Sashe 1
Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Root Entry WordDocument 0Table Data Normal [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ....... addarorin rayuwa tamkar TASWIRA ce dake zane a takardar lissafin rayuwar kowanne an adam, duk yanda ka so gogesu ko san kauce musu ba lallai ne ka samu makaman ya in ba balle GARKUWAR kare kanka daga isowarsu gareka ko mai gajartar tsahon shekaru ko yawaitarsu. A wasu lokutan mukanyi kuka ne da hawaye, sai dai kukan ZUCIYA shine mafi ciwo da acin kuka da yafi kassara rayuwarmu da nasarorinmu a oye ko a zahirance da bama iya mantawa. Dan a wasu lokutan har tambarin tabon da zamu iya ringa tunawa a lokaci bayan lokacin yake bar mana. A farkon haihuwar mu iyayenmu sune GARKUWARMU, dan sukan sadaukar da komai nasu ne domin lullu e RAYUWARMU da dukkan fatansu. Sukan rainemu da shau i da ya ini har zuwa girmanmu. Hakan yake saka SOYAYYAR su bata ta a iya goguwa a ZUKATANMU, sannan takan banbanta da irin kowacce soyayya da zata biyo bayanta. Koda hukuntamu sukai mukaji zafi mukai kuka wannan soyayyar tasu bata ta a canja kanta a ZUKATANMU saboda su in sune dai aya tamkar da dubu a dukkan abubuwan dake zagaye damu na NASARA ko akasinta. A lokacin da girmanmu ke ara yawaita sai TSUFA ya riskesu. Mu kuma URUCIYA ta baibayemu. Sai dai me daga lokacin daka iya tantance ma'anar FARI da AKI a yau inka da gobenka littafin ADDARARKA kuma ya fara kenan da manyan zanukan layukan dake bayyana JARABAWOYINKA. Gwagwarmaya ta zama awa ko abokin RAYUWARKA. Ya in ba yana farawa da gwagwarmayar RAYUWAR DUNIYAR kawai bane ba. Harda ta neman LAHIRA da za ama kai makoma yawa ko akasinta. Domin kuwa fara rayuwar girman na farawa ne da daidaiton mizanin ayyukan samun LADANKA da kuma ZUNUBI duk a bayyane kuma a rubuce ga wanda ya HALICCEKA. Iyayenmu kan gama gwagwarmayar uruciyarmu, sannan su koma ta girmanmu babu gajiyawa saboda su in na dabanne a cikin daban a garemu. A lissafin fara fahimtar kanka da tabbatar da WANENE kai, da wahala kaga babu armashin soyayyar uruciya da takanyi kutse a addararka. Ba soyayyar bace ba kawai abar kallo ko zama daban a gareka ko wanda ke tare da rayuwarka. A yaya SOYAYYAR ta FARA? Ko ta are? Ko ta kasance? Ko ta cigaba da wanzuwa? Itace madubin dubawarka ko masu juriyar bibiyar labarinka. ammata ne uku sanye cikin kayan hidimar asa. Tsaye suke a bakin titi kowacce hannunta ri e da hannun trolling alamar abin hawa suke jira. Dan suna ma ta arin tsaida napep amma mafi yawanci sai kaga akwai wani a ciki ta yanda bazai isa su ukun duk su shiga ciki ba. Cikin an damuwa da osawa ta tsakkiyarsu da bata da yawan fara'ar fuska ta aga kai tana kallon sararin samaniya dake ha a hadari. Ko ka an bata fatan ruwan nan ya ta a ta. Dan hakan baya zama mai sau i a gareta shiyyasa tafi kowa damuwa da samun abin hawan nasu, da in da awa tafiyarsu mai nisa ce. Dan kuwa jihar Kaduna suka nufa. Fara tasowar iskar hadarin ta sata duban an uwan nata idanunta na cika da walla. Sai dai kafin ta samu damar cewa wani abu wata jar mota tai parking a gabansu. Su duka idanu suka zubama motar, sai dai bu ewa da fitowar matashin saurayin dake ciki ya saka biyu a cikinsu sakin murmushi da mamaki. Yayinda ta tsakkiyar sun nan dai ta sake ha yawar fuskarta tana mai kauda kanta gefe. Shi kam saurayin nan gaba aya hankalinsa na kanta. Ya araso gabansu dai-dai saitinta ya tsaya tare da fa in, Yanzu duk saurin da nake sai da kika nema guje min? Fuska ta sake ha ewa tana an matsawa baya. Kansa ya an sosa yana mai sakin murmushi. Hankalinsa ya maida ga sauran biyu cikin jifansu da harar wasa ya ce, Amana batace dai haka ba friends. Kamar ni ina daku amma a so ha a kai da ku a gudu min Dariya suka anyi a lokaci aya. Ta gefen damarsa mai an jiki ka an ta bashi amsa da, Ina ai bazamu ta a yarda hakan ta kasance ba. Ko an gudu maka mu zamu kawoka har wajen uyar RK. Amma ai mana afuwa mutuniyar taka ce ta addabemu da tafiyar sassafen nan. Kasan jiya ko barcin kirki batai ba saboda farin cikin zata koma gida taga Ammie Ko dai tana farin cikin zata gudu daga Jos ta bar an nacinta ba? . Ya fa a idonsa a kan budurwar tsakkiyar dai. Da sauri ta gefen