← Book details Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 104

Sashe 46

Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 3 min read

numfashin gajiya. Har ga ALLAH ta gaji sosai, dan surutun nan na wahalar da ita matu a. Kai tsaye elevator ta nufa. Koda ta fito floor insu sai ta samu anata us, bata fahimci in na minene ba sai da ta arasa group insu. Sama-sama take tsintar gulmar da su Zaharadeen suke suma, wai wata yawar budurwa ce tazo neman CEO. Sai dai an hanata shigowa kasancewar yana meeting tana a reseption dan tace ko zai kwana a meeting in zata jirasa. Abinda ya kawo gulmace-gulmacen kuwa securitys da suka hanata shigowa taima tas tare da sanar musu cewar basu san matsayinta bane shiyyasa, to itace matar da CEO in zai aura. Wannan furuci nata shine dalilin ananun maganganun dan kowa dai yasan wanene CEO in akan mata. Hatta hoton dake zagaye da duka offices in companyn kowa yayi gulmarsa ya bari dan babu wanda yasan matsayin mai hoton ko sanin wacece ita. Musamman ma daya kasance bawani gane ainahin wanda ke'a hoton ake ba sam. Abinda kowa ya yarda da shi kawai koma wacece tanada muhimmanci a wajensa. Sai kuma ga ita wannan budurwa tazo da sabon zancen daya auki hankalin kowa. Shigowar wani abokin aikinsu sai dai ba'a rukuninsu yake ba ya sakasu maida hankali wajensa su duka banda Maanal da kunnenta ne kawai ke wajen. Cikin gulma yake sanar musu gafa shi can AS na CEO yazo ya shiga da budurwar nan da'alama zancen dai gaskiya ne ita in matar da CEO in zai aura in ce. Duka sosai zuciyar Maanal take yi, sai da ta dinga ambaton sunayen ALLAH da sauri-sauri sannan ta an fara jin dai-daituwa. Daga haka taji gaba aya aikin da take yama fita mata a rai........ ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 *_WhatsApp channel_* https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama .........Yau kam za'a iya cewa itace ta riga kowa fara tattara kayan tashi tun lokaci bai gama cika sosai ba. Dan zuciyarta gaba aya a untace take. Ga irjinta ya mata wani irin nauyi sosai. Tamkar an saita sai ga kiran RK ya shigo mata. Kamar bazata amsa ba sai kuma ta aga, sallamarta kawai ya amsa yace ta fito gashi a waje yana sauri ne bazai shigo ciki ba. Ajiyar zuciya ta sauke tare da amsa masa da gata nan. Daga haka taima sauran sallama kamar yanda ta saba ta wuce. Kai mutuniyarku kamar fa yanayinta ya sake canjawa tunda akace ga budurwar CEO . Zaharadeen yay maganar yana gumtse dariya. Caraf Yusuf yace, ALLAH nima na lura da hakan, anya kuwa itama bata fa a tarko ba? Kasan CEO da farin jini wajen matan kamfanin nan kamar ya musu turaren asiri Dariya suka kwashe da shi, Ema dake jin hausar sama-sama dan da Hausa suke gulmar ya ce, Baku ji labarin azu ba, itama sonshi take shiyyasa take mana wula anci, in dai CEO ne duk zasuyi su gama maitarsu Tsaki yakub yayi tare da mi ewa yana fa in, ALLAH ya shirye ku, kuna maza amma gulma ta riga ta muku katutu. Haka kawai kuna ma baiwar ALLAH azafin abinda baku da ilimi a kansa. Caaa suka yo masa da masifa suma, bai kulasu ba yay wucewarsa ya barsu....
Chapter 46 · 0% Book details