Sashe 40
Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
aikina HOD ya fa a. Ina fatan zan samu ha in kai da yarda daga gareku baki In sha ALLAHU!! Suka fa a cikin ha a baki. Murmushi ta sakar musu a karo na biyu mai matu ar taushi. Sai kuma ta ha e hannayenta waje guda ta sake furta, Ina mika godiya a gareku da fatan alkairi baki aya. ALLAH ya bamu warin gwiwar sauke hakkin dake kayinmu baki Nan ma sun amsa mata da amin. Daga haka HOD ya ara mata bayani akansu. Kafin ya sallamesu kowa ya koma kan nasa aikin. Ita kuma suka nufi elevator tare da shi. Sai faman zuba mata surutu yake ita dai batace komai ba sai an murmushi da take masa na karar ha uwar farko. Conference room suka nufa kai tsaye daga nan. In da ta sami dukkanin shugabannin da alama su ake jira ma a wajen. Wajen zama duk suka nema, a dai-dai kuma lokacin CEO ya shigo AS insa biye da shi. Duk mi ewa sukai alamar girmamawa, sai da ya zauna AS insa ya ajiye masa kayan hannunsa gabansa sannan ya ago ya dubesu. Zaunen suka kai suma a nutse, daga haka room in yay an shiru na kusan mintuna uku kafin ya ajiye tab in hannunsa da yake sarrafawa yay gyaran murya yana kallonsu cike da dakewa da nutsuwarsa. Suma sake nutsuwar sukai da maida hankalinsu garesa. Banda Maanal da tun kallon farko data masa a sanda yake shigowa ta auke kanta bata sake ba. Gaba aya jinta take a takure a wajen dan su biyu ne kawai mata. Sallama yay musu kafin ya sauke dubansa ga tab in gabansa ya fara magana acan asan ma oshi. Wannan taro ne daya ha angarori guda biyu, wato na shugabanni da kuma ira da zane na wannan company. Wato Executive Team da kuma Design and development. Kafin kai tsaye mu fara abinda ya kawo mu akwai sabuwar staff data shigo cikinmu zai yautu ta gabatar da kanta anan Ji Maanal tai kamar ta kai masa naushi dan haushi, amma sai ta dake ta i koda motsi sai da CTO dake gefenta yay mata magana asa- asa. Sistet Maanal Komai batace ba ta mi e cike da kamewa ta furta, Sunana Maanal Habeeb Umar Giro. Junior Watch Designer in sha ALLAHU Sunyi welcoming nata baki aya tare da mata fatan alkairi. Bayan ta koma ta zauna ya cigaba da fa in, makasudin shi wannan zaman akan sabon project namu ne in sha ALLAHU. Wasu sun san da shi wasu basu sani ba saboda rashin samun zaman meeting da ba'aiba a wancan satin gaba aya. Akwai Companyn da zamu fitar ma sabon agogo, sun kuma bamu za i kafin mu sake zama dasu. Dan haka Design and development ko kuna da wani sabon design da zaku gabatar mana mu duba? Bayan Maanal akwai Watch Designers Directors har uku a wajen, sai dai dukansu kowanne nada iya limit in aikinsa ta yanda baya shiga aikin wani. Hakan yasa aya daga cikinsu agowa ya an dubi Boss in. E to Sir bamu san ko yaya tsarin project in zai kasance ba. Sai musan a cikinmu wazai bada sample Kansa ya an gya a, sai kuma ya kai dubansa ga Sales and Marketing Manager. Da sauri ya mi e dan yasan minene ma'anar kallon. Bayani yay a ta aice, Dan haka sai duk suka maida hankalinsu ga Director Steven. Kansa ta gya a shima tare da maida kallonsa ga Maanal, suma sauran duk sai suka koma kallonta. Yanda suke kallon natane ya bata mamaki, kafin ta nema arin bayani Director Steven ya ce, Wannan aikinki ne Sister Maanal. Idan kinada wani sample na zane a asa company na bu atar gani, idan kuma babu zaki iya neman lamanin samarwa Gaba aya sai Maanal taji ma kamar zata daburce. Amma ta shiga ambaton ALLAH tare da aro jarumta. Cikin ar dakiyar da nutsuwar data azama kanta ta dole ta bata ta jinjina ma Director kanta. Sai kuma ta an kallesu itama ta fara bayani. Zan iya gabatar da wanda ke a hannuna in idan basuyi ba sai na sake wasu sabbi Cikin gamsu duk suka gya a mata kai, kafin boss ya gama shan amshinsa batare daya kalleta ba ya furta, Zaki iya nunawa Bata tanka ba, sai dai ta mi e hannunta auke da flash drive data na e zanen azun da tayi. Amsa Director Steven yayi a matsayinsa na shugaban sashenta, ya nufi aton television dake kusan bango guda a room in yay connecting, atake an tambarin data saka na farko mai auke da zanen agogo mai yau da zanen fuskarta a tsakkiya ya bayyana. Remote in Director Steven ya mi a mata, dole ta fito daga inda take tsaye ta koma gaban tvn. A nutsenta ta fara danna hoto na biyu ya fito, agogone mai yau da tsari matu