haggunta ta amshe da Haba RK kaima kasan ba haka bane sam Humm Aneesa dama ai ba ya son laifinta ke tuni na fahimci haka. Duk ta inda aka ullo sai kin kareta. Ni dai yanzu ku shiga mota muje kunga ruwa na shirin sakkowa karya ji a min sarauniyata . Kafin wani cikinsu ya bashi amsa a hankali ta fara jan akwatinta domin barin wajen. Saurin ri o akwatin yay, hakan ya sata tsayawa cak batare da ta juyo ba. Zai yi magana Aneesa tai saurin girgiza masa kai tare da amsar akwatin. Babu musu ya sakar mata yaja da baya. Akwatin tai arin ara ja Aneesa ta sake ri ewa. Hakan ya sata juyowa a fusace zatai magana a zatonta shine sai taga Aneesa. Idanunta tai wani irin lumshewa da cizar gefen lips in ta irin na takaicin nan kawai. Hakan ya saka Aneesa sakin murmushi dan tasan ta gama urewa a fusata. Kiyi ha uri dan ALLAH ta fa a da sauri, bata jira amsarta ba ta cigaba da fa in, Kiyi ha uri mu bisa _Maanal_, kalla garin nan ki gani hadari ne da akoda yaushe za'a iya fara ruwa. Kinfi kowa sannin illar da hakan yake miki. Kema kin san iyakarsa yace zai kaimu tasha ne kawai. Daga yau ne fa an rabu shike nan kuma. Dan ALLAH kada ki bari kuyi irin wannan rabuwar da shi. RK bai cancanci hakan daga gareki ba. Ko bazaki ta a amince masa ba kada ki munana masa a yau in nan da zamu rabu. Yanda baki wula antasa ba a baya yanzu karki aikata. A rabu lafiya daga haka kuma bashi ke nan ba tunda ko lambarki dai yanzu bai da ita ballema kice zai cigaba da takura miki, ba kuma sanin gidanku yay ba idan kika cire sunan gari A hankali ta bu e idanunta da suka gama ka awa, ga hawaye sun cika su zubowa kawai ya rage. Lips inta ta bu e zatai magana ruwa yay wani irin kecewa lokaci guda. Gaba aya ta rikice. Har bata ma san Aneesa taja hannunta ta tura cikin motar ba itama ta shiga. Sai da taji babu saukar ruwan a kanta sai ararsa sannan ta farga ta ago kanta data cusa cikin afafunta da sauri. Waigowar da zatai suka ha a ido da RK daya wani zuba mata ido kamar zai cinyeta. Nata ta janye da sauri tana mai juyawa ta kalla awayen nata. Da sauri Zeezah ta nuna Aneesa alamar babu ruwanta itace. Aneesar ma saita marairaice mata fuska alamar kartace komai dan ALLAH. Harara ta sakar mata tare da auke kanta, sai kawai ta juya tana goge fuskarta da ruwa ya fara ta awa da handkhachief..... Tunda motar ta fara tafiya babu wanda yay magana. Ga ruwa ana kwararawa kamar da bakin warya. Tuni wasu motocin ma sun koma gefen titin sun tsaya. Ganin sunzo sun wuce tasha yasa Zeezah yin urin yin magana. Da sauri RK dake kallonsu ta mirror yay mata alamar ro on tai shiru. Ha iye maganar tayi tana murmushi, sai kuma ta an dubi Maanal da kanta ke sunkuye novel a hannunta alamar karatu takeyi, shiyyasa bata san wainar da ake toyawa ba ma. Shima dai RK ya raba hankalinsa biyu ne. Rabi ga tu i rabi a kallonta. Maanal yawar yarinya ce kuma nutsatstsiya. Za'a iya kiranta tsaka tsaki a tsaho, a wani gurin kuwa ma wasu kai tsaye zasu kirata doguwar duk da ba shalleliya bace, sannan bata da wani jikin kirki. A duk wanda ya santa musamman a tsukun shekarun nan zai iya sakata a jerin miskilayen mutane. Bata da yawan magana, hakama bata da fara'a ko yawan walwala sam. Dan da wahala kaga murmushi ma a fuskar Maanal balle akai ga dariya. Akoda yaushe fuskarta ci in-ci in take. Hatta da magana ma sai taso take yinta. In har ba wani abu take mai muhimmanci ba to akoda yaushe zaka samu novel a hannunta tana karantawa. Hakan na nufin ita in mayyar karance-karance ce. Dan zamu iya cewa ma yawan karance-karance nata ne yasa koda yaushe zaka samu idanunta da eyeglasses fari tas da mutane da yawa basa iya oye mata cewar yana mata matu yau. Itama kanta tasan yana mata yawun, dan takai tun ma tana sakashi domin karatu, har ya zame mata jiki akoda yaushe zaka ganshi tare da ita in har ba barci take ba ko wani abinda ba'a bu atarsa. Sai dai kuma abinda kowa bai sani ba wani dalili ne daban ya abi'antata da yawan daka gilashin akoda yaushe bawai dan karance-karance kawai ba, duk da a angaren karatun ma yana bata gudummawa matu a........ ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama _________________ Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin