← Book details Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 104

Sashe 28

Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

waya da wannan tsohon tuzurun saurayin naki da baya dariya shine kika shareni. Ita dariya ma zancen nasa ya bata. Amma sai bata dara in ba ta ce, Hummm ashe kaima tsohon tuzurun ne tunda ba girmarka yay ba Oh zaki shigar masa fa an ne kenan? Shiru ta masa ta i tankawa. Shima sai ya saki zancen kawai. Amma ransa fal kishin Yazeed in. Baki da kirki ALLAH, kwana kusan goma baki jini ba amma baki neman ba. Wannan wace irin soyayya ce? Kai dai ka sani. Rashin jinka kuma ai nasan lafiya ce ke Humm borin kunya, ALLAH dai ya shirya min ke. Duk da baki tambaya ba bara na fa a miki. Auntyna ce bata da lafiya a randa na dawo Kaduna da yamma jikin ya tsananta, dole mukai gaggawar barin asar da ita. Tashin hankali yasani manta wayar da number inki ke ciki. Jiyan nan muke dawowa A hankali Maanal ta sauke numfashi da fa in, ALLAH sarki, ALLAH ya bata lafiya yasa kaffara ne. A wace anguwa take? Amin ya rabbi nagode sosai. Zakije dubata ne kike tambayar anguwarsu? Ina ruwanka to. Kai dai ka fa a min mana Murmushi yayi daga can har tana iya jin fitar sautinsa. Sai kuma ya ce, Okay ba damuwa zan tura miki address in. Sai dai kuma yanzu ma na kiraki ne akan batun aikin can. Sun bu aci ganinki, sai ki shirya gobe idan ALLAH ya kaimu kamar around eleven thirty haka zanzo na aukeki Wani irin sanyi ne ya tsargama Maanal. Amma sai ta danne cikin dakewarta ta ce, Miyyasa bazaka bani address in ba kawai naje da kaina Kina tsoron na saida ki ne? Ai nasan nafi arfin siyarwa Hhhh haka dai kikace. Bari na barki ki kwanta lokacin barcinki na wucewa. Sai nazo Daga haka ya yanke kiran kafin tace komai. Murmushi ta saki itama, ta jima da fahimtar bayan naci RK an rigima ne na bugawa a jarida. Sam daga ganinsa baya jin magana. Bazatace tana sonshi ba. Amma wasu abubuwa nashi sun an fara birgeta ka an. Fasa kwanciyar tayi, ta tashi ta auro alwala ta hau nafilfilin neman nasara da za in alkairi akan wannan aiki. Duk da dai dama tunda aka tsira zancen taketa gayama ALLAH. Tayi raka'a biyun farko ta sallame ta auki wayarta ta turama Ammie text. Tasanta bata wasa da iyamullaili, kusan za'ace ma ita suka gado dan tun suna yara tai musu wannan horon na ibada. Kuma Alhamdullah su dukansu sun horu da wannan tarbiyyar tata. Dama itace mai an raunin cikinsu lokacin tana a ganiyar rashin ji. Amma yanzu Alhamdullah kam komai ya sauya kamar yanda jiyanta ta zama tarihi mai ciwo da ra in tunawa agareta..... *_WASHE GARI_* Da safe ta sanarma Shahidah da mijinta komai. Sun tayata murna da fatan alkairi suma. Ta kumayi waya da Ammie da Daddy dan itace da shi jiya da yau. Hakama Amal. Bayan wucewar su Shahidah nasu ayyukan itama tai nata shirin. Kasancewar ta mai jinkirin shiri yasa ten nayi ta fara shirin nata. Sai ya zam kafin eleven ma tayi ta gama komai duk dama bawani shiri bane na'azo a gani. Amma tayi yau sosai cikin Abaya irar saudia ba a. Daga ciki ta saka wandon jeans blue mai duhu da farar riga datai mata yau. an kwalin abayar kawai tai rolling a kanta ta saka turare mara arfi bayan na wuta da kayanta keyi dama jikinta gaba aya da yuni gyara yasa amshi ya kama. Sai an tarkacenta data ha a a hand bag inta sannan ta fito. Kitchen ta shiga ta saka ruwa a yawar bottle water inta ar zamani sai ta an saka Linda ta daka mata snacks da basa rabo da shi a gidan ka an wai ko taji yunwa. Dan ta tsani sayen abincin waje a rayuwarta. Shiyyasa da wahala kaga Maanal ta fita anguwar data san zata yini babu wani abin ci a tare da ita. Tun Ammie na fa a har ta saka mata ido ma. Falo ta dawo ta zauna kasancewar akwai sauran mintuna ashirin, sai kawai ta bu e novel inta ta cigaba da dubawa. Tanayi tana an cin shawarma inta guda aya data akko da drink a kofi. Batafi mintuna goma a wajen ba kira ya shigo wayarta. aramin tsaki taja a ranta tana addu'ar ALLAH yada ba Yazeed bane ba. Numfashi ta an sauke ganin RK ne. Sai da ta kalla agogo sannan ta aga. Yau dai bai ro aba ta gaishesa. Sai shi kuma batare daya amsa ba yace ta fito gashi a waje. Sake kallon agogo tayi da mamaki ta ce, Akwai fa sauran ten minutes Oh kona koma sai ya cika na dawo? Humm . Ta fa a kawai tana yanke wayar. Linda ta