← Book details Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 104

Sashe 48

Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

mata yawane tabar driver ya akko su kamar yanda ya saba. Joining insu tayi a kitchen in, anan ne Maanal ke labarta mata batun Huznah. Itama mamaki sosai tayi Shahidahn, sai dai basu iya hasaso abinda ya kai Huznah Maawad company ba, har kuma suka kammala aikin bata dawo gidan ba. Dama ba kowa take sanarma zata fita ba, ko jiya Shahidah bata san da fitar tata ba hakama yau in. Ganin har anyi la'asar RK bai kirata ba bai kuma zo gidan ba ta fara tunanin ko lafiya? Gashi ta riga ta auri niyyar zuwa dubiyar nan yau dai ta huta. Kuma jiya da dare ta sanar masa da anyi la'asar yazo ya kaita dan Didi tace bata yarda sai bayan magrib in nan ba. Jitai kamar ta sharesa, sai kuma dai ta danne zuciyarta ta tura masa gajeren sa o, daga haka ta koma falo ta zauna dan ta shirya tsaf hakama Barrah da Haneeff da zasu mata rakkiya tsaf suke. Sai kusan hu u da rabi RK ya iso gidan, yana sanye da shadda shima yanzu ruwan zuma harda hula. A ranta ta an ta e baki da fa in (idan anga kuna wankan shaddoji sai juma'a kawai) a fili kam tayi kicin-kicin da fuska daga gaisuwa bata sake kulashi ba, dan shima dai fuskar tashi yau babu walwala. Da alama tun fushin safen ne bai gama sakinsa ba........ ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 *_WhatsApp channel_* https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ........A motar ma gaba aya sai ya maida hankalinsa akan tu i da surutun su Barrah ya shareta, itama dai hankalin nata naga duba wasu novels da Aneesa ta tura mata sunayen su. Tafiyar tasu ba wata mai nisa bace suka iso. Gidane daya amsa suna gida, dan ko'a cikin garin Abujar kasan mai shi yaci ya oshi. Sai da security ofar yazo har inda suke yaga waye sannan ya danna remote in hannunsa gate in fari tas ya zuge kansa. Godiya RK ya masa tare da shigewa cikin katafaren gidan daya yalwatu da shuke-shuke masu matu ayatarwa da bama zuciya nutsuwa. Kafin yau Maanal na jinjina girma da tsaruwar gidan Daddy, hakama gidan Didinta Shahidah gidane mai yau da awa. Sai dai gidan nan ya matu ar disashe mata wa an can da take tunanin babu kamarsu. Hatta da parking space a tsare yake anan. Tunda suka fito su kansu yaran ke bin ko'ina da kallo baki a bu e, Haneeff dai daya kasa ha uri matsowa yay kusa da Maanal cikin ra a ya ce, Mie-mie! Uncle R house ya ha u kamar ba'a Nigeria ba Kasa cema yaron komai tayi, sai hannunsa daya ri o nata ta an matsa ka an. Dai-dai nan RK dake tattaro kayan tsarabar da bai san ko minene ba ya juyo garesu. aramin murmushi ya mata ganin yanda take binsa da kallo, batare da yace komai ba ya nuna mata hanya alamar suje, tare da kama hannun Barrah. auke kanta tayi kamar bata fahimta ba, sai ya sake sakin murmushi yay gaba, dan wannan yana aya daga cikin halayenta dake matu ar birgesa. A gidan sassa ne har kusan shida. Kuma kowanne da tsarinsa, sannan tsakaninsa da an uwansa akwai ar tazara ta yanda baka isa sanin mi nacan keyi ba, ko shi yasan mi kakeyi a naka part in. Part na tsakkiya a hannun dama suka nufa, RK ya danna bell tare da an juyowa ya kalla Maanal. Ni dai kar aje ana fushi dani a gaban Aunty na . Yay maganar yana kashe mata ido aya. Harararsa ta an yi kawai, tare da auke kanta. Shi kuma sai ya sake sakin murmushi. Zaiyi magana aka bu ofar. Matashiyar budurwa ce da bazata wuce sa'ar Maanal ba, cike da girmamawa ta an rissina tanama RK in sannu da zuwa. Duk da jikinta fes yake cikin tsafta a kallo aya zaka fahimci mai aiki ce, sai dai masu aikin ma irin wanda ke samun kular nan dan babu wani nakasu a tare da ita. Kayan hannun RK in ta amsa, yayinda shi kuma cikin dakewa kamar bashi ba yake tambayarta Aunty fa!? Tana upstairs.... Kansa kawai ya jinjina mata, batare da yace komai ba suka arasa shiga cikin falon da yasha black & golden color na kujeru da labulale, sai wani irin amshin turaren wuta ke tashi mai ratsa zuciya. Ga sanyin ac mai kashe jiki. Gaba aya jikin Maanal sai ya ara sanyi. Bata sake tsinkewa da al'amarin ba sai da ya danna wani ma alli ofar glass in dake kamar bango guda ta zuge kanta suka shigo wani falon, nan kam komai golden yellow & white ne, shima dai babu kowa sai amshi dake tashi, wayar da yake dannawa ya kai kunnesa, ba'a