Sashe 76
Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ALLAH ma ne shaida bani na gaya matan ba. Nuratu ko'a bakina kika ji? . Ta juya tana kallon Nuratu da zuciyarta ke mazari. Dan ta fahimci itama kato arar data nema yi. Sai dai kuma wani irin jin tsanar Maanal ke sake ha a wutar guguwa a can asan ranta. Kai ta girgiza ma Yayar tan, sai kuma ta ce, No nima fa ba ina nufin wani bad abu bane ba wlhy ko aka sanar min a kanta. Kawai na fa a ne ta yanda zan tabbatar da ita in ce bawai dan wani abu ba. Fawzan ne ya girgiza kansa kawai da katse yanayin ta hanyar fa in, ALLAH ya yauta to. Amma wannan maganar ma baida wani amfani. anwata muje na saukeku gida ko . Ya are maganar idonsa akan Shahidah. (Da ada ne catake ita ba anwarsa bace). Suyita musu da jayayya, dan da gaske Fawzan ya girma Shahidah in da kusan shekara uku, kusan ma za'ace AA ne sa'anta. Amma ta girmesa itama da wasu watanni. Ala ar Shahidahn da babban Yaya yasa suke ar jayayyar da Fawzan in sarkin barkwanci da tsokana. Murmushi Shahidah tai masa da fa in, A'a mun hutasheka Yaya Fawzan. Da mota ma nazo shiyyasa nace shima Rafeeq ya huta abinsa. Sai a lokacin RK da komai ke masa kaikawo yay magana. Maanal da tuni tai gaba ya kalla. Dan ita ko kallon Nurry batai ba balle wani dake akin akan maganganun. Hasalima bata nuna tasan anayi ba, tunda tabar jikin Oum tai hanyar ofa abinta. Kai kawai ta jinjinama RK da sakar masa an murmushin daya sake tokare ma oshin AA tai ficewarta. Itama Shahidah sai kawai ta bita tana wani jin sake tsanar wannan family. Biyosu RK yay da sauri, hakama Oum. Dakatar da RK Oum tayi, kafin ta arasa inda Shahidah ke arin bu e motarta ta ri o hannunta. Da sauri Shahidah ta juyo, sai kuma ganin Oum ya sakata sakin murmushi. Lah Oum ko munyi mantuwa ne? Fuskar Oum cike da damuwa ta ce, Ba mantuwa kukai ba Shahidah, ha uri zan baku. Dan ALLAH kada abinda yarinyar can Nuratu tayi ya dameku. Nasan koda wani abu taji ba wanda kuke tunani bane ba. Dan dukkan abinda ya faru sirrine da iya mu da ku muka sanshi. Ni...... Da sauri Shahidah ta shiga girgiza mata kai, No Oum dan ALLAH kar kice komai. Mu tsakaninmu dake sai addu'a da fatan alkairi. Kamar yanda tun farko muke miki kallon uwa yayar Ammie haka har gobe wannan matsayin naki bai goge ba a zukatanmu. Bamu ta a ri eki a ranmu ba. Kosu wlhy albarkacinki dana Abah da Mamy suke ci har muke jin komai ya wuce kamar bai faru ba. Abinda ya faru addararmu ce mu duka da ku, babu kuma wanda ya isa ya iya canjata ba gashi komai ya wuce kamar ma bai faru ba Na sani Shahidah, amma idan na tuna nakan ji na tsani dukkan kaina wlhy. Kuma ina sha ALLAHU addu'ar da nake tsahon shekaru bazata ta a tafiya a banza ba. Da izinin UBANGIJI sai Ajwaad ya gyara arnar da yay da kansa. Gaskiya kuma saita bayyana. Abinda duk ke a oye zai fito fili . Kuka ya sar e Oum... Rungumota Shahidah tayi, yayinda Maanal tai saurin shigewa mota hawaye na gudu akan fuskarta. Jikinta sai rawa yake yi. La'ilaha'illa antas-subahanaka inni kuntu minazzalumin ta dinga ambata. Tsohon lokaci har bata san mi Shahidah da Oum suka cigaba da tattaunawa ba Shahidah ta shigo mota. Komai basu cema juna ba sai murmushin da Maanal ta an sakar ma Oum dake mata magana ta aga mata hannu.... Komai dake faruwa a idanun RK ne dake tsaye daga can nesa da su. Shifa gaba aya an arasa kulle masa kai. Yau ya fahimci lallai akwai wani babban al'amari daya shiga tsakanin wannan zumuncin. Sai dai miyyasa kowa ke son oyewa ne? Anya bai kamata ya sani ba? To idan ya sani amfanin mi sanin zai masa. Kawai yana son Maanal hakan ya wadatar da shi. Idan lokacin ya san komai a tarayyarta da Darma Family yayi yasan zata sanar masa duk da an uwansa ne jininsa na kusa kuwa. Koda Oum ta iso inda yake bai tambayeta komai ba. Sai ma murmushi da yay mata yana mai nuna mata hanya alamar suje. Zuba masa idanu Oum tayi sosai, sai kuma a hankali ta furta, Rafeeq! Da gaske kana son Maanal? Idanunsa sosai ya waro a kanta, sai kuma ya narke fuska cike da nuna damuwa ya ce, Haba Aunty, wane irin tambaya ce wannan mai tarwatsa zuciya. Kema shaida ce ban ta a kawo wata yarinya gareku da sunan soyayya ba. Miyyasa kuke ganin komai na kamar ba serious ba? Sam ba haka bane ba Rafeeq. Nasan kai mutum mai son wasa ne. Amma ban ta a kallon al'amuranka a matakin rashin serious