Sashe 64
Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 3 min read
yanda sukai al awari tun farko. A yanzu haka ma yana shirin zuwa su tattauna da baba ne. Ya sanar mata ne koda sun gama yanke hukunci shi da baban basai sannan taji ba. Zuciyar Ammie kaikawo kawai take a cikin irjinta, sai dai kamar yanda ta saba dannewa yanzun ma saita danne ta amsa masa da girmamawa tare da jera addu'ar fatan alkairi. Wannan halayyar nata ke ara masa jin sonta da aunarta. Bayan ya wuce hawaye cike da idanunta tayi kiran Nene, ko gaisawa basuyi ba ta sanya mata kuka. Sosai hankalin Nenen ya tashi, ta shiga tambayarta abinda ke faruwa a rikice. Sosai Ammie tayi kuka kafin ta zayyanema Nene komai. Itama hankalin nata tashi yay, harma taji ta gagara furta komai.. ___________ Aunty Babba nifa ina son ku ha u ke da Aunty Majdiya da Aunty Khaleesat kuyi magana da Baffah akan batun nan. ina so a cikin watan nan iyaye suyi magana, kuma wata biyu kawai nake so a saka, itama Maanal yau zanyi magana da ita Baki Oum ta bu e kamar a an firgice zata bama RK amsa idanunta suka sauka akan AA dake kokarin shigowa, sai dai furucin RK ya sashi tsayawa cak shima.......... _Wannan fa shine cakwakiya, tako ina kowa ya zaburo. Manaal akwai white blood kam . Dangin AA wai mike damun Yayanku ne? ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 *_WhatsApp channel_* https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ______________ .......Kallonsa kawai Oum take yi zuciyarta na motsawa da bugawa da sauri-sauri, yayinda shima ya zuba mata gajiyayyun idanunsa da suka sake ka ewa. A hankali ya aga afarsa zai juya ya fita ta kira sunansa a hankali. Ajwaad! Cak ya tsaya batare daya juyo ba. Yayinda RK da bai lura da shigowar AA in ba ya juya shima yana kallonsa. Cikin rashin fahimtar abinda ke faruwa ya saki murmushi da fa in, Ni dai ban more a ba. Malam dawo bafa wata magana bace daban kaima ayi dakai batun son zuwa a nema min auren anwarka Maanal mukeyi kawai Da wani irin arfi AA ya rumtse idanunsa jikinsa na wata irin tsuma. Da sassarfa ya nufi ofa murya a sha e ya furta, Oum na akko su Mamy daga haka yay ficewarsa. Da mamaki RK ya dubi Oum shima, Aunty mike damun anki? Murmushin yake Oum tayi kawai. Zuciyarta na ara raunana da mata nauyi. Cikin son danne komai ta ce, Maybe aiki ne ko kuma an kunnosa daga waje. Kaga ka bari zamu tattauna anjima su Aban sun iso ....