← Book details Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 104

Sashe 60

Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

AA yasan sirrin gayu da amshi, dan yana cikin manyan Handsome da duniya bazata ta a takokin manna hotonsa ako ina ba ta fa a da tabbatarwa. Yanda kowanne ma'aikaci sai ya aura I'd card insa na aiki ofa ke bashi damar shigewa haka shima oga da kansa. Dan haka koda suka iso sai assistant nashi ya ora nasa id in shi, dai-dai da itama Maanal data tsaya ciro nata a bag inta ta aura. Hannunta aya ri e da lunch box inta, ayan kuma bag in na'a kafa arta ma ale, dan mai irin kamar school bag in nan ce amma ta gayu kuma arama. an zubama lunch box in idanunsa yayi sai kuma ya janye tare da shigewa yana magana a hankali da sai da ya an gittata taji muryarsa acan asan ma oshi yana fa in, Yes Aba I hear you Da kallo ta an bisa sai kuma ta ta e baki ka an tana yamutsa fuskar da arasawa reception ta saka hannu kamar yanda dokar companyn take. Anan ne suka ha u da Yaqub. Murmushi ya sakar mata da fa in, Good morning sister Maanal . Kallonsa ta an yi sai itama ta saki masa an murmushi mai tsayawa iya motsin fuskar nan. Nutsuwar Yaqub in da rashin hayaniya yasa take ganin mutuncinsa. Cikin ar siririyar muryarta ta ce, Good morning an uwa. Ya weekend? Alhamdullahi mun shata kam mun more Malalacin Murmushin ta an sake yi kawai. Batare da ta sake cemasa komai ba ta wuce. Binta yay suka jera. Duk da bawata magana suke ba sai da aka dinga binsu da kallo. Koda suka iso nasu ma office in su Zaharadeen duk zuba musu ido sukai. Kallo aya tai musu ta kauda kanta da fa in, Good morning . A jimlace. Wasu sun amsa wasu kuma na binta da kallon dai. Ita kuma ta sake yin kicin-kicin da fuska ta gyara kujerarta bayan ta kakka e ta zauna. Sai kuma ta warware tissue da ta ajiye a wajen ta fara goge abubuwanta duk da komai a tsaftace yake al. Amma ita a'idarta ne in har zata fara aiki saita sake goge komai nata har keyboard kafin ta fara. Batafi zaman mintuna arba'in ba ta samu kira daga office in Design Director. Mi ewa tai kawai sai wayarta a hannu ta wuce. Su Zaharadeen suka bita da kallo cike da gulma. Sai dai ita bama tasan sunayi ba. Cikin girmamawa da mutuntawa ta gaishe da Director Mustapha. Ya amsa mata da kulawa da binta da wani munafukin kallo. Kujera ya nuna mata alamar ta zauna. Bata musa ba ta zauna Yauwa Sister Maanal zamuje can Workshop dan kin san aiki yayi nisa. Akwai abinda ake bu atarki a wajen domin tattaunawa, tun jiya ma Watchmakers da horologists in sukaso ganin ki sai CEO yace sai yau Kai kawai Maanal ta jinjina masa a girmamame. Shima sai bai sake cewa komai ba ya mi e yana sake jinjina girman kai da miskilancin yarinyar a ransa. Dan da yawansu a Company haka sukema yanayin maanal in fassara yaransu da manyansu. A tare da shi suka isa Workshop in. Wajene da yaji kayan aiki harda na tashin hankali. Dan ingantattun matchings ne da ko'a masu jajayen kunnuwan sai companyn da yaci ya oshi ke dasu. Ga komai a tsare kuma a tsaftace. Cikin girmamawa suka gaisa da kowa. Tanata kallon abubuwa wani a cikin horologists in na mata bayani oga kwata-kwata ya iso. Kamar dai ko yaushe AS insa biye da shi. Gaisheshi suka shiga yi cikin girmamawa. Ya amsa musu da kulawa shima. Sai lokacin Maanal da bata ko kalla sashen da yake ba ta furta, Good morning Sir A ta aice kuma ciki-ciki ya amsa da, Morning . Yana maida hankalinsa ga Director Mustapha. Gaba yay suka bisa a baya har zuwa inda ake bu atar ganninsu. Batare da Maanal ta farga ba sai ta tsinceta a kusa da shi tsaye gefensa na dama. Matsawa taso yi sai dai babu dama dan gabanta glass ne. Dole ta ha ura mayataccen amshinsa na addabar hancinta. Lokacin da aka ajiye samfarin agogon data zana da hannunta sai taji notukan kanta na arin kwancewa. Yau mafarkinta ya zama gaskiya. ALLAH mai girma. Da yar ta iya ha iye hawayen da suka cika mata ido ta saita kanta tana al'ajabin komai da yaba arin Watchmakers in harma da horologists in, duk da kafin yau ta ta a ganin aikinta a zahirance. Kai da ganin agogon kasan bana siye da ananun ku i bane. Bayan wanda aka ha in sai pieces da suma aka ajiye nan fa suka shiga tattaunawa. an abinda Maanal in ta ara musu bayani kadan ne ma, sai dai ta sake ayatar da su da fahimtar lallai za'aje da yarinyar a cikin Companyn dan tanada brain sosai......... __________ Anan kaduna kam ALLAH ne yayma matafiya dawowa. Wato Hajiya Yaya da ma arabbanta. Su dai su Ammie basu san da dawowar tasu ba ma. Sai da suka dawo in tana zaune a falo Sakina na mata kitso Waleed