Sashe 65
Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
___________ Kamar yanda Sen Bukar ya fa a zuwa dare ya sake sabon zama da Rabilu. Sun sake tattaunawa sosai tare da tsaida ranar zuwa Giro domin ganawa da mahaifin Maanal. Yayinda tun a ranar ya sanarma uwargidansa shifa zai ara aure. Dan yau a gidanta yake. Kamar yanda ta saba cikin nuna rashin damuwa tai masa addu'a da fatan alheri. Sai da ta fito daga akin nasa ta koma nata taci kuka. Ita ka ai tasan yanda take matu ar takaicin aure-auren nan na mijinta. Dan ita macece mai tsananin kishi. Shiyyasa a dukansu daya auro kowacce jinta take a sabuwar kishiya. A gareta bata yarda da zancen hausawa da kance kishiya ta biyu ita ka ai ce kishiyar uwargida ba. Ita duk kishiya sunanta kishiya a wajenta. Sai dai irin matan nan ne ita masu ullata da shanye abu a cikinsu bazaka ta a jin sun furta da baki ba. Shiyyasa ake mata kallon mai ha uri. Amma sam ba haka bane ba, domin kuwa tana nan tana tara abubuwan a rai suna mata nauyi... Shiko Sen.. Bukar ko'a kwalar rigarsa, dan tun a daren yama gama tsara komai. A gefe kuma ya saka babban yaronsa Oler yo shopping na garari zuwa gobe domin yin tsaraba kaikace ganin danginsa zaije auye ba neman iznin neman auren ba...... _________ Tunda ya baro sashen Oum kulle kansa yay a bedroom insa. Wani irin ciwo kansa ke masa, ga sanyi na ratsa masa argon jiki da ashi, bai ko iya cire takalman afarsa ba ya fa a saman gado tare da jan duvet ya udundune kansa. Cikin anin lokaci kuwa zazza i ya rufesa gaba aya. _(Na tsaneka, wlhy na tsaneka Ajwaad. Bana son ganin ko fuskarka, da nasan addara zata sake ha amu a duniyar nan dana ro a ALLAH mutuwata kafin hakan. Na cigaba da yin aikin nan ne dan kawai baka isa hanani yin abinda raina keso ba a duniyata a duk inda naso hakan koda kuwa wajen ya kasance mallakinka ne..... )_ wani irin sara masa kan nasa yayi sakamakon kalamanta da suke maimaita kansu a cikin kunnensa tamkar yanzu ne take ambatosu, ko a azun ma dakewa kawai yake yi a gabanta. Ji yake tamkar yayta fasa ihu, ihu irin wanda sai ya janyo girgizar asar da kaf gidajen duniya zasu narke cikin asa. Sai dai ba zaiyi hakan ba, sai ma ambaton ALLAH da ya dingayi a zuciyarsa... Dai-dai nan Oum da hankalinta ya kasa kwanciya ta iso sashen nasa. Dan har ta nufi sashen mahaifinsu ta fasa tayo nan. Ganin babu shi a main falo yasata haurawa sama da sassarfa. Nan ma babu kowa komai ma a kashe yake tamkar asa. Bedroom insa ta nufa, tai nocking da kiran sunansa amma shiru. Handle in ta kama zata bu e dan zuciyarta na sake tabbatar mata babu lafiya amma sai taji gam. Sosai hankalinta ya sake tashi ta shiga kiran sunansa cikin damuwa da lallashi. Amma fin mintuna biyar baida alamar amsawa. Hawaye suka fara ziraro mata cikin rawar murya ta ce, Haba sweetheart sokake na maka kuka. Ka bu e naga halin da kake a ciki Please Autan Oum Nan in ma babu alamar motsinsa, hankalinta ne ya sake tashi, cikin sassarfa ta juya ta fita. Sashen Abah ta nufa, sallama kawai tayi batare da jiran amsa ba ta danna kai cikin bedroom insa. Dai-dai ya fito a wanka, batare da ya kalleta ba cikin barkwancinsa da Fawzan ya gada ya ce, Ai ni da na cika fam saura ka an na fashe ganin matar gidan yau bata okin dawowata kamar yanda shima anta baiyi..... Jin tayi shiru sai ma kamar tana kuka ya sashi fasa nufar mirror da yay niyya ya juyo yana kallonta. Tsamm yayi sai kuma ya tako a hankali zuwa inda take cike da nutsuwarsa da cikar kamala. Fateema miya faru? . Ya tambaya hankali tashe. Idanunta dake zirar da hawaye ta zuba masa. Da yar ta iya motsa lips inta ta furta, Ajwaad. Ya rufe kansa a aki nayi kiran duniya bai amsa ba. Ina jin tsoro, tsoro nake ji Zaki na, kada yanayinsa na bayane ke son dawowa an lumshe idanu Abah yay ya sake bu ewa a kanta (Sak abi'ar AA da alama a wajensa ya gada rufe ido da bu ewa yayin magana ). Hannunsa yasa ya ri o nata, cikin yanayin tashin hankalin shima ya ce, Oh kenan akwai abinda ke damunsa? Dan a haka yaje akkomu airport fuska kicin-kicin, daga gaisuwa ko bai sake kulamu ba har muka shigo gidan nan. Wani abu ya faru ne? Ni dai a sani na babu abinda ya faru a yau in, duk da dai satittikan nan gaba aya gashi nan dai tunda ya tashi daga zazza in nan na gab da tafiyarku, yau kuma daga office ya wuce aukanku dan da Fawzan ne zai je sai ya kirani akan akwai meeting na gaggawa da zai shiga dan ALLAH nama Auta magana yaje aukanku ko Babban yaya. Shi kuma Fadeel ya tara aiki a office