Sashe 6
Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
biyar da zasu zo muku da sabon salo na musamman in sha ALLAHU. Kowanne da salonsa da kuma takunsa. Mi kuke jira, ai sai kawai kuzo ayi tafiyar nan daku karku bari sai wasu sun baku labari. A fa dun inda ZAFAFAN suke ZAFAFAN ne ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ALBISHIRINKU Idan kinada burin samun babban jari ko siyan wata babbar kadara irinsu gida mota ko gold fili ko Gona ko canja kayan daki ko kinada yanmata kinaso kisaimusu kayan aure ko canja rayuwarki daga tunanin yauda kullum xuwa lissafin dollars daga Kwance Uhmmm garzayo kiyi rijista da 52U kiyi aiki kisha mamaki acikin shekarar nan rayuwarki xata canja ta dalilin yin rijista da $21 kacal Yar uwa kisani cewa a kullum muna fuskantar tashin hankali idan akace mana darajar dala tatashi Kullum naira da muke kashewa darajarta Kara faduwa takeyi Tsadar rayuwa kowa yanxu fama yake da wnn tashin kayan Mezai Hana kuxo mu runtuma muyi harkar dollars din kawai sbd yazamana ko ina muna nan 52U harkar dollars ce Mai sauki ga samu 52U alkhairi ce rijista kawai xakayi da $21/35k bayan haka baasaka kudi a 52U kuma 52U babu level level kawai rijista ne akeyi da kudi ba platforms bane Networking ne Yanxu mu yan 52U idan akace mana dala tatashi murna mukeyi ba bakincikiba sbd inkanada dala kacanjashi naira ninkuwa yakeyi Kaya kullum farashinsa tashi yakeyi Baya saukowa muna rokon Allah yahoremana abin saya don ga tsada gashi babu isheshshen kudin saya akwai kura wllh Amma Inda kudin abin bazaimaka wahalaba 52U idan kayi rijista xata Baka jarin loan a dashboard Dinka Wanda kullum zaidinga juyuwa Kubiyoni domin Jin cikekken labarin 52U don koda kudinka saida rabonka abin na yan baiwane 52U ba platforms bane networking ne kuje kuyi bincike kafin kuyimin magana 08031507345 ___________ ______________ ........Idanu Manaal ta an rumtse kamar zatai wucewarta sai kuma ta dakata saboda hararar da Ammie ta watsa mata, cikin sanyinta ta furta, Yau ne Yaya, ina yini Batare daya amsa ba ya sake furta, Ai da yake ke ba ya zumunci ko a waya sai kinso ake jinki. ALLAH ya sanya albarka to Kasancewar ta fara tafiya a ta aice ta amsa masa da Amin. Ganin da gaske barin falon zatai kuma harga ALLAH dan ita yazo ya dakatar da ita da sake fa in, Zoki bani abinda kuka girka anan in naci Cak Maanal ta sake tsayawa zuciyarta na wani kalan harbawa da sauri-sauri, sai kuma ta yun ura zata cigaba da tafiya ranta na wani kalar jin zafinsa da mamakin rainin hankalinsa. Ba abinci suka samu yana ci a sashensu ba? Shine dan guntun kutsugu zaizo nan kuma yace a bashi abinci...... Wai nikam ba dake ake magana ba halan? Ammie ta katse mata hanzari cikin kaushin murya. Jitai kamar zata saki ihu, sai dai babu yanda ta iya dole ta furta, Ammie nafa amsa daga haka ta nufi kitchen a maimakon hanyar bedroom inta. Abincin ta zubo mata tana faman annan magana a ranta. Itafa wlhy da tasan ma yana gidan bazata dawo ba. Kuma ko yanzu idan taji zai jima a KD inne gara tabi Didi Shahidah Abuja har sai ya tafi ta dawo kawai. Da wannan tunanin ta dawo da abincin. Tana arin nufo falon ya mi e yana fa in, Bani anan Kallon dining in daya nufa tayi, sai kuma ta kalla Ammie kamar zata saki kuka. Ganin Ammien ta auke kanta ta maida dubanta gasu Didi Amaal. Da baki Amaal tai mata nuni da Ammie. Hawayen da suka cika mata ido kawai ta ha iye kafin ta taka a hankali ta arasa inda yake zaune yana jiranta. Tray in ta ajiye a gabansa. Tana niyyar barin wajen ya dakatar da ita da fa in, Dawo ki zauna Yanda yay maganar babu wani wasa kuma a gadarance ya sake kunna zuciyarsa. Sai dai kuma babu yanda zatayi dole ta koma ta zauna dan tun fil azal shi baya wasa dasu. Sannan kaf in gidan nan babu wanda zai ce baya tsoron Yaya Yazeed. Mutum ne bamai yawan shiga sabgar kowa ba, amma baya aukar raini. Abincin ya an fara ci a nutsensa yana lumshe ido, sai da yay kusan lauma uku ya ago ya an kalleta. Fuskarsa babu wani walwala ko alamar wasa ya furta, Abincin Ammie dabanne a gidan nan Manaal. ALLAH dai yasa ki gadota iya girki dan ina son abinci sosai. Idan ko kina wasa da koya ki ara dagewa sosai kinji Hummm ta fa a kawai batare da tace komai ba. Manyan idanunsa ya an zuba mata yana an sake tsuke fuska. Miye wani hummm. Kin san fa bana son halayyar nan naki ai