Sashe 54
Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
nakara hasken Ido yakuma gyara gashin ido Royal jelly na tsirar da farce da kwarinshi... Idan kinji ana maganar glowing to kici birki a royal jelly Haseer supplements ta kawo muku supplement kaloli sai wanda ranki keso hajiya a cikin farashi mai sauqi Phone: 08038796871 __________ ........Babu shiri taja ta tsaya cak, sakamakon jin an cafke tsintsiyar hannunta. Idanunta ta lumshe da arfi sosai, zuciyarta na wani irin mahaukacin bugawa tamkar zata faso irjinta ta fito. Sai dai me wannan Maanal in ba Little Maanal bace ta shekarun baya. Wannan Maanal ce, Maanal cikakkiya iyar Ammien ta. Wadda taga jiya taga yau take kuma fata da ganin gobe. Maanal in data iya auka da shanye abubuwa masu nauyin gaske da ko namiji sai jarumine zai iya zama irinta. Tuni ta saita kanta cikin dakiya da jarumta. Batare da ta juyo ko yin magana ba tai arin fisgar hannun nata. Sai dai me wannan rikon bana rago bane, ba kuma na sakaran namiji bane. Dan ri one akai mata irin na manyan sadaukai. Ta fahimci hakan ta yanda koda ta fisgi hannun nata duk da da arfi tayi shima bai ko motsa daga yanda yake ba, bai kuma juyo ya kalleta ba balle yin magana. Sosai zuciyarta ta fara hasala, hasala irin wadda har take jin acinta a ma oshi. Cikin bayyanar acin a harshenta ta furta, Minene ma'anar hakan da kake yi? Idan ginin gidan ya tanka shima zai tanka kenan, maimakon yin maganar ma sai fisgarta yay da arfi yay sashensa da ita. Tana arin tirjewa amma hakan bamai yiwuwa bane gareta. A haka ya bugi ofar sashen nasa da afa tare da tura kai ciki. Da wani kalar salo ya jefa Maanal saman lallausar kujerar falon, kafin tai wani yun uri ya rufu a kanta ta hanyar aura afarsa aya a kujerar ya dogare, ayar na a asa. Wani irin matsewa da matu ar takura Maanal taji da tsaiwar tasa a haka, tuni jarumtar tata ke neman su ucewa, dan yanayin neman tuno mata da babban al'amarin daya shu e yake a rayuwarsu ta baya amma tana fisgo dakiyarta da tsiya-tsiya. Komai ta ha iye daga fuskarta da harshenta idanunta a rissine dan bazata iya kallonsa ba ta furta, Sir minene kake yi haka ne?...... Oh you're still pretending? Ya fa a cikin wani irin kaushi da acin murya mai razanarwa. Dan ita kanta Maanal in sai da taji kayan cikinta sun ka a. Amma da yake itama yanzu gwanarce. Ta karantu daga kowanne irin salo da taku sai ta zuba masa idanunta, wani shegen murmushi mai saka yin kamar zaka lumshe idanu ta sakar masa. A nutsenta tana mai sake tsatstsaresa da idanu ta ce, Pretending?! Dan mi zanyi pretending? Akan me kuma? Yalla Wani kalar taune la ansa yay da rufe idanu yana dun ule hannunsa. Kamar zai kai mata duka sai kuma miya tuna ya fasa. A maimakon hakan sai ya nunata da yatsansa manuniya. Na fiki zafin kai Yanda yay furucin yana wani wara mata manyan oily fararen ayes insa masu girma da cikar gashi dake cikin gilashi sai ta sake jin tsoro na mamayeta. Amma dai tai arin sake dakewa yanzu ma ta ta e bakinta ta dauke kanta kawai. Cikin uni ta ce, Ina ruwana to da zafin kan naka . Hannu ya kai zai cafko fuskar tata, a zabure ta matsar da jikinta tayi ta gefen daya ajiye afarsa, dan gaba aya ji take kamar an sakata a wani kurkuku dama. Hatta da iska bata sha a yanda ya kamata saboda kusancin nasu. Haka ta mi e ta nufi hanyar fita cikin sassarfa. Wani irin juyowa yay tare da sanya mata afa sai gata a saman kujerar ta sake zubewa. Hannayensa duka ya zuba a cikin aljihun wandonsa yay wani irin tsaya mata bisa kai ya zuba mata idanun sa tamkar zai ha iyeta da su. Ni kike ma uni? Baki ta an tura gaba, sai kuma ta kauda kai gefe, Ni yaushe na maka uni? wafa yayi cike da sake uluwa, cikin kakkausan lafazin da bata san ya iya ba ya furta, Na baki nan da kwanaki uku kacal ki fito ki fa ama Rafeeq gaskiya. Idan ba haka ba kuma zaki sha mamaki A karo na farko ta zuba masa wani irin kallo tana mi ewa akan afafunta, a gabansa ta tsaya sunama juna kallon ido cikin ido, cikin kausasa masa harshen itama ta ce, Oh mamaki? Ai ba yau na fara shan mamaki daga gareka ba daman. Gaskiya kuma bismillah ai ban hanaka sanar masaba kai, maza sanar masa kafin iska ta rigaka. Ina dai iyaka yace ya janye daga aurena ko, sai me? Nace sai me idan yayi hakan? Ko hakan sabon abu ne daga cikin rayuwata balle ya daman. Ba shi ka ai ne namiji ba, dubu bayansa biye suke dani kuma in har na basu dama tamkar yaftawar ido zasu amsa da rawar jiki har suna shelantama duniya samuna cike da murna da farin ciki. Balle nayi imanin ko a goma na haifa a duniya