Sashe 23
Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
To Amin ya rabbi. Yarane sai addu'a kawai yanzu, sun maida aure wasan yara ...... __________ Isowar dare Daddy da Hajiya Basariyya sukai ma gidan. Tafiyar kwana goma har sunyi fresh abinsu. Babu wanda yasan da dawowar tasu, dan ita Ammie ma harta kwanta abinta. Cikin barci taji wayarta na ara. Da yar ta bu e ido ta jawota dan ta manta ne ma bata kashe ba. agawa tai takai kunne tare da sallama. Sai dai Muryar wanda ya amsa mata da umarnin daya bata ya sata watsakkewa sai kuma ta tashi zaune. Jin abin tai kamar mafarki, amma dai ta mi e ta auka dogon hijjab ta saka sannan ta nufi kitchen. Tea in daya bu ata ta ha a masa. Sai ta ha a da an snacks da fruits da bata rabo da su. Haka ta fito gidan shiru alamar kowa ya kwanta ta nufi sashen maigidan. Takai hannu zatai knocking ta tsaya cak sakamakon jin muryar Hajiya Basariyya na tashi a sama cikin fa a... To amma dare yayi ai, arfe nawa yanzu da zaka aga waya ka kirata wai ta kawo maka abu. Ni banda hannune ko abinda zata kawo makan banda shi a sashena? Randa kuka dawo Abuja wayasan kun dawo ba sai tashi mukai muka ganku a gidan nan ba. Sai ni daka raina. Wai mi Asiya tafimu dashi ne? Mi take dashi na mata da mu bamu da shi da kake son ganin ka fifitata a kammu?!!....... Badariyya wai kina da hankali kuwa. Baki ganin dare yayi zaki zo kina min ihu a kaina. Da kike maganar miyasa zan kirata ta kawo min abu ke da kika dawo daga tafiya mizaki bani? Sannan batun fin sauran mata da kike sai yanzu kika san Asia tafi sauran mata ashe. To lallai kin makaro da kika kasa fahimtar hakan tun tuni. Ita da na saka kika bini a ranar girkinta kinji tayi wani orafi ne. Kuma randa muka dawo Abuja ni Asia bata kwana a sashen nan ba, idan ma ta kwana ai matatace. Dan haka ki fice min anan shasha kawai tana girma bata san ta girma in ba Ni ce shashashar Daddy Huznah? Banza yay mata bai tanka ba. Sai maida hankalinsa yay a kiran Ammie. Da sauri ta danne wayar gudun kartai ara. Sai kuma ta daure tai knocking ofar. Umarnin shiga ya bata. Koda ta shigo kai tsaye a Centre table ta ajiye tray in, sai kuma ta shiga gaishesu su duka a tare da yimusu barka da dawowa. Daddy ne kawai ya amsa mata. Zata juya tabar falon ya katse hanzarin ta. Ina zaki kuma Juyowa tai ta kallesa. Zanje na kwanta ne, kuma ku samu ku an rintsa ku huta gajiya ko Dawo ai anan zaki kwana Anan kuma Daddyn Hameed amma ai.... Cikin katseta ya aga mata hannu. Dole ta ha iye abinda take son fa ar. Cikin acin rai Hajiya Basariyya taja akwatinta da hand bag ta fice a sashen tana jan tsaki. Da kallo Ammie ta bita harta gama ficewa. Tai wani kalar masifar bugo ofar har sai da Ammie ta zabura. Cikin sanyin jiki ta maida dubanta ga Daddy dake arin fara shan shayinsa hankali kwance. Daddyn Hameed dan ALLAH.... Asia! Kin san bana son jan zance ko! Ajiyar zuciya Ammie ta sauke kawai, badan taso ba tabi umarninsa a yanda yake bu ata....... __________ Washe gari kusan arfe goma na safe sai ga ba i. Ammie na tsaka da ha ama Daddy abinci zai fara ci maigadi ya isar da sa on zuwan Alhaji Mamman sirikin na Daddy kuma uban gidansa. Da sauri Daddy ya mi e tare da shiga ciki ya canjo kayan jikinsa zuwa jallabiya. Yayinda Ammie kuma ta fita ta ofar baya domin aro abincin. Bata wani jimaba ta koma auke da wani kayan abincin. Ta samu har Daddy ya shigo da shi falonsa shi da babban amininsa sai Hajiya Yaya. Ajiye kayan Ammie tai cike da girmamawa ta rissina ta gaishesu batare data damu da hararar da Hajiya Yaya ke mata ba. Sun amsa mata da kulawa. Dan haka kawai sai Alhaji Mamman in yaji Ammien ta masa kwarjini da shiga ransa. Bai fi sau biyu ya ta a ganinta ba. Lokacin ruguntsumin aurenta sai kuma da sukaje da Daddy gaishesa bayan sun dawo Hajiya Yaya ta dinga zuba tujara daga nan Ammie ta au aniyar bazata sake zuwa gaidashin ba. Daga mutunci sai abu ya zama fitina da cin mutunci, tun daga nan ko Daddy yace tazo suje sai tayi yanda tai ta zame jikinta. Abincin ta shirya a gabansu sannan ta fita domin basu damar ci, duk da dai Baban yace sun gode bazasu ci ba sukam. Amma Daddy nata ro onsu. Dole dai suka an ta a ka an, kafin Baban yasa Daddy kira masa su Ammie su duka. Dai-dai nan kuma Yazeed ya