← Book details Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 104

Sashe 24

Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

and last da zaki sake sheganta yaran nan idan ba hakaba kuwa sai ranki ya aci fiye da yanda kike zato.... Kaima kuwa baka isaba Usman, dan yanda kake jin kai uban Yazeed ne nima nice mahaifiyarsa. Nina auki cikinsa na tsawon wata tara, nai na udarsa na kumayi rainonsa ha e da tarbiyya har yakai girman da wata banza a banza daka kawo gidan ka kake aukar ta a mutum ta isa ta mallake min shi, kai wlhy duk abinda kake ji ka iya na iya fiye da iyawarka Usman, dan.... Sadiyya!!! Babanta ya katseta a tsawace. Shiru tai amma a ranta tana uni, dan ta au aniyar koma miza'ayi sai dai ayi amma Yazeed bazai auri iyar Asiya ba dan ita zuwa yanzu ma ta fara tunanin basu da uban. Ganin ran baba ya kai olokuwar aci hakama Daddy da ita Hajiya Yayan Ammie dake saurarensu kawai ziciyarta na mata una cike da girmamawa ta kalla Baba. Baba dan ALLAH ina neman alfarma i ko minene iyata in dai ina da shi zan miki Wani takaici ne ya lullu e zuciyar Hajiya Yaya ganin yanda Babanta ke bama Ammie muhimmanci a zaman fiye da ita. Baki ta bu e zatai magana ya harareta. Dole tai shiru ta cigaba da hare-harenta. Ammie bata nuna ta damu ba ta cigaba da fa in, Baba dan ALLAH ku barta ta aura masa wadda take so. Domin gaskiya ta fa a Maanal bata dako isashiyar lafiya ma. A yanzu haka likitocin ma sunce tana matu ar bu atar hutu ta yanda al'amuranta zasu dai-daita. Shi kuma Yazeed za'a cigaba da tauyesa babu aurene saboda hakan. Bayan UBANGIJI ya halatta masa auren mata har uku ne. Idan har Maanal matarsa ce ko zuwa nan gaba sai ayi...... Allah ya kiyaye, har abada bako za'ayi ba idan abinda kike tunani kenan ki ciresa kuwa.... Hajiya Yaya ta katse Ammie a harzu e. Shima Daddy a harzu en ya katseta da fa in, Ashe kuwa zaki mutu bayan anyi, dan Maanal ita na za ama Yazeed kuma shima itace za insa aure tsakaninsu babu fashi da izinin UBANGIJI ko da Asiya data haifeta bata yardaba kuwa. Baba ku yaleta, tunda ita bata san masalaha ba dan ALLAH mu zuba aga ni da ita waye keda arfin iko akan Yazeed in..... A'a Usman duk baza'a kai ga haka ba . Baba Kalla ya fa a. Batare da ya jira cewarsu ba ya cigaba da fa in, Ku duka ku kwantar da hankalinku kuji. A matsayinku na iyayen Yazeedu duk kuna da iko a kansa, amma fa ku sani shima yanada hakki a kanku. Aure dai ba wasa bane, ba kuma jeka ka dawo bane ba. Dan haka ku masa adalci ku barshi ya za i wadda ransa ya kwanta da ita koda a cikin za in naku ne. Idan kuma babu a cikinsu itace ma babbar masalaha ya auro daga can gefe shike nan matsala ta kare. Saboda haka kai Yazeedu kana da wadda kake so ne? A hankali kuma karo na farko Yazeed ya ago idanunsa da suka ka a sukai jajur saboda damuwa. Cikin danne uncin daya mamaye masa zuciya ya ce, Baba idan har auren duka za in nasu zai zama masalaha na kar a. Zan auri Maanal in da Nazeefa.... Baka isa ba sai dai ka auri Nazeefa ita ka ai.... Hajiya yaya ta katsesa cikin daka tsawa. Babanta ne shima ya katseta a tsawacen. Sadiyya bana son shashanci fa. Yaro ya kawo mafita kinama mutane rashin hankali, ko kunyar idona ba yaji bare nauyi. Shin kokin manta mune a gabanki bashi mijin naki ka ai da kika raina ba. Ana binki ta lalama kina wani botsarewa saboda wulakanci. To wlhy ki shiga hankalinki. Idan kuma ba hakaba zan hanashi auren Zazeefa in naga yaya zakiyi. Shashancin banza kai uri ta fara bashi ranta a matu ar dagule. Tayi hakanne kawai dan ganin yanda ransa ya aci, ta kuma san halin mahaifin nata idan yay magana baya canjawa. Gara ta lalla ashi suje a haka ita tasan duk ma hanyar da zatabi dan ganin ta tarwatsa wannan aure.... Shima Daddy ha urin yaba baban, dan haka ya cigaba da fa in, Shike nan magana ta are zai auresu su dukan. Dan haka sai kuje ku fara shiri dan nan da watanni biyu za'ayi a wuce wajan. Rana aya za'a aura auren. Wani irin motsawa zuciyar Ammie tayi da arfi. Hakama Hajiya Basariyya da tun da aka zauna bata tofa komai ba zuciyarta wani irin ra i take mata. Ina bazai yiwu ta bari ai wannan ha in ba, sannan bazata ta a yarda aima Yazeed auren gata shi ka ai ba wlhy, Gara a cigaba da wannan fitinar hakan yafi sakata nisha i, zai kuma fi bada armashi idan yazam anyi auren Nazeefa da Yazeed ne farko. Ammie zatai magana tai saurin katseta ta hanyar fara yi. Baba mun gode ALLAH ya saka da alkairi ya kuma sanya albarka a al'amarin. Sai dai nakega maganar aura auren rana aya