← Book details Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 91 OF 104

Sashe 91

Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

in tana bashi. A haka Baabu da Aba suka shigo. Suma dai tsayawa sukai kawai suna kallonsu, sai kuma suka kalli juna suna murmushi. Al'amarin yaran na ara tasiri a zukatansu. Cike da farin ciki Maanal ta tafi ta rungume Aba. Shima ya auketa yana dariya da fa in, Oh oh my Baby, Autar Oum kuma Bestyn Auta Dariya Maanal ta sanya da jin wannan kirari na Aba, hakama Ammie da Baabu. Zama Aba yay da ita a jikinsa tana masa surutu, shiko yana biye mata dan harga ALLAH yana aunar yarinyar, yanama ansa sha'awa da fatan wannan kusancin da sha uwar ya kasance musu har girma su kasance ma'aurata, duk da shi fa ko'a yanzu da su Baabu zasu amince wlhy bai i a aurama yaran aure ba kawai. Yana dannewa ne kar ace ya cika azar i, ba kuma asan mi gobe zata zo da shi ba......... ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 9:48 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 *_WhatsApp channel_* https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ______________ .........Sai da Aba yasha furar da Ammie ta kawo masa sannan suka zauna tattaunawa. Gently Ajwaad ya mi e idonsa akan Maanal dake tama Aba surutun Giro har yanzu. Nuni ya mata data tashi, ta ma e masa kafa a bakinta a sama. A'a ni ban gama ba Aba labari ba. Ka zauna na arasa masa sai muje na nuna maka su Hanne dake dukana aya bayan aya ka musu duka har akunan uwayensu Harararta Ajwaad yayi, sai kuma ya sake tsuke fuska. Idan baki taso ba ALLAH nan zan barki mu wuce ni da Aba Ai baima gama rufe baki ba ta mi e zaram, sai kuma ta kalla Aba kamar zatai kuka. Aba ai dai dani zaku tafi ko? Da yar Aba ya gumtse dariyarsa da fa in, Sosai kuwa. Ai afar bestynki afarki har Kano. Oum inku ma tace karna sake na baroki . Sosai ta shiga dirga tsallen farin ciki, sai kuma ta nufi Ajwaad ta kama hannunsa. Besty muje kafin Aba ya gama kama yaran can su Hanne jina-jina. Dan bazan tafi ban bar fuskokinsu da tabon da zasu dinga tunawa da ni ba, dole kuma asan Bestyna mai arfin ILIYA AN MAI ARFI YAZO Komai bai ce ba ya ri e hannun nata shima suka fice. Kai kawai Baabu ya girgiza, yayinda Abah ya fashe da dariya. Ammie ma murmusawa kawai tai da jerama Maanal in addu'ar shiriya a zuciyarta. Bayan sun tsagaita da zancen su Maanal Aba ya gyara zama yana fuskantar Ammie. Ammien Amal ki kwantar da hankalinki, dan mun tattauna da su kuma ga shi Habib ya fahimta. Duk da dai an kai ruwa rana akan batun su Shahidahn gaskiya. Dan sai da nai kato arar nuna musu ai su Shahidahn nada mazaje a hannu, ba kuma su kowa bane sai yarana Fadeel da Fawzan sannan suka amince, amma da shara in nan da wata shekarar za'ayi biki Cikin matu ar mamaki da ru ani Ammie ke kallon Aba da Baabu. Muryarta har har ewa take wajen fa in, Amma Yaya sufa su Fadeel ba'asan ra'ayinsu ba Ai basu ya dace asan ra'ayinsu ba Ammien Amaal. Su su Shahidah sune ya dace asan nasu ra'ayin saboda sune mata sune zasu zauna da su. Suko maza ne ai, sannan ni nasan daga Fadeel har Fawzan basu da bakin in yarana zu a-zu a masha ALLAH, sai ma godiya ya kamata suma ALLAH da samun su a cikin sau i dan Shahidah da Amaal duk matan manya ne . Ya are maganar cike da barkwanci. Ammie zata sake magana Aba ya katseta. Aifa magana ta are Ammien Amaal, fatanmu ki saka albarka kawai dan ALLAH. Sai kuma batun shi Habib, ina son ki kwantar da hankalinki kiyi hakuri kiyi koyi da ar uwarki Fateema, zai ara aure bawai yana nufin ya bar sonki bane ba. Mu maza ALLAH ya saka mana son ku ku mata kuma fiye da aya a zukatanmu. Wani lokacin ba gazawarku bace ba, da in zama da kune ke kawo hakan. Kiyi ha uri kinji, in sha ALLAHU sai kinci ribar ha urinki kuma na tabbatar miki bazan ta a bari Habib ya wula antaki ba. Shima kuma nasan bazai ko kwatanta hakan ba koda da wasa ma. Ajiyar zuciya Ammie ta sauke a hankali, dan ta fahimci dai shi nashi auren na nan daram. Fuskarta da murmushi ta ce, Wlhy babu komai yaya. Ni dama ba nashi bane damuwata. Karatun yaran nan ne da kuma banbanci wannan rayuwar da basu tashi a ciki ba. ALLAH ya sanya albarka ya bamu zaman lafiya baki aya. Baga Aunty ba ita da Mamy ai kosu ababen koyine a gareni idan ma ban tashi naga mhaifiyata