Sashe 61
Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
masa wannan kiran tsagerancin. Yanda ya kama girmansa haka suke tsantsar girmamashi ako ina daga samansu har asa. an saurin shan gabansa da tayi ne ya sakashi kallonta a karo na farko, murmushi ta sakar masa da aga masa yatsunta biyu cike da iyayi ta ce, Please boss da kai fa n..... ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 *_WhatsApp channel_* https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ______________ *TALK WITH SIDDEEQAH* Operation Ciniki Dole 08149588205 Ni Olayyah na shiga uku na kwashe kudi na saro kaya domin in fara kasuwanci online, na gaji da zaman sai Yalla ai ya bani kudin kashewa, kullum ni ce koma baya cikin danginsu, dukda yana kokarin sa, amma dai gwara in nemi na kaina kodan yan uwa da iyaye. Amma bari in kira Besty nah Huriyyah nasan zata samu maganin wannan damuwar tawa. Tunda na kira Huriyya na fa a mata abunda ke hanani Bacci ta fa a mun wani sirri da ya girgizani. Wato ashe itama da ta fara business online kuma bata ciniki amms tunda aka bata number din Coach Saddiqah komai ya fara tafiya daidai a kasuwancin ta ( Talk with Saddeeqah). Tunda ta shiga OPERATION CINIKI DOLE ONLINE BOOTHCAMP komai ya warware mata ciniki babu kama hannun yaro. https://wa.link/8al2f0 Ai ba shiri na nemi Coach Saddiqatu nima domin in shiga tsarinta na Saddeeqah Biz Growth Academy. Kuma Alhamdullilah ina shiga nafara ganin canji a business dina, har ma sabon online business na bu e daga cikin abunda na koya a Operation Ciniki Dole Online Boothcamp. https://wa.link/8al2f0 Gaskiya wanda ya koya a wurin wararriya ya huta domin ko dubu 100,000 akace in biya in shiga OPERATION CINIKI DOLE ONLINE zan biya domin amfanin da na samu cikin Boothcamp bazan iya fa aba, gashi yanzu na samu na sayi machine din delivery na maida daki guda shago cikin gida na. Hurayyah ta taimaka da ta ha a ni da Coach Saddiqah. OPERATION CINIKI DOLE ONLINE ya bani damar yin ciniki yadda ya kamata ba tare da wana damuwa ba. Indai kina business ko kina son ki fara Operation Ciniki Dole Online Boothcamp shine ajin farko da Coach Saddiqah zata rike hannun ki ta nuna miki duk wani sirri da dabaru na kasuwancin online. Daga rashin ciniki zaki koma sold out domin kuwa zaki dinga yin 6 figures monthly, in kin shiga OPERATION CINIKI DOLE ONLINE BOOTHCAMP baki ga sauyi mai kyau a business dinki ba za'a maida miki kudinki bayan 90days. Da Naira Dubu Goma kacal Pre-lunching Price zaki samu damar shiga OCD.( Kina biya zaki fara kwasar ilimi) Zakuma ki iya jira sai 20th January ki biya Naira Dubu Ashirin. ____________ ........Yanda ya wani kalar zuba mata mayatattun idanunsa masu kaifi da cikar kamala yasa zuciyarta girgizawa. A take harshenta ya fara rawa, sauran abin fa ar tata ya kama gabansa. Sai ta koma in ina da rawar lips. Komai baice mata ba ya ra ata ya wuce abinsa. Da yar AS insa dake kallon komai ya iya danne dariyarsa. Dan shi kam dariya ma Huznah ke bashi. Da tasan manyan matan da suka sha gwagwarmaya da fa i tashi akan boss in nan nasa da bata wahal da kanta ba. Amma dai zai cigaba da bin series in domin ganin inda zai kasance the end. Shine ya bata wajen zama sannan ya wuce massalaci shima a gurguje dan har an tada salla. Maimakon itama tayi hankalin cewa zataje tai sallar saita gyara zama a lallausar kujerar dake a office in AS in. Ta ora afa aya kan aya suna charting da sabuwar awarta Nurry dake bata shawarwarin yanda zatai da AA in yau, dan tun jiya ta juye mata komai sai dai bata sanar mata wanene shi ba. Gefe kuma tana yi da Yaseerah itama dake ara arfafata... Kamar yanda ta saba ana idar da salla arin komawa kan aikinta tayi, ba kamar sauran daketa tururuwar wucewa cin abinci ba. Cikin an sauri Yaqub ya cimmata, jin mutum a kusa da ita ya sata kallon gefen nata. Sai ta an sauke ajiyar zuciya ganin Yaqub ne. Gaishe shi tayi kamar yanda al'adarta take ba in har tai kowacce salla zata gaida na kusa da ita. Shima sai ya amsa da kulawa yana murmushi tare da tambayarta miyyasa bata son zuwa cin abinci. Murmushi kawai tayi ka an, kamar bazata amsashi ba ta dai bu e baki da yar dan an miskilancin na kusa ta amsashi da, Ina zuwa da nawa Murmushi kawai shima yayi, daga haka suka cigaba da tafiya a jere. Sai dai bawata magana ma suke ta kirki