shigo falon daga gani isowarsa garin kenan. Dan tunda daren jiya Ammie ta tura masa sako akan dawowar su Daddy in, tare da bashi shawarar ya taho da safen dan ta samesa a gida shiyyasa yay sakkon tahowa kafin ya sake guduwa. Yana fatan iyayen nasa su sasanta kansu komai ya wuce kada abun yayta ara girma. Sai kuma akai sa'a ya samu kakan nasa yazo tare da mahaifiyar tasa gidan. Cikin girmamawa ya gaida kakan nasa sannan ya gaida abokinsa. Sun amsa masa da kulawa da tambayarsa aiki tare da tsokanarsa akan ara zama tuzuru babu aure. Murmushi kawai yay ya maida hankalinsa a gaida Daddy sannan ya gaida Hajiya Yaya itama. Dai-dai nan Hajiya Basariyya da Ammie suka shigo suma. Gaidasu yayi suma da girmamawa. Ammie ce kawai ta amsa masa da kulawa. Hajiya Basariyya kam sama-sama dan tana cikin haushi ne. Ko su baba sama-sama ta gaishesu kamar an mata dole. Anan ma sai Baban ya sake karantar abubuwa da dama. Bayan an natsa da gaishe-gaishe aminin Baba da suke kira Alhaji Kallah ya bu e taron da addu'a. Daga haka ya kalla Daddy cikin mutuntawa ya kirayi sunansa. Usman! Na'am Baba Daddy ya amsa masa da girmamawa dan shima yana aukarsa matsayin uba ne. Kai duk ma abokan Alhaji Mamman a rayuwa Daddy na basu girma irin na uba ne. Alhaji Kalla ya cigaba da fa in, Mike faruwa tsakaninka da iyalinka ka turata gida har tsahon kwanaki babu wani bayani Baba ni bani na tura ba .......... ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ....... Ban gane ba Usman, kamin bayani yanda zan gane da Kai Daddy ya jinjinama Baba Kallah. Kafin ya gyara zamansa da yau ya shiga zayyano masa abinda ya sani. Kuma ma duk ita Hajiya Yaya ce ta kirashi a waya ta sanar masa. Daga arshe ya dora da fa in, Gasu nan baba ka tambayesu daga Asia in har Basariyya akwai wanda na zaunar naima magana akan batun? Na barsu ne har sanda yarinyar zata samu lafiya dan shine mafi muhimmanci. Amma sai ita ta nuna min ban isa ba. Nace taje ta duba yarinyar ita da yara sashenta tace ban isa ba ita kuma Basariyya taje, hakan yasa na dakatar da ita da shigowa wajena..... Dolene to sai naje. Itama Basariyyan ai munafunci da gulma ne ya kaita badan ALLAH ba . Hajiya Yaya ta fa a cikin katse Daddy. Tsawa Babanta ya daka mata shima, dole tai shiru tana kumbura fuska. Usman kamin dai-dai, dan abinda kayi in shine mazantaka. baba Kalla ya fa a, sai kuma ya juya ga Hajiya Yaya yana mai kiran sunanta. Sadiyy! Dukkan abinda Usman ya fa a haka akai? Babu musu ta jin jina kanta. Sai kuma ta ora da fa in, Baba nifa tsakanina da ALLAH koda aurena zai are ne tsakanina da Usman sai dai ya are a yau. Dan haka ku zama shaida ban amince Yazeed ya auri ar Asiya ba. Idan kuma ba hakaba a shirye nake na fiddashi a cikin ana na barma Asiya tunda haka naga yake bu ata. Na gaya masa na masa fa a amma yana maidani ban san abinda nake ba, to tunda haka ne dai ya za a ko ni ko yarinyar Hankali tashe Yazeed ke duban mahaifiyar tasa. Zai yi magana Baba Kalla ya dakatar da shi ta hanyar aga masa hannu. Dole Yazeed yay shiru. Sadiyya miyyasa baki son shi ha in nasu? Yarinyar nada wata illane da musulunci ya hanamu auren irinsu? Illoli da yawa kuwa Baba. Ciwuwwuka sun gama zagaye rayuwarta. Sannan mu har yanzu bamu da tabbacin ma suna da uba tunda mudai bamu ta a ganin dangin uban nasu ba balle mu shaida, har bikin yayunta akai a gidan nan mudai bamuga kowa ba, wama ya sani ko basu da uban ne shiyyasa sam ni jinina bai wani ha u da nata ba dan bana aunar yarinyar nan, ba kuma na aunar uwarta gata nan . Ta are maganar da nuna Ammie babu nauyi ko kara. Kai baba Kalla ya girgiza da fa in, Ashsha Sadiyya, wannan magana tayi tsauri da yawa. Kiyi ari ki dinga gyara harshenki yayin magana. Dan haka karna sake jin irin wannan zancen banzar ya fito. Munji baki son wannan ha in, wacece kika fidda masa ke a matsayin matar? Baba Nazeefar Sabuwa. Idan har Yazeed yana son yaga farin cikina to ya aurenta dan ita nasa tushenta. Idan ko ba haka ba ya shirya rayuwar auren unci da ba in ciki, sannan duk abinda zata haifa babu ruwana da su kamar yanda shima na ciresa daga cikin ana..... Cikin takaicinta da harzu a Daddy ya ce, Aiko baki isaba wlhy, Maanal na za ama yarona matsayin matarsa ko kina so ko baki so, kuma wlhy first