Sashe 80
Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
jinjina mata itama.... aki Hajiya Basariyya ta shiga tare da aukar waya tayi kiran aminiyarta. Bugu biyu kuwa ta aga, ko gaisawa basuyi ba ta ce, Aminiya akwai matsala fa? Matsala kuma Aminiya! Tami? Tsaf ta zayyane mata komai da Huznah ta sanar mata. Cikin jinjina al'amarin Maman Yaseerah ta ce, Eh lallai akwai matsala. Dan kuwa Darma family da su Majdiya jini aya ne, auren zuminci ne tsakanin Aliyu Darma da babbar yayarsu Fateema. Amma Aminiya miyyasa tun farko baku sanar min cikakken sunan yaron ba? Wlhy nima iyakar abinda na fa a miki shi na sani, itama kuma Huznahr na tabbatar shi ka in ta sani Ajiyar zuciya Maman Yaseerah ta saki, sai kuma ta jinjina kanta da fa in, Aminiya wannan maganar tafi arfin waya kizo kawai Okay in sha ALLAHU cikin satin nan kafin a fara bikin nan zanzo. Ai dole ma na shigo dan na fahimci al'amarin nan shiri yake so na ha a. Babu ruwana da wata ala ar yaron da Majdiya, koma ya suke sai Huznah ta mallakesa tunda tana sonshi kuma yana da ku Dariya Maman Yaseerah tayi daga can, sai kuma ta ce, Ina bayanki wlhy. Ni kin ma tuna min miya faru ne wai naga jiya Alhaji ya dawo da dare, yau kuma da safe naji suna waya da Alhaji Usman akan zai zo kadunar Wlhy bamu san abinda ke faruwa ba muma. Tashi mukai kawai muka ganshi a gidan. Ina shirin naje na bincika da safe sai kuma ga ba i anyi ban san daga ina ba, naga dai ya shiga dasu sashen Asiya, yanzu kuma sai ga anta da Huznah To aiko kiyi azamar bincikawa. Dan al'amarin kamar ba arami bane, ina kuma yautata zaton wannan ba in sun fito ne daga zuri'ar ita Asiya da yaran nata ne Iye! Ya akai kika sani? Ba tabbatarwa nayi ba nima. Amma ga Alhaji nan na shirin tahowa Kaduna in ma, amma lallai akwai abinda ake oye muku Tab in cakwakiya kenan, a lallai dole ne na bincika, ko dama shiyyasa naga tun jiya Uwar an ke cika da batsewa, ban san miya fa a mata ba mai gidan, haka itama Asiyan duk tayi sukuku Humm munafukai, wannan gida naku ai sai ku, na tabbatar akan auren ayan nasu ne Wlhy fa sai mu. Kinga bara naje kozan samesa a sashen nasa zan kiraki daga baya. Amma ki farama Malam bayani akan al'amarin dai kafin na shigo, dan ilama zuwa gobe zan shigo kawai in sha ALLAHU To shike nan hakan ma yayi, sai na jiki Daga haka sukai sallama kowa ya ajiye wayar. Shiru Hajiya Basariyya tayi zuciyarta cike da tambayoyi fal. Sai dai rashin makamar ri ewa yasa ta tattara komai ta ajiye gefe. Fitowa tai ta shiga akin Huznah. Sai ta sameta ta fito wanka tana shafa mai. Zama tai har sai da ta kammala ta shirya ta taimaka mata t aci abincin tasha magani ta kwanta sannan ta tashi ta fito. Sashen Daddy ta nufa, amma sai ta samu yana tare da ba i. Haka dole ta fito bayan ta gaidasu dan ya ha e fuska ta yanda bataga wajen wargi ba balle samun damar yin halin nata na munafunci.. Shima Daddyn an girgiza kansa kawai yay yana mai kai auke idanunsa daga kallonta. Dan yaji a ransa wani tsegumin ne kawai ya kawota...... ____________ *_TUNA BAYA.._* Sautin kukanta a maimakon sallama daya kara e gidan ne ya saka mahaifiyarta da an uwanta fitowa kusan a lokaci guda. Sai dai babu wanda yay magana sai ido da suka zubama an saurayin yaron dake goye da ita a bayansa da ita kanta mai kukan. Kallo aya yay musu batare da yayi magana ba ya arasa ga tabarmar dake a jingine jikin bango ya auka ya shimfi a. Kafin ya sauketa a hankali tamkar mai tsoron yaddata asa. Ita kam kamar wadda ta osana a kan wuta. Yana direta a saman tabarmar ta wani sake wallarewa da ihun kukan nata. Cikin an nuna rikicewa da sake bayyana damuwarsa akan fuska arara ya juyo gareta. afar da take angalewa ya ri Banace kiyi shiru zan rama miki ba. Na rantse miki daga nan gida kawai zan shiga na auka kekena har gidansu sai naje na rama miki. Sannan na masa dukan tsiya To ni ka tashi kaje . Ta fa a cikin ta ara da ara arfin ihun kukanta. Bama ta gama rufe bakin ba ya mi e. Fisha ya kalla matar dake tabbatar da mahaifiyar yarinyar ce saboda kamanninsu. Ammie dan ALLAH ki saka min ruwan zafi a ruwa yanzu zanje na dawo zan gasa mata afar Cikin sauri Ammie tai arin dakatar da shi ta hanyar kiran sunansa. Sai dai ina har ya fice da mugun hanzari da sassarfa. Kanta ta an