← Book details Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 67 OF 104

Sashe 67

Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

fita ana kirana na dubaka. ALLAH ya ara sau i yasa ya zama kaffara Batare da AA ya bu e idanunsa ba ya jinjina masa kai kawai. Dai-dai nan Oum ke fa in, Ai na kira wayanka da dare ma bayan ya samu barci switch off, ALLAH yasa dai lafiya dan fitan naka a jiya duk sai da ya dame mu Wlhy tashin hankali yasa har cajin wayar ya kare ban kula ba Aunty, dama saura ka an sanda nazo nan jiya. arki ce babu lafiya sukai kirana gata an kawota asibiti, shine fa na tafi hankali tashe kin san ciwon nata nada ha A rikice Oum ta ce, Wai kana nufin Maanal? Da wani irin mugun sauri AA ya bu e idanunsa a karo na farko tun shigowar RK in. Idanunsa masu kaifi da masifar haske kamar an watsa madara duk da halin ciwo da yake a ciki ya zubama bakin RK dake fa in, Yes ita Aunty, wai daga wajen aiki ta koma kawai ta yanke jiki ta fa Innalillahi wa'inna ilaihiraji'un yaya jikin nata? . Oum ta fa a tana kallon AA, suna ha a ido yay wani saurin lumshe nashi ya juya musu baya. Da sau i Alhmdllh, dan yanzu haka ma na barta tana barci. Shiyyasa nace bara nazo naga Autan ki shima Addu'a sosai Oum take ma Maanal, yayinda Saheeba ke amsawa zuciyarta na kai kawo da maimaita sunan Maanal in. Can dai taga zata gaza ta tattare kayan data kwashe tana fa in, Oum bari naje dasu a wanke, ki huta zan masa lunch in kawai Kai Oum ta gya a mata da sanya mata albarka. Daga haka ta fice da an saurin da su Oum in sam basu lura ba. Kai tsaye sashen Mamy ta nufa, shima dai komai ya ha u ga wani amshi na musamman na tashi, tana a falonta na biyu zaune da waya a hannunta alamar magana ta gama yi. Shigowar surukar tasu kuma iya a wajenta dan Saheeba ar yayarta ce uwa aya uba aya, zama a iya cewa itace ta ha a aurenta da Fadeel in. agowa tai ta dubeta sai kuma ta maida ga wayar tata tana fa in, Saheeba lafiya kuwa? Zama Saheeban tai kusa da ita gab fuskarta na nuna matu ar ru ani. Mamy inafa lafiya. Kin san ina can wajen Yaya Ajwaad kamar yanda kikace naje na zauna komai ayi a gabana, sai ga aninta yazo shine naji wata magana data ban mamaki..... tsaf ta zayyane mata duka abinda aka tattauna a sashen AA in. Cikin matu ar mamaki Mamy ta sake maimaita sunan. Maanal kuma Saheeba? Tabbas Mamy sunan nan naji, duk da nasan akwai Maanal da yawa a duniya zuciyata ta kasa yarda ba waccan yarinyar bace da Yaya Ajwaad ke ula fuci. Kin dai san makirci da munafuncin matar nan, musamman idan kika duba aninta ne yazo da labarin da mai sunan Wani ayataccen murmushi Mamy ta saki tare da gyara zamanta na asaita. Lallai lokaci yayi ashe, lokaci yayi da za'ai fito-na-fito na ha a tsakanina da Fateema akan ANA. Saheeba! Ki ajiye wannan batun zamuyisa daga baya, amma ki tabbatar kin bibiyeta idan har zataje asibiti duba yarinyar kuje tare. Yanzu haka Abdull ne yay kirana zasuzo da matarsa da wata yarinya wai budurwar Ajwaad Wani mugun fa uwa gaban Saheeba yayi, har sai da ta waro idanunta waje sosai sannan ta furta, Budurwar Ajwaad Mamy? Ajwaad ke da budurwa kuma? To nima abin dai ya ban mamaki gaskiya. Amma dai mu jirasu suzo in. Kisa ai abinci daga angarenki dan bana son ar tsirkun ta fahimci komai kin santa da bin waf. Yaya yasha ruwan rubutun? Da yar Saheeba da gaba aya take a birkice ta amsa mata da, Eh ya sha amma da yar, dan sai da taita lalla ashi wai shi nata kawai zai sha wafa Mamy tayi ranta na una, sai dai batace komai ba akan haka. Itama Saheeban saita mi e dan zuciyarta gaba aya a untace take. Da ha a hanya ta isa sashenta, kai tsaye bedroom ta afka tana rarumar wayarta dake a saman mirror. Bata ko damu da tarin miss calls data samu ba ta shiga laluben layin mahaifiyarta. Bugu biyu kuwa aka aga. Ko gaisheta batai ba ta ce, Mama akwai matsala fa, dole ki baro Kano a yau in nan gaskiya. Sannan Nuratu ta taho Kanon ne? Ke lafiya kuwa kike min maganganu a gwame? Mike faruwa ko yake shirin faruwa? Abubuwane da yawa Mama, amma yanzu ina son sanin ina Nuratu take? Nuratu tana Keffi kema kin san shiyyasa batazo bikin nan na Kano ba, zasuyi bikin birthday awarta Mtsoww wlhy wannan yarinyar gantalinta ya fara isata, tana can