ko? Tom zamu fara ai kenan. Dama baki son ina fushi dake bane. Tunda nai tafiyar nan baki ta a nemana a waya ba why? Rasama mizata ce dashi tayi, tsahon lokaci bata tanka ba har sai da ya sake tsareta da kaifafan idanunsa sannan ta motsa lips inta da yar ta amsa masa da Ai ban san da wane layi zan sameka ba Hummm dama ba niyyar kiran nawa kike da shi ba. Ni wannan halin miskilancin naki ban san yaya zan kwashe da shi ba Maanal. Amma ba komai zanyi maganinki ai. Yanzu ke miya samu naki layin da ban samunki kwana biyu, ko blocking ina kikayi? Nan ma ta jima bata amsashi ba. Kafin ta nisa da yar ta amsa masa a ta aice. Matsala ya samu, mizaisa nayi blocking inka Sai kuma kika gagara zuwa ki gyara ko? Shiru tai ta i bashi amsa. Shima sai ya bar zancen dan yasan acin rai kawai zai arama kansa. Abincinsa ya cigaba da ci, sai da yana gab da gamawa ne yake sake kallonta da fa in, Lokaci fa yayi da zaki cireni a gidan gandun nan. Dan kasa isasshen barcin daren nan da nake ya fara isata haka nan Manaal Kamar ya? Ta fa a cikin osawa da mamaki kuma, sai dai muryarta acan asan ma oshi da kuma sanyi. Idanunsa da suka ance lokaci guda ya an lumshe mata ya sake bu ewa. Sai kuma ya wani maidasu asa- asa tare da muryarsa ya furta, Saboda ina bu atarki a gefena. A tsakanin nan a matse nake da bu atarki a kusa dani. Dan haka zanma Daddy magana a tada zancen aurenmu tunda kin kammala karatu harda sarvese ai nayi ari sosai Wani irin mugun bugawa irjin Maanal ya shigayi. Yayinda jikinta ke wani tsuma. Cikin rawar murya da sake bayyanar rauninta ta ce, Yaya Yazeed Please ka ara min lokaci mana, ka...... Spoon in hannunsa ya ajiye cikin tsatstsareta da idanunsa da suka hanata cigaba da maganar tata. Manaal lokaci kuma? Miyyasa ba ya tausayina. Kin san shekarata nawa kuwa a duniya? 35 fa nake arin cikawa. Kin san kuwa nakai ma urar urewa da bu atar abokiyar rayuwa ko? A wancan karon kince kina son kammala karatu, nayi miki wannan alfarmar, kika kammala kika sake ro on ha a masters naki na sake kauda kaina saboda Dadday, yanzu harda su sarvese duk bance komai ba amma ki sake cewa na baki lokaci. Ko kina son sai an samu matsala na far miki a cikin gidan nan ne saboda halin da nake ciki? Zuciyarta ce ta sake harbawa da sauri, duk da kuwa bawani fahimtar zantukan nasa take ba kasancewar hankalinta ya gama rabuwa biyu. Shima ganin tunaninta na neman yin nisa da shi ya kira sunanta murya a asan ma oshi. Ajiyar zuciyar dawowa cikin hayyaci tayi, sai kuma takai hannu ta goge wallar dake neman gangaro mata. Cikin rawar muryar kuka ta ce, Yaya Yazeed! Idanunsa kawai ya zuba mata batare daya amsa ba. Dan shima dai miskilin ne kamar yanda ake zaginta akan natan. Sai dai ita in ta takashi ta shanye. Dan shi yakanyi magana a inda yaso idan yaso hakan. Ganin ta i cigaba da magana ya ce, Ke nake saurare. Maganar take son yi sai kuma ta kasa, sai faman wasa take da dogayen yatsunta masu auke da farce masu haske dan babu igon lalli a jikinsu duk da kuwa ita ma'abociyar sonshi ce. Nuni ya mata alamar ita yake saurare. Itama saita aga masa kanta tana arin shanye abinda ke mata kaikawo ta cigaba da fa in, Mamma!. Ya kamata ka.... Maanal Please, kema kin san an wuce da wannan matsalar tuni, Mamma tsakaninta da Daddy ne bada mu ba. Mizai sa ki auka ki saka hakan a tsakkiyar rayuwarmu. So please indai ba so kike ki sake jana a asa ba kuma bayan na baya ki bani ha in kai. Ina bu atar abokiyar halitatta Maanal. Ina cikin takura matu a akan hakan kada kisa na cutu Idanunta ta rumtse da arfi, kalamansa na mata wani kalar ku a a zuciya da irji. Yayinda ta wani gefe suke maimaita kansu a sigar addararta ta uruciya. Rawa jikinta ke neman farayi saboda abinda ke neman jijjigo gyanbon asan ziciyarta da kowa ke tunanin ya jima da warkewa. Kamar wanda ke karantarta ya ce, Okay na baki dama kije kiyi shawara dama duk wanda kike ganin zakiyi. Kafin nan dai kafin Daddy ya dawo ki tsaida min zance aya. Idan ba haka ba sai dai kiji batun saka rana. Zuwa anjima ina son ganinki a garden, ki zo min da layin naki dakeda matsala zan saka a dubashi . Ya are maganar yana mi ewa abinsa. Har yay sallama dasu Ammie ya fice a sashen Maanal na zaune kamar gunki da aka dasa don tarihi a dining area in ta kasa tasowa. Saima wata irin zufa ce data cika mata gaban goshi. Yayinda hawaye ke