← Book details Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 104

Sashe 25

Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama .......Sosai annen Yazeed sukai farin cikin dawowar mahaifiyarsu gidan. Gaba aya sun zagayeta anata cakai-cakai kowa na bata labarin abinda ya faru da bata nan. Itako sai murmushin jin da i take yi musamman akan abinda suka dinga ma Ammie. Suna a hakan Aunty Sabuwa ta samesu. Tashi Hajiya Yaya tai suka shige uryar aki suka rufe kansu. Dama itace tai kiranta tun azun bayan wucewar su Babansu. Sai da Aunty Sabuwa tasha fresh milk in data akko daga falo sosai sannan ta dire tana sauke ajiyar zuciya da fa in, Kai nafa kwaso rana da yawa. Kin ganni nan daga tudun wada nake. Kin san munata shirye-shiryen bikin awata Sailuba. Ko sanda kika kirani muna tsaka da meeting ne ma dan tun sassafe na baro gida Kai kar dai kice min bikin yarinyar nan har yazo? Wlhy kuwa yazo Yaya ai abin babu wuya... Gaskiya ba wuya kam. Abin mamaki wai Sailuba da aurar da Hhh kai yaya da abin dariya kike. Yo ALLAH na tuba komu badan yaran nan sun tsaya ruwan ido ba ai da tuni jikoki sun cika mana ko'ina. Ai dan ubansu dole kam suzo su fito da mazajen aure dan na gaji da ganinsu irka- irka a gida sai yawo bikin wasu da taron birthday party. Ba maneman nan suka rasa ba amma narasa mi sukema hange-hangen A'a to yadai kamata wlhy Yaya. Yanzu abin sha'awa bakiga yarinyar nan yanda mijin ya ha o lefe na nunama sa'a da tsara ba. Jiya mukaje muka duba gida komai yaji gidansa kamar ka zauna kaita kallo. Kuma karki da a karki raga yaron shagone wlhy. Amma komai babu raini To Sabuwa ai dama abin zuciya ce ba dukiya ba. Sai dai kuma kana gudun inda yaronka zai je ya anta ne. Ko ka saida akuya ta dawo tana ci maka danga. Da wannan kuma dan wannan. Yanzu dai zakije min baici ko? A mizai hana, ranar yinin biki insha ALLAHU zan zo, ai Sailuba nada mutunci da girmamawa. Yarinyar nan ko sanda kike zaune a Kano indai tayo tanan anguwar dai ta shigo mun gaisa Sailuba ai bata da damuwa Yaya. Damma ALLAH ya bata shegen miji ne kawai. Wai shi uztazu. Ko akan bikin nan sai da muka bisa ta asa sannan fa ya amince da wannan shagulgulan amma da duk ya hana Oh kice dai kuna nan da halin bin malam nan ma aryata ko Sabuwa? aya aunty kawai dai sai ta kama. Wani lokacin ne halin mazan nan sai ka ha a da dabaru. Yanzu ko ke abinda Yaya ke miki a gidan nan da zaki bari ai masa aurin huhun goro ai da kin wuce wajen. Ko su su Basariyyan haka nan suka zauna ne kike gani. Ai wlhy ba banza ba yake wannan rawar jikin akansu har shi ma Yazeed Zan iya yadda dake wlhy Sabuwa, dan yau naga abu a gidan nan. Kai Basariyya makirar mata ce. Tabbas na tsani Asiya kuma bana sonta amma wani lokacin gara min ita sau dubu akan Basariyya.......... Tsaf Hajiya Yaya ta labartama Sabuwa yanda komai ya faru yau a zaman da akayi, har hukuncin da su Baba suka yanke. Sosai Aunty Sabuwa ta sauke ajiyar zuciya da har sai da Hajiya Yaya ta ce, Lafiyarki kuwa irin wannan ajiyar zuciya haka? Wlhy alau Yaya. Naji kawai abubuwan duk sun zo da sau i ne. Koba komai ai mu munafuncin Basariyyan yaman rana yau, dan in dai an rigada anyi na Nazeefar Asiya kuma sai dai ta nema ma arta wani mijin amma ba Yazeed ba Nima haka nace ai, shiyyasa ma na yalesu aje a hakan. Amma kuma kin san Basariyya maciji ce bata ramin kanta. Mi kika fahimta a wannan salon nata? Hassada ce kawai wlhy Yaya. Tasan auren Yazeed sai ya zama na nunama tsara a gidan nan shiyyasa take so ta cusa na arta ayi tare. Kuma tayi na banza dan babu abinda zamu fasa sai ma mu ara in sha ALLAHU. Ita waye ar nata zata aura ma shin? Yo waya sanan musu bata fa a ba. Ai kin santa ita komai nata unshe- unshe saboda munafunci bata so a sani. Amma nidai tunda nake a gidan nan ban ta a ganin wani fitaccen ba on mutunci da za'a kirashi mijin aure yazo wajen Huznah ba. Sai dai idan ba'anan gida ake ta in ba Eh ai munafuka ce zata iya tsara komai. Shiyyasa wlhy Yaya ki zagargari yaran nan suma su fiddo mazan aure, in ba hakaba zataita kutsawa ne dan taga ta gama aurar da nata yaran duk an abin arzi in su wawashe a barsu su da saura. Kina dai gidan nan agololi biyu sukai aure Yaya ya dinga arin ku i kamar babu gobe. Badan mun da ile wannan ba ma dana uku kenan. To shi dama aurar da yara haka yake na farko-farkon nan sunfi morewa, dan anfi kashe