← Book details Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 104

Sashe 31

Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a ganinsa a wannan yanayin na yau daya gansa ya fito daga conference room ba. Ya kuma tabbatar ba aramin abu bane zai sakashi cewa kada abar kowa ya shigo inda yake Daga shigowar RK harta AS in nasa da abinda yake arin fa ama RK in duk a kunnensa ne, dan yana tsaye jikin aton ayataccen gilashin da akai ma kusan kowanne bango na Companyn gaba aya ado da shi hannayensa duka biyu a cikin aljihun suke ya zubama harabar wajen Companyn idanu koma ace ayatattun gine-ginen birnin na Abuja. Sai da ya basu kusan mintuna uku kafin ya an juyo kamar mai fama da ciwon wuya ya zuba musu ido su duka biyun, sai kuma ya wani watsa musu an iskan kallo ya auke kansa.. Hakan yasa AS arin fara kare kansa cikin rawar murya da damuwa. Amma sai yay masa alamar yaje da yatsunsa biyu cike da salo. Kai AS in ya jinjina masa cike da girmamawa yana mai ha iye abinda yaso fa ar. Koda ya fice ya rufe musu ofar sake maida kansa yay ga kallon wajen batare da yayi magana ba kamar yanda shima RK in baiyi magana ba har lokacin. Iska mai arfin gaske RK yay wani irin fesarwa ta alamar tsantsar takaici. Sai kuma ya sake takowa cikin Office in sosai har inda yake shima ya tsaya kamar yanda yake a tsayen, batare daya kallesa ba ya furta, Miyasa tun farko ka yarda zaka auketa aiki cikin girmamawa da darajtawa! Amma ka sa a hakan? Kasan matsayinta a wajena kuwa AA!? Idanunsa da suka ka a sosai ya lumshe. Sai kuma ya saki wani an siririn tsaki mai an sautin da har RK in yaji. Shiru na tsawon mintuna fin hu u har RK in daya sake uluwa da haushi ya fidda ran amsawar tasa sai kuma ya an karkato da kansa ya duba RK in. Shima juyowar yay ya kallesa sukaima juna kallon ido cikin ido kowanne wayar idanunsa na bama an uwansa dai-dai da amsar da yake bu ata ko nemar mata fassara da fashin ba i. AA in ne ya fara janyewa yana sake sakin wani lalataccen murmushi a karo na farko mai kama dana rainin hankali ko tsantsar takaici. Sai kuma ya maida fuskarsa ya tsuke tamkar ba shiba, a dakensa a kuma karo na farko cikin muryarsa mai zurfi da amo asa- asa ya furta, Calm down first, let's talk when you're ready. Right now I need to be alone Wani irin zuba masa ido RK yay cikin takaici, sai kuma ya saki murmushi mai ciwo shima daya sake bayyana tsantsar bacin ransa. Juyawa yay yana kallon AA in daya sake maida hankalinsa gaba aya ga kallon garin. Taunar lips insa ya shiga yi da arfi kafin ya juya ya fita a Office in batare da ya sake cewa koman ba. A yanda ya an bugo ofar ya sake saka AA lumshe idanunsa daga inda yake bai kuma juyo ba. RK daya fita baiko kalla AS ba ya shige elevator. Har zai danna sai kuma ya fasa ya fito. Dogon hanya in yabi sai gashi ya fito wani wajen da jerin Offices duke har kusan guda biyar. Office na biyu yay knocking. Kai tsaye aka bashi izinin shiga dan duk wanda ke'a cikin Office in yana kallonsa ta hanyar camara. aya daga cikin wanda sukama Maanal interview ne. Fuskarsa awance da murmushin daya bama RK in mamaki ya tarbesa. Bayan ya nuna masa wajen zama zai mi auka masa wani abun ya dakatar da shi. Director Mustapha thanks you basai ka kawo komai ba muyi magana kawai mana To ALLAH yasa dai lafiya? Director Mustapha ya fa a yana komawa ya zauna a mazauninsa. I'm sorry nasan dokane a companyn nan abinda zan tambayeka. Amma ina neman alfarmar sani ne sakamakon wani dalili mai arfi. Please yarinyar nan da kukama interview yanzu wani abu ya faru da ita ne a wajenku ko aikin ne bata samu ba? Ajiyar zuciya mai ha e da murmushi Designer Director Mustapha ya saki, sai kuma ya girgiza kansa. No Doctor babu wani abu daya faru gaskiya. Hasalima an bata aikin dan har CEO ya bata damar fara zuwa gobe idan ALLAH ya kaimu. Yanzun nan R&D Director ya fita anan na gama bashi list in abinda office in ta zai bu ata a yau komai za'a gama ha a mata shi. Shin wani abu ya faru ne? No! No! Babu wani abu daya faru. Nagode sosai Ai babu zancen godiya a tsakaninmu, yarinyar ta cancanci samun aikin dan gaskiya she is very smart and amazing because she demonstrated excellent problem-solving skills and an innovative approach during the interview. Tunda kaga babu wani ja'inja Boss ya bata dama da wuri haka ai kasan bata wasa bace. Haka muma kowa ya gamsu da brain inta wlhy Murmushi RK ya masa cikin jinjina kai, sai kuma ya mi a masa hannu yana mi ewa da fa in, Thanks you Director No worries doctor. I am on my job Daga haka yay masa sallama ya fito a office in dukkan damuwarsa da AA ya dasa masa na guduwa daga cikin irjinsa. Sai dai kuma hankalinsa nakan dalilin halin da Maanal in ta shiga........ _Tofa a ra a. Shin minene ala ar Maanal da AA?, sannan minene ala ar RK da AA kuma. Dan tabbas alamu sun nuna akwai sanayya mai arfin gaske a tsakaninsu. Hhhh bada ala kenan, mi kike son ji? Ga wuri ga waina. To kawai mu ha e a comments section ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 *_WhatsApp channel_* https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama .........Wata irin ajiyar zuciya director Mustapha ya saki. Sai kuma ya saki murmushi a ransa yana mamakin kansa da oyema Doctor Rafeeq in sauran gaskiyar abinda ya faru da yay... Kirane ya shigo daga landline in office in, ganin daga office in CEO ne ya sashi saurin agawa. AS ne ya sanar masa CEO na bu atar ganinsa yanzun nan, kuma ya taho da file in sabuwar staff insu. Bai wani tsaya wasa ba ya mi e yana dariya. A fili ya furta, Anya babu wata a asa akan yarinyar nan kuwa? To madai ji ma gani wai an binne tsohuwa da ranta Sai da AS ya shiga yay masa iso sannan ya shiga. A yanzu kam AA in na zaune ne a kujerarsa ta aiki sa anin a yanda RK ya samesa ya kuma barshi. Gaisuwa Director Mustapha ya mi a daga tsayen batare daya zauna ba. Shima AA in da hankalinsa ke kan computern desk in batare daya amsa ba yay masa nuni da vesitors chair in gaban desk in kawai. Zama yay, kafin cikin girmamawa ya ce, Gani Sir. Dama ina arin arasa ha a komai ne na kawo sai kuma ga kiran AS akan kana son ganina Shiru bai amsa masa ba, yanata aikin gabansa kawai har lokacin hankalinsa nakan screen in computer in, sai da yaja kusan mintuna uku kafin ya ajiye tare da maido hankalinsa kan Director Mustapha in. Am sorry ina wani abune . Ya fa a cikin muryarsa mai zurfi. Da sauri Director Mustapha ya ce, Babu komai Sir Kansa kawai ya jinjina masa. Sai kuma ya mi a masa hannu alamar ya basa file in. Mi a masa yay da sauri cikin girmamawa. Yayinda shi kuma ya shiga bu esa yana duba komai daki-daki. Sai zuwa can ya ago. Baku arasa bane? Eh sir! Saboda kana fita itama ta mi e ta fice muna arin tsaidata amma bata sauraremu ba. Mun cigaba da abinda ya dace ne kawai saboda ka bada umarnin hakan. Dan mu harma mun fara tunanin ko tanada wani c...... utt ya ha iye zancen saboda wani shegen kallo da AA in ya jefa masa. Sai kuma ya du ar da kansa yana shashshafa eya. Shiru office in ya auka na kusan minti biyu kafin yay masa nuni da hannu alamar yaje. Mi ewa yay tare da an rissinawa na girmamawa sannan ya fice a office in..... Duk yanda yaso cigaba da aikin zuwa lokacin break hakan ya hagaresa. Dan wani irin zazza i ne ma ke neman rufesa. Ga ciwon kai. Dan hatta fararen idanunsa launinsu ya canja zuwa jaa sosai alamar akwai wani abu dake damunsa. Sai dai sam fuskarsa bata nuna komai. Kwanciya yay a office in bayan dawowa sallar azhar, kamar wasa zazza i mai azabar zafi ya rufesa, ga wani irin sanyi da yake ji. Ya kulle kofar tare da ma AS garga in baya bu atar kowa. Hakan yasa ko lokacin Asr AS bai masa knocking ba dan yasan ogansa baya wasa da salla. Ganin har biyar na yamma lokacin ma'aikata sun fara tashi babu alamar zai fito hankalin AS in ya fara tashi, ya dai daure dan yasansa da iya yin over work. Kamar wasa har magrib companyn yayi shiru sai securitys. Dole fa yaje ya fara masa knocking amma shiru kake ji wai malam yaci shirwa. Hankali tashe AS yay kiran wata number, bayan an aga yayi gaisuwa cikin girmamawa ya sanar da halin da boss in nasa ke ciki. Banji mi aka sanar masa ba, sai dai ya amsa da girmamawa yana sauke wayar. Yana nan yana faman kai-kawo a bakin ofar sai ga wani nutsetstsen mutum da zai iya kaiwa shekara arba'in haka. Sosai yake kamanni da AA in, hatta da rashin yawan fara'ar fuska kamar AA in dai. Gaisheshi AS yay da girmamawa. Ya jinjina masa kai yana amsawa, sai kuma ya fiddo wani an card a aljihun jallabiyarsa fara al ya goga a jikin handle ofar. A take kuwa ta rabe gida biyu ta bu e. Gaba aya an kashe
Chapter 31 · 0% Book details