Sashe 70
Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 4 min read
lips inta idanunsa har adams apple insa na an motsawa a ma oshinsa. Wani irin takaici ne ya sake ratsa Maanal. Tai wani irin juyowa da rinannun idanunta da suka juye lokaci guda ta saukesu a kansa. Slowly shima yaja nashi dake kallon lips inta ya daidaitasu a cikin natan. Kallon cikin tsakkiyar idanu sukema juna. A hankali a hankali na Maanal suka fara yalli alamar taruwar hawaye. Wani an iskan murmushin gefen baki ya saki yana sassauta girman idanunsa dake cikin nata. Tamkar wanda akama dole ya motsa lips da Muryar nan nasa can asa- asa kamar abin dole ya furta, Because you need me Never! Har abada kai baka cikin abinda rayuwata take bu ata Ajwaad Wani an killer Smile ya saki yana mai janye idanunsa gefe, fin sakan biyar sannan ya sake juyo da idanun nasa a kanta. Really! You don't need me in your life? Kana tantamar hakan ne? Ta fa a a zafafe. Sosai ma kuwa? Inda har ba ya bu atata in you life kuma da baki cigaba da ajiye wannan ba . Ya are maganar yana bu e tafin hannunsa wani sliver agogo ya bayyana. Kallon agogon take zuciyarta na bugawa da arfi a cikin irjinta, agogonta ne fa, agogon da ta saka a randa zasuje Zaria ita da Ammie da Yaya Yazeed da Amrah. Tabbas tasan ta ciresa a hannunta, daga haka bata sake tuna ina yake ba. Kai hankalinta ma sam bai kai garesa ba sakamakon ha uwa da RK da tai acan ya harmutso ta..... Ya katse mata tunani cike da son tunzurata. Harararsa kuwa tayi ta auke kanta gefe batare da ta ce komai ba. Murmushin sake samun nasara ya saki ka an yana wani ance idanunsa a kanta. Wannan pretending in naki ya isa haka. K Bestyn AA ce har yanzu, ko ki yarda ko karki yarda idanunki na nuna hakan ga kowa...... Wani irin wurgar da littafin hannunta tayi, a bazata kawai ta ganta a gabansa ta dirgo daga gadon. Wani irin lumshe idanu yay ya sake bu ewa sakamakon shigar amshinta mai da i cikin hancinsa. So yana matu ar son traditional perfumes, zai iya cewa ma itace ta koya masa amfani da su ita da Oum.......... ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 *_WhatsApp channel_* https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ______________ ........Akan yawawan afafunta da umbunan ke a gyare fes-fes suna yalli ya saukesu. Kafin ya tafi da kallonsa har saman ba in wandon data saka irin mai manne jikin nan, yana gab da gwiwarta rigar asibitin ta bayyana, itace har zuwa sama fara da igo- igon jaa, tsabar neman magana da salon iskanci ya wani sauke a saman irjinta ya kafe wajen da ido tare da an datse lips insa. Da sauri ta koma saman gadon taja bargo ta lullu e jikinta gaba aya tana furta, ALLAH ya isa wlhy da mun kallon da musulunci ya haramta Murmushi yay mai fidda an sauti sai dai sam ha waransa basu bayyana ba. Sai kuma ya ta e bakinsa cikin halin ko in kula ya furta, Daga baya kenan. Idan kin manta bari na tuna miki na san komai A to Z tun kan ki zama abin kallo. Ko kin manta wannan hannun ya miki wanka, ya wanke miki pupu, ya share miki majina, ya wanke miki pants, ya wanke miki blood na period. Ya..... That's enough malam. Kuma ka bar akin nan tun kafin na maka ihu wlhy. Murmushi ya sake yi yana ta e baki da wani age gira. Babu alamar zai ma motsa balle yayi abinda tace in. Saima cikin tsareta da idanunsa da suka ka e ga jijiyoyin kansa duk sun sake fitowa. Muryarsa can asa ya ce, Ke baki gajiya da fa a? Why are you being stubborn ne? Harara ta balla masa da fa in, Anyi fa an da taurin kan, in baka son a maka ka fita rayuwata mana Sai da ya an lumshe idanu ya bu e akanta. Yanda yake mata wani shegen kallo tamkar idanunsa zasu narke a kanta ya saka tsigar jikinta tashi, kauda kanta tayi gefe da sauri, shi kuma ya an ciza lips insa yana wani jan numfashi a hankali.