← Book details Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 104

Sashe 8

Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

na damuwa da nuna osawa da shi da tai, koda yake yau an samu cigaba ma ta aga wayar ai. Dan haka yay guntun murmushi da har tana iya jin sautinsa tare da furta, Okay bari na barki. Amma Please anjima na kira to? . Da sauri ta ce, Uhm-uhmm Why? Ya tambaya kamar zai yi mata kuka. Banza ta masa. Dan ta matu ar gajiya da shi. Sake ha a ido da sukai da Ammie ya sata yanke wayar tama kasheta gaba aya tana wani sake tsuke fuska. Shifa wannan mutumin ta kula sai ta masa fatattakar karan mahaukaciya zai yale rayuwarta ta huta shima yaje ya hutama ransa. Bai san yanda tai matu ar tsanar maza bane a duniyarta ta yanzu daya kama kansa tuni. Amma ba komai, tunda yanzu tabar garinsu tana da damar da zata buga masa warning na arshen arshe da kakka esa daga jikinta gaba aya, yama barta taji da matsalar gabanta... Tunanin mi kuma kika tafi? Ammie tai maganar tana ta ata. Ajiyar zuciya ta sauke da an la e lips inta tana kaiwa zaune kusa da Ammien. Kwantar da kanta tayi a kafa arta tare da rungumota. Cikin son kauda wancan yanayin ta ce, Ammie yau tare da ke zanyi barci nayi kewarki Murmushi Ammie tai da kai hannu ta shafa yawar fuskarta. Nima nayi kewarki Auta. Amma babu yanda zanyi tunda wataran ma inaji ina gani gidan miji zaki wuce ki barni Tsam ta mi e batare data ce komai ba ta auki wayarta ta fice. Da kallo kawai Ammie ta bita. Wani irin tausayinta da aunarta na sake ratsa mata zuciya. Mi ewar tai itama ta fito. A kitchen ta samesu su dukansu har Manaal in. Ta an duba abinda suke dafawar ta fita ta barsu. Yanzun ma a tare sukaci abincin daren bayan sun kammala. Suna tsaka da ci sai ga Yazeed ya shigo sashen. Duk gaisheshi sukai bayan shima ya gaida Ammie, yayinda Maanal tai kamar bata gansa ba tanata wasa da spoon a cikin abincin. Shiko hankalinsa duk yana kanta, duk da dai magana suke da Ammie wadda su Maanal in basa jin mi yake fa a mata. Bai wani jima ba yay musu sai da safe ya fita. Wata ar ajiyar zuciya Maanal ta sauke a hankali. Babu wanda yay mata magana sai ma Ammie data shiga musu bayanin da Yazeed in ya mata. Ashe zasuje Zaria ne gobe idan ALLAH ya kaimu ita da shi halartar wani aurin auren ar abokin maigidan. Sunyi addu'ar ALLAH ya sanya alkairi su duka. Sai kuma ta ora da fa in Maanal in ta shirya sai ta mata rakkiya ita da Amrah dan shi Yazeed in zai rigasu tafiya ne da abokinsa. ata fuska tayi zatai magana Ammie tai mata da uwa. Sai fa kinje daddawar gida da bata son fita Nifa Ammie ba cewa zan bazanje ba. Amma gyaran jikina fa? Ki tashi da wuri ayo miki, tunda sai sha biyu ma zamu wuce in sha ALLAHU Badan taso ba dai ta amsa da to, dan taji Yazeed shima zai je. Sai dai sau inta tafiyan nasu ba aya bane... Kamar yanda ta fa a a akin Ammie tai kwanciyarta manne da ita kamar za'a wace mata ita ko wata ar goye can. Dan da Ammien ta tashi sallar dare ma da yar ta angare ta a jikinta. Bata kuma jima da fara sallar ba itama Maanal in ta tashi tayo alwala. Haka take itama akwai yawan ibada kamar Ammien, dan ko sanda take tashen rashin jinta dama Maanal akwai son addini, tun bata kai girma ba zatace zatai azumin litinin da Alhamis, ko an hanata kuma sai tayi sai dai ta kaisa a galabaice. Kusan arfe uku da rabi barci ya fara rinjayar idonta, addu'a tayi ta koma saman gadon ta kwanta tabar Ammie anan..... Koda suka idar da sallar asubahi ma sake hayewa gadon tayi tai kwanciyarta, dan barcine sosai a idonta, sai kuma jikinta dake mata kamar babu da i. Da yar Ammie ta tasheta wajen arfe takwas akan ta tashi ta shirya taje gyaran jikin nan, idan ba hakaba sai dai ta bari sai gobe idan ALLAH ya kaimu dan babu fashi da ita za'aje Zaria. Dole ta tashi badan taso ba ta kimtsa. A falo ta samu an uwanta suna hira da karyawa, saboda saurin da take gaishesu kawai tayi ta ha a shayi a wani gora mai yau na an gayu ta wuce tana fa a musu saita dawo. Tsokanarta suka shiga yi akan ko gayyata ma babu. Ta fice tana fa a musu susha zamansu baza'a cinyema Ammie ku in account inta ba. Idan kuma suna da ku i su taho. Babu kowa a harabar gidan sai masu gadi su biyu da mai bayin fulawoyi daketa yi, da alama sauran ma'aikatan duk