wani jima ba aka aga. Aunt mun iso . Ya fa a cike da girmamawa. Maanal dai data zama kamar wata gunkiya bata san amsar da aka bashi ba taga ya juyo ya kalleta da murmushi, sai kuma ya furta, Okay gamu nan . Yana yanke wayar. Sorry muje tana sama Ya sake fa a idanunsa akan Maanal in. Kanta kawai ta jinjina masa batare da tace komai ba. Sai dai tana mamakin ta ina kuma zasu bi zuwa saman dan bataga hanya ba sam anan. Amma a mamakinta sai ya nufi wata ofa da su, anan ne taga afar benen da shima aka awata matu a, dan hatta a asansa ma wasu kujeru ne guda biyu aka tsara da gani wajen zaiyi da in hutawa. Haka dai suka haura upstairs in Maanal na sake jinjina jin da in da masu hannu da shuni keyi a asar nan. Dole su manta da talaka, dole talaka yasha wahala dan bataga ta yanda za'a iya tunawa da rayuwarsa ba anan. A sama ma wani tsararren falon suka samu, wanda aka awata da ash color na kujeru dama labulalen, nan in ma dai amshin turaren ne yay musu sallama da sanyin ac ka an, sai kuma nutsatstsiyar muryar dattijuwar dake musu lale marhabun cike da asaita. Kasancewar RK ya rufe Maanal yasa bata ganin dattijuwar itama bata ganinta, sai dai muryar ta wani irin dakar mata irji. Rafeeq aniyarka, dalla gyara ka wani rufe min anwar tawa bana ganinta Dariya RK yayi tare da matsawa gefe yana fa in, Oh Aunt ni yau baki son ganina kenan? Baki ta bu e zata bashi amsa amma sai ta gagara hakan, sakamakon saukar idanunta akan Maanal da ita nata idanun ke kallon asa, dan RK in na matsawa daga rufetan da yay ta rissinar da idanunta saboda yanda bugun zuciyarta ke ara arfi. Ga wani irin yanayi mai wahalar fassara dake ratsata. Hakama zuciyarta ta mata nauyi matu a a cikin irjinta..... Gaisuwar Barrah da Haneeff ce ta katse dattijuwar daga kallon Maanal, ta saki ajiyar zuciya da sakin murmushi tana mi ama yaran hannu da fa in, anwata kinga araso mana, Bismillah zo gareni Sake motsawa zuciyar Maanal tayi a karo na babu adadi, dan Muryar nan tana mata wani irin amsa kuwwa ne da maimaita kanta a matsayin wata murya da amonta ya faru ya kuma shu e a duniyarta ta baya. Amma sai ta dake, cikin yanayinta na nutsuwa ta cigaba da taka lallausan carpet in dake tsakkiyar kujerun zuwa inda dattijuwar take zaune, dan tana zaune ne daga asa abinta duk da tima-timan kujerun dake falon. Cak Maanal ta tsaya yayinda take gab da kaiwa inda dattijuwar take, bakomai ya sakata tsayawar ba sai murya ta biyu data daki tsakiyar kunnenta tayi amsa kuwwa a cikin kanta. Sam batai zaton akwai wani bayan dattijuwar a cikin falon ba duk da taji wani amshi bayan na turaren da aka saka a gidan da wanda ta tabbatar dattijuwar keyi. Sai da RK ke fa in, Wai dama da gaske kake daga massallaci gida zakayo ashe? Kaje nemana ne? AA dake kishingi e a saman lallausan carpet in kusa gab da dattijuwar dan filo ne kawai ya raba tsakaninsu gabansa wasu document ne barbaje, sai dai a hannunsa shi novel ne yake karantawa, a maimakon shaddar azun yanzu kam ananun kaya ne ba e a jikinsa. Amsar da RK ya bashi yana nuna Maanal da fa in, No naje aukar Maanal ne kawai dai ya sashi wani kallar ago idanunsa ya sauke a kan Maanal in data kasa gaba ta kasa baya. Dai-dai nan itama Dattijuwar da hankalin ta ke akan su Barrah ta ago tana maimaita sunan. MAANAL! Sai kuma ta mi e zaram. Rafeeq da gaske Maanal ina ce kamar yanda zuciyata ta ayyana min yanzu-yanzu ko suna ne yazo aya, to amma akwai kamanni mafa ta kai arshen maganar tana arasowa inda Maanal take. Lallausan hannunta mai auke da zabba masu yau da aukar idanu, tare da bangles takai kan ha ar Maanal data lumshe idanunta da suka cika da walla ta ago. Sosai take raba idanunta akan fuskar Maanal in, sai kuma ta juyo ta kalla RK da shima ya mi e cike da mamaki, janyewa tai ta maida ga AA da ya maida idanunsa ga book in hannunsa sai dai tuni abinda yake karantawar ya su uce masa. Auta gane min nan, wlhy Maanal ce ko? Ko Auta Manaal ina ne dai ba wata ba. Ajwaad taso, taso dan ALLAH ka tayani gani ko idanun nawane dai ba Baby ba bace.... Da wani irin arfi AA ya rumtse idanunsa batare daya ago in ba, ko motsima baiyi ba daga yanda yake. Sai RK ne ya araso wajen cikin sassarfa yana fa in, Aunt da gaske kin san Maanal ina? Maanal Please! Da gaske kema kin san Aunty na? . Duk ya ru e da farin ciki shi
Chapter 48 · 0% Book details