musu dukiya Sosai zancen Aunty Sabuwa ya shigi Hajiya Yaya. Cikin juyayi ta ce, Oh dama haka abin yake Sabuwa? Amma shine baki fargar dani ba tuntuni Ba fargar dake ne banyi ba Yaya. Kin san auren agololin can munafuntarmu akai akaita komai kamar talakawa zasu aura shiyyasa bamu bama abin muhimmanci ba. Sai daga bayan nan muke ganin ashe lullu in biri akai mana da fatar kura. Kuma ko rantsuwa nayi banyin kaffara Yaya ne ya samawa yaran nan mazansu. Shegu da yake suma burin su kenan gasu nan har da a bibbiyu Humm ai Daddyn Yazeed ya jima yana zaluntata a gidan nan ban farga ba. Kiga fa Asiya ta bayan bayana wai itace da wa an nan nasarorin. Babu komai zamu auki mataki Babban aukar mataki ALLAH Yaya ku i zaki fiddo ko ki shirya ma dake muje ayo miki aiki an gaske. Mufa ba bokaye muke bi ba. Malamai ne na zaure, kin ga ko kaje wajen malami ba bokaba ai babu batun rasa sallar da ake cewa ta kwana arba'in ko? Hakane kuma. Inaga dai wannan karon zanje Haba koke fa yaya (Humm ALLAH ai ba'a masa wayo ko dabara Sabuwa. Idan abu ya dameka ka mi a lamarinka ga UBANGIJI shi baya barci kuma baya mantuwa. Fafi yawan wasu abubuwan da muke aukarsu damuwa a rayuwarmu hassada ke mana jagora akansu. Amma mu sani rabonkafa rabonka ne. Sannan wani baya canja maka addararka. Duniyar nan cike take da arzi i, ka tsarkake zuciyarka ka nema naka kaima in dai nakan ne wani bai isa tare maka wannan samun ba ko ya arama kansa. Shima iya nasa kawai zai ci. Ya rabbi ka yafe mana kurakuranmu ka gafartama iyayenmu ____________ Tabbas da manufa kam ta arfafa maganar taki Asiya. Amma kada ki wani damu. Mu ALLAH yasa haka shine mafi alkairi. Dan nima ta bakinki zuwa yanzu auren Maanal da yaron nan ya fita a raina. Duk kuwa da shi in mutumin kirki ne. Amma halin uwarsa da an uwansa bazai bar Maanal zama lafiya ba. Gata ita mai rauni. Ni yanzu abinda nake gani kawai mu lalla a Maanalu ta bama yaron nan Rafeeq dama ya shigo sosai, shi kansa Yazeed in ba lallai idan sun aura masa tasu ba su barshi haka ai Tabbas hakanne Nene, ni kaina wlhy yaron nan Rafeeq yamin. Yaron a haka dai kamar baida wata damuwa. Gashi kuma an uwan Majdiya uwa aya uba aya. Majdiya mutuniyar kirkice ga addini. Dan hatta yaranta tarbiyyarsu ta banbanta da sauran an gidansu. To dan dai yaran yanzu ne kai kana hango musu alkairi su suna wani hange daban. Amma dai yanzu zanyi duk yanda zanyi ta cigaba da zama can Abujan dan bana sha'awar dawowar Maanal gidan nan a yanzu kuma sam Nene wlhy Wannan ma tunani ne mai yau. Gara ta zauna a can in kusa da ar uwarta. Tunda shima can yake Rafeeq in sun ma fi samun sha uwa. To amma shi maigidan naki bazaiga an masa ba daidai ba?. Kinga dai yanda yake matu aunar yaran nan da musu hidima. Tunda kuka dawo hannunsa bai ta a bambanta al'amarin su dana ansa ba Tabbas hakane Nene. Nima idan na tuna hakan jikina yana sanyi. Dan ya musu abinda mahaifinsu da an uwansa suka gagara musu. To amma yaya zamuyi, matar nan wlhy ta wuce duk yanda kike tunani. Nata ma mai sau i ne, dan babbar matsalarta itace anwar nan tata. Saboda mashawarta ne bata moreba kawai, amma duk masifarta ta wani fannin tafi Basariyya sau To mu cigaba da addu'a, ALLAH ai bai manta da kowa ba. In sha ALLAHU komai zai kasance da sau i. Yanzu dai sai kisan dabarar da zaki masa akan zamanta in can dan a rabu lafiya har su gama wannan bikin nasu. Saboda yanzu kam kema fa sai kinyi ha uri, zakiga abubuwa da yawa wanda za'a dinga miki su da gayyane. Hakane Nene. In sha ALLAHU babu damuwa. Dama dai matsalar tawa Maanal ce. Dan su wannan samarin babu ruwansu. Itace dai dama ina tsoron a jangwalo ciwon nan nata. Amma idan bata gidan koma mi suke shirin yi suyita yi Nene ta gamsu sosai. Dan haka suka cigaba da tattauna batun Maanal in dai. Nene bata bar gidan ba sai bayan magrib. Ammie ta rakota sukaci karo da Hajiya Yaya itama ta rako Sabuwa. Kallon banza suka dinga musu. Dan Nene ma na gaishesu amma ko kulata basuyi ba sai ma tsaki da Sabuwa taja musu mai arfi. Abin ya atama Ammie rai amma sai ta danne. Itama Nenen duk da nata ran ya aci sai ta danne dan bata son arama Ammien damuwa... _________ Damuwa da acin rai da tashin hankalin hukuncin da aka yanke yasa a ranar Yazeed ya koma Abuja batare da sanin kowa ba. Ita kanta Hajiya Yayan sai da dare ta aika Basira kiransa ta dawo
Chapter 25 · 0% Book details