da abokiyar zama ba. Dan haka ku daina tausata ma dan bashine dalilin son kuzo in ba Na sani Asiya, ko shi Habib ya yabi yawawan halayenki yanzu a gaban iyayenku, in sha ALLAHU kuma zakiyi nasara a rayuwarki Murmushi Ammie tayi, hakama Baabu. Sai kuma Aba ya ha asu ya cigaba da musu nasiha su duka biyun. Daga arshe yace shi zai wuce dan zasu kwana a Sokoto da safe su kama hanyar Kano in sha ALLAHU. Idan kuma sun sami jirgi a daren nan ma zasu wuce. Sai dai kuma da Maanal fa zasu koma bazai bar Auta a cigaba da dukar musu ita ba. Dariya sosai Ammie da Baabu suka sanya. Baabu ya ce, Humm kaima kasan rigimar ar taka ai, ALLAH ta addabi kowa a gidan nan. Hatta da Gwaggo bata bari ba. Dan bata tsoron kurarin Gwaggo sam, shiyyasa kullum sai sunyi fa Sosai Abba ke dariya. Yana mai sake jinjina rashin jin Maanal. Dan shi dai a ar fahimtar da yayma Gwaggon a iya yau kawai yaga kamar tana da zafi sosai. Sannan rashin aunar da takema Ammie da yaran nasu a bayyane suke. Dan da yar fa aka tankwarata akan batun su Shahidah in nan. Shiko batun auren Baabu cewa tai idan yace zai bijire sai ta tsine masa wlhy. Dan haka da sauri Abban yace ai bama za'ayi hakan ba wannan kam sun kar a. Shi yana auki al awarin yin komai. Shine fa aka rabu lafiya, koda yake ko yanzu da suka shigo sashen nan yana kallonta tana harararsa, dan suna yin sallama ta shige aki abinta kamar bata gansu ba. Amma a hakan Aban yace zai shiga ya sake gaisheta. Badan Baabu yaso ba ya masa rakkiya har cikin akin, anan in ma sama-sama ta amsa musu duk da kuwa Aban na janta da hira tana basar da shi..... Maanal da Ajwaad kam koda suka fito haka ta dinga nuna masa yara abokan fa anta, har cikin ransa yaso rama matan amma baba Haruna da ALLAH yakai idonsa ya janyesu su duka biyun zuwa akinsa. Shi yayta jansu da labari bayan ya basu zuma da magani a cikin a wani o yace su sha duk da su basu fahimta ba sun auka zumarce kawai. Daga Maanal har Ajwaad na matu ar son zuma, dan wajen shi ma za'ace Maanal ta koya. Aiko hankali kwance suka hau sha, ko nace Ajwaad na sha yana bama Maanal Baba Haruna na musu labari. A haka Aba da Babu suka fito suka samesu. Maanal na jin zasu tafi ta fara kuka itafa sai tabi Besty. Babu kalar lallashin da Baba Haruna bai mata ba tace ina itafa sai Kano. Haka dole suka sake komawa cikin gidan aka shiryata tai sallama da mutanen gidan hannunta ma ale a cikin na Ajwaad. Dan ko shirin ma shine yay mata da kansa, su Amal ma dai da basu san yanda aka canja komai ba yanzu idanunsu duk sunyi wal- wal, ji suke kamar suyi ta Maanal in amma babu dama. Zuma da dabino da mazarkwaila mai yawa Baba Haruna ya ha ama Ajwaad da Maanal na tsaraba. Haka aka musu rakkiya har cikin mota. Ko'a kwalar rigar Maanal bata damu da barin su Ammie da Babu da sauran an uwanta ba, tana baya a tsakkiyar Aba da Ajwaad suka wuce tanata agama awayen fa anta hannu dan tace sun shirya ta yafe musu __________ Bayan wucewar su Maanal sabuwar tujara Gwaggo ta kafa a gidan, dan sai da taima Ammie zagin are dangi na fitar hankali. Daga arshe tace an sake matso da bikin Baabu nan da kwana hu u juma'a kenan. Duk da abin na dukan Ammie haka ta dinga dannewa. Sai ta shiga aki tai kuka. Dan ma yaranta na tausarta da lallashi dan Baabu kam ma dai takan yini bata sakashi a ido ba. Ba'a nan yake kwana ba. Tunda sukazo Giro bai kwana tare da ita ba. Ita da yaranta suke kwana, sai dai ya an shigo musu a tsaitsaye saboda tsoron Gwaggo ma baya jimawa yake ficewa. Sai dai in suna bu atar abu tai kiransa a waya. Idan kuma ya sayo sai dai a shigo da shi a oye kosu Shahidah suje su amso su oyo a hijjab. Maanal ce kawai ba'a ar haka da ita. Dan itafa bata tsoron Gwaggo. Idan tai mata tsawa ta murgu a baki da ugu tai gaba abinta, haka Gwaggo zataita rantsuwar sai ta dake ta, sai ta sumar da ita. Duk kuma yanda zatai lambon kamata bata yarda, dan tsaf take cajama Gwaggo kai. Duk da taji haushin tafiya da akai da ita taji da i ta wani fannin, dan ta hutama da fitsararta... Yau in ma dai kuka sosai Ammie taci kafin ta dake zuciyarta, dan Babu tun daga rakkiyar su Aba har yau bai dawo gidan ba. Da alama ma Sokoto in zai kwana.... _________ Alhamdullah su Aba sun iso Kano lafiya. Duk da a lokacin anata shirin shiga sallar isha'i
Chapter 91 · 0% Book details