wataran zata ji an aurama Ajwaad aure tunda ita bazata nutsu ba Aure? Sosai ma kuwa Mama. Tunda ita wawuyar yarinya ce. Ita tasan wlhy badan fa i tashin da muke ni da ke akan batuntaba da tuni Mamy ta canjata da wata. Yanzu dai ki kirata idan taga da hali ta maza ta dawo Abuja dan Ajwaad baida lafiya tun jiya ko aiki bai fita ba yau. Ga Abdull nan kuma shida ar iskar matarsa in nan mara kunya daya kawoma mutane cikin family bisa ra'ayinsa shi ka ai wai zasuzo da wata budurwar Ajwaad in ce, kin san kuma Mamy ita ka ai ke goyon bayan auren nan nasa dama. Ga kuma wani batun a gefe da bamu gama tabbatar da shi ba A matu ar rikice Maman nata ta ce, Na shiga uku ni Gambo, wane kuma batu ne haka Saheeba? Humm Mama ke dai kawai sai kin dawo Dawowa kam ta zama dole dan yanzun nan zan baro kano, yaranki ma sa biyo jirgi gobe dan ni ko ban samu jirgin ba zan biyo mota kawai ......... Humm, tofa ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 *_WhatsApp channel_* https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ______________ .......Tunda Saheeba ta fita a sashen taketa faman kai-kawo. Wani irin watsal-watsal zuciyarta ke faman yimata. Tun tana jin zata iya daurewa harta kasa. Fitowa tai a sashen nata ta nufi sashen AA. Yanda ta shigo fuuu sai kuma tai la was ganin doctor da RK da Oum a akin. A take ta gyara yanayinta ta awata fuskarta da murmushi. Sai kuma ta kalla Oum tana fa in, Na sake zuwa ne kar'a sakani a black list Dariya Oum tayi itama, zuciyarta fes ta ce, Kamar kin san na fara ayyana haka a raina, tun shigowar safe ban sake ganinki duba mu ba To ALLAH ya baku ha uri na an tsaya kan masu aikin nan ne kin sansu da aikin algus idan basu gadama ba. Yaya jikin naku? Kallon AA Oum tayi da fa in, A jiki Alhamdullah To ALLAH ya ara afuwa . Mamyn ta fa a tana kallon AA itama da yay kamar bai ji shigowarta ba. Sai lokacin ya ago idonsa ya dubeta, da Muryar nan tasa asa- asa ya ce, Ina kwana Wani irin motsawa zuciyar ta tai na takaici, amma sai ta danne ta sakar masa murmushi da amsawa da, Lafiya Lau, yaya jikin naka? A hankali ya amsa da, Alhamdullah Gaisheta RK yayi shima da girmamawa. Itama ta amsa da kulawa tana tsokanarsa wai shi da an nasa ba'a san wazai riga wani aure ba. ar dariya RK yay da kallon AA, sai kuma ya bata amsa da, Karki damu Aunty muna tafe, dan gara ni na farayi kafin a fara kirana Baba na zaure Ato ya kamata dai, dan zaman ya isa haka Uncle tururu ansa tuzuru Dariya kawai RK yake cike da jin nauyi, dan yana matu ar girmama matar da aunarta kamar yanda yasan ita da ar uwarsa suna aunar juna. Dan in ba fa a maka akai ba bazaka ta auka kishiyoyi bane. Oum ma dai dariya take kawai doctor na tayata, gogan kuwa yama lumshe idanunsa dan ruwa doctor ya sake saka masa saboda sake samun arfin jikinsa. Sallama tai musu ta juya ta fita tana sanarma Oum zataje ta an kwanta ta huta. Oum tai mata godiya... Bayan fitarta Doctor dake kallon AA ya ce, Ranka ya da e BP naka har yanzu yana a sama sosai, dole zan ara maka allurar nan ka samu barci A da ile AA ya ce, Bana bu ata doctor Ai dama ba dole sai kana bu ata ba ranka ya da e, jikinka ne ke bu ata. Dan rashin saukar tashi matsalane gaskiya Baki ya sake bu ewa a ufile zaiyi magana Oum ta katseshi. Kaga doctor yimasa kaji, kai kuma idan ka sake magana sai na cire maka kunne . Ta are maganar tana hararar AA, baki ya tura gaba kamar wani yaro, dan shi in har yana gaban Oum jinsa yake an yaronsa har yanzu. Dariya RK yake yi, tare da fa in, aran banza . Hararar shi AA in yayi, shima sai ya rama. Haka suke kamar wasu tom and jarry, sam AA baya Uncle da RK, dan shi sunansa ma yake kira sai idan yaso yake cema Uncle in. To sun tashi ne tamkar friends, babu wani tazaran haihuwa a tsakaninsu sosai. Sai dai RK ne babba, amma idan yace ya girmesa to yanzu zasu hau sama kuwa su fa o dan shi AA ya tsani RK yace ya girmesa. A ganinsa girman da bai wuce sati Uku ba har wani girma ne. Hanyar ofa RK ya nufa yana dariyarsa da fa in, Aunty kinga nayi nan tunda an naki ya samu lafiya har yana min rashin kunya ina matsayin babansa. Na tafi wajen aiki inda ake son ganina bye Cikin murmushi Oum ta ce, Rafeeq kadai tasa min yaro dan
Chapter 67 · 0% Book details