← Book details Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 104

Sashe 11

Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

akin. Zasu iya zama sa'anni dasu Maanal, tayi yau cikin lass da nake yautata zaton ankonsu kenan dan ammata da yawa na dashi a wajen bikin. Tafawa suka an yi da Amrah alamar sun san juna sosai sai kuma ta an zunguri Maanal cike da tsokana ta furta, Kurman Ammie . Hararta Maanal ta an yi duk da ba wani sabo sukai ba gas kiya, dan ko gidan sukaje iyakar Maanal in da su gaisuwa ne. Cikin dariyar da suke ta gaida Ammie, yayinda Amrah ke fa in, Amma fa sunan nan ya dace da ita sosai, Najwa kin iya saka suna ALLAH Dariya Ammie da Hajiya Majdiya suka sake yi. Nan dai suka cigaba da tsokanar Maanal ita da Amrahn. Bayan sun tsagaita ta dubi Maman nata tana fa in, Ummy Uncle Rafeeq fa ya iso Oh Masha ALLAH har ya araso, da'alama gudun nashi na tsiya yayi kenan. Yana ina? Na kaisa aramin falonki wai yunwa yake ji, sai yaci abinci zai fita wajen aurin aure ar dariya tai da fa in, Acici kenan mala'ikun tauna. Ga key dama na ha a masa abincin ai. Idan kin auka ki rufe min kitchen in, sai ya gama sai nazo mu gaisa Amsa tai tana mi ewa, sai kuma ta kalli su Amrah, Ku taso muje kunzo kun unshe a nan. Amrah karfa ki bari Maanal ta koya miki halinta Da sauri Amra ta ce, Da naga takaina. Maanal fa ko maijego bazata fa a mata zaman aki ba, magana kuwa yakan iya sati batayi da kowa ba Hararar su Maanal tayi batare data motsa ba ko yin magana. Ganin haka suka fahimci bazanje ba. Dan haka Najma tai saurin kai ararta wajen Ammie. Ammie kinga wai bazata ba Kallon Maanal Ammie tayi dole ta mi e badan taso ba suka fita. Kitchen in ta shiga ta auka basket in da aka shirya kayan abincin sanan suka bi wani ofa, ro onsu take akan suje kai amarya Abuja dan ALLAH. Yayinda Amrah ke bata amsa da basuzo da wasu kaya ba. Dai-dai zasu shiga take cewa baga nata kayan ba tasan zasu musu ai, kokuma idan zasu wuce Abujan su tsaya kd in su auki kayan. Shigarsu tasa babu wanda ya bata amsa. Falone arami amma yayi yau sosai cikin tsari. I'm sorry Uncle na barka kana jira . Ta fa a dai-dai tana arasawa gaban mutumin dake zaune ya an juya ma ofa baya ta yanda basa ganin fuskarsa da yau. Juyowa yay ya kallo ta inda suke cikin sigar harara, sai idanunsa cikin na Maanal. Cak kuwa ta tsaya kamar wadda aka buge mata afafu da sanda, hakama numfashinta sai da yay rawa. Shima in da wani kalar mamaki ya zuba mata idanunsa har yana an warosu waje na kasa oye mamaki. Sai yanda yay in ya saka su Amrah kallon Maanal in suma cike da tambayoyi. Lips insa ne suka an motsa a hankali ya fa i abinda ita da su duk basu ji ba. Yayinda Najma ta furta, Uncle ko ka sansu ne? Maimakon amsa mata sai ya saki wani ayataccen murmushi kawai da kai hannu ya an shafo sajensa siriri yana lumshe idanu da kauda kansa gefe. Itama Maanal janye nata idanun tayi a hankali daga garesa, sai kuma ta juya da nufin fita. Najma ce ta ri ota da sauri tana fa in, Kimma isa madam. Dawo ku gaisa. Ai mu wannan abin farin ciki ne agaremu Uncle Rafeeq da budurwa a yau Da sauri Maanal ta harareta da fa in, Aka fa a miki Basai an fa a mana ba komai ya bayyana kansa ko Amrah? . Tai maganar da kallon Amrah da jikinta duk yay sanyi. Murmushin ya e ta mata da fa in, Ai kam dai gara mu sani . Maanal zatayi magana suka ja hannunta suka arasa cikin falon dole badan taso ba. Zama sukayi ita da Amrah, yayinda Najma ta du a gabansa tana ha a masa abincin. Shiko ya zuba ma Maanal ido ko yaftawa baiyi. Ita kuma data ago taga ita in yake kallo sai ta an hararesa, shi kuma ya sakar mata murmushi. A haka Amrah ta gaishesa. Ya amsa mata cike da basarwa kafin ya maida dubansa ga Najma, cikin sigar tambaya yay mata nuni da Maanal. Juyawa tai ta kalleta itama da ar dariya a fuskarta ta ce, awayena ne kuma an uwana. Uhm yayi ya fa a yana maido kallonsa kan Maanal dai. Hakan yasa cikin dauriya da sake tsuke fuska ta ce masa Ina yini Kansa tsaye ya amsa da, Ya gajiyar tafiya? Da in amsa min waya? Jitai kamar ta ja abu ta wulwula masa bisa kai amma dai ta daure kodan su Najma, batare data kallesa ba ta ce, Hummm Shima Humm in ya fa a yana aukar spoon ya fara cin abincinsa. Oh oh mukam an sakamu a duhu, Uncle Please ka mana bayani To uwar gulma an in. Ga ofa maza kama gabanki idan na gama zan nemoki. Auntyn ma kice ta hutar da kanta ma gaisa bayan an aura auren Oyooooo!! Korarmu ma ake, kinga Amrah taso mu ware to . Tai maganar tana kama hannun Amrah suka nufi ofa. Mi ewa itama Maanal tayi dan bazata yarda a barsu su biyu ba, sai taga shima ya mi e idanunsa a kanta kamar zai cinyenta da su......... ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ______________ Abubuwan da nake saidawa Atamfofi Laces Shadda Materials Takalma Jakunkuna Mayafai Trolley Sarka da dan kunne Oil perfumes Numbers 08034469681 08135142610 Handles Instagram @ummu_mahnoor_luxuries TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries Facebook ummu_mahnoor_luxuries ____________ ........Fuska ta ata sosai kafin ta kallesa babu wasa. Kasan fa bana son irin haka ko? Kansa ya an rausayar gefe yana murmushi da raba idanunsa a kanta. Cikin ra a-ra a ya ce, Sam ban sani ba sai dai yanzu da kika fa a min Harararsa ta sake yi zata ra asa ta wuce yay saurin shan gabanta yana ara fa a murmushinsa. ALLAH idan kika ce sai kin fita tare zamu fita ne, kuma duk inda kika shiga sai na biki a gidan nan kin dai sani agowa tai da mamaki ta kallesa, Ka bini fa? Yes gwada kuma ki gani, kin dai sai ni nafi mayen arfe ai garama ki koma ki zauna kawai Kanta kawai ta an girgiza, a zuciyata tana fa in (Kai guy in nan bala'i ne). A fili kam sai kawai ta koma ta zauna a kujerar dake kusa da ofar dama anan ta tashi. Ajiyar zuciya ya sauke shima tare da komawa ya zauna a inda ya tashi. Sai da ya iba abincin zai kai baki sannan ya ago ya kalleta. Bismillah . Kanta ta girgiza masa kawai batace komai ba. Shima sai bai damu ba ya cigaba da fa in, Ina su Aneesa? Gida Ta fa a a ta aice. Kansa ya jinjina kawai shima. Sai kuma falon yay an shiru, a can asan zuciyarsa wani irin farin cikine ke awainiya da shi. Har dai ya kasa dannewa sai da ya furta, Ashe ma ni a gida nake farauta amma naita wahalar da kaina. Ya kuke da su Najma? agowa tayi na an kallesa, ganin shima ita yake kallo sai ta maida kanta ga wayata kawai. Humm zama da miskilin mutum dai sai ha uri, shike nan tunda bazaki sanar min ba. In tai wari naji. Ni bara na fa a miki nawa ala an da su to. Mahaifiyarta Yaya tace uwa aya uba aya. Nine autan akinsu, shiyyasa kikaji Najma na kirana Uncle Har cikin rai sai da taji tashin hankalin ala ar tasu. Amma sai ta dake a ta aice ta ce, Masha ALLAH Murmushi yayi da an girgiza kansa. Dai-dai nan Hajiya Majdiya tayi sallama. Amsawa yay yana mai maida dubansa ga ofar tare da bata izinin shigowa. Koda ta shigo idonta a kansu, fuskarta kuma awace da murmushi. Auta na kasa ha uri ne ALLAH, yanzu Najma taje mana da wani dadda an labari Kai wannan yarinya da gulma take aunty Cikin dariya Hajiya Majdiya ta ce, Aini gulmar tata ta biyani. Kai idan hakan ta kasance zanyi matu ar farin ciki Rafeeq. Kaga tuwona maina kenan, ALLAH ya tabbatar da alkairi dai Ko kunya Babu ya amsa da, Amin aunty. Sai kita tayani addu'a dan gimbiyar har yanzu ta i bani babban fili koda na zuwa gidane a sanni. Kuma shekara aya kenan muna tare Kai haba shekara aya fa? Wai kodai dama itace kake fa a mana ni da Aunty Babba kwanaki wadda kuka ha u a jos? Tabbas itace aunty Ikon ALLAH, ni ashema abu a kusa dani yake haka. Karka wani damu kanka Maanal yarinyar kirki ce kamar yanda kake mutumin kirki. Na tabbatar itama zata soka Ko kunya babu ya kalli Maanal yana wani age gira da fa in, Wai haka? Da sauri ta auke kanta zuciyata na wani irin gudu da sauri-sauri. Yayinda take jin wani irin takaicinsa na yanda ya aureta gaba aya a wajen matar da take matu ar ganin girma da kimarta. (Ya ilahi, RK kuwa nada hankali?) Ta ayyana a zuciyarta tana jin kamar ta saki kuka. Ita sai ma taji tausayin Hajiya Majdiya in yanda taketa farin ciki kamar ma ance an aura masa Maanal in..... Bayan ficewarta ta kallesa da idanunta da suka ka a dan masifar dake cin ranta. Sai dai tana motsa baki zatayi magana ya mike yana dariya. Koma mi kike son fa a ha iye abinki ni na tafi wajen aurin aure, ALLAH yasa muma azo namu nan kusa . Yay ficewarsa yana kashe min ido aya ga dariyar rainin wayo yana yi. Yana fita baifi
Chapter 11 · 0% Book details