← Book details Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 59 OF 104

Sashe 59

Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

da suma bawani na manyan mataba can. Amma dai duk inda mace zata kira kanta mace kam itama zata bu e baki. Yanda yarinyar ke yamutse-yamuste da shan amshi ne yaja hankalin mafi yawan mutanen dake a wajen kanta. Tuni wasu suka an fara mata magana tana amsawa da gyar, banda Maanal da ko kallon inda take batai ba. Ana gama ma wanke mata kai ta auka novel inta ta cigaba da karatu, yayinda Barrah da akema kitso ke gefenta tana game da wayar wajen RK. Ashe yarinyar nan hankalinta nakan Maanal data watsar da urarsu. Sai hakan yay mata zafi ta shiga habaici da ya a magana awarta na tayata da mata kirari da dariyar iskanci. A hakan ma Maanal bata ma nuna tasan bayan ita da wasu ma a shagon ba. Cikin masu aikin wajen ce ta ce, Oh ni, yau dai da alama da fitina kika fito gida Nurry, irin wannan takale-takale shin na miye? Dawa kike anan? Sai da ta watsawa mai aikin harara sannan ta tauna chewing gum in bakinta ya bada wani as ta ce, ananun karuwan Abuja mana. Masu baro gidan ubale suzo nan su kama hotel suna girman kai da aukar kansu wata tsiya. an iska aya bayan aya sai mun saitasu gidan iyayensu da ake cin masara sun bar mana garin mu shegu an talakawa Dariya awarta ta yal- yale da shi tana zuba mata wani kirari. Sai dake tawajena, sa gabanki inda kike so. Ku i ya haifeki, cikinsu kika girma gidan su zaki zama matar aure. Kaga amarya a gidan tauraron matasan asar nan kaf mai kiran ku i koda kwance suzo su masa bargo a gado. Yi yanda kike so kune Abuja dama asar gaba aya ai ko an i ko an so dai da ku Wani yyyuuuuu Nurry in tai da idanunta manya dake a juye kamar ar shaye-shaye. Cike da jin alfaharin Kirarin awar tata ta wani watsama Maanal kallon banza. Hakan datai ya saka kowa fahimtar da Maanal in take. Wani shegen murmushi Huznah ta saki na jin da i, sai kawai ta dubi Nurry in fuska da murmushi ta ce, Hy Mss Da farko Nurry kallonta tai zata watsar, sai kuma dai taga itama Huznah in ba daga baya ba. Jiki da suttura duk sun nuna ar wani ce. A an yangance ta amsa da itama tana watsama Huznah yatsu biyu. Tsam Huznah ta mi e kasancewar an gama mata ta koma kusa da Nurry in. Sai lokacin Maanal ta an kallesu, kanta ta an girgiza kawai ta mi e tabar musu wajen ma gaba aya ta koma sashen unshi dan tana son a mata an jan lalli a yatsunta da an ba i ka an a hannun kawai. Ai hakan kamar yama Huznah da i ne. Tuni ta baje a tsakkiyar su Nurry aka ora hira harda musayar numbers. Haka dai akai musu gyaran jikin nan har bayan la'asar sannan suka fito domin komawa gida. Kasancewar Maanal bata kira Yazeed ba duk da yace ta kirashin sai ta tare taxi dan su tafi, sai kawai Huznah catai suje ita su Nurry zasu sauketa. Dan kusan tare suka fito da su Maanal in suma. Ko ci kanki Maanal batace mata ba suka shige taxi ita da Barrah suka wuce abinsu. Ita kuma ta shiga jibgegiyar motar Nurry da take driving da kanta suka tafi..... _________ Safiyar litinin safiya ce da duk wani ma'aikaci jininsa ke akan farcensa. Kamar dai anan gidan su Shahidah. Ita da yara da mijinta da Maanal duk sunyi shirin tafiya aiki. Kamar yanda suka saba tsaf dasu cikin kwalliya ta birgewa da tsarin addini. Huznah nacan ana shan barci dan jiya bata dawo gidan ba daga bin su Nurry sai bayan isha'i, haka kuma ta kusa raba dare tana charting dan groups su Nurryn suka sakata na WhatsApp kala-kala. Tana yi tana neman mutumin nata sai dai har yanzu bai cireta a black list in daya Saka ta ba da alama. Haka ta ha ura tunda ta amarar komawa office insa a yau litinin kawai. Mai kai yara makaranta ya kwashesu Barrah. Abbansu ya wuce. Itama sai suka tafi da Shahidah. Har ofar gate insu ta kaita. Ta fito tana murmushi saboda maganar da Shahidahn tai mata dai-dai da isowar motar AA. Kamar ance ta kalla wajen sai ko idanunta a kansa. Yana zaune a bayan motar cikin asaita da cikar kamala, kayansa dai na kullum ne suit a fagen aiki, sai dai na yau milk color ne, idan ka cire long sleeve shirt in ciki data kasance coffee. Gajiyayyun idanunsa na cikin fari tas in gilashinsa na ko yaushe dake ara cikar kamala da yawun da ALLAH yay masa mai sanyi. Sumar nan da sajensa sun sha gyara luf-luf da su. A zahiri idanunsa a rissine yake da alama akwai abinda yake dubawa, sai dai kuma a kaikaice idanunsa akan Maanal suke. Amma bazaka ta a fahimtar hakan ba akai mai kallonsa daga nesa ko kusa. Dan kallone irin na basarwa da iya taku. Kasancewar an sauke gilashin ka an tuni amshin turarensa ya iso har inda su Maanal suke. Sai dai itama fa daga kallo ayan datai masa ta janye idanunta bata sake gigin kallon koda sashen da motar take ba. Sallama sukai da Shahidah da sam hankalinta bai kai ga AA in ba ita. Ita kuma ta fara takawa a hankali cikin takunta na nutsuwa zuwa cikin Companyn........ ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 *_WhatsApp channel_* https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ______________ *TALK WITH SIDDEEQAH* Operation Ciniki Dole 08149588205 Ni Olayyah na shiga uku na kwashe kudi na saro kaya domin in fara kasuwanci online, na gaji da zaman sai Yalla ai ya bani kudin kashewa, kullum ni ce koma baya cikin danginsu, dukda yana kokarin sa, amma dai gwara in nemi na kaina kodan yan uwa da iyaye. Amma bari in kira Besty nah Huriyyah nasan zata samu maganin wannan damuwar tawa. Tunda na kira Huriyya na fa a mata abunda ke hanani Bacci ta fa a mun wani sirri da ya girgizani. Wato ashe itama da ta fara business online kuma bata ciniki amms tunda aka bata number din Coach Saddiqah komai ya fara tafiya daidai a kasuwancin ta ( Talk with Saddeeqah). Tunda ta shiga OPERATION CINIKI DOLE ONLINE BOOTHCAMP komai ya warware mata ciniki babu kama hannun yaro. https://wa.link/8al2f0 Ai ba shiri na nemi Coach Saddiqatu nima domin in shiga tsarinta na Saddeeqah Biz Growth Academy. Kuma Alhamdullilah ina shiga nafara ganin canji a business dina, har ma sabon online business na bu e daga cikin abunda na koya a Operation Ciniki Dole Online Boothcamp. https://wa.link/8al2f0 Gaskiya wanda ya koya a wurin wararriya ya huta domin ko dubu 100,000 akace in biya in shiga OPERATION CINIKI DOLE ONLINE zan biya domin amfanin da na samu cikin Boothcamp bazan iya fa aba, gashi yanzu na samu na sayi machine din delivery na maida daki guda shago cikin gida na. Hurayyah ta taimaka da ta ha a ni da Coach Saddiqah. OPERATION CINIKI DOLE ONLINE ya bani damar yin ciniki yadda ya kamata ba tare da wana damuwa ba. Indai kina business ko kina son ki fara Operation Ciniki Dole Online Boothcamp shine ajin farko da Coach Saddiqah zata rike hannun ki ta nuna miki duk wani sirri da dabaru na kasuwancin online. Daga rashin ciniki zaki koma sold out domin kuwa zaki dinga yin 6 figures monthly, in kin shiga OPERATION CINIKI DOLE ONLINE BOOTHCAMP baki ga sauyi mai kyau a business dinki ba za'a maida miki kudinki bayan 90days. Da Naira Dubu Goma kacal Pre-lunching Price zaki samu damar shiga OCD.( Kina biya zaki fara kwasar ilimi) Zakuma ki iya jira sai 20th January ki biya Naira Dubu Ashirin. ______________ .......Sanye take da doguwar riga ta atamfa da inkin yay yau sosai, tayi aurin zara Buhari da yay matu ar zauna mata kamar ta auka ta ora a kanne ba hannu ya na a ba. Kasancewar kalar atamfar blue ne da fari ta aura farin gyale ba wani ato ba sosai tun daga saman kanta sai ta ba esa a kafa unta duka amma ya rufe mata irji duka. Ta baya kuma rigar bata matseta ba shiyyasa sam babu ta inda jikinta ke nuna da wani zai ce ta fidda tsiraici. Kamar ko yaushe tana ma ale da sirrin farin gilashinta da ke awata fuskarta da kwarjini na musamman. Yayinda sam fuskar babu alamar wasa da wani zai kawo mata wargi dan tsuke take tamau, ba wata kwalliya tayi ba a fuskar mai yawa, amma tayi yau sosai. amshinta mai sanyi da saka zuciya nutsuwa. Yanda take takunta a nutse sai ka auka yanga ce da tsatsar iyayi. Amma halitartace hakan sam bata da garaje ko gaggawa. Duk wanda ta ha u da shi mace ko namiji takan gaisheshi batare da ko kallonka tayi ba ta wuce abinta. Idan kuma kai ne ka fara ambata sunanta ga an wanda suka santa takan kallekan ta aga maka hannu. Isowarta ga ofar shiga dai-dai da tunkarowar AA shima assistant insa biye da shi da tarkacensa a hannunsa. Yayinda shi kuma waya manne a kunnensa yana magana cikin nutsuwar nan tasa kamar baya son magana.. dan ko assistant in nasa bazaice ga abinda yake fa a ba kai tsaye a wayar. Amma da yake da aka kira wayar tana a hannunsa shine ya ta mi a masa yaga ansaka My D, Wato mahaifinsa. Yanda yake taku dake sake tabbatarwa shi in tsayayyen namiji ne ingarman gaske. Mai lafiya da ji da arfin uruciya dana motsa jiki ya isa abin kallo ga masu kallon nasa. Balle azo angaren iya ado da tsara shi.
Chapter 59 · 0% Book details