a duk da kasancewar a zane yake. A take duk suka shiga ambaton, Woow!! Woow!! a hankali. Shi dai boss kaimai baice ba, amma fa ya zubama hoton idanu yanda ya kamata, bayani tayi cikakke akan agogon da tsarinsa da nauyinsa. Sai kuma ta koma nuna sassan jikinsa da sunayen data basu da yanda yakama ace ingancinsu ya kasance. Da arshe tai bayanin yanda agogon zai iya bu atar ingantaccen aiki kafin fitar da shi. Tafa mata suka shigayi tamkar conference room in zai buga shima. Dan har ga ALLAH tayi matu ar gama birgesu, tayi dukkan bayanin da har sauran angarorin zasu iya yi. Ashekaru kaf insu babu wanda bai bata fin shekara goma zuwa ashirin ba, dan itace arshen anta da arancin shekaru a cikin nasu, hatta da ayar macen zata iya girmar Shahidah ma balle ita. Taji da in yanda suka yaba mata duk da shi mai gayya da aikin baice komai ba dai. Sai da duk suka lafa itama ta dawo ta zauna a nata mazauni kafin yay ar gyaran murya. Zamuyi nazari akan wannan in, amma WD Maanal zata iya samar mana da wasu samples kamar uku bayan wannan daga nan zuwa gobe idan ALLAH ya kaimu. Sai ku ha asu a sake tattaunawa Duk sun gamsu da hakan. Dan haka ba'a wani sake jan zancen ba taron ya watse. Shine ya fara ficewa a room in AS insa biye da shi. Duk mi ewa suma sukai hankalinsu akan Maanal suna sake jinjinama arin ta da arfafata. Itako sai wani an karen da i take ji kamar ta ciji uwawunta. Ta ara ta fita a wajen ta kira Ammie ta bata labari, kai har RK sai yasha labari yau.... Koda Maanal ta koma office zaman wasu sabbin samples na zanen ta fara dan babu wasa batare data kula kowa ba. Garama Yaqub ya mata sannu da zuwa. Tayi nisa a aikin nata akai mudu knocking ofa. Batare data ago ba ita dai taji sauran na magana da shi. Saurayine kamar su Yaqub da zai iya girmarta ita kam a shekaru, amma kasancewarsu oganninsa cike da girmamawa ya gaishesu. Sai kuma ya maida hankalinsa kan Maanal. Hakanne ya sata agowa ta an kallesa. Duk da tayi mamaki sai ta danne, ta amsa masa da kai. Bai damuba ya cigaba da fa in, Sister Maanal kinada visitor Visitor? Ta maimaita da mamaki. Sake tabbatar mata da hakan yay ta ha hanyar jinjina kansa. Ta an yi shiru kamar mai nazari tana wasa da pencil akan lips inta sai kuma ta ce, Okay ina zuwa Da girmamawa ya amsa mata da, Ai kamar an gida yake. Bari na masa iso . Bai jira amsarta ba ya juya ya fita. Ba'a rufa mintuna biyar ba aka sake knocking ofar. Zamanta ta gyara da veil inta, yayinda hankalin su Zaharadeen duk yana akan mai shigowar. Yana bu ofar amshin turarensa na rige-rigen fara iso mata a hanci, hakan yasa ta ago idanu ta kallesa. Murmushi ya sakar mata yana jingina da ofar tare da har afafunsa da hannayensa a irji. Sai kuma ya laluba aljihunsa ya ciro wayarsa irar kamfanin Samsung mai yawu da tsada ya shiga mata hotuna. Hararsa ta an yi tana mai girgiza kanta ta maida ga abinda take yi. Sai da ya gama dan kansa kafin ya kai du e ya auki abinda ya ajiye a asa yana arasa shigowa da fa in, Oh oh my queen Kinga kuwa yanda kujerar nan tai matu ar dacewa da ke. Kin gama cika Watch Designer Maanal inki Tawajena. Dan haka ina tayaki murnar shiga sabon Office. Amin afuwa dana kasance a late, tun safe naso nayi hakan uziri yasa ban zauna ba na koma asibiti. Naso tahowa da rana hakan bai yiwu ba kuma dai Ita dai kallonsa kawai take yana tsiyaya surutunsa kamar yanda sauran ma ke kallonsa suna murmushi. Hannu ya shiga basu, suna amsa da sauri da kuma girmamawa dan sun san yana da wani babban matsayi da kima a companyn. Dai da ya gama gaisawa da su ya maido hankalinsa kanta yana fiddo cake mai yau daga cikin kwalinsa. Sai kuma ya tsitstsira abu a kansa kamar wata mai shirin hure birthday cake ya kunna masa wuta. auka yay ya zagaya ta inda take ya ajiye a gabanta sosai bayan ya tattare kayan zanen dake a gabanta ya auke su gefe........ ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 *_WhatsApp channel_* https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ......... Bismillanku . Ya fa a idonsa akansu Zaharadeen. Sai kuma ya koma ga ofa yana fa in, Kuma ku shigo Mamakine ya kamata ganin ma'aikatansu kusan su goma sun shigo harda AS in Boss. Gaishesu sukai saboda kusan dukansu suna a sama da su. Da kai kawai ta iya amsa musu ita dai saboda al'ajabin RK. Daga haka