← Book details Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 104

Sashe 53

Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

an bubbuga kafa ar AA in batare da ya jira cewarsa ba yabar balcony Kasa ko motsi AA yay har Fawzan ya fita a sashen gaba aya, daga ta harabar gidan ya kallosa yana nuna masa kansa sai kuma ya aga hannunsa yay masa nuni da agogo alamar lokaci daga haka yay wucewarsa. Da kallo ya cigaba da binsa har ya shige sashensa. Dai-dai nan kira ya shigo wayarsa. Iska ya an furzar mai arfi daga bakinsa kafin ya zarota daga aljihu yana kallon mai kiran. Oum ce da kanta, dan haka ya aga a kasalance ya kai wayar kunnensa yana mai zubama flat inta idanu kamar zai iya hangota daga nan. Auta na kana ina ne wai? Idanunsa ya lumshe sai kuma ya saki an murmushin gefen baki daya kasance abi'arsa. Muryarsa can asa ya bata amsa. Ina sashena Oum To maza zo ina nemanka Daga haka ta yanke kiran. Wayar ya sauke daga kunnesa yana furzar da iska, sai kuma ya maidata a aljihun batare da yace komai ba yabar balcony in..... ____________ Gaba ayansu suna a kan d/table kamar yanda Oum ta sakasu yi. RK da Oum ne kawai ke hira, sai dai kuma idanunsa nakan Maanal dake ta faman juya spoon a abincin da RK in ya zuba mata da kansa. Tunda ya zuba matan bata kai ko lauma aya bakinta ba, da farko ma hankalinta na'a kan Novel ne. Sai da Oum tai mata magana sannan ta rufe book in ta auki spoon in. Shine kuma taketa faman juya abincin, ta kuma zuba masa idanu kamar mai irgashi ko tantance abinda aka dafashi da shi. Ita Oum ta fahimci abinda ya saka Maanal in komawa hakan game da abincin, shiko RK sai ya auka ko bata sonshi ne ko kuma dai hankalinta na gida... Ka an yay gyaran murya tare da kiran sunanta. A hankali ta ago manyan idanunta da kalarsu ta sauya ka an, a mamakinsa sai ta sakar masa murmushinta mai sanyi dake narkar da shi. Hakan kuma yayi dai-dai da isowar AA dining area in, kuma a kanta idanunsa suka fara sauka dan haka yaga murmushin data sakar ma RK in. Cak ya tsaya kamar wanda akama tsawa. Shiko RK sam baima gansa ba, dan haka ya maidama Maanal in murmushinta cikin an ran wafowa gareta ta yanda ita ka ai zata ji abinda zai fa a ya furta, Gimbiya irin wannan murmushi haka ai sai kisa na ace at. Dan ALLAH kici abinci nan fa gidanku ne. Kin san kowa na cikinsa kafin ki sanni ma. Idan kuma ba ya sonshi a canja miki da wani? Oum gani! AA ya fa a cikin kaushin muryar data fargar da kowa kasancewarsa a wajen. Sai kuma yanda yay maganar da zafi-zafi ya bama RK mamaki dan abune da bai saba gani ba. AA bashi da yawan hayaniya, amma kuma baida fa a. Barshi dai da fushi da ba ar maganar tsiya kamar jikan banba awa. Oum ko data fahimci inda fushin ya dosa sai tayi murmushi kawai da fa in, Yauwa Autana maza zo ga abinci kada yay sanyi, dan favorite inka akayi . Tai maganar tana kamo hannunsa ta zaunar da shi a kujera. Maanal kam ko agowa batai ba balle ma ta kalla inda AA in yake, kai bama ta nuna tasan da zuwansa wajen ba sam. Hakan kuma sai ya ara ba anta masa rai, koda Oum ta zuba masa abincin ma ya au kusan mintuna biyu kafin ya fara ci, sai da ma ta sake masa magana da ta ashi. Maanal ma dai ta fara tsakurar abincin. Duk da kuma yanda ta share kamar bata san da zuwan AA in ba tana satar kallonsa ne ta gefen ido. Yayinda RK ke mata magana lokaci-lokaci, sai dai maimakon amsa an murmushi kawai take masa da jinjina kanta ko girgizawa. Sai yanzu ne maganar Barrah ta sakata agowa, sai idanunta caraf cikin na AA. Wani shegen kallo ya zuba mata data fassara dana tsananin tsana da yama. Babu wani yanayi data nuna ko a fuska ta janye nata idanun zuwa kan Barrah in. Daga haka bata sake yarda ta kalla inda yake ba ma har suka kammala. Itace ta fara barin dining area in, hakan yasa RK tashi ya bita shima. Da wani kalar yanayi AA ya lumshe oily ayes insa, batare da ya lura ba ya hanka e glass cup in ruwan da aka ajiye masa. Tarwatsewar kofin da ruwan cikin saman yawan farin tils in ya saka hankalin kowa dawowa wajen. Oum ta mi e tana mai kamo hannun nasa da sauri ta ce, Subahanallahi Auta bakaji ciwoba dai ko? Idanunsa dake lumshe har yanzu ya bu e, sai kuma ya girgiza mata kansa batare da yayi magana ba. RK da tuni ya araso wajen shima ne yay kiran masu aiki ta landline, kafin ya juyo ga AA in yana masa sannu. Ko kallonsa AA in bai yi ba, shima