dafe tare da maida dubanta ga ar budurwar da zata iya kai shekaru goma sha aya. Amaal! Kinga maza bisa gida kicema Oum-Fadeel karta barsa ya fita To Ammie! . Yarinyar ta fa a cikin hanzari itama tana fisgar hijjab. Dai-dai nan Ammie ta dawo da kallonta kan yarinyar data sake wani wallara uban ara tana tittirza afafu da fa in, Ni dai kar a hanashi. Sai ya ramomini.... Tsawa Ammie ta daka mata. Tare da nunata da yatsa. Idan baki min shiru ba na rantse da ALLAH zan tsantsama miki jiki da magribar nan. Ai dama tunda naga kun jima baku dawo ba nasan kina can aukar maganar da kika saba. Shima Ajwaad in sakarai dake biye miki, kin tashi kin cire uniform in ko sai na ci aniyarki.... Kuka ta sake fashewa da shi amma bamai sauti ba yanzu dan tana tsoron Ammie. Sai kuma ta nuna afar tana fa in, Ammie nafa karye ne a afar... Karyewa? ayar yarinyar da zata kaiwa sa'an saurayin yaron, idan ma ta girmesa ka an ne dake tsaye tana kallonta ta fa a kafin ma mahaifiyar tasu ta amsa. Eh wlhy Didi. Ba Najib in gidan Maman Ayna bane ya bugeni da keke mun fito islamiyya. Kuma shine ya i tsayawa harda cema Besty wai in ya isa yazo ya rama min Shigowar Amaal da wata yawar mata mai kama da yaron sosai yasa babu wanda ya tanka mata. Matar ta nufeta tana fa in, Subahanallahi Baby na miya faru? Fuska ta ta e tana satar kallon Ammie, sai kuma ta arke da kuka tana nuna afarta da shigewa jikin matar da takai kusa da ita zaune. Oum ba Najib bane ya karyani a afata. Kuma na kasa tafiya sai da Besty ya goyoni ma Sosai Oum ta shiga fa a tana dudduba afar da fa in in fa har taji ciwon da gaske bazasu yarda ba. Ammie da taga abin nasu bana are bane ta katseta da fa in, Aunty ALLAH ki daina biyema iskancin Manaal. Ni yanzu ma sonake nasan baki dai bar Ajwaad ya fita ba ko? Kafin Oum ta bata amsa Amaal ta ce, Wlhy Ammie ya tafi, inata kiransa ko kallona baiyiba ma ya kwashi keke da gudu Innalillahi banga ta zama ba . Ammie ta fa a tana shiga aki. Babu jimawa sai gata ta fito da hijjabi a hannu. Sai lokacin Oum ta dubeta tana dariya. Wai ina zaki je? A binsa zan mana. Sai na bari a cutar min da yaro tunda ke naga kinama aukar abun bada muhimmanci ba, in dai kika biye ta wannan yarinyar wataran sai ta saka har ke an kai station an sanda Bata jira amsar Oum ba ta fice abinta. Fitowar Ammie a gidan dai-dai da isowar Ajwaad a kekensa rigarsa ta islamiyya a yage. Fuskar nan ci in-ci in ga goshinsa ya an kumburo ka an, sai gefen lips in da jini ka an shima. Da sauri ta nufesa tana ri e keken da fa in, Innalillahi Ajwaad, yanzu fa an kaje kayo saboda ALLAH. Anya wataran Manaal bazata saka a maka dukan da zaka kasa tashi ba a anguwar nan? Cikin acin ran da muryarsa dake fita can asa- asa ta kasa oyewa ya ce, Ammie ciwo fa yaji mata a afa, sai na yalesa yaci bulus? Ko yanzu ban yalesa ba sai na jera sati ina masa duka asa magana ma Ammie tayi ta zuba masa ido kawai. Har ya shige shi da keken gidan bata iya ta motsa ba. Wannan abota na bata mamaki tsakanin Manaal da Ajwaad. Wata irin abotace mai ban mamaki da tsayawa a zuciya. Basu kasance sa'anni ba dan ya girmeta sosai kusan shekara bakwai ne tsakaninsu ma, sannan basu kasance jinsi aya ba. Amma akwai wata irin sha uwa a tsakaninsu da sam babu ita a tsakaninsu da an uwansu na jini ma. Ita abun har tsoratata yake yi......... _Tofa wasa farin girki, yanzu zamu koma tushe fa._ ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 *_WhatsApp channel_* https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ______________ .......Su an asalin jihar Kebbi ne, a garin Giro dake ashin Suru LG. Aiki ne ya kawo mijinta nan cikin Kano kasancewarsa jami'in an sanda. Ba Kanon suka fara zama ba. Sun zauna jihohi kusan uku a tsahon shekarun aikinsa. Sai dai shekara biyu data wuce aka maidosu nan cikin Kano suke zaune a anguwar shara a. Yaransu uku ne duk mata. Shahidah itace ta farko, sai Amaal. Sai Manaal. Lokacin da sukazo Kano shekarar Manaal hu u kacal, amma sai ba ar fitina a cikinta da shegen surutu. Manaal irin yaran nan ne masu shegen wayon tsiya da an karan surutu kamar an musu auri da kan akku. Ga arnar masifa da jan fa an tsiya. Sam bata ragama an jama'a dan ko anfi arfinta saita waci kanta da cizo da bula asa ko jifa. Gata