← Book details Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 52 OF 104

Sashe 52

Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ni wlhy gaba aya kin hatgitsani Didi wai dan ALLAH da gaske kike yi? Humm Amaal wlhy nima a hargitsen nake. Kema kin san bazanyi miki wasa da wannan zancen ba Tofa wannan fa shi ake kira da rikita-rikita. Kenan fa idan lissafin yayi dai-dai Rafeeq Uncle in Ajwaad ne? Amma ya akai bamu san Rafeeq ba duk yanda yake da kusanci da Oum haka? Nima wannan tunanin nakeyi, sai dai kuma wani abu yazo raina. Kin san iyayen Oum na ainahi a lokacin basa Nigeria kamar. Idan baki manta ba munta a jin tana sanar ma Ammie ri onta akai a gidan Alhaji Abdulkarim Sardauna. Kingako kenan Rafeeq a lokacin baya Nigeria. Tab in, UBANGIJI mai hikima. Didi ni wlhy ma sai yanzu nima wani abu ke dawo min a rai. Kin manta randa muka fara gabin Hajiya Majdiya nake cemuku kamar tana min kamanni da wani amma na manta mai fuskar. Ke da Ammie kukace na cika wale- wakwalen cewa mutane na kamanni da wasu. To ALLAH kamanin Oum na gani a tare da ita Ya ALLAH, tabbas anyi haka kuwa Amaal. Kigafa wani al'amari mai ban mamaki, an rabu amma ashe ana tare da juna ta inda sam ba'a sani ba. Ni yanzu ma yaya zamu tunkari Ammie da zancen nan Amaal? Abinda nake hasasowa a zuciyata kenan, Ammie zatai matu ar farin ciki. Sai dai kuma Auta Didi, ita nake tausayi da tunani a wannan ga ar, dan dole ne ayan biyu, rabuwa da Rafeeq duk da dama bawani ta amshesa bane, sai kuma auren Yazeed Humm Amaal kenan, na fahimci kumafa har yanzu kun kasa fahimtar Ajwaad na'a zuciyar Auta daram, shiyyasa ta kasa amsar kowane namiji a rayuwarta. Abinda ya faru ne kawai ke danne soyayyar da tsiya-tsiya. Na sani Didi, sai dai kema kin san kafiyar Maanal. Kin san idan har tace tabar abu tofa ta barsa in kenan, kuma shi kansa Rafeeq ala arsa da Ajwaad sai shi zaisa ta rabu da shi rabuwa ta gaske a yanzu. Kinga kuwa babu wata mafitar data rage mata kuma sai na auren Yazeed, dan dama shigowar Rafeeq in rayuwarta ne ka ai hope in mu. Babu shi kuwa da kunya a tunkari Daddy da batun in auren ansa ko? Wato Amaal wannan batun na bu atar zama gaskiya. In sha ALLAHU next week zan shigo kd. Badan ma Oum in tace gobe zata shigo nan ba da goben zanzo. Hakan ma yayi ALLAH ya kaimu, dan nima ban jima da zuwa Abujan bane, yanzu ko nace zanzo sai Abban Munaya yata mita. Ai yama yi ari, tsakanin nan kunsha zarya sosai. Ki bari zan shigo in kawai. Bara naje kin san ar iskar yarinyar nan na nan gashi babu su Maanal sai Linda kawai, da safe mayi waya Okay ba damuwa ALLAH ya tashemu lafiya .... ________________ Ranka ya da e nazo ne domin sanar maka sakamakon binciken ne daman Rabilu da wuri haka har komai ya kammala? Ai naga kamar kana bu atarsa ne da wuri ranka ya da e shiyyasa nima nai himma Dariya irin ta manya Sen.. Bukar Kaugama yayi, cike da jin dadi ya ce, Lallai Rabilu kana son cin mota ashe kuwa Wani kalar da i ne ya mamaye fuskar Rabilu. Bakinsa a washe matu a ya ce, To ALLAH ya cidani ranka ya da e. Yarinyar dai sunanta *_Maanal Habeeb Giro_*. A gidan Alhaji Sadeeq Busam take zaune, dan matarsa yayarta ce uwa aya uba aya. Sai dai bawani ta da e a gidan bane bama, duk da dama tana yawan zuwa tai hutu a wasu lokutan. Tana aiki a companyn Mawaad ne...... Oh! Kace shegen takema aiki shiyyasa ashe? Senator ya fa a cikin katsesa. Eh tabbas a kamfaninsa take aiki, amma bata wuce ma 3 weeks da farawa ba. Kuma an tabbatar min yaron wajen Doctor KK ne ya samar mata aiki kuma koda yaushe suna tare da shi ma, yanzu haka zancen da nake maka ya auke ta zuwa can gidan Ambassador Aliyu Darma an gidan Doctor Kasheem Kura?! Eh kwarai ranka ya da ......... ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 *_WhatsApp channel_* https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ______________ https://chat.whatsapp.com/KU8Mqd2Mo530Pc14hc7QOG *ROYAL JELLY* *(MAIDA TSOHUWA YARINYA)* Wani kayan sai amale wannan supplement shi akecema maida tsohuwa yarinya ita Kuma yarinya ta koma jaririya Ina kuke Mata masu aji waanda sukeso suga suna walwali kamar tauraro toh gafa dama tasamu kiyi washar washar abinki..... Royal jelly nasa jikin mace yayi glowing mace jikinta yayi Kamar tangaram Royal jelly natsoro da gashin mace yayi kyau Royal jelly na gyara mace ciki da wajenta royal jelly na fidda shape din mace... Royal jelly na Hana