← Book details Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 104

Sashe 38

Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 2 min read

adon gashi ido. Idanunsa sanye da farin gilashi da tun uruciya tasan yana sakawa. Sun wani haska oily idanun nasa da suke farare tas kamar an watsa musu madara tsabar yanda suke yalli da aukar idanu.... Ka an Director Mustapha ya an bubbuga desk in, dan sai sallama yake amma babu alamar tasan da shigowarsa. Numfashi ta an ja ta fesar cike da kame kanta da vasarwa ta dawo hayyacinta. Murmushi ya an yi a asan ransa yace (Boss Sarkin sa'a. Akoda yaushe cikin kama zuciyar ammata yake). Ita kam kicin-kicin ta sake yi da fuska sannan ta shiga gaishe da Director in. Ya amsa mata da kulawa tare da mata barka da zuwa. Kanta kawai ta jinjina masa shi kuma yakai zaune yana aukar file inta ya shiga dubawa. Sai lokacin ta sake bin office in da kallo daki-daki, idonta ta arasa saukewa akan hoton AA in, sai kuma ya janye ta maida kan ayan hoton dake kusa da nasa da bata kalla ba. Mace ce sanye cikin ba in hijjab da ni ab, hatta idanun nata ana iya ganinsu ne kawai ta cikin sirrin farin gilashin data sanya. Hakan yasa baka isa tantance wacece a hoton ba duk iya kallon urullarka da bin wafi, dan hoton yasha editing ta yanda aka adda kamanin komai. A hankali ta ta e baki da sake kauda kanta zuciyarta na ayyana ma maybe matarsa ce. Tunku e tunanin tayi gefe ta maida hankalinta ga Director Mustapha dake mata magana. Umarnin biyosa ya bata, babu musu ta mi e tare da aukar hand bag inta tabi bayansa. Wani office dake kusa da nashi suka shiga. Nan ma sun sami mai office in daya kasance ba bahaushe ba. Bayan sun gaisa ya amshi file in hannun Director Mustapha ya saka hannu. Daga haka suka fito. A ofa suka ha u da wani matashin saurayi, cike da girmamawa ya shiga gaida Director. Shima ya amsa masa da kulawa yana nuna masa Maanal.
Chapter 38 · 0% Book details