ya shigo yake gaya mata. Duk da taji mamaki sai batace komai ba tace yaran suje su gaisheta. Shiru Waleed yayi alamar bai son zuwa. Sai tayi murmushi tana mi ewa. Kitchen ta nufa ta ha o abinci a cikin basket ta bashi tace suje dashi su kai. Nan in ma amsa sukai jikinsu duk a sanyaye suka fita. Basu wani jimaba ko sai gasu sun dawo Hameed harda hawaye fuskarsa zane da sayin mari. Sam Ammie bata tambayesu miya faru ba, koda Waleed ma zai fa a sai ta girgiza masa kai da nuna masa hanyar kitchen alamar yaje ya kai mata kayan abincin da suka dawo dasu ba'a ta a komai ba. Amma aunty ai ya kamata kiji miyya faru? Jibafa fuskar Hameed harda sahun mari Murmushi Ammien ta saki kamar bazatace komai ba, sai zuwa can tace, Sakina kenan, to minene amfanin jin? Sakawa kai acin rai ne fa kawai. Koma minene ya faru ai ya rigada ya faru in, sai a barsa ya wuce kawai Hummm Aunty wlhy yanayin rayuwarki na birgeni, a an zaman nan na kwanaki a gidan nan na ara samun ilimin zaman duniya. Zuwa yanzu na aura ammarar ko sakina Salihu yayi na sake wani auren nima zan sake wasu abubuwa daga tawa rayuwar ALLAH sarki anwata ALLAH ya za a mana abinda yafi alkairi to Amin ya rabbi aunty A sashen Hajiya Yaya kuwa tunda suka kora su Hameed da abincin da suka kawo bayan Basira ta falle fuskar Waleed da mari sakamakon maida mata magana da yayi sai suka bude sabon shafin zagin Ammie da anta musamman ma Maanal da tafi kowa tsaya musu a rai. Sunyi mai isarsu kafin su saki zancen su koma kan Hajiya Basariyya da taje wai gaishesu da musu sannu da zuwa. A gabanta dai an amsa, dan a cewar Hajiya Yayan idan ma da gara gara Hajiya Basariyya in duk da kuwa itama a baya ansha gwagwarmaya, amma zuwan Ammie yasa take an jin sassaucin Hajiya Basariyya a yanzu. Ita kanta Hajiya Basariyya in tana fitowa daga sashen ta wani ta e baki da jan tsaki. Tana isa sashenta suka baje kolin yi da su Hajiya Yayan ita da anta itama. Wannan rayuwar daga Hajiya Yaya har Hajiya Basariyya sun abi'antar da yaransu a kanta tun suna anana. Shiyyasa yaran sam basa ganin girman matan uban nasu idan ka cire Yazeed da Amrah da halinsu ya fita daban a cikin an Hajiya Yaya. Ita kam Hajiya Basariyya ma ai bata da zakkar na kirki har yanzu, ko sai nan gaba yaran sun arasa kaiwa hankalin girma oho. Dan manyan su Huznah ne kawai masu shekaru.... ____________ Zaman cikin Workshop in ya jasu lokaci mai an tazara, dan sai da akai kiran azhar suka sami fitowa. Kasancewar itace ta fara fitowa kanta tsaye ga elevator ta nufa. Sai dai tana zuwa zata danna domin bu ewa ta figowa ta bu e kanta alamar wani zai fito. Haka kawai ta samu kanta da maida hankali ga wajen. Sai ko idanunta akan Huznah data fito cikin matu ar kwalliya data sakata yin yau ainun. Hannunta auke da basket alamar kayan abinci ne a ciki. Kallon kallo suka tsaya yima juna. Dan itama Huznah na fitowa idanunta akan Maanal in suka sauka. Sunyi ma juna kallon fin minti aya kafin Maanal in ta fara janyewa cike da miskilancinta. Batare da tace da Huznah in komai ba kuma tai shigewarta elevator in tabar Huznah in sake da baki tana kallonta. Gefe kuma masu shigi da fici ne da suka fassara al'amarin da wani abu daban can. Domin tuni sun gumtsa gulma. Har Maanal ta koma ga wajen zamanta mamakin Huznah na mata kaikawo, shin wajen wa take zuwa ne ai a companyn nan? Wannan shine gani na biyu datai mata. Sai dai a wancan ganin ma bata san wajen wa tazo ba tunda tana shigowa ne ita kuma tana fita. Kasancewar lokacin salla ne abubuwan hannunta kawai ta ajiye inda ya kamata ta fita dan mafi yawa duk an fice salla. Sai wanda ba musulmai ba da kuma masu fashin salla kawai. Sai masu wasa da ita kuma dakan fifita aikinsu sama da tashi yin sallar akan lokaci. Duk da dokar mai kamfanin ce idan lokacin salla yayi dole ka ajiye kaje kayo in har kana cikin masu yinta kafin ka cigaba da aikinka. Amma hakan baya hana wasu tauye lokacin... Cike da takun yanga da yau i Huznah ta nufi office in AA. Sai dai tana isowa office in Assistant nashi da ke farko kafin nasa acan urya sukaci karo shi ya fito. Fuskarsa sai ra ar ruwa take yana arin gyara hannun long sleeve shirt insa, ya cire ta cikin sai ar ta saman shirt in kawai data kasance milk itama. Shi baima lura da ita ba sam kasancewar hankalinsa yayi wajen sallar sai da tace da shi, Hy my boss . Sannan. Duk da a hakan ma da farko baiko kalla inda take ba yay shirin wucewa dan bai kawo da shi in ake ba. Sannan bai ri e muryarta ba balle yasan ita in ce tunda ya tabbatar ma'aikatansa babu wanda keda ido da kwallin
Chapter 60 · 0% Book details