sun kammala nasu aiki sun wuce. Dan dama mai sharan tsakar gida ne da mai wanki. Kamar yanda ta saba cikin girmamawa ta gaidasu, suka amsa mata da kulawa da tambayarta gajiyar tafiya. Koda ta fito tana kallon titin da fatan samun napep da wuri dan gidan nasu a bakin titi yake sai kawai idonta akan Yaya Yazeed dake tsaye jikin motarsa yana waya, sai dai shima idonsa a kanta. Sai da gabanta ya fa i, amma sai ta dake tana ambaton sunan ALLAH. Tafiya ta farayi a afa tana mai fatan zuwan napep yanzu, sai dai ko taku goma batai ba taji horn a bayanta. Sosai ta rumtse idanunta tare da cije lips, sai kuma ta sake aga afa zata cigaba da tafiyarta ya an sha gabanta da motar tare da sauke glass in. Cikin gizagonsa da tsare gida ya furta, Wai nikam yaushe raini yay arfi tsakanina da ke haka Maanal? Fuska ta an sake tsukewa da juyowa ta kallesa. Toni Yaya minai maka na raini? Cikin tsareta da kaifafan idanunsa ya ce, Oh bama ki sani ba ko? Zan gyara miki zama ne. Ina zaki je da wannan safiyan haka? (Kama gyaran tsaiwa ba zama ba) ta fa a a ziciyarta. A fili kam sai ta amsa masa da, Nan zanje kusa wankin kai Okay, bismillah shigo na ajiyeki Baki ta bu e zatai magana ya harareta. Dole ta shiga hankalinta dan tasan halinsa shi baya son wargi. Zagayawa tai ta ayan side in da har ya bu e mata, haka ta shiga tana uni cikin ranta. Jan motar yay suka cigaba da tafiya yana wani shegen tu i a hankali kamar baya so, zatai magana wayarsa ta shiga ara alamar kira. aga wayar yay ya saka a hansfree tare da yin sallama. Daga can aka amsa masa da fa in, Oga kayi ha uri ka jini shiru jiya da nace zan kira Amsa masa yay da, Eh ai harna sha a ma. Dan yanzu kamar ma bazan aga kiranka ba dai na daure na aga in. Kasan ni bana son wasa da abu mai muhimmanci Hashim Na sani oga kayi ha uri. Wlhy ina gaya maka sai kusan 2 na samu ganawa da AA in. Shima mintuna ashirin ya yarda zai ganni da yar da taimakon yaron nan nasa da nake gaya maka cousen ina ne Mtsoww! Mutumin nan fa na lura an wula anci ne Hashim. Kodan yaga muna bu atar kayan nan yake ta garamu haka ne? Shi ana tattalin customers shi yana yan wana mutane Tom oga sai dai ha uri, sai dai kuma ni yanda na fahimcesa kamar ba wula anci bane ba. Yariga da yayi arfine sosai. Dan wlhy manyan asashen Larabawa nan yake hu a dasu sosai. Kai harma turawan tako'ina kayansu shiga sukeyi. Gashi abin mamaki yaro ne arami dan indai bakuyi shekaru dai-dai ba to kai zakama iya girmarsa wlhy. Amma yana da wayo da ban mamaki. Yanzu dai na ta aice maka batu ya bamu damar ha uwar da shi a cikin Companyn *_MAWAAD_* in. Ya kuma tabbatar min da in dai mukabi a'idar komai daya dace zamu dinga samun kayan nasu fiyema da yanda muke bu Ajiyar zuciya ya sauke mai arfi da fa in, Alhamdulillahi Hashim naji da in wannan labari. Kaga an gama da wannan matsalar kenan. Nasan Daddy ma zaiji da i sosai abu kusan shekara munata fama Wlhy kuwa oga ai dole ai farin ciki. Yanzu dai na tura maka komai ta email sai ka duba Okay ba damuwa zamuyi magana . Daga haka ya yanke kiran tare da juyowa yana kallon Maanal da duk ke sauraren wayar tasu amma a zahiri hankalinta nakan wayarta tana duba sa on da RK ya tura mata. Madam! Ya fa a a hankali cikin katseta. Jitai kamar ya dakar mata zuciya da guduma. Amma sai ta daure ta amsa da fa in, Kai yaya minene kuma wata Madam? an dubanta yay yana murmushi mai ayatarwa, sai kuma ya maida hankalinsa ga titin yana fa in, Ai Madam in ce. Kwana nawa ya rage kuma Manaal. Ke yanzu a yanda muken nan bakiji inama ace mu in ma'aurata bane? ......... ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ______________ Assalamu alaikum Ina Neman mutane 20 dazasuyi register da company 52u a karkashin link Dina akan $21 wato 35k a kudin mu na Nigeria account din zaibude a cikin 5-6 weeks idan account din yabude nikuma nayi alkawarin zanbiya mutum 20 dinnan salary 10k kowani mutum na tsawon wata 5 kunga riba biyu kenan kuka samu ga ribar kudin ku yadawo harda riba ga account din kun na 52u zanbude a wata na shida sai kudin ga kwasa duk kudin ku duk wata mai ra,ayi yamin magana https://chat.whatsapp.com/K0ECLn6O3WS1fnfCggOeu5 08083531881 ______________ .......Shirun da tai na kusan minti biyu batare data amsashi
Chapter 8 · 0% Book details