kuma sai bai damu ba. Dan halinsa babu wanda bai sani ba a gidan dama dangi baki aya. Maanal dai na zaune daga inda take tana kallonsu kawai, amma bata da niyyar tasowa ma. Haka masu aiki suka gyara wajen kamar komai bai faru ba, shima sai ya mi Oum ce dake binsa da kallo ta ce, Abincin fa? Oum na oshi, zanje na kwanta sai da safe Kwanciya da wuri-wuri haka? Gobe fa babu office RK ne yay maganar yana binsa da kallo. Kansa ya jinjina masa kawai, sai da yaje ofa batare da ya juyo ba ya furta, Anan zaka kwana ne? Kallon agogo RK yay, No zan wuce dan inada aiki a asibiti ma zuwa nine. Dan har ma sun fara kirana. Zanyi sallama da Maanal kawai A ta aice ya ce, Okay yay ficewarsa. Shima RK wajen Maanal ya koma, yayinda Oum tai shiru kawai zuciyarta na mata kaikawo a irji. Batare data sani ba ta zubama RK da Maanal idanu. Abubuwa ne da yawa ke cu a kansu a zuciyarta fiye da yanda take nazarinsu tun azun. Sai dai bata da wani abincewa a wanan ga ar gaba aya.... Wanka yake son shiga yayi, sai dai haka kawai ya samu kansa da tsayawa jikin window in falonsa ya zubama harabar gidan ido ko nace flat in Oum. Shi kansa bai san ma'anar tsaiwar tashi ba, amma ya cigaba da tsayawar. Hannunsa aya a aljihu ayan kuma yana faman agosa ya kalla agogo alamar duba mintuna. Mintuna ashirin ya auka cif a wajen kafin abinda zuciyarsa ke jiran gani duk da yana faman aryata hakan su fito. RK ne gaba Maanal a bayansa, sai dai suna gama fitowa RK in ya dai-daita tafiyar tasu kafa a da kafa a, tare da an ran wafowa gefen Maanal yana magana fuskarsa da wadataccen murmushi hannayensa duk biyu goye a bayansa. Gani yay Maanal in ta tsaya cak, tare da hararar RK in, amma shi sai hararar ta juye masa zuwa kallon soyayya ne, musamman daya ga yanda RK in yay wata irin dariya cike da nisha i yana kuma maganar da shi sam baya iya jiyowa daga nan. Da arfi ya rumtse idanunsa tare da datse la ansa da ha ori tamkar zai hudashi. Haka yake idan har abu zai ata masa rai ko zaiyi magana yanada abi'ar rufe idanu. Kamar wanda aka zabura ya wani irin bu e idanun tare da fara takawa cike da nitsuwa da asaitarsa yayo waje. Kai tsaye sashen gaban Oum ya nufa tamkar wanda ake ingizawa, dai-dai nan motar RK ta gama ficewa a gidan, yayinda Maanal dake tsaye har yanzu ta yun ura zata koma sashen Oum in tana sauke ajiyar zuciya. Haka kawai yau kuma sai abubuwan RK in ke mata tasiri a zuciya. Duk da dai tasan a tsakanin nan tabbas bata jin zafinsa kamar sanda suna a Jos. Da sauri taja da baya tare da tsayawa cak ganin mutum a gabanta gingirin. Sai a lokacin ni'imtaccen amshin turarensa ya wani bulala mata cikin hanci saboda yanda iska ta ka o mata shi sosai. an lumshe idanunta dake a cikin gilashi tayi sai kuma ta bu e a lokaci guda tana arin daidaita kanta. A dakenta, a kuma nutsenta ta ago manyan idanuntan ta sauke akan yawar fuskarsa dake a tsuke, sai dai tsukewar tata bai hana kwarjininsa da mutumtaka da gizagonsa bayyana ba. Shima idanun nasa dake cikin fari tas in eyeglasses insa dake matu ar sake awata fuskarsa da gwarzantashi akanta suke. Hakan yasa suka zubama juna ido, kallo irin na tsakkiyar idanun nan. Sai dai sam Maanal bazata iya jurewa ba, dan haka ta janye nata a hankali tare da rissinar da kanta. Cikin sabon yanayinta dake ba anta masa zuciya da ona masa ita ta furta, Kayi ha uri sir, ban san kataho bane . Tai maganar asa- asa da ar muryarta mai zurfi tana sake jan jikinta baya, tare da ra awa ta gefensa zata zagayesa ta wuce......... ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 *_WhatsApp channel_* https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ______________ https://chat.whatsapp.com/KU8Mqd2Mo530Pc14hc7QOG *ROYAL JELLY* *(MAIDA TSOHUWA YARINYA)* Wani kayan sai amale wannan supplement shi akecema maida tsohuwa yarinya ita Kuma yarinya ta koma jaririya Ina kuke Mata masu aji waanda sukeso suga suna walwali kamar tauraro toh gafa dama tasamu kiyi washar washar abinki..... Royal jelly nasa jikin mace yayi glowing mace jikinta yayi Kamar tangaram Royal jelly natsoro da gashin mace yayi kyau Royal jelly na gyara mace ciki da wajenta royal jelly na fidda shape din mace... Royal jelly na Hana fatar mace tamukewa , yasa tayi looking fresh Yanasa mace yayi looking under age dinta kiji ana wacce ke kullun kamar wata budurwa Royal jelly
Chapter 53 · 0% Book details