walama kira. Da sauri sai gata tana fa in, Yes Aunty kina bukatar wani abu ne? No Linda zan wuce ne dai. Dan ALLAH ki kula sosai da gidan duk da dai nasan kina ari dama. Ai baki manta ba dai Didi tace kima Uncle tuwon shinkafa ko? Eh aunty ban manta ba har ma na Yauwa to yayi, sai su Barrah kuma kisaka musu white rise kin san bazasu ci tuwon nan ba. Tunda akwai stew a fright kema kin huta kenan. Nima na wuce sai na dawo To aunty, ALLAH yasa ayi nasara. Amma ke baza'a miki komai ba? No Linda na huttashsheki kinji, bamma san ni sanda zan dawoba. Komai na dawo na samu a gidan zanci bye Okay bye bye Tunda ta fito ya wani zuba mata idanu ko yaftawa bayayi kamar yanda ya saba. Bashi ka ai ba kowa na fa a a zuciya ko'a fili Maanal ar gayu ce gata kuma yawa. Ko bada kwalliya ta saka kaya ba zakaga sun mata yau. Balle kuma ace tayi kwalliyar ai abin sai wanda ya gani. Gata dai ba fara ba, amma da wahala namiji ya kalleta bai sake mata kallo na biyu ba duk ustazancinsa da kamewa. Badan tafi sauran mata yawu ko wani abu ba, a'a itama kamar kowacce mace take, kuma komai nata irin na kowacce mace ne. Sai dai yanayinta na kamewa da aure fuska kan taka musu birki wajen yimata magana ko fuskantarta kai tsaye. Sam bata da sakewa da mutane, sannan bata da yawan fara'a ko magana sai a inda taso yi ko ga wanda taso yimawa.... Sai da ta tsaya a gabansa ta an yamutse fuskarta da babu walwala sam. Dan bata son kallo sam, ko yaya ake kallonta takan tsargu taji a jikinta, shi kuma taka kallo abi'arsa ce. Yanda take faman yamutse fuskar da sake aureta ya sakashi sakin murmushi da warware hannunsa daya har e a irjinsa. Sai kuma ya an furzar da iska mai nauyi a bakinsa yana sake zuba mata idanun. Wannan aure fuskar fa? Ko duk laifin rashin cikar lokacin ne? Maimakon amsa masa zancen nasa sai kawai ta basar tace masa, Ina kwana? To lafiya ba alau ba Kamar zata sharesa sai kuma ta an kallesa. Fuska ya marairaice mata kamar wani an yaro. Janye idanun nata tai kawai. Shima sai ya saki murmushi. ofar motar ta bu e mata yana fa in, Bismillah . Komai batace da shi ba ta shiga. Shima ya zagaya nasa angare ya shiga. Motar yayma key suka fice a gidan. Sai da sukai an nisa a tafiya ya kalleta ka an ya maida hankalinsa ga titi. Nace miki ina lafiya amma ba Lau ba, baki tambayeni mike damuna ba? Hankalinta na'akan novel inta ta amsa masa da, Ai banga alamar ciwo a tare da kai ba. Nasan neman maganarka ne Oh oh, ni Rafeeq bin Kasheem. Ni har wani neman maganane da ni kuma? Humm Kawai tace a ta aice. Shima sai ya murmusa yana mai jinjina miskilancin yarinyar nan. Bai sake cemata komai ba sai zuwa can a bazata yaji tana ce da shi Yaya jikin Aunty? Har cikin rai yaji da i, dan haka ya amsa mata fuskarsa awace da murmushi. Jikin Aunty babba Alhamdullah. Duk da dai yau ban le ata ba sai zuwa anjima. Da yar ma na ku uto kaina a asibiti dan na zo na kaikin nan. Ai sai da nace ka barni naje kawai Bazan iya hakan ba ai. Shi abu mai daraja killacesa ake. Kaffa-kaffa da shi kuma akeyi. Fatana ma na samu na arar da waccan gwamnatin data tare min ko'ina. Sai kuma nayi sakaci wasu an bani na'iya su shigo neman hanyar min kutse?. Ko baki yarda ba Kaima kasan mi kake nufi Ki rantse kema baki sani ba? Shiru ta masa. Dan tama gaji da surutun. Yasa ko fahimtar labarin batayi ma. Sun iso katafaren comyanin *_MAWAAD_* daya tsaru da gini na zamani. Gashi babba sosai ta yanda hasashenta bai ta a hasaso mata ba. Yanda aka tsara aton harabar wajen da furanni koraye da jajaye harma da wasu kalolin abin ayatarwa, ga kwalta lafiyayya shimfi e. Hatta ababen hawa na ma'aikata an fakasu ne cikin tsari da birgewa. Bawani hauma-hauma ko hayaniya. Sai securitys dake kula da tsarin shiga da fitar kowa a wajen hatta cikin harabar. Dole ne wajen ya birgeka, dan duk iyayin mutum idan yazo *_MAWAAD COMPANY_* sai tsarinsa ya birgeka.......... ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ......... Ya kikaga companyn? . RK ya katse mata tunaninta. oyayyar ajiyar zuciya ta saki tare da juyowa ta an kallesa. Ganin shima ita in yake kallo sai ta auke kanta kawai. Cikin an yamutse fuska ta ce, Balaifi komansu da tsari gaskiya. Sai dai ina fatan ba awar gini bace kawai Dariya ya an yi a ta aice. Ya ce, Maanal bari na
Chapter 28 · 0% Book details