Sashe 75
Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
suka saki sosai da dj insu da suka tanada. Kafin a an sarara a shiga bu e kaya, masu video nayi, masu hotuna nayi, masu gu a nayi harda awayen amarya. Dan babu kunya hatta amaryar ma tana a gidan abinta sai washare baki take da jin kanta sama ololuwa, dan tasan ita kam ta wuce tsara sai dai ta taya an baya da addu'a kuma, amma 2025 kam tata ce... Tukuyci na miliyan ashirin aka bama an kawo lefe suma da tarin kayayyakin snacks da akai packaging, sai drinks da ruwa katon-katon, dambun kaji, danbun jan nama, soyayyu da gasassun raguna a yafe guda biyar. Lallai wannan al'amari ya kai duniya tasan da shi. Dan kuwa ba garin Kaduna kawai ba duniya ce ta auka sakamakon yanda komai ke yawo daki-daki a media tako ina. Dan hatta tarbar da suka samu da shagalin da akai a gidan Aunty Sabuwa shima anata orawa. Hakama tukuyci da kayan alatun da aka ma are musu motar da ta kawo kaya shima dai duk an ora. Hakan ya sakama jama'a kwa ayi da shirin son ganin yanda wannan shagalin biki zai kasance na warya tabi warya. Wanda kuma suka san ainahin waye uban amaryar dan bai kai ko kwatar dukiyar uban ango Alhaji Usman Chalawa ba nata mamakin hidimar da su ma su Aunty sabuwar sukayi. To kowa dai na son yaga yanda za'a kwashe kam, dan in dai har kawo lefe kawai duk akama wa an nan hidimomin ai taron biki kam dole ko mu an kallo mu kasance a cikin shirin shan kallon ( lolz).... ______________ Sosai kasancewar su Oum a asibitin ya an ragema Maanal nauyin da zuciyarta tayi. Dan ma hankalin Oum in ya rabu biyu saboda AA. Dan shi ma bayan Doctor ya dubashi sosai sun an kwantar da shi amma yace na yini ayan ne kawai. A wannan yanayin Shahidah ta iso asibitin ta samesu. Tayi farin cikin ganin Oum sosai. Kasancewar an hana kowa zama a akin da AA yake dan suna son ya samu barci sosai duk sai suka tare anan akin Maanal in. Sai bayan sallar azhar da AA ya farka Oum ta nufi can. A lokacin ita kuma Maanal ta samu sallama. Koda suka gama tattare kaya zuwa mota Shahidah tasa Maanal gaba tai domin duba AA. Bata so hakan ba, sai dai bazata iya musu da Didinta in ba. Musamman daya kasance RK na tare da su ne. RK ne ya fara shiga bayan yayi knocking an bashi izinin shiga. Sai Maanal, Shahidah a arshe. Oum na zaune a kujera, shi kuma AA na kan gadon ya jingina da filo Oum zata fara bashi abinci a baki, sai faman ata fuska yake alamar baya son cin abincin ko kuma duk ciwon ne oho masa. Plate in abincin Oum ta ajiye tana kamo hannun Maanal da fa in, Masha ALLAHU an matana anyi sallamar dai? Kai Maanal in ta jinjina mata a an shagwa e. Ita kuma tayi murmushi da fa in, To Alhamdullah, ALLAH ya ara lafiya yasa kaffara ne. Amin RK da Shahidah suka amsa da shi, kafin Shahidah ta maida hankalinta ga AA daketa kallonta. Duk da yasan dama zai iya ganin nata, amma sosai mamakinsa ya bayyana amma ya gagara iya cewa komai. Wannan ba komai bane daga halayensa, dan haka Shahidah bata damu ba, sai dai zafinsa da suke ji tun na shekarun baya akan ar uwarsu taji yana taso mata. Komai dawo mata yake kamar yanzu ne yake faruwa. Da yar ta iya dannewa ta tambayesa jikinsa. Karan farko yay an murmusa, irin guntun murmushin nan mai tabbatar da unar zuciya. Tabbas yaga tsanarsa a bayyane akan fuskar Shahidah, hakan na nufi har yanzu suma basu mance komai ba, basu mance abinda ya faru ba suna ri e da shi a ransu fiye ma da Maanal. Baiga laifinsu ba, dan ko shine hakan zai yi, amma inama zasu fahimcesa kamar yanda Oum ta fahimcesa bayan ya zauna da it..... Maganar RK ce ta katse masa tunaninsa, ya an kallesa sai kuma ya janye idanunsa yana jinjina masa kai. Baya son sakama ransa tsanar an uwansa kodan daraja da kimar Oum, amma tabbas zafinsa yake ji, kishinsa yake ji mai tsanani akan Maanal. Ta yanda ya gwammaci ya dinga masa shiru akan abubuwa da dama fiye da yin magana. Sai yanzu Maanal da tunda tai masa kallo aya bata ara ba ta furta, Ya jiki? . Daga haka tai shiru. Shima sai bai amsa ba, ya dai ago idanunsa ya kalleta kawai. Yana arin janyewa akai knocking ofar. Shahidah ce ta amsa sannan ta bada izinin shigowa. A hankali aka turo ofar, yana sanye cikin lallausan farin yadi da yay masa matu yawu, sosai kamanninsa da AA ke a bayyane, ta fuska da abi'u. Sai a shekaru ne kawai suka banbanta da hasken fata. an ja yay ya tsaya turus yana kallon Shahidah da itama take kallonsa, sai kuma tai saurin kauda idonta. Shima janyewa yay ya maida ga Oum, sai kuma ya sake waresu akan Maanal da itama take kallonsa. Cikin kasa daurewa ya ce, Oum kinga mi nake gani? Murmushi sosai Oum ta saki mai ciwo, sai kuma ta jinjina kanta da fa in, Na sani Fadeel. Shahidah ce da Lillyn ka Wai da gaske ne kenan? Yanzu kam har sai da hakwaran Oum suka bayyana a waje, sai kuma hawaye suka ciko mata idanunta. Da yar dai ta iya dannewa ta sake bashi amsa........ ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 *_WhatsApp channel_* https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ______________ .......Matu ar mamaki Babban Yaya ya shiga da jin komai daga bakin Oum da RK. Sai satar kallon Shahidah yake da jinjina mamakinsa akan canjawar Maanal. Ta ara tsaho duk rashin jin nan da rawar kai babu yanzun. Hakan ba abun mamaki bane ba, musamman idan aka tara yanda abubuwa suka kasance zama a iya ganin fiye da hakan daga Maanal. Nan fa ya tasa Maanal da tambayoyi har ma da Shahidah duk da shi in ba gwanin yawan magana bane ba. Maanal ce mai amsa masan, dan itama Shahidah tana amsa ai ne. Itafa Family in nan idan ta cire Oum a ciki da Fawzan da Abah da Mamy bata jin sauran a ranta yanzu. Sai ma wani kalar zafinsu da take ji, amma darajar Oum yasa taketa arin dannewa dan Oum ta cancanta. Ana cikin hakan sai ga Fawzan shima ya iso, bayansa matarsa ce Nibras, sai Saheeba matar babban Yaya hannunta ri e da ar budurwar yarinya mai tsananin kama da su Babban yayan. Sai budurwar yarinya yawa a arshe biye da su hannunta auke da irin box in nan da ake saka kayan abinci. Ambatar sunan Lilly da Shahidah da Fawzan yayi ya saka Saheeba kallon sashen da sauri. Kallon ido cikin ido sukaima juna da Shahidahn. A take fara'ar fuskar Saheeba ta ace at. Itako Shahidah ta janye nata cike da basarwa tana bama Fawzan amsar maganarsa. Ita dai Nibras bata sansu ba a zahiri. Amma sunayen da aka ambacesu da shi ya sata tsatstsaresu da idanunta, dan ta an san labarin dangantakar tasu da familyn Darma a wajen mahaifiyarta. Sai dai kuma bata da tabbacin wa an can in ne ko wasu daban. Ita ko budurwar data shigo a arshe gaba aya hankalinta naga AA ne. Dan tuni ma ta kai gaban gadon babu ko kunya ta zauna a kusa da shi. Sai dai hararar daya jefa mata ta sata mi ewa tsaye zambar tana fa in, Sorry Yaya Komai baice mata ba, ita kuma bata nuna damuwa ba ta an rissina tana gaisheshi da tambayarsa jikin nasa. Sai kuma ta jawo kujera dake can jikin ayan gadon dake a akin dan gado biyu ne Naufal na barci a wajen ta zauna kusa da shi sosai. Dai-dai nan Shahidah ta mi e tana fa in, ALLAH ya ara lafiya bara mu wuce Maanal ta samu ta huta. Wani irin agowa budurwar mai suna Nuratu tayi jin sunan Maanal a karo na farko. Sai a yanzu ta kalla Oum kasancewar Maanal in na'a jikin Oum kamar ar mage. Tabbas bata san Maanal ba a zahiri itama a wancan lokacin na uruciya dan ita ta rayune ba'a gidansu ba, yayar babansu ce ta ri eta suna zaune a Lagos. Bayan rasuwar mijinta ne suka dawo Abuja, amma tasan komai na labari tsakanin yarinya mai suna Maanal da Yaya AA inta. Burin ranta, da take fatan ya zama miji a gareta tun a randa ta fara tozali da shi a Lagos. arin tuna inda tasan fuskar Maanal take yi, dan haka ta kafeta da idanu. irjinta ne yay masifar bugawa lokacin da suka ha a ido da Maanal dake mi ewa Oum ri e da ita. Sarai Maanal ta ganeta ita, hakan yasa ta janye idanunta cike da basarwa. Itako Nurry ta kasa janyewa dan ta gane Maanal itama, itace yarinyar da suka ha u a wajen saloon ranar Sunday in data gabata. Jitai jikinta kawai ya fara rawa, zuciyarta na bugawa da sauri-sauri saboda tsoron abinda take hasashe, cikin rawar murya da su utar baki ta furta, Wai itace Manaal in da nake jin labari a gidan su Mamy na Kano Aunty Saheeba? Ba Saheeba data ambata ba, hatta su Babban yaya sai da suka dubeta, shi kansa AA wani kalar mugun kallo ya zuba mata ita da yayar tata Saheeba duk da matar yayansa ce. Sai kawai jikin Saheeba da Nurry ya kama tsuma. Cikin daburcewa Saheeba da kallon rashin mutuncin da Babban yaya ke jifanta da shi gana AA a gefe ya gama rikitata ta ce, Wlhy ni ba wani bad abu na sanar mata akanta ba.