← Book details Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 104

Sashe 43

Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

e baki da fa in, Zuwan nata ne dama ya sani nemanki, tunda ita dai fitinar gidanta bata arewa Tofa wani abunne kuma ya faru Nene? Humm Asiya ke dai cire mayafi a kawo miki abinci, ga waina can nasa tun azun aka sayo miki gidan Hajiyayye ALLAH yasa ma bata huce ba. Saratu akko mata Kasancewar Ammie na son wainar sosai ta zauna taci, sai da ta oshi sannan suka fara maganar Saratun. Sosai ran Ammie ya aci, tace bako zata bar gidan ba har sai sauran an uwanta sun dawo ai zama akan al'amarin Saratun, wannan karon dole su auki mataki akan mijin nan nata mara mutunci, dan bazasu yarda da auren duka ba. Bayan sun gama tattauna wannan suka koma batun nasu gidan, ita kanta Nene ta jinjina batun zuwan Huznah Abuja. Amma sai ta kwantarma Ammie da hankali akan ta barta taje in, amma sun kira Shahidah sun gaya mata komai, sun kuma mata garga in ta sanya ido sosai. Ammie dai bata bar gidan nene ba sai bayan magriba da sauran an Nene hu u ringis suka dawo kasuwa suka tattauna batun Saratun. Da zata tafi sai ta wuce da Saratu can gidanta akan zata huta kwana biyu. _________ Washe gari an Dubai suka wuce domin ha o kayan lefe dana shagalin biki harma da kayan akin amarya. Itama Huznah ta wuce Abuja, sai dai abinda ya sake tabbatar ma da Ammie akwai wata a asa ko sallama Huznah batai mata ba. Sai bayan ta tafine uwar ta shigo tana cema Ammien tayi hakuri wai driver ne ya azalzali Huznah in shiyyasa bata shigo ba. Murmushi kawai Ammie tai ta ce, Babu komai ai ALLAH ya tsare hanya ya kaisu lafiya . Daga haka bata sake tofa komai ba dole Hajiya Basariyya in ta fito tana ta e baki, dan taso ne Ammie ta biye mata su an yi gulmar an tafiya Dubai. Itama Ammien kuma ta ganota shiyyasa ta mata haka... Maanal bata san wainar da ake toyawa ba. Da safe dai sanda Shahidah zata sauketa ne a office take gaya mata zuwan Huznah in. Dan yanzu itace ke kaita, wani lokacin ta dawo a taxi. Tun randa AA Darma yay mata wannan garga in ta so yima RK magana, sai kuma wani ikon ALLAH ma a daren ranar RK in yay tafiyar gaggawa har yanzu bai dawo ba. Dan itama a waya ya kirata ya sanar mata. Busy kuma da yayi sosai yasa ba koyaushe suke waya ba sai ya samu lokaci. Amma ya tabbatar mata bazai wuce kwanaki biyar ba. Yau kuma kwanansa hu u kenan gobe idan ALLAH ya kaimu take saka ran dawowarsa. Yazeed dai ne da yake yana garin yanzu kullum da dare sai yazo gidan Shahidah in, dan da farko yaso ya mata fushi akan batun aiki wai bata sanar masa ba sai Daddy ya gaya masa, ha uri kawai ta bashi da nuna masa ai Daddy in dan ya isa da su ne su duka shiyyasa. Ya dai yaleta kawai, amma a ransa ya gama udirar wannan aikin sai ta barsa duk da yanada planing in anan Abuja in zata zauna ita ko anyi bikin su. A gajiye ta fito daga office inta zuwa office in Designer Director in dake kula da aikin nata, har yanzu dai suna akan project in nan daya haye mata. Bayan tayi knocking aka bata izinin shiga. Ganin yana ha a kaya alamar zai tashi ne a sanyaye tace, Director badai zaka tashi bane ba? Kallonta yay fuskarsa da murmushi, dan yanzu kam ta fara sabawa da su. Yanda kuma take girmamasu da bawa kowa hakkinsa da kame kanta yasa su jin aunarta a rayukansu. Lallai ba ya kallon agogo, bakiji yanda company yay tsit ba kusan duk an wuce ai Agogon ta kalla kafin ta sake dubansa, dan tabbas magrib tama kusa. Ayya ALLAH ban lura ba. Dan ALLAH ka samun hannu a document in nan, so nake yanzu na mi asa office in CEO idan ALLAH ya taimakeni da safe sai ya duba shi da wuri kafin zaman meeting Wayyo ba ya jin tausayina ALLAH, kinji bayana kuwa ga Madam nata kira na yau birthday inta. Amma kawo nayi sauri Godiya ta masa tare da matsawa ta ajiye masa file in, tana daga tsaye ya shiga dubawa. agowa yay ya dubeta cike da tsokana ya ce, Anya ba kwanan nan zan baki kujerar nan ba Manaal Giro? Ke uruwace fa. an murmushi kawai tai masa kanta a asa dan iyakarta da su kenan, shiyyasa duk da yanda take girmamasun wasu ke mata kallon mai girman kai da fa in rai. Wasu a cikinsu duk sun yasa, sai dai kamewarta na zame musu barazana, ga kuma RK da kowa ya tabbatar budurwarsa ce a companyn yanzu duk da kuwa yau ne take cika kwanta na takwas a Companyn. Bayan ya saka mata hannun ta kar a tana masa godiya. Sallama ta masa ta fice, haka ya bita da kallo zuciyarsa na zallo. Tun ranar farko da sukama Maanal interview yarinyar tai masifar shiga masa rai. Abinda ya faru tsakaninta da Boss yaso taka masa birki, amma daga baya sai yaga kuma komai bai sake faruwa ba, sai sabon soyayyarta a zuciyarsa ya dawo fil, sai dai kuma Maanal babu sakin fuska........ ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 *_WhatsApp channel_* https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama .......Ita kam koda takai file office in Boss ta ajema AS office insa ta koma ta cigaba da aiki, dan akwai abinda take son kammalawa kafin ta wuce gida. Kiran sallar magriba ya sata arasawa sauri-sauri sannan ta tashi tayo alwala ta ha a kayanta ta kashe komai ta fito dan su Yaqub tuni duk sun wuce sai ita ka ai. Shiru babu motsin kowa duk an wuce. Sai offices aine an over work irinta koma wanda suka fita ke'a bu ananun ma'aikata ma ta wuce kusan mutane hu u basu wuce ba, koda ta fito harabar companyn ma motoci biyar kawai ta gani sai mashin biyu alamar na wanda suka ragene. Idanunta suka sauka akan motar boss. Janyewa tai tana ta e baki, shi dama ai yafi kowa iya over work, dan kullum shine arshen barin office. Masallaci ta nufa domin gabatar da magriba. Bayan an idar koda ta fito bata koma ciki ba, hanyar gate ta nufa abinta a afa. Street in shiru babu yawaitar mutane a afa sai motoci, sai dai ko'ina akwai haske kamar kana wata asa ba Nigeria ba. Taxi nada wahalar samu a wajen kasancewar duk manyan ma'aikatu ne ata wajen, sai gidajen cin abinci da suma ba laifi suke da yawa ta wajen da shopping malls guda biyu dake can farkon shigowa. Tsoron kar dare ya sake mata ya sata cigaba da tafiya a afa tana jin nadamar kaiwa haka bata tafi gida ba, har Shahidah cewa tai zata aiko a auketa idan ta gama tunda tace ita karta biyo aukarta yau tana da aiki amma tace mata a'a zata hau taxi. Tayo tafiya babu laifi zuciyarta ta fara karaya, dan afafunta sun fara gajiya. Mamakine ya kamata ganin ammata tsaitsaye kamar masu jira azo aukarsu, amma abinda zai baka mamaki suna da yawa duk da kowanne yana tsaye ne shi ka ai ko su biyu. Cigaba tai da tafiyarta dai tana an kallonsu sai taji ana horn, da sauri duk hankalin ammatan ya koma wajen motar, wasu ma duk sun nufi motar ne, sai dai kuma mai motar bai tsaya ba ya cigaba da bin bayan Maanal ne ana kuma horn in dai. Da sauri ta an ja da baya sakamakon shan gabanta da akai da motar, cikin wani irin acin rai ta ago dai-dai mai motar na sauke glass insa. Babban mutum ne da a shekaru ma zai iya haihuwar su Shahidah bama ita ba, yana daga baya kwance driver insa a gaba, cikin tsareta da ido ya sakar mata murmushi. auke kanta tai da sauri ta ra a ta wuce wani irin acin rai na mamayeta. Jin an ara biyo bayanta da mota ana mata horn again ta tsaya cak, cikin matu ar fusata da harzu a ta ago dan ta gama shirya yima tsohon banzar nan zagin are dangi, amma sai kawai taga motar boss ba wancan bane. Kafin ta iya ha iye abinda ke bakinta AS ya fito daga gaba, kai tsaye inda take ya iso, furkarsa da murmushi ya furta, Sister Maanal bismillah ki shiga . Yay maganar yana mi a mata hannu da nufin amsar kayan hannunta. Kai ta girgiza masa tare da janye hannun nata tana fa in, Karka damu na gode Idan shi bai dace ba, inaga ni kamar zan dace tunda dama ni na fara tayawa . A bazata taji muryar tsohon nan cikin kunnenta daga bayanta. Jitai gaba aya kamar ta daburce, ga zuciyarta na wani kalar bugawa da sauri-sauri har numfashinta na neman fara yin sama-sama. Babu alamar wasa ko ragi a tare da ita ta juya ga tsohon nan, hannu ta aga da nufin nunashi a hankali taji saukar wani tattausan hannu ya ri e mata yatsu, batare da cewa komai ba yaja hannun nata. arin fisgewa ta fara sai dai bai bata damar hakan ba har ya iso da ita jikin mota. Sai lokacin ta iya zuba masa manyan idanunta da suka ka a, shima kallon nata yake cikin ido. Kusan minti aya suna kallon juna kafin ya zare kayan hannunta tare da motsa lips insa a hankali ya furta, Get in Rasama mi zata ce masa tayi, dan sam babu ko igon wargi a fuskarsa. Yayi masifar yin kicin-kicin da ita kamar zatai aman wuta. Bai kuma sake cemata komai ba
Chapter 43 · 0% Book details