← Book details Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 104

Sashe 13

Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 1 min read

ALLAH Ammie babu abinda na sakama raina, kune kuke ganin kamar har yanzu ina ri
e da abubuwa, amma sam ba haka bane ba. Nifa musulma ce, kuma nasan minene rayuwa da
addara. Ki cigaba da min addu'a kawai Ammie
Chapter 13 · 0% Book details