fatar mace tamukewa , yasa tayi looking fresh Yanasa mace yayi looking under age dinta kiji ana wacce ke kullun kamar wata budurwa Royal jelly nakara hasken Ido yakuma gyara gashin ido Royal jelly na tsirar da farce da kwarinshi... Idan kinji ana maganar glowing to kici birki a royal jelly Haseer supplements ta kawo muku supplement kaloli sai wanda ranki keso hajiya a cikin farashi mai sauqi Phone: 08038796871 _____________ .......... Alhaji Aliyu Darma ba shike auren babbar iyar Dr Kasheem Kura ba kuwa? Eh shine, kamar ma itace ta haifi shi yaron nan AA Darma in ai Okay! Ok! Ok na gane. Yanzu ita yarinyar minene aikinta a kamfanin? Eh wannan ne dai nake kan bincike ranka ya da e. Amma in sha ALLAHU a cikin satin nan zan kammala shima. Na fara kawo maka wannan in ne dai Ba damuwa Rabilu, hakan ma kayi ari. Amma ina son ka binciko min ainahin mahaifin yarinyar shima To ranka ya da e in sha ALLAHU an gama. Wannan itace lambar wayarta Ok ka samu Oler a waje zai baka ku in zuba mai Nagode sosai ALLAH ya ara girma da aukaka Ranka ya da . Rabilu ya cigaba da jera godiya kamar ba gobe... Yana ficewa Sen.. Bukar yay wani murmushin asaita, tare da shafo sajensa da furfura ta gama yima awanya. Tabbas love at first sight ne ya shigesa na yarinyar nan. Dolene ta shigo a cikamakin matansa uku matsayin ta hu u, koba komai ya samu ta sakawa a gaban mota dan amaryarsa ya fahimci itama yara sun fara tsofar da ita. Dan ta bari iba ta fara zama mata, shiko sam baya aunar mace tayi iba, hakanne ma ya sakashi ara aure na biyu saboda uwargidansa itama haka ta zama rabkekiya, yayi yayi suje a rage mata iba ta i, sai kawai yayi ta biyu. Itama in dai kwana biyu ta ibe masa. Haushi ya sashi auro ta uku, amma abin mamaki itama yaga yanzu ta akko hanyar yin ibar, to gara tun kafin ma suje ga hakan yayma tufkar hanci. Dan Maanal zatai dai-dai da ra'ayinsa, gata aramar yarinya. Murmushi ya sake saki, yana jin kamar ya tashi ya fara taka rawa. Dan babu abinda yake sai siffanta surar Maanal a zuciyarsa...... Tofa, Maanalu sarkin farin jini, ga shuger daddy mun samu ___________ Tsaye yake kawai ya zubama harabar gidan ido hannayensa duka a cikin aljihun ba in wandonsa. A kallo aya zaka fahimci yayi matu ar yin nisa a duniyar tunani. Dan har Fawzan daya shigo sashen nasa ya iso inda yake babu alamar yasan da shi. Sai da ya kai hannu saman kafa arsa ya an bubbuga sannan ya juyo... Murmushi Fawzan yay masa tare da masa alamar minene? da idanu. Sake tsuke fuska AA yay tare da kauda kansa ya ce, Nothing aramar dariya kawai Fawzan yayi yana mai girgiza kansa. Sai kuma ya matsa jikin arfen balcony in ya jingina tare da har e hannayensa a irji shima ya zubama AA in idanunsa. Auta kenan, kai kasan ko zaka oyema kowa kanka banda ni nan. Dan na sanka fiye da yanda nasan yunwar cikina ai ko? . Ya are maganar da wani age gira sama. Idanu AA ya lumshe tare da bu ewa duk a lokaci guda. Kamar zai yi magana sai kuma ya maida bakinsa ya tsuke. Murmushi Fawzan ya saki sai kuma ya juya ya kalla inda idanun AA in suke kallo, flat in Oum ne dan haka ya sake maido kallonsa ga AA in. Ajwaad nasan har yanzu kana sonta, ba kuma zaka ta a daina sonta ba. Wannan dama ce ta biyu ALLAH ya sake baka, duk da nasan damar tazo da alubale masu yawan gaske. Ka manta da abinda ya faru a baya domin addararku ce kai da ita, babu wanda ya isa hana faruwarta. Tun kafin Uncle Rafeeq yay wuff da ita kasan mai yiwuwa, dan yanzu 2025 muke ba shekarun baya da suka shu e ba, wannan Maanal in ba wadda ka sani bace a baya, dan tabbas Uncle Rafeeq shima yana sonta sosai..... Da arfi AA ya rumtse idanunsa da suka sake ka awa, tare taune lip insa. Kalmar _Sonta..._ in nan na sukarsa. Fawzan ya cigaba da fa in, Sai dai hakan ba yana nufin kai bazaka nuna taka bajintar ba, sai dai ka sani wannan shiru-shirun naka fa da miskilanci dole ka ajiyesa gefe ka koma mata Bestien ta nada da kukai wasan uruciya tare, mai tare mata fa a, mai damuwa da damuwarta sama da kowa. Dan bana raba ayan biyu har yanzu kana nan daram a zuciyarta itama. Nasan Oum zata baka goyon baya ari bisa ari. Sai kuma alubale na biyu batun Nuratu, kasan dai su Abbah sun fara magana, akoda yaushe kuma zasu iya kai ku i idan har baka kawo za inka ba kamar yanda sukace. Dan haka sai kaje kayi tunani kafin lokaci ya ure maka. Ina maka fatan nasara . Ya are maganar da
Chapter 52 · 0% Book details