← Book details Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 104

Sashe 18

Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

. Ta fa a a hankali dan muryan baya fita sosai. Cikin jinjina mata kansa ya ce, Na sani, ko an fruit haka ba ya so? Ko wani abu bayan abincin? Zanci apple to, amma green An gama Baby . Ya fa a cikin ra a ta yanda ita ka ai taji sai RK dake kusa da su sosai. Saurin kauda kanta tayi, sai kuma ta kalla sashen da Ammie da Daddy suke. Ganin hankalinsu na kan su Waleed yasa ta sauke ajiyar zuciya. RK ta an kalla, sai taga shima yay wani kicin-kicin da fuska yanata rubutu a file in ta. Tana arin janyewa ya ago nasa idanun sai caraf a nata. Wani miskilin murmushi ya sakar mata tare da sake du owa kusa da ita gab, cikin ra ar shima ya furta, Apple yana cikin abinda bazaki ci ba a yanzu wife to be, dan haka kada ki ma wahalar da Yayanmu . Ya are maganar da kashe mata ido aya sai kuma ya kalla Yazeed ya sakar masa wani an iskan murmushin rainin hankali. (Nikam mike damun wa an nan?) Maanal ta fa a a zuciyarta dan tama rasa yanda zata masalta al'amarin nasu. Tana fama da kanta sunzo sun sakata tsakkiya da shirmensu ya ilahil alamin. Shigowar su Shahidah ne ya taimaketa. Cike da farin ciki sukazo suka rungumeta suna hawayen da in ganinta. Itama farin cikin take ji a ranta matu a. Nanfa suka shiga nan nan da ita. Sai kawai Daddy da Ammie suka fita tare da su Waleed. Dan ba'aso suyi yawa a akin sam. A hakan ma dan RK najin nauyinsu shiyyasa baiyi magana ba. Ganin Yazeed bashi da niyyar fita a akin RK ya dubesa cikin danne kishinsa ya furta, Yauwa babban yaya inama son magana da kai. Dan akwai alluran da za'a mata zuwa 6pm naga kamar babu shi anan ya are, ko zaka samo mana shi a pharmacy please? . Yayi maganar ne idanunsa a kan takardun hannunsa yana kuma an tafiya, dan haka baka isa gane ainahinsa ba kai tsaye. Bin bayansa Yazeed in yayi batare da yace komai ba. Maanal ta bisu da kallo asa- asa. Da taimakon yayun nata biyu ta an ci abincin, nurse in dake kula da magungunan ta ta shigo ta bata. Babu wani jimawa barci mai nauyi yay awon gaba da ita. Dama haka doctors in suke bu ata ta dinga barci isashe dan zuciyarta da brain inta su samu nutsuwa......... _ Team RK & Team Yazeed ina mi o gaisuwar ban girma ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama .......A angaren Yazeed da RK kam suna fita Yazeed ya tsaya cak. Kallonsa RK ya juyo yanayi, sai kuma ya saki lalataccen murmushi yana dawowa da baya inda Yazeed in yake. A'a babban Yaya yaka tsaya kuma? Ya kamata muje ko Murya a sar e Yazeed ya amsa masa da, Rubuta sunan alluran ka bani anan. Sannan ka daina wani kirana Babban yaya dan ban san ala ar data maidani yayanka ba Hannu RK ya kai ya shafo bayan eyarsa yana murmushi irin na an duniya shi a dole irin yaji kunyar nan. Haba bazan iya kiranka da sunanka ba gaskiya. Ko a bayan ma kafin na fahimci kai Yayan Maanal ne yasa nake kira. Yanzu kam dana sani sam bazan iya hakan ba Ni ba yayan Maanal bane kawai mijin da zata aura ne . Yazeed ya fa a a gadarance. Wani irin mugun dukan zuciyar RK furucin yayi, amma sai ya dake cike da basarwa ya furta, Irin wannan wasan ai saika saka zuciyata ta buga babban yaya, kona auka baka son aura min ita ne. Please mubar zancen haka ga sunan allurar Yana mi a masa ar takardar da yay rubutun yabar wajen da sauri dan baya bu atar sake jin wani furuci daga Yazeed in bayan wanda yaji. Shifa wlhy san Maanal yake. Kuma baya jin zai iya barma Yazeed in koma mi za'ayi. Sai dai suyi ya i mai rabo ya auka. Babu ruwansa da arfin ala arsu kowa ya iya allonsa kawai ya warke. Da wani irin kallo Yazeed ya bisa kawai batare da ya sake cewa komai ba shima yabar wajen... _________ Ganin jikin Maanal Alhamdullah Ammie ta matsama Yazeed komawa kan saboginsa. Shima Daddy ta damesa da ro on ya koma Kaduna kada su shiga hakkin sauran matansa. Yazeed dai ya jitane kawai. Dan ya udura a ransa bafa zai tafi ya bar Maanal a hannun wannan kuren likitan ba RK. Dan haka afarsa afarta idan ta samu lafiya. Shi kam Daddy sai da sukai ar rigima sannan ya yarda zai wuce Kaduna in, amma kuma dole sai tare da ita, yace nan da kwana biyu ta dawo ta sake