← Book details Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 104

Sashe 10

Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

makara.... ________ angaren Manaal bata sanarma Ammie komai ba. Sai ma an uwanta ne da suka zagayeta suna yaba irin yawun da gyaran yay mata. Daga haka Ammie ta korata dan ta shirya kada su makara. Saboda tasanta da nauyin shiri. Aiko bata kammala shirin ba sai da Ammie tai mata tsiya-tsiya. Fa an Ammien yasa ta fito auko da an box in da take ajiye kayan an kunne da makamantansu ciki a hannu tana neman agogon da zata saka da zobe. Su Amal ne dake musu dariya suka amsa suna duba mata. Dai-dai fitowar Ammie tana fa in, K muje ai ba dole sai kinsa wani agogo can ba bana son shiririta Jin hakan ya sata mi ewa dan tasan ka an daga aikin Ammien ta maketa ma saboda bata aunar jira, da sauri Shahidah da takamo hannunta ta aura mata wanda ta zaro kalar silba kawai ta shiga aura mata batare da su duka sun maida hankali akansa ba. Daga haka suka fice hannunta ri e da ar bag inta sai gwangwanin maltina data auka saboda yunwan da take ji kasancewar bawani break in kirki tayi ba ta fita gyaran jikin, yanzu kuma Ammie tace bazata zauna cin abinci ba aiba itace ta hanata ci azun ba sai dai ta bari idan sunje gidan bikin taci. Itako tasan bazata ta a iyawa ba cin abinci a gidan biki koda na wanda ta sani ne balle wannan, duk da kamar gidane can in ma saboda ala ar dake tsakanin mai gidan da uban amaryar mai matu arfi ce, ta wani gefen ma za'a iya cewa akwai zuminci. Koda yake su sai dai suyi kara saboda Ammie kawai amatsayinsu na anta........... ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ______________ Lady's collection and more Zumar kiba Zumar breast Zumar hips Zumar infection Zumar sliming Zumar sabon budurci Back to virgin Abayas Atamfa Less Hijabs Supplements Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko 08169307477 Address bayan gidan drugs katsina State. Kayanmu nada inganci da zasu birge mai saye fiye da yanda yake zato. Maza ku garzayo kada ayi babu ku. _______________ .........Tunda suka fito ya zuba mata ido daga inda yake tsaye jikin mota. Itakam sam bata lura da shi ba tana ta arin gyara kayan data zubo a handbag inta data i rufuwa. Sai da suka iso gab da shi ta tsinkayi muryarsa yana gaida Ammie. Yayinda Amrah ta ta ota itama tana gaida Ammien. agowa tai ta dubi Amrah in, suka sakarma juna murmushi, harta maida kanta sai kuma ta ago dan sai yanzu hankalinta ya kai garesa sosai. A take ta shanye murmushin saman fuskarta ziciyarta na takurewa waje aya a irjinta. Tabbas da tasan tafiyar nan tare zata kasance musu ALLAH duk yanda zatai da sai tayi ta zame kanta a masu yinta. Amma yanzu babu yanda ta iya dole ta dake. Ganin su Ammie sun shige itama ta fara arin shiga kusa da su amma sai Amrah tai saurin rufe murfin tana fa in, Kije wajen Yaya mana gashi can ya bu e miki Tsaye tai kawai tama gagara cewa komai, koda ta saci kallon Ammie sai taga ta an harareta, dole ta shiga kusa da shi in tana faman sauke ajiyar zuciya. an karkatowa yay inda take ka an kamar zai auka abu a asan afafunsu. Cikin ra a ya furta, You look so good dear . Kasa cemasa komai tayi, sai ma takurewa data anyi jikin kujerar, yayinda shi kuma ya aga yana gyara zamansa tamkar bashi yay maganar ba dan fuskarsa sam babu wani walwalan kirki. Sun fara tafiya shiru motar babu mai magana. Sai da suna gab da barin titin anguwar gaba aya kamar ance ta kalla hannunta idanunta suka sauka akan agogon da Didi Shahidah ta aura mata. Ba aramin bugawa irjinta yay ba har kana iya ganin yanda ma oshinta ke kaiwa da komawa a wuyanta. Ta urama agogon ido wani abu mai shegen nauyi na sake saukar mata a dukkan illahirin jikinta. Bata masan wani arfi yazo mata ba tasa ayan hannunta ta fincike agogon, kamar zatai wurgi da shi waje sai kuma ta daure ta alle bag inta ta jefashi ciki batare data zuge zip in ba ta maida kanta ta nanna e cikin afafunta data age gaba aya zuwa saman kujerar. A take wasu hawaye masu zafin gaske da ra i suka fara zirara mata. Yanda tayi in sai sukai tunanin ko barci take, musamman Ammie da tasan bawani barcin kirki ta samu ba a safiyar yau dama daren. Shima Yazeed daya auka barcin tayi sai kawai ya farama Ammie hira. A haka har suka iso Zaria kasancewar tafiyar