Sashe 102
Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ma ale a goran ta zazzaga masa saman yawar miskilar fuskarsa. Dole idanunsa suka fara motsawa kafin ya bu esu a hankali a kanta. Sai ta sake zuba masa ar harara, a shagwa e ta ce, Besty ni kake wani shahararrenwa? . Ta are maganar da tura baki. Sake lumshe idanun yay tare da an matsesu waje guda, sai kuma ya bu e. Shima hararrar tata ya anyi, kafin can asa- asa ya furta, An shareki in. Ni da kika tashi fitarki kin sanar dani zaki fita? Sai da ta sake tura bakin sannan ta ce, To ba Ammie bace tace sai na rakata kasuwa. Kuma ko lafiya ma banda shi cikina namin ciwo ga zazza i ina ji amma tace langyare nake son yi mata dan tace na rakata. Shine kawai na bita gashi nan kaina ciwo yake min kuma ina jin ciwon cikin har yanzu Yanzu kam yin urawa yay ya tashi zaune da yau. Cikin bata dukkan hankalinsa da damuwa a fuskarsa ya kai yatsansa aya saman goshinta. Zafi kuwa rauu dan idanunta ma har sun sirka. Mi ewa yay kamar da an fa a-fa a yana fa in, Shine kuma kika zo nan kika zauna baki nema wajen kwanciya da magani ba? Komai batace ba sai ata fuska data sake yi. Rankwashi yay kamar zai kai mata a saman kai sai tai sauri ta kauce tana matse ido. Bai rankwashe tan ba sai harara daya zuba mata ya wuce aton fright insu dake a dining. Sai gashi ya dawo da first ald box in su da goran ruwa marasa sanyi. Zama yay a inda ya tashi sannan ya bu e box in yana duba magungunan ciki. Maganin zazza i ya ciro ya bata, harta kai zata zuba a baki ya dakatar da ita da fa in, Kinci abinci? Kanta ta an girgiza masa. A shagwa e tace, Shayi kawai nasha, sai wani an a wara a kasuwa kuma nayi aman shi Kina wasa da kanki ko? Ya fa a a hasale. Ita dai batace komai ba. Cikin an haushi-haushi yace, Kisha maganin na samo miki tea kisha sannan kici abinci dan cikinki yanzu ya gama cinkushewa Maganin ta zuba ya bata ruwa ta sha, kafin ya mi e zuwa kitchen insu. Tea ya ha a ya fito batare da yayma Mamy dake a kitchen in tana girki ita da masu aiki magana ba. Itama ko kallonsa bata yi ba. Oum bata nan ita da Babban yaya sukaje gidan Babba Sardauna shine ya tu ata. Fawzan kuwa yana aki yana barci abinsa. Lokacin daya dawo ya sami Maanal ta kifa kanta a hannun kujera tai shiru, ta cusa hannunta ta ri e cikinta. Cikin sauri ya araso yana kiran sunanta. Cikin dauriya ta ago idanunta har sun ka a, sai ta sakar masa murmushi dan bata son tayar masa da hankali. Cikin ne? Da sauri ta girgiza masa kai tana amsar shayin da fa in, A'a barci ne kawai ke ibata Badan ya yarda ba ya barta, sai dai ya zuba mata ido tana shan shayin. Ai kamar jira tana gama shan shayin ta mi a masa cup in cikin yay mata wani irin ullewa. Ba shiri ta dafe shi da duka hannayenta tana fasa ara. Wani irin zabura AA yay a rikice yay kanta, sai dai ya kasa sauke hannunsa a jikinta sai faman jera mata tambaya yake jikinsa na rawa. Dai-dai nan kamar an jeho Oum da Babban Yaya sai gasu sun shigo, itama Mamy da mai aiki da arar Maanal in ta isa kunnesu suka fito daga kitchen Duk kan Maanal in sukayi, dan harta fa asa tana haure-haure. Kafin ma kace mi ta sassan ame musu alamar suma. Hankalinsu ne yay masifar tashi musamman Ajwaad da Oum. Sai Babban yaya ne yay arfin halin fa in, A kaita mota suje asibiti Da sauri Oum ta ce, Kira Doctor dai Fadeel . Baiyi musu ba yay kiran Family doctor insu. Yayinda tace ma Ajwaad daya rikice shi kuma ya aukar mata Maanal zuwa aki. A saman gadon Oum aka shimfi ar da ita sannan Mamy ta shafa mata ruwa. Wani irin wahallen numfashi ta kawo, sai kuma ta fashe da kuka tana matse cikinta da dam e hannun Oum. Isowar Doctor ta sakasu fitowa aka bar Oum da Ajwaad da ya i fitowa. Bayan doctor ya dubata ya tabbatarma Oum zata fara first period nata ne fa. Allura yay mata har biyu, cikin anin lokaci sai barci. Daga ita har Ajwaad ajiyar zuciya suka shiga saukewa a jajjere. Kafin Oum taima doctor daya sake musu bayanin komai godiya. Sai da ya fita ta samu damar kiran wayar Ammie ta sanar mata. Addu'a kawai Ammien tayi ta cigaba da aikinta tana sauraren masifar da Gwaggo keyi tunda ta shigo gidan. Dama duk randa ta fita kasuwa ta sayo kayan sana'arta babu