dubata tunda dai ga Nene gasu Shahidah. Ita dai Ammie tace hakan yafi mata duk da bata so hakan ba, dan tana son kasancewa da Maanal in itama amma babu yanda ta iya haka ta ha ura suka tafi bisa shawarar Nene dan itama tafi son yaje ga sauran matansa kar abin ya zama wani daban kuma. Yazeed dai ya nuna mata akwai aikin da yake anan in dan gobe ma zaiyi zama da masu Companyn Mawaad ne.. Wucewar Daddy da Ammie kamar ya bu ema Yazeed da RK wani filin TAKUN SA A ne, dan kuwa kowa ya ri e wuta yana baje kolin hajarsa. Yayinda ita kuma take nuna bama ta fahimci inda suka dosa ba su duka. Tun suna abin a kaikaice har ya fara bayyana kansa sosai, dan takai da Yazeed ya shigo duba Maanal tsalam zakaga RK a akin ya shigo kamar wanda aka jeho. A wajen su Amal taji duk yanda akai aka kawota Abuja. Nan ta fahimci RK yaje gidansu ne sai ya kasance a dai-dai lokacin da take a halin taimako. Hakan ya kwaranye mata mamakin ganin nasa anan. Sai dai kasancewarsa likita bai bar bata mamaki ba. Dan har sukai zamansu a Jos suka gama bai ta a nuna musu ga aikinsa ba. Kai ita tama sha yin gulmarsa da jifansa da kalmar mara aikinyi, sannan a tunaninta shi an Jos in ne ma ai. Yau Nene ta an tashi da ciwon kai, dan haka ta wuce gida dan ta an huta. Dama itace ke kwana da ita anan, da safe zuwa goma sai ta wuce gida idan su Amaal sun zo, sukuma suke yini da ita anan har sai dare idan Nenen ta dawo sukuma sai su wuce. Daga Nene har Amal suna a gidan Shahidah ne yanzu, dan bayan wucewar su Ammie sai itama Nene ta koma can gudun karta zauna ita ka ai anan in duk da ma arfin zaman nata a asibitin ne dai. Bayan wucewarta Maanal ta tashi a barci, da taimakon Nurse tai wanka, kafin ta fito an gyara akin, tana arin zama a bakin gado take tambayar Nurse in, Nene fa? Amsa ta bata da, Doctor Rafeeq ya kaita gida ta huta kanta na ciwo Shiru kawai Maanal tayi, mamakin RK na sake kasheta, gaba aya fa yabi ya kanainaye mata an uwa kowa ya sanshi. Yanzu haka kullum Waleed da Hameed na manne da shi har sai da suka wuce aka samu lafiya. Haka idan su Didi sunzo zaizo ya zauna wai yazo gaishesu duk hararar da take masa baya ma nuna ya gani. Itako yaya zatai da wannan bawan ALLAH. Babu ma abinda ke damunta sai zaman marina da suke tsakaninsa da Yaya Yazeed, hatta gaisuwa sama-sama sukeyinta yanzu ma ta rasa mike damun kawunansu haka.... Shigowarsa akin shi da Doctor Ranjet ya katse mata tunaninta, da sauri taja hulanta ta saka tana ata fuska. auke kai RK yay kamar bai ganta ba yama hau duba magungunanta. Shi dai Dr Ranjet matsowa yay kusa da ita yana tsokanarta, haka yake mata dan shi mutum ne mai wasa sosai. Dole ta daure ta an masa murmushi dan turancinsa na sata nisha i, kullum gaya mata yake ita in mai sa'a ce. Ruhunta nada tauri sosai, saboda da wahala kaga mai irin matsalarta ya shiga irin yanayin data shiga kuma ya tashi ya cigaba da rayuwa, dan shi kansa a randa aka kawota asibitin baimayi tunanin zata kai washe gari a raye ba. Dai-dai Dr Ranjet na arin mata wata allura da kullum a irin wannan lokacin ake mata RK ya araso wajen. Kujera yaja ya zauna yana mai zuba mata ido dan sai ata fuska take tana kallon allurar. Amma tana juyowa suka ha a ido da shi sai ta aure fuska ta fiske abinta. Kansa ya kauda kawai yana murmushi baice komai ba. Allurar akai mata, ana gamawa ta kwanta saboda jiri take sakata. Idonta a rufe har fin mintuna biyar Doctor yay mata sauran abinda ya rage har ya fice da kusan mintuna biyar sannan ta iya bu e idanunta da suka ka a sosai. A kansa ta saukesu, sai kuma ta janye da sauri ganin shima ita yake kallo. Nifa bana son haka, azo a tasa mutum gaba ai haramunne ma wannan Murmushi ya saki mai fa i yana mai janye idanun nasa daga gareta. Sai kuma ya furzar da huci ka an a hankali ya furta, To amin afuwa sarauniya. Sonki ne kawai ke neman zubar dani amma ke kina aukar komai wasa Shiru ta masa bata tanka ba. Shima sai ya bar zancen ya kama wani daban. Ni kam banga Zizaah da Aneesa ba, ko basu san baki da lafiya bane? Kansa ta jinjina masa alamar eh. A gaskiya ya kamata su sani. In sha ALLAHU anjima zan kirasu na sanar musu kuwa Ni dai ban saka ba Idanu ya an waro waje. Saboda mi?
Chapter 18 · 0% Book details