shawara a daren jiya. Sai dai ina ji take anya kuwa zata iya hakan? Amma sai wani sashe na zuciyarta ke sake arfafata.... Good morning my queen RK ya fa a yana an du owa ka an saitin kunnenta. Wani irin numfashi taja tare da jan jikinta baya duk da bawani ya matseta bane akwai tazara a tsakaninsu. Murmushi yayi da age mata gira sama ita kuma ta hararesa tana kauda kanta. Sai kawai ya fashe da dariya. Oh ni an Mamana irin wannan harar da akemin sai na sace amarya ai ko a sallar isha'i a aura mana auren daga baya. ALLAH ki daina mun wannan hararar rikita min lissafi kike gimbiya. Balle irin yanda nai kewar nan taki kwana biyu dubeni har wata rama nayi marayan ALLAH abin tausayi A yanda yake maganar batama san sanda taji murmushi na neman su uce mata ba. Amma sai ta dake abinta ta danne tare da an girgiza kanta ta ce, ALLAH dai ya shiryeka Amin matar Rafeeq Kasheem Kura Manaal bata kulashi ba, dan wayarta dake neman agaji, arin cirota ta shigayi a bag shi kuma ya amshi an lunch box inta na abinci data ha a. Yazeed ne ya bayyana aro- aro akan screen in. Hakan ya saka RK ta e baki cike da basarwa yabar wajen. Da kallo kawai ta bisa asa- asa tana mai kai wayar kunnenta a nutsenta tai masa sallama. Da kulawa ya amsa mata da ga can tare da tambayarta jikinta tace Alhamdullah ta samu sau Masha ALLAH nima zuwa anjima zan shigo duk kin bi kin tadamin hankali da rashin ganinki tunda nazo aikin ma ya i yuwumin yanda nake so. Amma yanzu na an ji arfi tunda na jiki Alhamdullah Shiru tai ta kasa cemasa komai. Shima sai kawai ya saki murmushi daga can, tare da fa in, To sarkin kunya bari na barki nima zan fitane ma na kiraki ALLAH ya tsare ya bada sa'ar abinda za'aje nema Amin ya rabbi mar'atussaliha Ya fa a can asan ma oshi cike da shau in so da ara jin tarin aunarta har ashin zuciyarsa. Wayar tai arin maidawa cikin bag in dai-dai da isowar RK wajen da mota. Fitowa yay ya bu e mata mazaunin gefensa ta shiga ta zauna ya rufe sannan ya zagaya ya shiga shima yay ma motar key suka fice. Yanata dai aurewarsa bata kulashi ba. Dan ta fahimci yana masifar kishin Yazeed. Koyaya yaga wani abinda ya shafi Yazeed a tattare da ita zai fara fushi. Itako sai dai yay tayi, dan Yazeed dai tare ya gansu, yazeed kuma abin girmamawarta ne dan ya taka rawar gani a rayuwarsu a lokacin da kowa ya guje musu. Shiko fa daga sama ya tsinceta. Sunyi nisa a tafiyar motar shiru dan kansa ya yanke shirun nasu ta hanyar an juyowa ya kalleta fuskar dai babu walwala. Sai kuma ya maida kansa ga titi yana fa in, Har yanzu baki sanarma su Zulaiha kina Abuja ba ne? Shiru kamar bazata tanka masa ba sai kuma a can asan ma oshi ta ce, Sun sani wani abu ya faru ne? No babu komai, nagane basu zo dubaki ba har yanzu Ni nace su barshi basai sunzo ba. Okay Ya fa a yana ara dam e steering da yau. Daga haka suka sake yin shiru har suka iso Mawaad Company. Yauma kamar wancan ranar komai a tsaftace a kuma nutse yake a companyn. Sai da ya daidaita parking da yau tana arin alle murfin motar ta fita ya dakatar da ita. Na musu reporting akan baki da lafiya shiyyasa baki zo jiya ba kamar yanda suka bu ata. Dan haka ko sun tambayeki sai kisan amsar da zaki basu. Please dan ALLAH ki kula, wajen nan cike yake da artin banza kar'a tsinceni a titi muna raba hali da al'umma an kallonsa tai a karo na farko sai kuma ta janye lokaci guda tana mai girgiza kanta. Maimakon amsa masa batunsa ta bu e kawai ta fice abinta. Ta an fara tafiya taji alamar ana binta a baya, juyowa tai da taga shine ri e da ar lunch box inta. Tsayawa tai tare da mi a masa hannu, amma sai ya girgiza mata kai yana nuna mata hanya alamar suje. Babu yanda ta iya haka suka jera har cikin Companyn... Wani irin lumshe idanu AA Darma dake zaune cikin motarsa daga baya dan driver ne yau ya kawo shi Office in tare da datse le ensa ba asa da arfi. Sai dai sam bazaka ta a fahimtar hakan ba kasancewar jarida a hannunsa yana dubawa. Shima isowarsu kenan, kuma tun a hanya a wajen fitilar bada hannu yaga motar RK in, ya hango mace a motar amma baiga wacece ba. Sai dai haka kawai zuciyarsa ta bashi wacece in, dan haka koda suka iso kasancewar sun riga su RK in shigowa Companyn sai bai fita a motar ba. Komai daya faru a kan idanunsa ne dake sakaye a cikin glass mai matu ar haske daya awata yawun nutsatstsiyar fuskarsa. A hankali yay wurgi da jaridar hannun nasa a sit in gefensa. Shi dai driver bai san mike faruwa ba, amma yana tunanin ko wani abin ogan nasa yake shiyyasa. Suna a haka RK ya fito fuskarsa cike da walwala kamar ba shine ya gama fushin kishin Yazeed ba. Motarsa ya shiga abinsa yabar harabar companyn, securitys in gate suka age masa karfe da aka gitta a ofar bayan gate ya fice. Wani siririn tsaki AA Darma ya saki a can asan ma oshinsa. Sai kuma ya alle murfin motar a an fusace ya fito batare daya auki komai nasa dake a motar ba. Sanye yake cikin ash color in suit masu haske da sukai masa shegen yau. Daga ciki black rigace mai wuyanta har saman wuya. Yanda yake taku cike da bada fa i da cika waje ma kawai abin kallo ne. Securitys sai gaidashi suke amma hannu kawai yake iya aga musu batare da ko kallonsu ba. Koda yazo ga ofar shiga da sauri aka bu e masa ya shige drivern sa biye da shi da tarkacensa. Tsitt kake ji ma'aikatan dake wajen sakamakon shigowar tasa. Sai kuma kowa ya shiga fa in, Good morning Sir! . Hannu kawai ya aga musu sau aya yay wucewarsa batare da ko kallon kowa ba anan ma. Hakan ya sakasu fahimtar yau fa gizagon boss in yafi na kullum, sai kowa ya ara kama kansa. Elevator ya shiga tare da danna floor arshe 6th da office insa yake, shima drivern nasa ya shiga. ofar zata fara rufewa Maanal da AS da yay mata rakkiya office tai singing da ake bu atar tayi suka iso wajen. Shigowa sukai da sauri batare da hankalin AS in
Chapter 36 · 0% Book details