← Book details Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 49 OF 104

Sashe 49

Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kam. Cikin rawar muryar kuka Maanal da tausayin yanda dattijuwar ta rikice ya sake mamayeta, a hankali ta shige jikinta tana fa in, Oum nice, Maanal inki ce Oum. Dama baki manta dani ba, dama zan sake ganinki? Ashe muna da rabon sake ha uwa kafin na koma ga ALLAH . Wani irin kuka mai ban tausayi ya su uce mata, sai dai hakan bai hana muryarta fita cikin nutsuwa da sanyi ba. Sanyin dake bayyana tasirinsa a jikin AA, duk yanda yake sake kamewa da dakewa abin na neman fito da kansa. Dan Barrah da kukan Auntyn tasu ya sakasu yin narai-narai da idanu suma zasuyi kukan ta matsa gab da shi tana fa in, Uncle kaga Mie-mie na kuka ita da Grandma . Amma ina baiji yarinyar ba, sai da ta an girgiza shi sannan firgigit ya bu e idanunsa da suka ka a matu a tare da agosu ya sauke akan yarinyar. Dai-dai kuma Barrah ta mi e ta nufi inda Maanal take ta rungume mata afafu tana kiran sunanta. ago Maanal Oum tai daga jikinta itama tana share nata hawayen ga murmushi ya i barin fuskarta. Hannayenta duka biyu tasa tana sharema Manaal hawayenta da suka gagara tsayawa, dan gaba aya ma ta kasa cewa komai saboda ita ka ai tasan irin kalar farin cikin da take ciki. Juyawa tai ga RK da ke kallonsu cikin ru ani, murmushi ta sakar masa shima. Rafeeq ALLAH yay maka albarka kaji, yau kam kayi mun babbar yauta daka kawo min iyata har gida..... Aunty duk kin ru ar dani wlhy, wai kin santa ne daman? Sosai kuwa Rafeeq, zan iya cemaka kusan nice na raini Maanal ma What!? Raino fa? warai ma kuwa. Haihuwar Maanal ne kawai ba'ayi a gabana ba. Kunga bismillah kumuje mu zauna RK dai da yar ya kai zaune, sai dai idanunsa akan Oum da Maanal kamar mai tsoron su ace masa. Waya Oum ta auka tare da bada umarnin a kawo ruwa. Babu jimawa kuwa sai ga yarinyar nan data bu e musu ofa auke da tray wata da bazata wuce sha hu u ba biye da ita. Cike da ladabi da girmamawa suka ajiye kayan a saman Centre table, sai kuma suka shiga gaishe da su RK. A dai-dai nan Oum dake ri e da hannun Maanal kamar mai gudun a wace mata ke tambayarta, Ina ar uwata Maanal? Ina su Shahidah da Abban ku? Oum Ammie na nan lafiya Lau, hakama su Didi, wannan ma yaran Didi Shahidah ne Masha ALLAH! Masha ALLAH! Yanzu yaran Shahidah ne wannan? Kai jama'a ALLAH mai alkairi. Kuzo nan kuyi ha uri ganin ata ya auke min hankali . Tai maganar tana kamo su Haneeff da sukai wale-kwale saboda kukan Maanal in. Cikin ari- ari bakamar azu da farko ba suka araso wajen Oum in, sai da Maanal ta kallesu da sakar musu an murmushi ta ce, Itama Grandma ce ku gaisheta ku fa a mata sunayenku Karo na farko yaran suka saki ajiyar zuciya, sai kuma suka shiga gaishe da Oum in. Barrah ta fa a mata sunanta, da sauri Oum ta kalla Maanal. Murmushi Maanal in tai mata da jinjina kanta. Eh Oum sunanki aka saka mata, Ammie ce taso sakawa tun akan su Waleed, sai kuma suka kasance maza. Shine Didi na haihuwa aka saka Wani irin rungume Barrah Ammie tayi a jikinta, auna matu aunar Ammie na ratsa ashinta da argo. Muryarta na an rawa ta ce, ALLAH sarki ar uwata. Ashe Asiya bata manta da ni ba Murmushi mai ciwo da una Maanal ta saki batare data iya cewa komai ba. Sai wasa take da yatsunta kawai. Oum ta juya ga AA tana fa in, Auta kaji fa ashe Asiya bata manta dani ba. Sunana aka sakama iyar Shahidah Karo na farko ya saki wani irin murmushi mai ban mamaki, irin mai ma alewa a gefen bakin nan da sai kana kallon mutum kake sanin yayi, sai kuma ya yun ura a hankali ya ri o hannun Barrah, matsota yay jikinsa kawai ya rungumeta. A mamakin kowa dake falon sai ji sukai ya furta, I love you so much tunda kikaci sunan Oum na, ALLAH ya albarkaci rayuwarki Uncle ni banda ni? Haneeff ya fa a babu zato. Dariya Oum da RK da masu aikin nan sukayi, yayinda Maanal tai an murmushi da girgiza kanta. Shi kam AA idanunsa ya bu e sosai a kan yaron, sai kuma shima ya sakar masa murmushin da mi a masa hannu ya ri osa, cikin maganar nan tasa asa- asa ya ce, Kaima ALLAH yay maka albarka Cike da farin ciki Haneeff ya amsa masa. Shima RK da Oum duk suka amsa............ Nayi tambaya ko nayi shiru wai???.. kai Bara dai na ha iye kayana . Idan kuma akwai mai irin tunani na mu ha u a comment ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 *_WhatsApp channel_* https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ........Sosai zuciyar RK ke yin kaikawo a irjinsa matu a akan wannan al'amari. Ba komai ya kawo hakan ba mamakin Maanal da AA da koda wasa basu ta a nuna masa sun san juna ba. Sannan miyyasa AA in bai sanar da Oum fara aikin Maanal a companyn sa ba kusan sati uku kenan. Ko shima dai bai san Maanal in bane? Ala ar iya Oum in ce kawai da su Maanal in?. Zuciyarsa na arin gamsuwa da hakan sai ga sallamar yayan AA in, da'alama ma yanzu ya shigo gidan daga wajen aiki. Zama yay a kujera yana sauke numfashi. Oum dake kallonsa cike da tausayawa na jera masa sannu. Amsawa yay fuskarsa da murmushi sai kuma ya ora da gaisheta. Sai kuma ya juya ga RK yana fa in, Barka da juma'a Uncle Amsa masa RK yay shima yana murmushin. Wai sai yanzu kake dawowa gida? arfe biyar fa? To ya muka iya Uncle. Bakaga shi Autan Oum da yake an shagwa a ne ya gudo wajenta da wuri ba . Dariya RK yayi ganin yanda AA ya dallo musu harara su duka ya maida idonsa ga novel insa batare da yace komai ba. Sai da suka tsagaita Maanal da kanta ke asa ta shiga gaisheshi ita da su Barrah. Kallonta ya an yi, sai kuma ya auke idonsa ya maida gasu Barrah yana amsa musu da murmushi. Kasancewarsa mutum mai barkwanci idonsa akan RK yake fa in, Uncle R kodai Momyn tamu ce ne wai? Dan azun Oum ke sanar min zaka kawota yau Kallon Maanal RK yayi yana mai jinjina kansa fuska auke da murmushi. Gatanan ai na kawo muku Kai kai Masha ALLAH, Momyn mu ai ban san ke bace dana dur usa har asa. Matar Uncle Rafeeq fa. Bara kiga na taso ki saka min albarka ga anki yazo gaisheki Dariya Oum da RK sukayi, yayinda Maanal ta ago ta kallesa a karo na farko. Dai-dai yana arin sake yin magana amma sai maganar tasa ta ma ale a saman harshe saboda saukar idanunsa akan Maanal. an wara idanunsa yayi na rikicewa, sai kuma ya maida kallonsa ga Oum dake sakin murmushi itama idonta a kansa. Ai da wani irin sauri ya mi e ya arasa kusa da Oum in ya zauna, tare da kai bakinsa saitin kunnenta ya ce, Oum idona ne kokuwa dai kaina ne ya kwance da gajiyar aiki? Wai kin san wa nake gani kuwa? Little fa, Bestyn Auta? Kai Oum ta jinjina masa fuskarta na an komawa damuwa, itama a hankalin ta ce, Itace Fawzan, Maanal ce. Itace kuma Rafeeq ya kawo mana matsayin wadda zai aura Ai zaram sukaga Fawzan ya mi e yana fa in, What!! gaba aya idanunsa a waje sosai, sai kuma ya juya yana kallon AA daya wani share kowa yana sauraren surutun Haneeff, idanunsa kuma nakan novel da tunda su Maanal suka shigo ya daina fahimtar labarin. Sake aukewa yay daga kan AA in ya maida ga Maanal daketa arin saisaita kanta. Murmushi ta sakar masa mai sanyi, cikin muryarta mai zurfi da rashin son hayaniya ta ce, Yaya F Maimakon amsawa sai yakai zaune jagwab a kujera yana fa in, Ya ilahil'alamina da gaske Little in ce dai Oum. Ni abin ma sai yake min kamar mafarki wlhy Bakai ka ai ba Fawzan, ni kaina kallon komai nake kamar a mafarki, yau Rafeeq ya ha a zuminci sai dai ALLAH ya saka masa da alkairi. Kalla yaran nan yaran Shahidah ne su duka, macen sunana aka saka mata ma Kallonsa ya maida ga yaran, sai kuma ya kalla Maanal. Little! Su Shahidah duk sunyi aure kenan? Kan Maanal a asa ta ce, Eh yaya. Itama Didi Amal yaranta biyu Wani murmushi ya saki mai kama dana damuwa, sai kuma ya jinjina kansa, ALLAH sarki rayuwa komai sai kaga yana faruwa kamar a mafarki. Oum jiba dai Autar ki duk ta canja, komai na Little ya canja kamar ba ita ba. Ji yanda ta zama shiru-shiru, ba surutu yanzu, komai nata ya canja, ta girma ta ara tsayi Murmushi sosai Oum tayi itama idonta akan Maanal datai asa da kanta kawai tana wasa da yatsun hannunta. Sosai kam Auta ta canja Fawzan, badan fuskar na nan ba ma sai nace an canja min ita gaba aya. Girma yazo A girma yazo kam Oum, ko'a mafarki akace min little zata koma shiru-shiru haka za'a kwana gardama dani ban yarda ba. Little ina Ammie da Abbah fa? Lafiya lau Yaya, Ammie na Kaduna itama Ban gane ba, kun dawo Kaduna ne yanzu? Kai kawai Maanal ta jinjina masa. Cikin mamaki ya an juya ya kalla Oum, itama shi take kallo, kamar zaiyi magana sai kuma yay shiru saboda maganar da RK yayi.... Nifa
Chapter 49 · 0% Book details