saboda zuwa Kanon nan da yay shiyyasa na turama Autan text akan shi yaje, ya kuma kirani a waya babu wani damuwa a tare da shi yace min zaije in dan bashi da wani abu mai muhimmanci a lokacin, sai kuma gashi ya dawo yanzu a birkice. Cikin furzar da iska mai nauyi Dad ya ce, It's okay ina zuwa. closet insa ya nufa ya saka kaya tare da bu e wata loka ya dudduba keys, akko na sashen AA yayi yazo ya kama hannunta suka fito. Suna arin shiga sashen motar Fadeel da kowa ke kira babban Yaya a gidan ta shigo. Ganin yanda suka nufi sashen Auta kamar hankali a tashe ya sashi fitowa da sauri shima yabi bayansu ko r ufe motar ma bai gama yi ba. Matarsa data fito daga flat insu domin tarbarsa ganin inda ya nufa ta ata fuska da binsa da harara, har zata juya a fusace sai kuma ta fasa itama ta nufi sashen AA in dan son ganin mi mijin nata kema gudun zuwa yi sashen anin nasa mai shegen girman kai. Lokacin da suka iso su biyun Abah nata arin gwada key a ofar bedroom in AA in, yayinda Oum ke duba sauran bedrooms in da azun rikicewa ta mantar da ita dubawa. Dama bedrooms uku ne a saman, asa ma uku. aya a main falo biyu a ayan falon. Abah lafiya kuwa? Fadeel daya iso ya fa a a rikice. Batare da Abah ya dubesa ba ya amsa masa da, Ban san mike faruwa ba nima Fadeel. Oum inku ce tazo hankali tashe tana sanar min Ajwaad ya kulle kansa a Kafin Babban yaya ya samu damar cewa wani abu ofar ya bu e. Su duka afkawa sukai ciki har Oum da matar babban yaya data iso yanzun nan. Aiko tuni hankalinsu ya sake tashi dan ganinsa a bargo, yayinda tuni Oum da babban yaya sun haura saman katafaren gadon nasa dake a dun ule kamar zero. Oum ce ta yaye bargon dan har fuskarsa ya rufe, hucin zafin zazza insa ne ya bugeta, sai kuma rawar sanyin da yake faman yi. Cikin fashewa da kuka Oum ta kamo hannunsa ta dam e cikin nata tana kiran sunansa...... ________ Kusan zamu iya cewa a position aya AA da Maanal suke a ciki. Dan itama bama ta san a yanayin data iso gidan ba. Sai maigadi ne ya biya taxi drivern daya kawota. Itako tuni ta shige ciki tana layi saboda nauyin da irjinta yay mata har numfashinta na seizing. Batama ko arasa shiga cikin ainahin falon ba ta zube a ofa tana arin kiran sunan Shahidah sai dai muryarta sam bata fita. ALLAH ne ya taimaka Linda ta fito dan tana arin jera abincin su Barrah a d/table kasancewar suna gab da dawowa daga school. Idanu ta zaro tare da dangwarar da abinda ta akko in ta nufi Maanal da gudu. Ganin numfashinta na neman barin gangar jikin ta yasa Linda kwara ihu. Ai a guje baba magajiya ta fito daga kitchen tana tambayar Linda mike faruwa?. Ganin Maanal dake kakarin mutuwa yasa itama ta fasa arar. Sai kuma ta runtuma waje a guje tana kiran maigadi. Cikin sa'a ta samesa tare da drivern yara da yazo aukar mota zai tafi akkosu. A guje suka koma ciki su ukun, Linda da Baba magajiya suka cicci i Maanal suka fito, a mota aka sakata, baba magajiya ta shiga itama driver yaja suka fice aka bar maigadi da Linda dan bazai yiwu subar gidan babu kowa ba kuma. Maigadi ne ya tunatar da Linda cewar ya kamata ta kira Hajiya ta sanar mata. Sai yanzu itama ta farga da haka. Lokacin da ta kira Shahidah tana tsaka da aiki, amma haka ta wancakalar da komai cikin tashin hankali ta fice zuwa asibiti bayan ta kira RK. Cikin tashin hankali ya sanar mata isowar su Maanal in a yanzu haka. Kana jin muryarsa kasan shima ya gama gigicewa, sai Shahidah ta ara ru ewa itama. A wannan karon ma dai ansha matu ar wahala kafin ceto numfashin Maanal, sai dai sam babu aman jini idan ka cire wanda ya an ziraro mata ta hanci kamar ha o. Shima kuma basuyi wahala wajen tsaidashi ba. Su Dr Ranjet basu samu nitsuwa ba sai bayan isha'i, dama shi RK wannan karon ma kasa komai yayi bakamar wancan karon da akai komai da shi ba. Sai dai yana a bakin ofar tare da Shahidah da mijinta da shima ya iso suna zaman jiran tsammani. Fitowar su Dr Ranjet ya saka su dukansu mi ewa. RK kamar ba likita ba ya nufesa da sassarfa yana tambayarsa yaya take?. Cike da kulawa Dr Ranjet ya dafa shi yana fa in, Calm down doctor, everything is fine . Kusan su ukun a tare suka sauke ajiyar zuciya mai matu ar nauyi. Yayinda Dr Ranjet ya sake kwantar musu da hankali..... __________ A ru e Oum tacema Babban yaya yay mata kiran Uncle insu yana sashenta. Fita yay kuwa da sauri, sai dai yana fitowa motar RK na fita a gidan da gudu. Dan dai-dai ya nufo sashen AA da nufin jin damuwarsa saboda tunaninsa Oum na wajen mijinta kamar yanda tace