ba. Itama tambayar na maka itane kawai. Kansa ya an jinjina da fa in, In sha ALLAHU Aunty zan tabbatar muku da babu wasa akan batuna da Maanal. Dan yanzu haka ma ta bani damar zuwa Kaduna na gana da Daddynta a next week Cak Ammie ta tsaya gabanta na fa uwa. Dan lips inta har an rawa yaso farawa amma tai arin dai-daita kanta da yar. Sai kuma ta sakar masa murmushi kawai da fa in, Masha ALLAH, idan mukaje gida zamuyi magana .... Koda suka dawo akin sun sami babban yaya nata zuba fa a ma Nuratu. Ta inda yake shiga tata nan yake fita ba. Sai shigowar Oum datai masa magana ya tsagaita. Amma duk da haka a fusace yace su wuce su koma gida ba'a bu atar sake ganinsu a asibitin ma. Haka Saheeba da Nibras da ita Nuratun suka fita ransu a ace suma. Sai dai babu damar magana dan tabbas babban yaya da AA basu san wargi ba. Koshi Fawzan dake da yawan barkwanci bawai ya saki kansa bane raini ya shiga tsakaninsa da Matarsa ma balle ita Nuratun. Hatta da ita Saheeba dake matsayin matar babban yayansu da suke matu ar girmamawa babu raini a tsakaninsu dan matsayin anwa take a wajensa.. Anan suka bar yaran, dan tuni Anum ma ale take da jikin Fawzan dama tun fara fa an Daddynta. Shi ko Naufal har yanzu yana barci ne....... ____________ Koda suka iso gida daga Shahidah har Maanal basu sake tada maganar nan ba. Shahidah tayi hakan ne kawai dan gudun tadama Maanal hankali, sai da ta shiga akinta tai kiran Amaal suka tattauna. Sun jima akan wayar suna magana har Maanal ta shigo sannan Shahidah ta yanke kiran dan bata son tasan da Amaal in take waya. Itama Maanal bata damu da sanin dawa Shahidahn ke wayar ba. Sai ma zama da tai a bakin gadon nata. Har kinyi wankan? Kai Maanal ta jinjina mata cike da arfin hali. Sai kuma tai an murmushin san kore damuwar nan ta arfin tsiya sannan ta furta, Naga mutiniyarki na ha a kaya fa ko Kaduna zataje ne itama? Da mamaki Shahidah ta ce, Wai Huznah? Kai Maanal ta jinjina mata. Ita kuma tace, Humm to ita dai ta sani, ai garama ta koma in dan nikam wannan gantalin nata na tayar min da hankali musamman a kwanakin nan data san Yazeed baya Abujan. Narasa mi yarinyar nan take yi a garin nan? Murmushi kawai Maanal tayi amma ta i gayama Shahidah gaskiyar abinda ta sani akan Huznah in. Badan bata son ta sani ba sai dan bata son sako al'amarin mutumin (AA ) da Huznahr ke bibiya sam a al'amuranta. Sai ma kawai ta basar da zancen ta hanyar fa in, Didi nima ina son zuwa Kaduna a weekend in nan Amma Auta kinfa san satin ne bikin Yazeed To minene a ciki Didi. Dan ana bikin yaya Yazeed kuma sai na i zuwa Kaduna?. ya gudun abinda zai iya zuwa ya dawo In sha ALLAHU babu komai Didi. Kawai ina kewar Ammie ne sosai wlhy. Sannan ina son Rafeeq yaje su gana da Daddy dan na bashi damar hakan Da sauri Shahidah ta dubeta. Harshenta har har ewa yake wajen furta, Maanal akan mi kike son Rafeeq ya gana da Daddy? an jimm Maanal in tayi tana kokawar saita kanta da danne duk wani yin urin raunin da zuciyata ke son bayyanawa akan fuskarta, sai kuma ta saki murmushin karfin hali. Kanta tsaye ta ce, Na bashi damar neman aurena What!! Neman aurenki fa kika ce Manaal? Rafeeq in? Shifa aya daga cikin zuri'ar su Ajwaad ne?? Tabbas hakane Didi. Shiyyasa ma na bashi wannan damar. Sannan kin manta ne, ala ar dake tsakanin Oum da Rafeeq tafi arfi fiye da wadda ke tsakani da su. Dan haka na yarda na amince zan auri Rafeeq in sha ALLAHU . Daga haka ta mi e ta fice daga akin ko waiwayen Shahidah data saki baki da hanci da ido tana kallonta batai ba......... _ Nifa a wata ga ar rasa abincewa nake ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 2419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 *_WhatsApp channel_* https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ______________ .........Wani irin kalar zubewa Shahidah tayi a saman gadonta kamar wadda aka kwashema dukkan arfi da zuciya a lokaci aya. Kalaman Maanal na mata wani irin kai-kawo dai-dai da bugawar zuciyarta. Sai kuma kamar wadda aka zabura ta lalubo wayarta. Kira ta sake dannama Amaal. Aiko bugu aya ta aga dan dama tun azun nemanta take itama amma ta gagara samunta.... What! Rafeeq fa? Maanal kuwa nada hankali? Kota manta ala ar dake tsakanin Rafeeq da Ajwaad ne? Nima na fa a mata hakan wlhy Amaal. Amma ta nuna min ai al ar dake tsakanin Oum da Rafeeq tafi arfi akan wadda