kamar akwai damuwa musamman ga ita Maanal. Tunda likitoci sunce abarta ta an huta mizai hana a fara yin na Yazeed da Nazeefa daga baya sai ayi da ita Maanal. Komai ma zaifi tafiya a cikin masalaha ni dai anawa ganin, zuwa lokacin itama Maanal ta murmure dan yarinyar ta fya u sosai a wannan karon, wlhy abin tausayi kamar bazata rayuba ma. Sai itama Huznah ta samu miji, Inaga sai a ha a dana Yazeed in kawai ko yaya kukace A maganar farko Hajiya Yaya wani irin da i da godema Hajiya Basariyya ta shigayi a zuciyarta. Daga arshe kuma sai taji zafi danta fahimci hassada Hajiya Basariyya ke son nunawa. Amma zata bita a hakan dan itama ta ribantu. Itama dai Ammie har ranta taji da in zancen Hajiya Basariyya, duk da tasan tayi hakanne badan ALLAH ba sai wata manufa tata. Shiko Daddy wani irin una zuciyarsa ta shigayi, saboda ya jima da fuskantar wacece matar tasa. Cikin takaici kawai yake mata wani kallo mai kama da harara. A angaren Yazeed kuwa wani irin tsanar matar uban tashi ya fara ji a karo na farko a rayuwarsa. Duk da ya jima da fahimtar halinta na munafunci dan ta sha ha ashi da Daddy a baya bai ta a maida hankali ko damuwa da lamarinta ba. Amma a yau ji yake kamar ya maketa dan ba in ciki. Shifa ya amshi auren Nazeefa ne kawai dan ya samu dai Mamma ta ha ura ya auri Maanal. Amma shine munafukar matar nan zata kawo wannan auli da ba'adin. Kasa daurewa yayi cikin sanyin murya ya ce, Ummi anawa tunanin ai ba komai bane. Idan ta dawo ashina zama tafi samun kwanciyar hankalin da su likitocin ke bu ata. Maanal na bu atar hutu ne da kulawa. Kuma ina sha ALLAHU duk bazan gaza yin hakan akansu su duka ba Ganin kamar zancen ya shigi baba yasa Ammie saurin tare numfashinsa. Hakane Yazeed, amma dan ALLAH nima ina ro onka da abi shawarar Hajiya. Saboda ya kamata aje neman auren Maanal wajen dangin mahaifinta. Ita kanta kuma sake samun nutsuwar zaisa komai ya tafi mana dai-dai yanda ya kamata. Idan akayi na Nazeefar kamar da wata biyar haka itama sai ayi natan. Kamar yau ne ai ka kwantar da hankalinka kaji Yazeed Ji Yazeed yay kamar ya fashe da ihu. Dan idanunsa har wani an tara walla sukayi. Baba Kalla ne ya ce, To da gaskiyarsu kuma ta wani fanin idan muka kalla. Tabbas mai irin wannan ciwo mai ha ari ya kamata abi dokar likitocin domin samar mata da nutsuwa. Sannan kamar yanda mahaifiyarta ta fa a yana da yau aje neman aurenta wa mahaifinta. Dan haka kayi ha uri Yazeedu kamar yau ne in sha ALLAHU. Kaima idan akai haka zaifi baka nutsuwa da kwanciyar hankali. Ai rabon baima zoba ballantana ya wuce Albarka duk suka saka da fatan ALLAH yasa haka shi yafi alkairi. Sai dai a angaren Yazeed zuciyarsa a matu untace take. Haka shima Daddy sam wannan tsarin bai masa ba. Kawai dai dan anfi arfinsa ne. Amma ya ullaci Ammie da Hajiya Basariyya. Da haka dai taron ya watse..... _________ Bayan wucewar su Baba Ammie ta samu Daddy akan zataje gaishe da Nene tai mata godiya da ban gajiya. Amma sai yace bai yarda ba. Abin ya bata mamaki, saboda a fusace yay maganar. Zata ro esa kuma ya aga mata hannu da nuna mata ofa alamar ta fita. Tsantsar biyyarta garesa yasa bataja zancen ba ta fitan, dan ta fahimci a fusace yake da ita ne, sai dai bata san ainahin laifin nata ba ita kam. Koda ta kira Nene ta sanar mata ya hana, sai tace ta jirata gata nan zuwa ita.... ________ Hajiya Basariyya kam dariya ta dinga she awa. Sai kuma tai kiran aminiyarta ta lambarta mata komai. Dariyar suka ha u sukayi tayi su duka. Sai da sukai mai isarsu cike da zolaya Hajiya Kamila daga can tace, Aminiyata ke kwalba ce wlhy uwar sharri. Cikin anin lokaci kinsa dole anbi yanda kike so. Ho tawajena kina wuta fa To ni in ta wasa ce aminiya ai idan sun san wata basu san wata ba. Idan har ina raye Asiya bata isa samun abinda ni ban samu ba. Ita kanta Hajiya Sadiyya da take ganin kamar na mata aiki ne ta saurari shirina akanta. Kai ta wajena mi kike shirya mata ita kuma? hhhhh karki damu sai mun ha u zaki ji komai da komai. Ke dai yanzu kice da Malam Nagode. Zuwa gobe kuma zan turo miki Huznah ya mata dukkan abinda yace dan ina son shap-shap yaron nan ya kawo kasa tunda har na gumtsa musu zancen kada a fara aukata ma aryaciya An gama ai karki wani damu kanki To shike nan sai tazo. Daga haka sukai sallama kowa ya yanke wayar. Hajiya Basariyya ta fa a saman gado tana mai jin kanta a sama can olokuwa da tabbatar ma da kanta yau sa'a tata ce........ ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani
Chapter 24 · 0% Book details