Sashe 82
Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
zasuyi ya sashi du awa. Dariya ta saki da siririyar muryarta kafin ta ane bayan nasa. Lunch box inta da school bag in dake ajiye ya tattara ya iba sannan ya mi e. Dariyarta tasa Ammie dake kitchen le owa. Takaici ya sata tsayawa kawai tana kallonsu, sai da ya kai ofa yana arin fita ta dakatar da shi. Yanzu Ajwaad bazaka hutama ranka ba dai?. Ka sauketa ta taka da afarta, dan ubanta ba tun jiya ta taka afar ba Cikin yanayinsa na sanyin murya ya ce, Ayya Ammie ALLAH afan bai sakin mataba har yanzu. Bari muje su yaya Fadeel na jiranmu a mota . Kafin ma ta sake cewa wani abu harya fice. Kai kawai Ammie ta girgiza tana komawarta, dan babu abinda suke bu ata yaran nan sai addu'a. Idan ta tuna mutuwa zata iya aukar wani a ciki tabar wani har tausayi suke bata. Idan kaga Ajwaad na farin ciki ko surutu to tare yake da Maanal. Dan duk rashin son maganarsa sai da ta sakashi ringa yi, idan ma baiyi ba addabarsa take har sai ya tanka zata barsa. Kokuma taje ta takalo masa fa an da dole ya tafi ramo mata...... Eh lalle su Maanal an tsula tsiya a nahiyar arewacin Najeriya ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 *_WhatsApp channel_* https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ______________ ........Tuni su Fawzan har sun shiga mota. Da sauri driver ya amshi kayan hannunsa, shi kuma ya arasa gaba ya bu e ya sakata dan nan ne wajen zamanta dama. Sai da ya gyara mata skirt in ta sannan ya rufe ya zagaya kusa da an uwansa ya zauna. Cikin tsokana da dariya Fawzan ya ce, Oh oh Lilly bestyn Auta (Dan haka suke kiranta). Auta bestyn Lilly. Idan yaran nan kuka girma munada kallo a anguwar nan wlhy. ALLAH yasa dai kar ku ha iye juna ko ku one mu saboda eh...... ya are maganar cikin sha iyanci. Banza Ajwaad ya masa, sai ma arin fiddo books in Maanal yake yana dubawa. Yayinda Fadeel da suke kira (Babban yaya) yay ar dariya, hakama driver. Tsagal Maanal ta ce, Yaya F minene eh...? Kuma sai mu cinye kammu kamar mayu Dariya Fawzan in ya sake kwashewa da shi. Tare da fa in, Lilly ba yanzu zaki san eh.. ba. Sai nan gaba. Ke dai ALLAH yabar tare Cikin rashin damuwa tace, Amin . Sai kuma tai kneeling a kan kujerar ta saitin Ajwaad da yay kamar baya a motar tana lekensa. Cike da shagwa a ta ce, Besty! agowa yay kawai ya kalleta batare daya amsa ba. Wuyansa ta nuna masa tare da fa in, Baka sa tie inka ba fa Kansa ya maida ya cigaba da gyara mata abinda batai dai-dai ba a assignment in da aka basu da tayi, dan jiya fushin fa an da yayo mata bai tsaya ya koya mata ba sai Amaal ce ta mata. Kafin a hankali ya ce, Zan saka sai mun sauka Ohhh Ta fa a tana cigaba da kallonsa. Duk abinda taga zai gyara mata sai tayi tambaya. Shi kuma ya bata amsa. Har ya kammala ya maida books in shima ya maida hankali a kanta. Gaba aya ta addabesu da surutu. Baka jin muryar kowa sai tata. Sai ko dariyar driver da Fawzan masu tayata dan shima Babban Yaya halinsa kusan irin na Ajwaad ne. Baida yawan magana. A haka dai har suka iso makarantar dan akwai an nisa. Kasancewar a tsohuwar anguwarsu makarantar take. yawunta da son da suke mata yasa iyayen basu canja musu ita ba. Kullum driver zai kawosu ya dawo ya aukesu. Yanzun ma dai shine ya goyata, Fawzan ya taya shi da aukar bags in su da lunch box in abinci data kasance aya. Sai da ya rakasu har aji da kayan sannan ya wuce sashensu na yan secondary inda baban yaya Fadeel ya nufa. Ajwaad kam na sauke Maanal a mazauninsu dan kujerarsu aya ta jawo bag insa. Zip in baya ta bu e ta ciro gogaggen tie dan uniform in nasu kamar suit suke. Sai dai na mata skirt ne na maza wando. Zama yay a kujera tana daga saman desk ya mi o mata wuyansa. Tsaf ta aura masa dan tuni ta iya. Idan ka gansu dolene su birgeka kamar ba ananan yara ba. Ta gama ta gyara masa rigar da fa in, Wai Besty mi akai maka kake ta fushi. Inma dan afatace ba nace maka na daina jin zafin ba. Tun jiya fa ka daina dariya why? Shiru yay baice mata komai ba. Hakan yasa takai hannu saman sumarsa daya gyara ta shiga harmutsata. Hannunta yay arin ri ewa amma ta i ta bari. Dole sai da yay dariyar da take so sannan ta barshi. Cikin