zaman lafiya. Gwaggo ta dinga zage-zage kenan da jifan Ammie da munanan kalamai harda fa in bin maza take fita yi. Ammie dai bata kulata ba dan dama haka take yi yanzu. Hatta shi kansa Baabu in ta tattarashi ta watsar a gefe kawai..... __________ Har akai la'asar Maanal na barci a akin Oum, a kuma lokacine rikici ya arke can a gidan su Maanal tsakanin Ammie da Babu. Dan amaryarsa ce tai kiransa a waya ta tsara masa arya da gaskiya akan wai ga Ammie ta saka Gwaggo a gaba tanata zagi. A fusace ya baro wajen aiki ya nufo gida. Babu wani waran bincike kawai yana zuwa ya kama marin Ammie. Shine Amaal ta fallo ta sanar ma Oum. A rikice ta wuce gidan ko Mamy bata sani ba.... Ana idar da sallar Asr in shima Ajwaad ya nufo gida. Dan hankalinsa duk yana kan Maanal. Kansa tsaye akin Oum ya nufo, hakan yay dai-dai da farkawar Maanal a firgice. Silmiyowa tayi daga saman gadon Oum ta dur ushe asa, hakan yasa Ajwaad arasowa gareta da sauri yana tambayarta. Sai dai batako samu bashi amsa ba ta shiga kwara amai. Gaba aya duk sai ya rikice yanata jera mata sannu. Itako aman take sosai. Sai da ta gama ta koma gefe ta kwanta yaraf tana maida numfashi. Sannun yaketa jera mata, yanda fuskarsa ta koma sai ka auka ma shike ciwon. Sai kuma ya mi a mata hannu yana fa in, Tashi muje ki wanke baki Kanta ta girgiza masa. Da yar ta iya furta, Zan huta tukkuna . Bai matsa mata ba, ya fita ya akko abu ya fara gyara wajen. Ya gama ya maida komai zai dawo akin yaci karo da fasa ararata. Ai a ari ya arasa fa owa akin. Tana a inda ya barta, sai dai kallon hannunta take da duk ya aci da jini. Hannun ta nuna masa tana sake fashewa da kuka, sai kuma ta mi e a galabaice tana kallon gadon. Ashe har nan akwai jinin lurane basuyi ba tun azun. Ganin tana niyyar nufar ofa yay saurin ri ota. Cikin son ganin ta kwantar da hankalinta ya ce, Relax! Kuka ta sake fashe masa da shi tana arin fisge hannunta, Na shiga uku Besty jini fa? Jini Oum kizo jini Nace ki nutsu ko!! Ya fa a a tsawacen daya sakata nutsuwar dole. Sai dai jikinta rawa yake sosai tana cigaba da kallon hannun. Bakin gadon yace ta zauna amma ta i, sai ya yaleta kawai. Batare daya kalleta ba dan haka kawai yaji kamar yana jin nauyinta ya ce, Ki jirani anan ina zuwa . Daga haka ya nufi toilet in Oum. Ruwa masu zafi ya ha a mata, sannan ya sake dawowa inda take. Har yanzu tanata kallon hannun tana hawaye. Murya ya kwantar kamar bashi ke fa a ba azun. Kinga ki nutsu Besty ba wani ciwo bane ba fa. Dama doctor ya sanar mana zaki fara proud ne shiyyasa kike jin ciwon ciki. Shine sai yanzun yazo. Ki tashi kije bayi ga ruwa can na ha a miki ki cire wannan kayan ki gyara jikinki kafin Oum ta dawo taje wajen Ammie ne. In kuma kina son sai kowa yazo ya ganki a haka ne to? Da sauri ta girgiza masa kai tana mi ewa ta fa a Bayin........ ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 9:48 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 *_WhatsApp channel_* https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ______________ ........Ajwaad bai ji yami ba ya cire bedsheet in samman gadon Oum in ya samo ruwa da omo da towel ya goge inda katifan ta aci. Haka ya aga katifan shi ka ai ya juyata sannan ya auka sabon bedsheet ya canja. Wadrobe in Oum ya bu e side in da kayan Maanal suke a cike fal ya auka mata kaya, tare da pant. Sannan yaje bakin toilet yana sanar mata idan ta fito ga kaya nan ta saka, ta kuma bar kayan data cire in zai zo ya wanke . Bata dai amsa shi ba ya nufi hanyar fita. Har yaje ofa sai kuma ya dawo da baya sakamakon saukar idonsa akan ledar da Oum ta aiki Amaal ta kawo mata azun, Ledar ya auka ya bu e ya ciro abinda ke ciki. Bai fahimci miye ba, dan haka ya karanta bayanin jiki. Ganin audigar mata ya sashi maidawa ya ajiye, sai kuma ya sake auka ya sake bu ewa. Ledan ya fasa ya ciri aya ya auka pant inta sabo da ya aje ya saka kamar yanda ya fahimta. Daga haka ya fice. Bayan tsahon lokaci Maanal ta fito jin motsin fitarsa. Kasa zama tayi gudun karta ata wajen, sai dai tanata bin gadon da kallo ganin ya canja kamar komai bai faru ba. Haka jiki a sanyaye ta arasa ga kayan daya ajiye mata. Sai idonta ya sauka akan pant