Sashe 32
Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 1 min read
wutan office in, hakan ya saka gabansa fa uwa, dan sun san minene ganin AA a duhu yake nufi, wayarsa ya zaro ya kunna fitilar, hakan ya bashi damar arasawa ga makunan fitulun office in ya kunna. A take haske ya gauraye ko'ina. Idanunsa suka sauka akan AA dake kwance a kan sofa. Cike da sassarfa ya arasa garesa yana kiran sunansa, amma shiru babu allamar zai amsa, har ya zauna a saman table in gaban sofa in tare da kai hannunsa saman na AA daya dafe kai da shi, hannun ya janye a hankali ya maye gurbinsa da nashi, sai da gabansa ya fa in jin wani irin hucin zafi, sanyin hannunsa yasa AA bu e manyan oily idanunsa gently, sunyi wani irin mugun ka awa jazur, sam babu hasken nan mai kama da madara a cikinsu yanzu, sai yallinsu daya sake saka jan yin bauuu. Ga kuma jijiyoyin kansa da suka sake fitowa ru u-ru u....