ba, amma duk wanda ya kallesu sai ya sake kallo, harda masu ar gulma akan an kusancin nasu daya fara bayyana kansa ga kowa musamman a kwanaki biyun nan. Sunzo gab da shiga akai kiran wayar hannun Maanal. Tsayawa tai tana kallon mai kiran, RK in ne ba wani ba, dan haka ta koma gefe tana amsawa. Shima Yaqub sai ya tsaya jiranta. Cikin takunsa na asaita yazo ya gitta su, sai dai kamar ance Maanal ta kalla sashen da yake kawai ta hango wata shegen harara daya zuba mata. Baki ta an murgu a da kauda kanta gefe ta cigaba da wayarta, dan zuwa yanzu tana an jin nutsuwar tarayyarta da RK in, duk da bata bu atarsa a matsayin da shi yake kallon kansa a gareta, bama shi ba kowanne namiji ita bata bu ata. Basu wani jima a wayar ba sukai sallama dan shima zai shiga theater yace. arasa shiga sukai ita da Yaqub, sai dai tana zama ta samu kira daga office in AS in CEO wai ana nemanta. Rasama abin fa a tayi, amma sai ta mi e tana rufe an bowl in data zubo snacks da zataci. Koda ta iso tayi mamakin ganin Huznah zaune har yanzu, sai dai bata nuna ba ko'a fuska ta isa ga AS in. Phone in gabansa ya daddana tare da kaiwa kunne alamar kira, an an jima ba'a aga masa ba, ana agawar kuma cikin girmamawa kamar yana gabansa ya furta, Sir gata tazo an shiru yay alamar saurare, sai kuma ya gya a kai yana fa in, Okay sir . Yana ajiye kan wayar ya dubeta fuskarsa da murmushi. Sister Maanal ki arasa ciki Kanta kawai ta gya a masa. Yayinda Huznah ta mi e ranta a ace. Wane kalar rainin wayo ne ina zaune ina jira kace wata ta shiga kuma? Cikin girmamawa ya ce, Am sorry Mss. Ita in staff inmu ce, ganinta nada banbanci da ke. Sannan kiyi ha uri boss baya son hayaniya sam. Musamman a irin wannan lokacin. Hararar sa ta an yi, yay mata murmushi da fa in, Kiyi ha uri idan ya bada umarnin ki shiga kema zaki shiga Tsaki kawai taja masa ta koma ta zauna. A ranta tana jin zata iya kwana a wajen har sai ta samu izinin shiga wajensa yau. Dan ta bakin Nurry sai ta bu e masa wuta da gaske kafin ta samu kan guy in nan. Zafin kansa yayi yawa da fa in rai..... Kan Maanal a asa ta shiga office in, yana zaune a rukunin kujerun office in masu laushi da yawun kallo. A one sitter yake zaune afa aya kan aya, sai novel dake hannunsa, gefensa akan coffee table glass bowl ne cike da fruits nau'i daban-daban masu tsafta da yawun kallo. Sai bottle na ruwa an zuba wani a kofin. Har ta araso kusa da shi amma akwai tazara a tsakaninsu bai nuna yasan da shigowar kowa ba. Yayinda ita kuma idonta ke akan bangon book in hannunsan. Dan ta jima tana neman novel in amma ta gagara samu, har ku i ta biya dan a kawo mata shi amma har yanzu shiru. Sai kuma gashi yau ta gani a hannun wannan mutumin. Duk abinda take yana kallonta ta gefen ido, amma bazaka fahimci hakan ba sai ma karatunsa da yake yi hankali kwance. Yawu ta an ha iye tare da gyara tsaiwarta ta ce, Good Afternoon sir. Gani, ance kana bu atar gani na Shiru bashi da alamar tanka masa balle motsawa, sai da yaja fin mintuna biyu sannan ya ago yana mai kai hannu ya gyara zaman gilashinsa da yau, sai ta samu kanta da kai hannu itama ta gyara nata. Zuba mata idanunsa kawai yayi, dai-dai ya ago suka ha a ido. Da sauri ta janye natan tana wani du ar da kai na girmamawa. Shi kam kallonta yake kawai daga sama har asa, har ta fara jin gundura da kallon amma batace komai ba. Sai da ya gama kalleta son ransa sannan ya auke idanunsa, cikin muryar nan tasa asa- asa ya furta, I need a drink Karon farko ta zuba masa ido kai tsaye itama, sai kuma ta kalla bottle water in gefensa fuskarta na ara tsukewa. Kamar zatai magana sai kuma mita tuna ta bar wajen. Kai tsaye fright in office in mai yau sosai ta nufa. Koda ta bu e sai tai kasare tana kallon komai. Cike yake da kayan drinks kala-kala. Sai fruits suma kala-kala kowanne anyi packaging insa. Haka kawai ta samu kanta da ta e baki, batare data zauna tantancewa ba ta auka aya ta dawo inda yake. Sai dai me tana ajiyewa batare daya kalleta ba ya furta, Bana shan wannan . Komai batace ba ta juya ta ajiye ta akko wani. Shima tana kaiwa zata ajiye ya sake furta, Changes someone . Nan ma batace komai ba ta juya ta ajiye ta sake akko wani. Shima haka ya ce mata baya so. Cikin wani irin takaici da jin zafi ta juya, sai kuma ta tsaya cak batare data kallesa ba ta ce, Which one do you