dariya ya ce, Besty wannan wane kalar kuturun wula anci ne Itama cikin dariyar ta amsa masa da, Kamafi yau a haka ALLAH Rankwashi ya kai mata, ta kauce. Yay wafa da fa in, Zan rama ALLAH ya kaimu Friday Mi zakayi? Ta tambaya tana arin are lollipop daga cikin ledanshi. Meyi baya fa a ai Ya bata amsa yana fige alawar ya saka a baki. Hararsa tayi, shima ya rama. Sai kuma suka yale da dariya. Saida sukayi mai isarsu sannan ta zare alawar daga bakinsa ta sha. Sake maida masa tayi a bakin. Haka sukaita yi har suka shanye kafin malami ya shigo musu su nutsu kamar basu ba. Kowa yasan a ajin basa ta uwa. Maanal rashin kunya da tsokanar masifa, gashi itace aramar ajin dan duk sun girmeta tunda rigimarta ce ya kawota cikinsu ba shekarunta ba. Ka ta ata ka ha u da AA. Yanada zuciya ga arfi, dan in har ka ta a Maanal ka ta oma kanka kuwa. Gashi da shegen naci akan fa a dan baya barin saita kwana. Surutun Maanal yasa kullum sai an sakata a cikin an surutu na ajin. Idan kayi surutu naira ashirin, in sha ALLAHU kafin a tashi sai ta tara ari biyu. Idan ance ta bayar ta i biya, idan shugaban ajin ya biye mata suyi fa a AA ya kamashi ya daka. Dole class master in su ya maida shugabancin ajin akan Maanal in, aiko tunda ta samu damar nan take tsula tsiyarta. Ta cikama an aji kunne da surutu su suyi ta maka sunanka. Azo biyan ku i ka i biya Ajwaad yay maganinka. Hakan yasa ake tsoronsu, ta gefen ari kuwa sune masu zuwa na aya dana biyu, basu ta a tsallake wannan positions in ba. Ada kafin Maanal tazo ajin AA ke aukar na farko, wata yarinya na aukar na biyu. Amma tunda Maanal tazo shikenan fa matdayin yarinyar ya rushe. Kullum sune dai su biyun nan, babu arin da wasu basuyi ba ganin an turesu amma abin ya gagara. Ada saboda kalar fatarsu tazo aya kowa auka yake Maanal anwar su AA ce ta jini. Duk da babu ta inda suke kamanni na halitta sai dai fatansu yana kama sosai. Sai da tafiya tai tafiya kowa ya fahimci yanda ala ar take. Duk da su in yara ne da yawan mutane kai tsaye suke fassara ala ar zuwa wani abu daban. Duk da su dai yaran babu wani abu makamancin hakan a tattare da furucinsu na baki, mawuyacine ma ace su sun san minene wata soyayya, amma hatta iyayensu na ganin zuwa nan gaba Wannan sha uwar zata iya riki ewa ta koma hakan.... (To bari muga ko hakan zata kasance Kamar kullum arfe uku dai-dai aka tashe su. Suna an farko-farkon fitowa. Dan sun san driver in su baya wasa. arfe biyu da rabi yake isowa. Uku a gate take masa. Ilai kuwa sun samesa inda yakan jirasu kullum. Dan su Fadeel ma har sun rigasu fitowa. Cike da tsokana Fawzan dake kallonsu ya ce, A'a ar gurguwar Besty an warke ne? afar tata ta kalla sai kuma ta kalla Bestyn nata. Harararta yay itako ta yale da dariya tare da matsawa kusa da Fawzan. Nuni ta masa daya du o dan ya fita tsayi nesa ba kusa ba. Haka suke dogaye dan iyayensu ma duk dogayene. Shiyasa ko shi AA in dake 15 years ya shallaketa sosai. A cikin kunne ta gwargwa ama Fawzan, Dama fa dan ya goyani ne Yaya F. Dan yanzu idan nace yamin goyo sai yace wai na girma. Kaga yanzu ai na samo dabara Mi Fawzan zaiyi ba dariya ba. Harda kwanciya jikin mota. Yayinda Maanal ta shige mota da sauri itama tana tata. Tsaf AA ya fahimci abinda ta fa a dan yana kallon motsin bakinta. Dan haka baice komai ba ya saka bags in su da lunch box in cikin booth kawai shima ya bu e motar ya shiga. Dai-dai nan Yaya Fadeel ya iso shi da abokinsa. Ta saitin da Maanal take abokin nasa ya an le a yana tsokanarta dan mutuniyarsa ce. Kafin ya mika mata chocolate da in dai suka ha u sai ya bata. Cike da oki ta masa godiya tare da bye-bye. Ta bu e chocolate in ta, kamar yanda suka sabama juna duk abinda aya ya samu sai ya raba da aya ta raba biyu ta juya ta mi ama Ajwaad rabi duk da tasan ba lallai yasha wannan ba. Ilai kuwa maimakon ya amsa harararta yayi ma. Ta ta e baki kamar zatai kuka da fa in, Wai miyasa baka son amsar abun hannun Ya Abdull ne Besty? Banza ya mata bai tanka ba. Maimakon hakan ma sai ya ciro headphone in daya saka a kunnesa. Dariya Fawzan yay da fa in, Kishi mana Alaji. Kinga Lilly bani nasha tunda shi na mazan ya motsa Bata wani fahimci mi Fawzan in ke