ba wata mai yawa bace ba. Da yake Yazeed yasan hanya basu wani sha wahala ba nan ma suka iso. Sun sami anguwar kanta da mutane sosai balle ofar gidan daya kasance masha ALLAH dan har Ammie na fa in, Anya Yazeed zamu iya keta mutanen nan zuwa cikin gidan kuwa? Amsa ya bata da fa in, Ammie zaku iya shiyyasa ma nai parking tanan ganin yafi arancin mutane. Zan bidaku ta baya ne akwai wata ofa dana sani Uncle na amfani da ita nasan zata kasance bu e yau kodan ba insa Cikin gamsuwa Ammie ta ce, To Alhamdullah hakan ma yayi Sun firfito yayinda a kallo aya Ammie ta fahimci Manaal tayi kuka duk da gilashin dake a idonta. Sai dai ta fassara kukan nata da zaman gaba da aka sakata yi ne dole. Dan haka ta watsar da ita tama ha e fuska. A wannan yanayin suka shiga gidan ta inda Yazeed in ya fa a. Aiko sai suka samu sau i jama'a anan sai falon Uncle in ne ma da mutane dan akwai takalma kusan afa bakwai a wajen masu yau. Wucewarsu sukai zuwa cikin gida dan itama Ammien ba wannan ne zuwanta na farko ba. Hakama Amrah. Maanal ce dai bata ta a zuwa ba dama sai yau in. Amma ta an san yaran gidan saboda suna zuwa can gidan nasu lokaci-lokaci... ----------- Babu jimawa da shigewar su Maanal tawagar ango da abokansa suka iso ofar gidan. Cikin tsari da nutsuwa tarin motocinsu suka layantu dai-dai inda Yaya Yazeed yay parking motarsa. Firfitowa duk suka shiga yi, kowa ka kalla shar da shi cikin dakakken yadi mai shegen yau da tsada, wasu kuma shaddoji. Sai shima ango dake sanye da shadda fara al tanata mai o da aukar idanu. Sun gama firfitowa sai motar dake kusa data Yazeed ce kawai wanda ke ciki baida alamar fitowar, sai da angon ya juya yana an kalle-kalle da fa in, Wai Uncle fa? Duk motar suka kalla. Kafin wani a cikin abokan yace, Bai kai ga fitowa ba kamar ma suna magana ne da Uncle Nass Oh ai fa an ha u. Ni dai suyi su fito kar a fara neman waliyyai aga duk basa kusa. Bara ma na ta a su Uncle Fawzan suma Dariya abokan nasa suka sanya masa da sha iyanci. Yayinda yay gefe yana dariya. Wanda dai ya ambata da Uncles basu fito a motar ba sai kusan bayan mintuna talatin, suma in dai ba tsoffi bane, matasane da shekarunsu ya haura talatin ka an, aya ma zai iya girman ayan. Wanda bai kai shekarun ba dake sanye cikin yadi milk ne ya fito ta sashen da motar Yazeed take. an jingina yay da motar yana amsa waya kansa a sunkuye ta yanda ko fuskarsa ba'a wani gani da yau. Yaci fin mintuna biyu a haka kafin ya katse wayar yana mai kai wa du e ya auki abinda idonsa ya sauka a kai tun fitowarsa dake yashe a asa. Agogo ne silver na mata mai yau sosai, juyawa yay ya kalla motar daya jingina batare da yayima agogon wani kallon tsaf ba. Har ya kai hannu zai aza agogon saman motar da tunanin maybe masu motar ne suka yadda sai kuma ya fasa. Tunanin ajiyewa yay a hannunsa dan maybe su ha u da masu motar sai ya basu, kada ya ajiye kuma wani ya auka dan a an kallon fisha da yay ma agogon ya fahimci mai daraja ne da za'a iya sayensa da ku i masu yawa. Motar da suka fito ya bu e ya jefa agogon sit in mai zaman banza daya zauna dan ayan ne yayo driving Daga haka ya juya abinsa kawai.... ______________ Duk da yawan taron jama'a bai hana ai musu tarba ta musamman ba da girmamawa da mutuntawa. Dan can uryar akin amaryar gidan aka kaisu tare da musu sauka ta musamman da abinci da kayan ciye-ciye irin na biki. Sai nan nan Hajiya Majdiya keyi da Ammie dan tuntuni take son su jone su zama awaye Ammien ce dai bata maida hankali ba. Ita kuma ba komai yasa hakan ba sai sanin uwargidanta jone suke da Hajiya Yaya 5&6, ko bikin nan ma dan na yarinyar matar tsakkiya ce shiyyasa Hajiya Yayan bata zo ba saboda suna matu ar adawa da juna. Ita kuma aminiyar Hajiya Basariyya ce dan ita tun sassafe ma tana nan Zaria in da duka yaranta kuma kwana zasuyi dan har Abuja inda za'akai amarya zasuje ma. orafin da take tayi yasa Ammie bama su Maanal umarnin cin abincin. Amrah ce ta zuba ma Ammie sannan ta zuba musu. Maanal na cewa ta oshi Hajiya Majdiya tace, Haba iyata kada kimin haka mana, idan kuma ba ya sonshi na canjo miki wani ko na dafo miki yanzun nan Da sauri ta auki spoon ta saka cikin abincin, hakan ya saka Amra kwashewa da dariya. Sunci abincin Ammie da Hajiya Majdiya na hira sai ga wata budurwar yarinya ta shigo
Chapter 10 · 0% Book details