Rafeeq zai amsheni ni da su da hannu biyu ya godema ALLAH saboda soyayyar da yake min ta dabance, SO na yake, tsananin SO da wani mahaluki baita a min kwatankwancinsa ba a wannan duniyar..... arya kike yi!!! I said you are lying!!!!! Ya fa a cikin wani irin araji idanunsa da suka ka a jazur na firfitowa tamkar zai mareta. Matu ar tsorata tayi, dan ta gama yarda marin nata zai y i kawai, sai da taji shiru sannan ta bu e idanunta data rumtse. Suma sun ka a sunyi jazur kamar nashi. Cikin dakiya da sake tsatstsaresa da idanun ta ce, Kai ka auka aryar ne, amma ni da yake nunama soyayyar zan bada labari. Zan kuma tabbatar maka da hakan nan da anin lokaci. Wata aya kacal zuwa biyu zan zama MATARSA, MALLAKINSA ta har ABADA in sha ALLAHU . Ta ra ashi tai wucewarta fuuuu. Baiyi wani yun urin dakatar da ita ba a yanzu, dan bai ma motsa daga yanda yake tsayen ba harta gama ficewa. Sai lokacin yay wani irin kai hannu ya hanka ar da flower base in dake ata bayan kujerar mai tsananin yau da ayatarwa. Jikake tatsatsa ya tarwatse a asa komai ya zama pieces. I will teach you lesson Ya fa a da tsananin kaushin murya dake bayyana dukkan fushinsa. Daga haka ya juya zuwa cikin bedroom insa. Kayan jikinsa ya fara zarewa kawai yana wulli da su, kafin ya wuce cikin closet insa ya ratsa ya shige bathroom. aton gaske ne shima. An kuma tsarashi da kayayyakin toilet masu awa tamkar ba ban aki ba. ashin shower yaje kawai ya bu e duka ukun ruwa suka fara saukar masa a jiki shaaaaa!! Tamkar irin ruwan samar nan mai zuwa babu zato. Hannayensa kawai ya dafe a jikin glass in da aka zagaye wajen wankan da shi ruwan na cigaba da saukar masa. Yafi mintuna talatin a haka dan har numfashinsa ya fara fisga alamar ruwan ya masa yawa sannan ya kashe, a haka ya cigaba da tsaiwar ruwan daya saukar masa na kwararewa musamman na cikin sumarsa dake lashe ku e da shi kansa bai san adadi ba. Ada shi ba ma'abocin tara suma bane, amma wasu dalilai suka sakashi fara tarawar harta zama abi'arsa. Ba tara sumar kawai ba, abubuwa da yawa ya abi'antu da su ne daga baya bisa wasu dalilai. Kuma a yanzu sun zama halittarsa kuma jinin jikinsa da shi kansa bai ta a tunanin raba kansa da su in ba... Ya jima a hakan, dan sai da zuciyarsa ta koma ta kwanta cikin irjinsa luf kafin yayi wanka kamar yanda ya saba da brush ya fito, idanun nan sunyi matu ar juyewa da komawa jajaye. Gaban mirror ya tsaya yana goge jikinsa, kafin ya shafa mansa mara hayaniya ya feshe jikinsa da sprys insa masu amshin tsiya da saka zuciya nutsuwa. Ya kuma gyara kansa da kwantaccen gashin dake lafe a kumatunsa, ya sama bakinsa amshi. Tausasan kayan barci farare tas ya sanya, ya sake feshe jikinsa da turarurrukansa na barci tamkar ba kwanciya zaiyi ba sannan ya nufi katafaren bed insa dake a wani kalar dun ule waje guda tamkar zero. Zama yay ya jingina da gadon tare da kai hannu ya rage fitulun akin ya maida mai duhun haske sai bed side lamp kawai dake kunne itama ta gefensa. Sai da yaja lallausan duvet insa ya rufe afafunsa zuwa ugu sannan ya auki eyeglasses insa dake ajiye kusa da novel insa dake a bed side drawer in ya saka, novel in shima ya auka. Alamar daya saka a inda ya tsaya ya sashi bu ewa kai tsaye ya fara karatu cike da son kauda komai dake cinkushe da zuciyarsa..... ___________ Kamar yanda ta saba damunsa a kowanne dare da sakwanni yau ma tsaf ta kammala shirin barcinta ta fa a saman gado. Jinta take wani free yau ita ka ai a aki babu Maanal. Sai hakan ke sakata nisha i tun azun. Yayinda tuni ta kaima uwarta gulmar fitar Maanal in da saurayi da rashin dawowar tata. Nan sukasha gulmarsu da aibanta Maanal in wai tana can an kaita hotel yawon fasi anci dai aka fake fa dubiya. Bayan sun kammala wayar ne tai abubuwan da malam ya bata tai shirin barci shine ta auki waya. Kai tsaye data in ta ta bu e. First WhatsApp ta fara shiga, duk da ta fahimci kamar bai cika damuwa da WhatsApp in ba sam. Amma tanan take saurin gane idan yana online. Koda yake da wahala ma kaga ya kashe data shi kam. Yanzun ma dai kamar yanda tai fata yana online in, cike da farin ciki ta tura masa sallama da gaisuwa kamar yanda ta wajabtama kanta a yanzu. Ganin fin minti biyar babu amsa ta shiga masa WhatsApp call. Amma har ya kashe ba'a amsata ba. Fita tai ta koma ta tura masa ainahin massege, nan ma mintuna biyar shiru. Sai tai direct call kawai tana fatan ya auka koda bazai ce mata komai in ba kamar yanda ya yi mata. Dan data taki sa'a ya auka har sau kusan uku data kira shi, sai dai daga sallama da amsa mata gaisuwa